Sashe 37
Shareef Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Amma kafin ta rufe ɗin ne SHAREEF ya kaima ƙofan bugu kamar wani mayunwacin Zaki
Lokaci ɗaya ƙofan ta buga kan Maryamu ta watse a ƙasa; tana ƙwallara ƙara mai firgitar wa.
[15/04, 7:16 AM] Ù†Ùيسة OumÆŠahira: 🌱🌱🌱🌱🌱
    *SHAREEF*
      _SexyBoy_
🌱🌱🌱🌱🌱
_Writer: Nafisat Isma'il Lawal_
_Wattpad: UmmuDahirah_
*Littafina na kuÉ—i ne, ki biya ki karanta, zaku iya samu na a kan wannan numban wayan. 07065334256.*
__________
*BOOK2*
_______________*PAGE19*
_____Shi kansa ya tsorata ganin yanda ta zube a ƙasa tana ihu ya buga mata kai,
Da sauri ya duƙa a ƙasan yana kamo ta yayi saurin rufe mata baki don ya samu ta dena ihun, gam ya rufe mata bakin tana ƙoƙarin ƙwace wa duk da jigatan da tayi but burinta kawai ta ƙwace tayi ta kanta,
Amma SHAREEF ya hana wannan damar, da sauri yayi ƙoƙarin ɗaukar ta zai mayar da ita saman gadon da zafin namansa
Maryamu jikinta na rawa ta fincike don a yanzu ta soma gane SHAREEF ne ba mafarki ba,
Ganin da ƙarfin yana son tafiya da ita shiyasa ta gantsara mishi cizo; nan take ya sake ta, ta ja baya tana sauke nimfarfashi kamar wacce zata mutu sai haki take yi,
Sai kuma tayi saurin kare ƙirjinta sabida babu riga a jikinta tuni ya cire mata, kuka ta fasa mishi tana faɗin, "meye ya kawo ka wurina? Me zaka yi min?"
SHAREEF da ke duba hannunsa azaba ya ishe sa, ransa yayi mugun ɓaci shiyasa ya miƙe da iya ƙarfin sa ya ɗauke ta duk da wutsil-wutsil ɗin da take yi, a kan gado ya jefa ta da ƙarfi cikin mugunta ya bi kanta zai faɗa,
Amma sai tayi saurin goce wa zata sake sauka,
Kamo ta yayi ya falla mata mari mai firgitar wa
Azaban da ya ratsa ta sai da tayi suman wucin gadi before ta dawo hayyacinta, wani irin marayan kuka ta fashe dashi tana ƙanƙame jikinta sosai; wanda ta kasa ba shi damar ci gaba da taɓa ta, yana kawo hannunsa jikinta a haukace takai mishi mamaya kamar Kura ta gantsara mishi wani cizon ta ƙi sakin hannun, gaba ɗaya ta haukace mishi yana fizgewa tana kai mishi mamaya ta ko'ina da ninyar duk inda ta samu ta farfasa mishi da haƙoranta
SHAREEF sosai ya tsorata hankalinsa ya tashi, nan take ya miƙe yayi nasaran janye jikinsa, baƙin ciki da takaicin ta yasa ya ƙara maka mata wani marin, ransa a ɓace yace, "ke don ubanki Ni kike cizo don uwarki?"
Ɗago jajayen idanuwanta tayi ta zuba mishi tana sauke haki, daƙyar take iya faɗin, "mugu azzalumi kwarto kawai, ba dai Uwana ba wlh, kuma ka fitan min a ɗaki ko in je in sanar da su Dady, wlh baza ka taɓa samun abun da kake so ba tunda..."
Bata sauke maganar nata ba ya ƙara kwashe ta da marin da sai da ta kama kumatun nata ta tsandara uban kuka tana kiran sunan Innan ta
Hannu yasa a wuyanta ya shaƙo ta kamar zai cire mata rai don tsaban fushin da yayi, sam ba shi a cikin hayyacinsa sabida zagin da tayi masa,
"Idan kika sake yunkurin zagina makamancin haka, sai na illata ki na kashe ki, don ubanki mai kike dashi da zan zo wurin ki kina wulaƙanta Ni? Na fi ƙarfin wulaƙanci bare a wurin ki ƴar ƙauye Bagidajiyar banza."
Sai ya ja mata breast ɗaya da iya ƙarfin sa na mugunta, "a kan wannan banzan abun kike son zagina ko? To ki riƙe ki cinye, shegiya muna-fuka mai bak'ar fuska."
