Sashe 32
Shareef Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Shiru tayi bata sake yin magana ba har suka isa can,
Tunda suka shiga cikin katafaren Companin take faman kalle-kalle gunun sha'awa, ba karamin burge ta yayi ba musamman yanda ta ga girman sa, lallai sai yanzu take ƙara jinjina matsayin Dady da yawan kuɗin sa, Allah ya basa dukiya mai yawa ga shi har wasu suna cin arzikin sa, tana godewa Allah da itama ya tsamo ta a cikin talauchi cikin wancan ƙauyen; ya zamana itama zata samu wannan farin cikin, zata yi rayuwa cikin daula, in ta tuna hakan tana farin ciki ba kaɗan ba, ko banza yanzu tayi gaba
Koda Sadiq ya nemi ta fito su je tare, sam ta ƙi yarda, tace mishi, "ya je ya shiga tana jiran sa a nan."
Wayansa ta amsa ta riƙe tana faman latsa wa
Almost ten minutes sai ga su sun dawo shi da SHAREEF ɗin, wanda yake riƙe da cikinsa da ke masa ciwo, dama dalilin kiran Sadiq ɗin kenan ba ya jin daɗi, kuma bazai iya tuƙi ba, yana bukatar ya koma gida ya kwanta ya huta,
Sadiq shi ya riƙo mishi Jakan sa da wayansa suka taho
Maryamu duk bata ankare da zuwan su ba, hankalinta yayi gaba wajen buga Game, sai ji tayi an buɗe ƙofan side ɗin ta, ɗago idon da zata yi suka shige cikin na SHAREEF; wanda shima yayi turus a wajen bai yi expecting ganin ta ba.
[12/04, 3:38 PM] Ù†Ùيسة OumÆŠahira: 🌱🌱🌱🌱🌱
    *SHAREEF*
       _SexyBoy_
🌱🌱🌱🌱🌱
_Writer: Nafisat Isma'il Lawal_
_Wattpad: UmmuDahirah_
*Littafina na kuÉ—i ne, ki biya ki karanta, zaku iya samu na a kan wannan numban wayan. 07065334256.*
__________
*BOOK2*
_______________*PAGE17*
_____Kamar yanda ya kasa ɗauke ido a kanta; haka zalika itama ta kasa janye manyan idanuwanta da ta ware su bisa cikin nasa, tamkar an sanya musu mayen ƙarfe haka kowannen su yake jin wani abu na rinjayen su zuwa cikin idanunsu, wanda hakan ne yasa suka kasa janye kallon da suke yi wa juna,
Yayinda bugun numfashin su yake tafiya cikin sauri-sauri da wani irin yanayi
Sadiq shi ya katse musu halin da suke ciki, yayinda yake furta, "Maryam, ki bama Yaya SHAREEF wuri ya zauna a nan, sai ki koma baya."
Take ta rufe idanunta tana buÉ—e wa a wani yanayi, sai dai sam babu walwala a kan fuskarta take kallon Sadiq da har ya zauna a mazaunin sa, sake tsuke baby face É—in ta tayi a gadarance tace, "a kan me zan tashi in koma baya; after I am the one who saat here? Meyasa shi bazai shiga can bayan ya zauna ba?"
Sai ta gyara zaman ta tana ƙara wa da faɗin, "I have nowhere to go."
Ba Sadiq ba; hatta SHAREEF mamakin furucin ta da ƙarfin halin ta ne ya cika su, wanda yasa kowannen su ya kasa magana suka zuba mata ido suna kallon ikon Allah, musamman ma SHAREEF da yake tsananin mamakin yarinyar da har ta iya gaya masa magana haka
Ita kuwa ɗauke kanta tayi tana hura hanci cikin isa da gadara, har da wani harɗe ƙafafu tana kaɗa su, wadda har cikin zuciyarta ba ƙaramin ƙarfin hali tayi ba har ta iya jurewa tayi maganar, musamman da take jin hucin sa a kusa da ita, tsoro da fargaban abin da zai biyo baya ya cika ta, zuciyarta na buga wa fat-fat kamar zata zillo waje
SHAREEF kuwa a yanayin da yake ciki sam bazai iya magana ba, ransa ya ɗan ɓaci don ganin rashin kunyar da Maryamun take shirin mishi yanzu, sam bazai iya jurewa ba, don ya gwada mata ba ta gabansa shiyasa ya saka hannu ya finciko ta waje sai ga ta warwas a ƙasa ya jefar da ita
Ihu ta fasa sabida bige hannunta da tayi, da sauri ta ɗago gwiwar hannunta tana kallo ko ta ji ciwo, take hawaye suka cicciko a cikin idanuwanta, ta bi SHAREEF ɗin da kallo cikin tsananin bakin ciki da takaici, ganin sun haɗa ido yana kallonta; yasa tayi ƙoƙarin tsayar da hawayenta batare da ta bari sun zuba ba, mugun kallo ta watsa mishi cikin baƙin ciki tace, "Allah ya isa ban yafe ba wlh, mugu azzalumi mai baƙin hali..."
