← Book details Shareef Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 75

Sashe 5

Shareef Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Haseena ta kasa yin magana saboda yanda take jin jikinta tamkar ba nata ba, kanta juya mata yake yi in ta rufe idanu sai ta soma ganin ja kamar da halittun mutane sun yi dandazo harshen su na zubar da jini, take wani tsoro ya soma kama ta sabida ji take yi kamar suna mata dariya, ta kasa yarda cewan mutane take gani idan ta rufe idanun, shiyasa ta sake rufe wa don ta gasgata, tabbas ta tabbatar da cewa mutane ne take gani suna zaro harshe suna mata dariya a ƙwayar idanunta, exactly waɗanda ta gani a mafarki before ta farka, amma abun da ke bata mamaki yadda ta ga har da Nana a cikin mafarkin, ita ta janyo hannunta zuwa wurin mutanen da ta kasa bambance fuskokin su sabida tsaban mugun ɓaci da suka yi da jini, harshe a waje suna dalalar da jini,
Gani tayi sun yi mata ƙawa sun ɗaura ta a kan dogon kujera, Nana ta amso kwarya mai faɗi a hannun wani ƙaton mutum mai dogon gashin kai, sai ta taho wurin ta ta soma bata a baki ba tare da tayi mata magana ba,
Kamar sokuwa haka take shan abun ciki tana kallon Nanan har sanda ta shanye,
While ita kuma Nanan tana mata murmushi har sai da ta gama bata ta janye ƙwaryan, sai ta bushe da wani uban dariya tana jefar da ƙwaryan cikin tsananin farin ciki tana furta, "Barka da zuwa ƙungiyarmu Haseenaaaa."
Daga nan ne ta ji idanuwanta sun soma buɗewa har ta wartsake, a tunaninta mafarki ne amma kuma idan ta rufe ido a yanzu tana hangen mutanen, hakan ne yasa firgici ya shige ta ko iya amsa maganar da Nana tayi mata bata yi ba, wai ta sake rufe idanun don ta gasgata abun da take gani, zahiri halittun take gani da zaran ta rufe idon, shiyasa ta miƙe zaune da sauri tana zare ido cike da tsananin tsoro tana kallon Nanan; da ke gabanta har yanzu tana zuba mata murmushi, sai dai kuma yanda ta ga idanuwanta suna ƙyallin wuta; hakan ne yasa ta soma shiga tashin hankali da tunanin abun da ke shirin faruwa

Hannu Nanan ta sanya tana kamo nata tare da riƙe mata su gam, wani irin murmushi take zuba wa tana kallon cikin ƙwayar idanunta, tare da kiran sunanta da cewa, "Haseena, ina miki maraba da shiga cikin mu, a yau ina cikin farin ciki matuƙa, Of course I love you very much in my heart, I can't be separated from you, na san kema baza ki taɓa watsa min ƙasa a ido ba, kar ki damu kowancce irin damuwa naki ta ƙare daga yau."

Shiru Haseena tayi tana kallonta kamar sokuwa, a hankali tsoron da ke tattare da ita ya soma fita a jikinta, tana jin wani irin baƙon yanayi a tare da ita, sai dai ta kasa gane inda maganar Nana ta dosa, tana kallonta ta saki hannunta tare da dunƙule hannunta sai ga shi ta miƙo mata sweet

"Take it."

Kamar kar ta amsa, sai kuma ta kasa mata musu, ta amsa tana buÉ—e wa a hankali ta saka a baki

Smile tayi tana shafa mata cinya a hankali, Zara-zaran yatsunta ta kafa mata tana zagaye mata cinyoyi cikin wani irin salo na jan hankali

Lumshe idanu Haseena ta soma yi tana jin yanda salon ke tafiya da ita, tana jin wani irin daÉ—i na shiganta, ta kasa buÉ—e idanu bare ta hana Nana abun da take mata,
Sai dai kuma tunanin SHAREEF da ya bijiro mata; nan take ta tuna abun da ya faru before yabar gidan, saurin ture Nanan tayi a jikinta, wadda ta maƙale mata kamar wata Mage tana lashe ta, cikin tashin hankali take kallonta da faɗin, "na shiga uku! SHAREEF ya tafi ya bar Ni. He left Me forever." She ended the conversation crying a lot

Tallabo ta Nana tayi tana cewa, "Please stop crying, let me know what happened, why did I see you go and get your trolley?"

Cikin hawaye take bata labarin abun da ya faru, and take ƙare maganar da furta, "ke kaɗai na sani ban san wani namiji ba, amma sanadin haka zan rasa shi, bazan iya jure rabuwa dashi ba, shi ne rayuwata, Please help me ban san yanda zan yi in dawo dashi cikin rayuwata ba."

Ɗaure fuska Nana tayi tana kallonta, sai tace, "meyasa kika kasa fahimta na ne har yanzu Haseena? Na sanar miki cewa babu irin wannan alaƙar tsakanin ki da shi, duk abun da kike so ina miki and I told you. The life of a woman and a woman is more pleasant, the case of lesbianism is more pleasant than anything else now, you will be happy without any worries, ina kishin ki bazan iya bari ki ci gaba da alaƙa dashi ba, ki bar shi za ki ji daɗi a rayuwa in kina tare da Ni, zan wadata ki da farin ciki, you will get a lot of money and happiness, remove love from your heart and live our life together."

Girgiza kanta Haseena tayi tace, "No, I told you it is my life now, bazan iya rabuwa dashi ba. I can lose all my happiness, I love him and I love him to the heart, SHAREEF ya zama Ni gaba ɗaya, bazan taɓa iya barin ma wata Mace shi ba, help me find him please, yayi fushi dani ya tafi bazan yi farin ciki ba in har babu shi tare da Ni."

"Ok, ok, don't worry. I want everything you want, in har SHAREEF ne za ki same shi, zan taya ki yaƙin samun shi na har abada, sai dai da sharaɗi, and you know I love you so much, I will do anything for you." Ta ƙare maganar tana kashe mata ido daya

Murmushi Haseena tayi tace, "what should I do if you help me, ina son na samu SHAREEF ya zama nawa na har abada, shine duniyata yanzu, shi kaÉ—ai nake so a raina."

Nana tace, "And what position did you put me in? Don't you love me?"

"I love You so much, ban san yanda zan nuna miki yanda nake jinki a raina ba a yanzu, but ina jin tamkar mun jima tare da juna, I don't know why I need you more than anyone else with me, I really need you."
Tayi maganar tana mai ɗaura kanta a jikin Nanan, tare da lumshe idanuwanta sabida jin tsananin sha'awarta da ke ƙoƙarin taso mata

Hannu Nanan ta sanya tana shafo ta cikin yanayin duniyanci, while takai bakinta zuwa kunnenta tana raɗa mata maganganu masu tayar da hankali cikin ƙwarewa da son burkita mata lissafi

A hankali kuwa Haseena ta soma biye mata suka soma aikata abun da suka saba; cike da ƙaunar juna da wani irin shauƙi mai fizgar hankali,
Lokaci guda Haseena ta soma manta damuwar da ke tattare da ita suka tsulma gogin aikata masha'a cike da son zuciya da kuma *RUÆŠIN DUNIYA* (My Book).

🔆🔆🔆🔆🔆🔆🔆🔆

_____Wasa-wasa ciwo ne ya rafkar da Amra a cikin wadannan kwanakin da suka shuɗe, zazzaɓi mai zafi tayi fama dashi duk don a kan abun da Jabir yayi mata, ta tsorata dashi ba kaɗan ba

Duk yanda Mama take kwantar mata da hankali tare da mata nasiha mai ratsa zuciya, amma abun ya faskara jikin nata ya ƙi daɗi ta kasa cire abun a ranta,
Ita kanta Maman ta fita shiga damuwa, tunda ta san cewa abun ya taɓa Amran ne, tana tausaya mata kasancewar halin da take ciki na lalura, su kansu su Afra walwalan su ta ragu tunda suka ga yadda Yayarsu take fama da jiki

Ranan Monday ma Mama tace, "ta haƙura kawai da aikin tunda jikinta babu daɗi har yanzu, bazai yiwu a ce ta fita a haka ba gwara ta hakura ko zuwa gobe ne sai ta je."

Amma Amra sai tayi mata bayani cikin kurmancin ta tace, "zata iya zuwa kar ta rasa aikin ta, ba ta son a kore ta su rasa damar su."
Sai ta yi wa Maman murmushi cikin ƙarfin hali da nuna jarumtar ta take sake mata bayanin, "ta ji sauƙi ma zata iya zuwa, kawai rashin ƙarfin jiki ne."

Duk da Mama bata yarda ba but bata da yadda zata yi, don itama tana gudun su rasa wannan aikin wanda dashi suka dogara a yanzu, shiyasa ta saka ta a gaba sai da ta cinye tuwon da ta sawo mata, sannan ta bata magani ta shanye, ta zuba mata sauran a Jaka tayi mata bayanin, "idan ta je can, zuwa anjima sai ta sake sha."
Dubu É—aya ta bata ta gargaÉ—e ta, "ta siya wani abu ta ci kar ta zauna da yunwa."

Murmushi Amra tayi tana gyaɗa mata kai alamun ta ji, sannan ta miƙe ta karisa shirya wa suka fita da su Afra tunda suma sun gama shirin Makaranta,
Suka fita tare suka hau keke napep É—aya kasancewar hanya daya suke bi, but su Afra za a fara sauke wa kafin ita,
Shi yasa Afra ta yiwa Mai napep É—in bayani sannan suka shiga ya ja su

Har bakin makarantar su Afra ya sauke su,
Suka fita suka yi wa Amra sallama suna É—aga mata hannu, itama tana É—aga musu tana ta washe musu baki har suka tafi

Bakin Companin ya ajiye ta sannan ta sauka ta shige cikin Companin da É—an saurin ta; kasancewar tayi late ma,
A lokacin da ta shiga office din su, secretary shima bai zo ba alamun yayi late ne, amma office din Hanif a buɗe yake, hakan ne ya bata tabbacin yana ciki, shiyasa ta nufi wurin tana sake maƙale Jakarta da ke hammata, hannu tasa tayi nocking, sai da ta ji ya bata iznin shiga sannan ta tura ƙofan ta shige ciki
Chapter 5 · 0% Book details