Sashe 34
Shareef Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yayinda shima SHAREEF bai ce uffan ba, sai dai ba ƙaramin mugun sanyi jikinsa yayi ba, musamman da ta furta cewan maybe alhakin su ne yake bibiyansa,
Idanunsa sun cicciko da hawaye amma ya hana bayyanar su bare har a gani
Momy kuma tashi tayi tace, "bari in kawo maka abincin ka nan, Allah ya sawwaƙe."
Fita tayi batare da ta jira cewar sa ba
Yayinda Sadiq ya ajiye masa ruwan yana cewa, "Yaya ga shi."
Guda ɗaya ya ɗauka ya buɗe a hankali, tare da kallon Sadiq ɗin ya ba shi umarnin ya ɓallo mishi magungunan kowanne,
Bayan ya gama ya miƙa masa, a hankali ya amsa ya soma afawa ɗaya bayan ɗaya yana sha har ya gama, sannan ya ajiye sauran ruwan yana jingina bayansa da kujerar, sama-sama yake jin jiri yana ɗibansa ƙarfin hali kawai yake yi sai faman cije laɓɓa yake yi yana sauke numfarfashi
Sadiq kuma ɗaukar ɗaya ruwan yayi wanda bai buɗe ba, ya mayar a cikin fridge ɗin Falon nasu, sannan ya fice a ɗakin yana rufo masa ƙofan.***
Momy wacce ta sauka ƙasa, ta hangi Maryamu zaune tana faman latsa sabuwar wayanta cike da zumuɗi,
Kiran sunan ta tayi tana cewa, "Maryam zo nan ki kaiwa Yayanki abinci a É—aki."
Daga haka ta wuce ta shige cikin kitchen
Ita kuma jin abun da Momy tace ne yasa ta ƙi tashi bare ta bi ta, nan da nan ƴar fara'an kan fuskarta ta gushe, tana zaune tana tura baki kamar bata ji mai Momyn tace mata ba
Har ta fito ta same ta a nan zaune, ta dube ta da mamaki tace, "Maryam, ko ba ki ji mai nace miki bane?"
"Momy wlh ya hana Ni shiga É—akin sa, Ni ba na son abun da zai haÉ—a Ni dashi kuma yanzu."
Hararanta tayi tace, "zo ki amsa, ya kashe ki in kin je kinji ko? Common zo ki wuce."
Ba don Maryamu ta so ba ta tashi ta nufe ta, kuma don kar tayi mata musu ne amma da wlh sai ta gaya mata baza ta je ba, amma duk da haka sai da ta tsuke fuska alamun ba ta son zuwa,
Ta amshi tray É—in da ta shirya masa abincin
Momy na bin ta da kallo bata ce mata uffan ba har ta wuce, shiru tayi tana kallon bayan Maryamun har ta ƙule wa ganinta, a ranta kuma tana tunanin ko dai Maryamun ta dena son SHAREEF ɗin ne? Ikon Allah! Kenan.
"Allah yasa hakan ne ma."