Bata iya ƙarisa zancen ba saboda ganin yayi yunkurin fitowa, shiyasa ta mike da sauri tana shirin gudu wa
Wani irin murɗawa cikin sa yayi, maransa ta riƙe ƙam shiyasa da sauri ya koma ya zauna yana dafe da cikin sa, ga azaban ciwo ga tsananin ɓacin ran da Maryamu ta sanya shi saboda jin zagin da tayi masa, ya kasa ɗago kai balle ya kalle ta sai faman cije laɓɓa yake yi yana riƙe da cikin nasa
Sadiq kuwa fitowa yayi yana kiran Maryamu da har tayi nisa, "Maryam, ki zo ki hau mota mu tafi don Allah."
Juyawa tayi ta kalle sa, a fusace tace, "bazan hau Motan nan ba in har da wannan mutumin a ciki, zan wuce in samu napep."
Tayi maganar tana ƙarisa juya wa zata bar wurin
Amma sai Sadiq ya sake kiranta yana cewa, "ta dawo su tafi, idan Momy ta san cewa ya barta a nan zata saɓa mishi.
Please Maryam zo ki hau don Allah."
Ya ƙare maganar da roƙon ta yana nufan inda take,
Hannunta ya riƙe yana janyo ta, a hankali ƙasa-ƙasa yake cewa, "wai ba ki da hankali ne Maryam? Yaya SHAREEF kike ma rashin kunya? Ko kin manta abun da na faɗa miki a baya ne?"
"Ban manta ba, kana ganin da da yanzu É—aya ne Yaya Sadiq? Wa ya faÉ—a maka ina sonsa?"
Sai ta ja dogon tsaki tace, "wlh zan nuna masa ainihin color na, in har zai wulaƙanta ni Ni kuma na soma mishi rashin kunya kenan, sai dai ya kashe Ni, ba na tsoron sa; ba na sonsa ma yanzu, mai zan yi da mugu?"
Dariya ne ya so kufce wa Sadiq sabida yanda ya ga tana maganar a zuciye kamar SHAREEF ɗin ne a gabanta, shiru yayi kawai yana kallonta batare da ya iya furta komai ba, yanzu ya tabbatar da cewan Maryamu ta sauya, anya ma akwai soyayyar SHAREEF ɗin a zuciyarta ko kuma maganar nata gaskiya ce? Tirƙashi!
BuÉ—e mata bayan Motan yayi yace, "ta shiga."
Sai da ta ja guntun tsaki sannan ta shige tana faman hararan bayan SHAREEF da bai san ma tana yi ba
Hannu Sadiq yasa ya ranƙwashe ta yana jan mata kunne, yayinda yake mata gargaɗi da hannu a kan ta kiyaye yana nuna mata SHAREEF ɗin
Kwaɓe fuska tayi tana faɗin, "wayyo da zafi fa Yaya Sadiq, wlh zan rama."
Tsawa SHAREEF ya daka masa, "Sadiq, ubanka kake yi a wurin baza ka zo ka tuƙa mu tafi ba?"
Da sauri ya rufe mata murfin ƙofan yana zagaya wa ya shiga mazaunin driver, yayinda ya kalli SHAREEF da ya kwantar da kansa saman kujera idanunsa a rufe yana jan numfashi alamun ba ƙaramin jin jiki yake yi ba
Fuskar nan har tsatstsafo da gumi take yi, ya haɗe rai babu ɓurɓushin fara'a a tare da shi,
Ba ƙaramin ɓacin rai bane a tare da shi, ji yake yi tamkar ya shaƙo Maryamu ya wanka mata mari, abun baƙin cikin kamar wannan yarinyar take iya gaggaya masa maganganu har da masa Allah ya isa? Ga kuma ƙunƙunan ta da yake faman ji. Lallai dole ya koya mata hankali ya saita mata gabas tunda ya ga alamun kanta rawa yake yi, ta je ta koyo iskanci zata sauke mishi, har yanzu bata isa kallo a wurin sa ba, sauƙin ta ɗaya sabida halin da yake ciki ne; wanda sam ko magana bazai iya yi ba sabida jigatan da yayi, shiyasa ya kasa ɗaukar mataki a kanta
Har sun iso cikin anguwan su a bakin titi akwai wani private hospital, wanda a nan ne SHAREEF yake zuwa ana duba sa in irin wannan ciwon nasa ya tashi, kasancewar Likitan Abokinsa ne sun saba, shiyasa yake kai mishi matsalar sa don bazai iya zuwa kowanne asibiti ya faÉ—a abun da ke damunsa ba, in fact ma ko asibitin da suke zuwa Æ´an gidan su bai sake zuwa ba tun lokacin da aka kwantar da shi,
Cikin asibitin yace ma Sadiq, "ya shigar da shi."
After yayi parking ya fito,
While Sadiq ