Sashe 45
Shareef Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
But bata san yana biye da ita ba, sai ji tayi an fizgo ta baya tayi shirin faɗuwa, da hannu ɗaya ya riƙe ta ta tsaya a kan ƙafafuwanta, yayinda yake sauke mata wani kallo mai wuyan fassara fuskarsa babu annuri ko kaɗan.
_Fatan an yi azumi lafiya? Allah ya nuna mana na wani lokacin lafiya yasa muna da tsawon kwana, a yi sallah lafiya Masoyana._
20/April/2023.
Eid dul-fitr.
[23/04, 5:29 PM] Ù†Ùيسة OumÆŠahira: 🌱🌱🌱🌱🌱
    *SHAREEF*
      _SexyBoy_
🌱🌱🌱🌱🌱
_Writer: Nafisat Isma'il Lawal_
_Wattpad: UmmuDahirah_
*Littafina na kuÉ—i ne, ki biya ki karanta, zaku iya samu na a kan wannan numban wayan. 07065334256.*
_Ina barar addu'a daga bakunan ku Masoyana, zan zana Final exam ɗina, ina roƙon Allah ya bamu Sa'a ku sa mu a addu'a. Nagode._
__________
*BOOK2*
_______________*PAGE23*
_____Saka hannu ya kuma yi ya janyo ta zuwa jikinsa ya haɗe su wuri ɗaya, yayinda ya ɗaura hannunsa a ƙugunta yayi mata riƙon da baza ta iya kufce wa ba, abun mamakin lokaci guda ya yalwata beauty face ɗin sa da wani killer smile wanda ya bayyana kyawawan dimples ɗin sa, idanunsa a kanta suke; in cool voice yake faɗin, "lallai kina da ƙarfin hali, I solute you." Ya ƙare maganar still da murmushin a kan fuskarsa yana bin ta da kallo ko ta ina
Ƙoƙarin ƙwace wa take yi but ta gaza, ba ƙaramin shiga wani yanayi tayi ba da jin ƙugunsu a haɗe numfashin su na cakuɗuwa da juna, inda ƙamshin turaren sa tamkar ya fesa a yanzu ya cika mata hanci ta soma kokawa da nimfashin ta, duk yanda ta so ta ƙwace amma inaa; ta gaza, domin ba karamin riƙo yayi mata ba
Da gayya yayi mata don ya ga iya gudun ruwan ta, har yanzu da murmushin nan a kan kyakkyawar fuskarsa, inda yake bin baby face É—in ta da kallo ganin yanda ta haÉ—e ta kamar zata fashe don kumbura,
"Realize Baby, ba gargaɗi kika zo min ba? Shine nace ƙarfin halin ki ya burge Ni, kar ki damu komai na ɗauka."
A fusace kamar zata yi kuka tace, "wlh sai na rama duk wulaƙancin da kayi min, kuma ba na sonka a yanzu sabida kai mugu ne azzalumi wanda bai da ɓurɓushin imani a zuciya, na tsane ka bazan taɓa zama da mugu kamar ka ba, azzalumi..."
Sai tayi shiru sabida kukan da ya taho mata,
Dakyar ta riƙe shi amma idanunta sun sake kaɗa wa sosai sun tara ruwan hawaye tana aika mishi da muggan kallo idanuwanta kamar zasu tsiyaye a ƙasa
Yayinda yayi kamar maganar nata bai taɓa shi ba, duk da babu wannan murmushin a kan fuskarsa, amma a sake take fuskar nasa, kuma sosai ya ƙara ƙanƙame ta yana sake manna ta a jikinsa, dukkan su nimfarfashi suke saki wanda ke dukan fuskokin juna,
Musamman nata da ke fita da ƙarfi sabida yanda take a zuciye kamar zata shaƙe shi don haushin sa,
Huro mata iska yayi a kan face, sai ya sake rage murya tare da kai bakinsa dai-dai kunnenta, bai yi maganar ba sai da ya haɗe bakinsa da kumatunta ya ɗan goga; idanunsa a lumshe yana amsar sabon yanayin da ke baƙuntan sa
Jin ta janye fuskarta ta daka masa tsawa a kan, "ya sake ta."
Dalilin da yasa ya buɗe idanun nasa kenan waɗanda suka soma sauya launi tsaban jarabar da ya soma fizgar sa, bakinsa ya sake haɗa wa da kunnenta dakyar ya furta, "yanzu ba na jin tsanar ki a raina shine dalilin da yasa zan zauna da ke a matsayin Matata, kuma har yanzu ina jin cewa kina sona a ranki, ban fita cikin zuciyarki ba." Sai yayi shiru na ɗan seconni before ya ƙara da faɗin, "bakin da ya furta SO... Ba ya sauya wa, ina ji a raina kina sona har yanzu, now damar ki ne kar ki cuci kanki da wannan haukan naki, ki bari mu ji daɗin rayuwarmu."
Tuni ya mayar da kansa a saman wuyanta ya manne mata yana ƙoƙarin cusa kansa a ƙirjinta
Wanda a lokacin ne ta samu damar ɓanɓare jikinta, kuma a dai-dai lokacin hawayenta suka soma gudun tsere sabida tsananin takaici da baƙin cikin abun da yake mata, ƙarfinta ta sanya ta ingije shi, yana sakin ta tayi bakin ƙofa da gudu, sai da ta buɗe ƙofan sannan ta tsaya tana duban sa, hawayenta na zuba a kan face ɗin ta cike da bakin ciki da tsanar sa tace, "har abada bazan sake nuna wa mutum mugu mara imani irin ka soyayya ba, domin ada nayi kuskuren zaɓan ka da har zuciyata ta makance a kanka, wlh na rantse da Allah sai kayi dana-sanin zama dani in har kayi kuskuren da aka kawo Ni gidan ka."
Sai ta tofo mishi yawu kamar yanda ya taɓa yin mata, ta fice da gudu tabar wurin
Duk da yawun bai taɓa shi ba, amma maganganun ta sun sosa mishi rai, ya jima yana tsaye a wurin kafin ya taka ya wuce cikin bedroom ya koma ya shiga toilet. Lallai yana jiran ranan da zata ɗauki fansa a kansa
While Maryamu tana tafiya hawaye na tsiyayar mata bakin ciki da takaicin SHAREEF ya cika ta, wlh ta ɗaukar wa kanta alƙawarin sai ta rama abubuwan da yayi mata, sai ya raina kansa kamar yanda ya wulakanta ta itama, ta gode Allah da yanzu haushi da tsanar sa ke tasiri a zuciyarta, ta yanda zata rama duk abubuwan da yake mata,
Kai tsaye É—akin da aka sauke su Innarsu ta wuce, sabida duk wasu suna sallah gidan yayi shiru kamar babu jama'a a ciki,
Koda ta shiga É—akin da su Innar su suke ciki, suma sallan suke yi sai Yaron Bintu da aka ajiye a kan gado yana ta tsala kuka,
Ita kuma Bintun tana cikin toilet tana alwala,
Zuwa Maryamu tayi ta É—auki Yaron duk da bata a yanayi mai daÉ—i, ta soma rarrashinsa sai ga Bintun ta fito,
"Ashe kina ji don wulaƙanci Yaron na kuka kika bar shi?"
Bintu da ke faman sharce ruwan fuskarta take cewa, "to don Allah zan ƙi yin Sallah ne? Kowa na sallah Ni kuma so yake yi ya hana Ni, don Allah ki riƙe min shi bari in yi sai in amshe shi."
Banza Maryamu tayi mata tana ci gaba da rarrashin Yaron, but tunanin ta ba ya wurin gaba É—aya
Sai da Matar Yaya Ashiru ta soma idar da sallan, tace, "ta kawo shi ta riƙe shi, sai itama tayi sallan."