Tayi maganar tana juyawa ta shiga kitchen É—in
While Maryamu kuma bayan ta isa baƙin ƙofan, sai da ta tsaya ta ɓata lokacin ta tana saisaita kanta, sai da ta samu natsuwa sosai tukunna ta tura ƙofan ta saka ƙafafunta ciki, yayinda tayi sallama ciki-ciki babu mai ji sai ita, a nan idanuwanta suka faɗa a kan SHAREEF da ke zaune har lokacin, ya kwantar da kansa idanu a rufe,
Bai san da shigowar ta ba har ta isa wurin sa
Tana sauke tray ɗin a saman Centre table ya buɗe idanuwansa sabida jin motsi, take a nan idanun suka sauka a kan ƙirjinta da rigan ya zazzago sakamakon duƙawar da tayi, wani irin yanayi ne ya baƙunce sa daga can tsakiyar ƙafafuwansa har izuwa ƙwaƙwalwan sa, take a nan ya ja dogon numfashi yana sake ware idanun a kanta sam ya kasa ɗauke ido daga kallon abun da suka tsole mishi idanu da tsananin kyawun da suka yi masa,
Har ta ajiye ta miƙe bai daina kallonta ba yana haɗiyar yawu sabida wani mugun sha'awar da ya tunkaro sa, tamkar ya janyo ta sabida ilahirin jikinta da ya soma zauta shi,
Dayake babu gyale a jikinta; kuma ta sauya shigan ta da suka dawo shop, yanzu tana sanye da straight skirt ne ja da rigansa mai santsi, gaban rigan bottles ne but bata rufe na kan ƙirjinta ba, wanda hakan ne ya ba shi damar ganin twins ɗin ta masu ɗaukar hankali da cika gunun sha'awa, wanda nan take suka motso mishi da wutan sha'awarsa suka ɗauke masa hankali har ya gaza janye lumsassun idanuwansa da suka juye don jaraba
Yayinda sam Maryamu ta gaza kallonsa bare ta san mai yake yi, illa ma juya wa da tayi zata bar cikin Falon tun sanda ta ajiye tray É—in,
Har takai bakin ƙofa ta jiyo sautin muryansa,
Amma ta kasa dakata wa sabida jin abun da yace,
Buɗe ƙofan tayi da ninyar fice wa, amma sai ta sake jin ya tsayar da ita,
Hakan ne yasa ta dakata na ɗan seconni; before ta juya face ɗinta a tsuke babu fara'a ta narka mishi waɗannan manyan idanuwan nata masu girma da haske da daukar hankali, hannayenta a ƙugu cikin tsiwa da haushin sa tace, "lafiya kake kira na da Kee? Ko baka san suna na bane?"
Kasa magana yayi kamar an rufe masa baki, kaifafan idanunta da ta zuba mishi ba ƙaramin saka shi a wani yanayi yayi ba, amma ya kasa ɗauke idanun a kanta yayinda shima babu wannan walwalan a kan face ɗin sa
Kallon kallo suke wa juna kowanne da nashi salon,
Inda ita tuni ta ja dogon tsaki ta watsa mishi harara ta juya ta ƙarisa fice wa sabida ganin ba shi da abun faɗa
Wanda shi kuma ya tsayar da ita ne don ci gaba da kallon surar jikinta, hankalin sa ya gushe batare da ya san abun da ya aikata ba, sai daga baya yake dana-sani musamman abun da ta furta mishi da kuma tsakin da tayi mishi, ba ƙaramin ƙona mishi rai tayi ba yana jinjina ƙarfin halinta da ta koyo har tana iya masa magana irin haka, abun takaicin ma yanda yake jin zuciyarsa tana kwaɗaita masa surar jikinta wani irin mugun sha'awarta yana mamayan sa, a halin da yake ciki sam bazai iya hukunta ta ba, amma ba don haka ba da tuni ta raina kanta ya bi ta ya ci Ubanta,
Jirin da yake jin yana ƙara taso mishi, shiyasa ya daure ya ci abincin sosai don ba ƙaramin yunwa yake ji ba. Bayan ya gama ya sha ruwa sannan ya kwanta a nan kan kujerar,
Babu jimawa barci ya sure sa cikin kwanciyar hankali tunda ya soma jin sauƙi.***
To kamar wasa kuma sai ya ji sauƙi alamun maganin ta karɓe shi, bai sake jin ciwon ba har washe gari, domin har shirya wa yayi ya nufi wurin aiki a ranar, tare da alluran ya tafi ya wuce wurin doctor yayi masa sannan ya tafi wurin aiki,
Sai ƙarfe biyar yanda ya saba tashi haka ya dawo
Time É—in ma Hanif ya dawo daga tafiyar sa, tunda dama kwana É—aya ne zai yi.
***
_____Yau kusan kwana biyar kenan SHAREEF bai yi waya da Haseena ba, abun yana damunsa saboda ko ya kira baza ta ɗauka ba sai idan ita take buƙatar suyi wayan zata kira,
To ya gaji da jin shirun ta kuma yana son ya ƙara roƙon ta ko zata amince dashi, domin ba ƙaramin kewarta yake yi ba
Yana kwance a É—akin su lokacin dare yayi, bai tsaya hiran ba tunda suka ci abinci ya shige É—aki yabar mutanen gidan a falo, wayansa ya dauka ya kira ta har kusan sau uku before tayi peaking,
Ya kasa ma magana don bai san mai zai ce mata ba,
Sai da ya ji muryanta sannan ya rufe ido yana buɗewa, cike da damuwa yace, "Haseena yanzu kin dena so na ko? Kin gummaci ki ɓata min sabida kinga ina sonki; na damu da ke a rayuwa na kasa cire ki a rai ko?"
Shiru ne ya biyo bayan zancen nasa domin ta kasa yin magana, domin a lokacin daƙyar ta ɗauki wayan ma suna tare da Nana suna abun da suka saba, wanda ko gajiya ba sa yi
Nishin ta kawai yake ji; da hakan ba ƙaramin ɗaga masa hankali yayi ba, take ya soma jin buƙatar ta a tare da shi, ransa a jagule ya sake kiran sunanta da ƙarfi yana cewa, "wai Haseena mai kike so da Ni ne? Mai nayi miki da zafi haka da baza ki bani haƙƙina ba? Meyasa kika sauya min kike son ganin na mutu da bukatar kasancewa da ke? Don Allah ki bani dama na zo muyi Ko sau ɗaya ne, wlh ina cikin wani hali, a koyaushe bani da kwanciyar hankali, mutuwa zan yi sweetheart; zan mutu ina matuƙar bukatarki."
Sai ya marairaice murya kamar zai yi kuka yace, "Please sweetheart help me kar in zauce, ke kaÉ—ai nake so bazan iya haÉ—a ki da wata ba, bazan iya aikata zina ba."
Daƙyar tayi magana a yanzu tace, "dear, Ni fa baza ka samu abun da kake so ba har sai na tare a gidan ka, in fact ma Ni yanzu wannan abun ba ya ɗaɗa Ni da ƙasa, please kayi haƙuri ka mayar da zalaman ka a ciki don baza ka taɓa samun abun da kake so ba, don Allah kar ka takura min ka bar Ni in yi rayuwata cikin salama, idan ba Ni na kira ka ba don't call me again please."
Daga haka ta katse kiran É—ib
Wani irin baƙin ciki ne ya turniƙe zuciyar SHAREEF wanda ya kasa kataɓus a wurin, sai ga hawaye sharr suna fitowa daga cikin idanuwansa wanda ya kasa tsayar dasu, ƙanƙame zanin gadon yayi zuciyarsa na tafarfasa kamar zata ƙone don takaici, yau wai shi Haseena take wulaƙanta wa? Shi SHAREEF Haseena take wulaƙanta wa take faɗa masa waɗannan munanan maganganun? Tabbas a yau yana dana-sanin sanin ta a rayuwarsa, ashe duk soyayyar da suke yi wa juna wata rana zata iya juya masa baya? Abun takaicin yanda yake jin soyayyarta na ƙara ninkuwa a cikin zuciyarsa, baƙin cikin yayi masa yawa ji yake yi kamar yayi hauka don takaici, ya kasa tsayar da ruwan hawayensa sabida hakan ne kawai zai sa ya samu salama, da yana da halin da zai cire ta a rai babu abun da zai hana shi aiwatar wa a yau, ya barta har abada koda ita ce Autan Mata, wlh yayi nadamar sanin ta sosai,
Maganganun Momy ne suka ƙara rikirkitar dashi hankalinsa yana ƙara tashi ya rasa mai ke masa daɗi a duniya