Sai ya sa hannu ya ture ta ya rarumi rigansa ya fice ko gyara wandon sa da ke ƙoƙarin kayar dashi bai yi ba; tunda a zame yake yana ƙoƙarin fice wa daga jikinsa
Ya kasa ƙarisa wa cikin dakin su, sai ma zama a falon ƙasa yayi yana sauke ajiyar zuciya gaba ɗaya ransa ya jagule da ɓacin ran da Maryamu ta sanya shi, zuciyarsa tafarfasa take yi tun farko maiyasa ya biye wa Hanif har ya aikata wannan banzan abun; da yarinya zata raina shi? shikenan yanzu ya ja wa kansa raini a banza a hofi ya je ya nemi buƙata a wurin yarinyar da yake ganin ba komai ba,
Yanda maƙogwaron sa ya bushe yana jin kamar numfashinsa zai bar gangar jikinsa, hakan ne yasa da sauri ya mike ya nufi wurin fridge ya dauki ruwa ya soma sha kamar zai saka goran a cikin sa, don sai da goran ta lotse sabida yanda yake zuƙo ruwan, cikin ƙanƙanin lokaci ya shanye ruwan Faron yana jefar da goran,
Ajiyar zuciya ya dinga sauke wa a kai- a kai ransa yana ƙara ɓaci, har yanzu ya kasa samun sukuni daga raɗaɗin da yake ji,
Wandon sa ya gyara sannan ya mayar da rigan ya nufi É—akin su
Abun mamakin koda ya shiga ya samu Hanif na zaune a falon su ya É—aura kafafu a saman Centre table yana ta faman latsa waya,
Shi kansa ya tsorata ganin yanda SHAREEF ya banko ƙofan ya shigo, da sauri ya dube sa ya ga yanda ya haɗa gumi idanunsa sun kaɗa sun yi jawur, sai tsuma yake yi jijiyoyin wuyansa sun fito raɗo-raɗo, hankalin sa ya tashi nan da nan ya soma tambayarsa, tuni ya miƙe a kan ƙafafunsa yana duban sa
Zama SHAREEF yayi yana kama kansa wanda kamar zai cire don bala'in ciwon da ya kamo mishi mamaya, yanda ransa a ɓace bazai iya buɗe baki yayi magana ba, shiyasa yayi shiru yana jin yanda Hanif ke ta faman jero mishi tambayoyi amma ya kasa amsa ko daya,
Sai da ya dame sa sannan ya ɗago a fusace yace, "kwanyan ka ta faɗa yarinya ta samu damar da zata raina Ni, har ita wace ce da zan je da buƙata ta wurin ta ta wulakanta Ni? Ni na fi ƙarfin wulaƙanci wlh, idan na jure na Haseena bazan taɓa jure na wannan banziyar yarinyar ƙasƙantacciya ba, Jahilar yarinya mara ilmi, wlh kaɗan ma nayi mata, ba don kar su Momy su ɗauki fushi da Ni ba da sai na taye mata gaba ɗaya bak'ar fuskar nan nata, Jakar yarinya kawai..."
"Haba Bro enough mana don Allah, ya za a yi ka tasa yarinya kana zagi haka kawai don son zuciya irin naka? Kar dai a ce dukan ta kayi kuma daga zuwa cin arziki?"
"Kashe ta nayi, ko zaka rama mata ne? Ban ga yarinyar da ta isa in zauna ina biye mata ba, wlh ka cuce Ni Hanif, amma zan É—auki mummunan mataki a kanta tunda so take yi ta raina Ni, har Ni zan zage ta ta rama?"
Cike da takaicin sa Hanif yake kallonsa, abun ma ya É—aure masa kai ganin yanda yake faÉ—a yana tayar da jijiyoyin wuya, sai da ya gama tsab before yace, "let me told you abun da baka sani ba SHAREEF, Maryam ta fi Haseena sau dubu a wurin ka."
Ganin yanda SHAREEF ɗin yayi masa wani kallo kamar zai shaƙo sa, sai shima ya ware mishi nashi idanun yana ƙara wa da faɗin, "Yes of course, abin da baka sani bane zan faɗa maka yanzu ko don ka gane Maryam ba abun wulaƙanci bane a wurin ka, har yau baka san wace ce ita a gare ka ba, meyasa kake son sai ka wulaƙanta ta ne? Meyasa ka kasa gane soyayyar da Maryam take maka ne? Bari in faɗa maka abun da baka sani ba, ita wannan da kake zagi a kullum kake ganin ta a ƙasƙance; ita ce ta sadaukar da rayuwarta da lafiyarta domin ta ga naka lafiyar ya inganta, idan baka sani ba Maryam ita ta baka ƙodan ta aka saka maka har a yanzu kake ci gaba da rayuwa kake wulaƙanta ta, kake ganin kamar jahila ce bata san mai take yi ba, amma soyayyar da take maka har ta iya sadaukar da wani ɓangare na jikinta domin ta taimake ka, haba Bro idan baka so ta ka tausaya mata ba; wa zaka yi wa?"
Da sakakken baki SHAREEF yake bin sa da kallo, cikin tsananin mamakin furucin sa yace, "kana nufin ita ta bani ƙoda aka saka min?"
Tashi Hanif yayi fuskarsa a ɗaure yake duban sa a yanzu, "Yes ita ta baka, Ni kaina ban sani ba sai kwanaki da Sadiq yake bani labari, abun ya ɗaure min kai, shin maiyasa su Momy suka yarda har aka cire mata ƙoda aka saka maka bayan sun san ba ka sonta ba ka ƙaunarta? Mene ne dalilin ɓoye maka da suka kasa faɗa maka ko don ka dawo hayyacinka ka san cewa Maryam ba abun tozarci a gare ka bane."
Sai ya jinjina kansa yana ƙara wa da faɗin, "don Allah Bro ka sauya hali, amma..." Sai yayi shiru sabida ransa yayi mugun ɓaci, in yace zai ci gaba da magana zai gaya masa maganganun da zasu ɓata mishi rai ne, sam SHAREEF bai da kirki wlh, wuce wa kawai yayi yabar sa a wurin
Yayinda SHAREEF ya kasa motsi a wajen kamar an dasa shi, maganganun Hanif suna ƙara mishi ƙuwa a cikin kunne.
***