Yaron ta miƙa mata before ta shiga toilet ɗin ta ɗaura alwala, tana fitowa ta yayimi Hijabi a kan gadon da bata san na waye ba, itama ta kabbara sallan,
Lokacin da ta idar an rage yawa a É—akin,
Daga ita sai Innar su da har yanzu itama tana zaune tana lazimi
Gefe can kuma Asabe ne da Matar Naziru suna zaune suna hira, ita kaɗai ce yanzu bata haihu ba don itama da ƙaton cikin ta
Matar Yaya Ashiru kuma har yanzu shiru Allah bai bata cikin ba
Ganin babu mutane sosai sai Maryamu ta matsa kusa da Innarta tana cewa, "Inna wai dama kuna da labarin zan tare shine dalilin ku na zuwa nan gaba É—aya?"
Kallonta tayi, sai kuma ta kawar da kanta tare da amsa mata tace, "muma dai daga baya muka ji labari, har nace bazan zo ba amma Yaya Ahmad ya roƙa in zo, ba don haka ba mai zai kawo Ni? Tunda ga Ummanku ai kamar na zo ne."
Tura baki Maryamu tayi tana cewa, "nima Inna wlh tallahi na dena son auren nan, idan za a bi ta nawa a warware shi kawai."
"Ta ya ya kenan?"
"Ta inda aka haÉ—a shi ta nan za a warware shi."
Wani kallo Inna ta watsa mata tace, "ke fa ba ki da hankali na kula, ashe duk zaman nan naki ba ki yi hankali ba kina nan da shirmen ki wato? Halin ki na nan na faÉ—a ace duk yawan mutanen da suka cika gidan nan sai da kika nuna halin ki; kika jajibo wata kuna faÉ—a tunda ba ki da hankali ko?"
Zata yi magana Innan ta daka mata tsawa, "rufe min baki don ubanki, ki mayar da hankali ki ci gaba da abun da kike yi tunda ba ki san kin girma ba, shashashan yarinya, wa ya sani ma Allah kaɗai ya san abubuwan da kika yi musu tun zuwan ki garin nan, iskancin ki da kike yi a can ƙauye shine kika taho dashi har yanzu ba ki fasa wannan halin naki ba, to in kuma jin kin ja wata faɗa kinji ko? Wlh sai na miki dukan tsiya banzan yarinya."
Tashi Maryamun tayi tabar ɗakin ranta a mugun ɓace, kai tsaye cikin ɗakin ta ta wuce ta tarar da su Aakifah suna zaune suna hira
Ai kuwa suna ganin ta suka hau tsokanarta suna ce mata, "Amaryan Yaya SHAREEF Amaryan Yaya SHAREEF."
"Wai ashe kin san da wannan maganar Maryam, but tun zaman mu ba ki taɓa faɗa mana ba?" A cewar Yusaira tana dariya
Ita kuma Maryamu tayi banza da su sabida ranta a ɓace yake, shiyasa ta kasa biye musu tana jin su suna ta tsokanarta
Sai da Bintu ta zo ta kira su a kan, "su zo su ci abinci in ji Momy."
Sannan suka fita suka koma Falon da aka cika da mutane, kowa yana harkan gabansa,
Abincin suka zuba su huÉ—u suka ci suna hira da raha, tuni sun sauya hiran nasu tunda sun ga Maryamu ba ta son wancan maganar, dalilin da yasa ta saki jiki kenan suka yi hiran tare
Bayan sun koma daki kuma ta garƙame ƙofan tace, "wlh babu wata shegiya da zata sake shigo wa ɗakin nan, su je su nemi dakin kwana, don wlh idan yarinya tace zata kwana a nan sai na sumar da ita, sai dai uwarta ta haifi wata."
Mai su Aakifah zasu yi ban da dariya, sai dariya suke mata tunda sun san da su Mubeena take yi, dayake a nan suke kwana, yau kuma ta rufe ƙofan, duk bugawan da aka yi basu buɗe ba,
Su biyar suka kwana a É—akin duk da Yaron Bintu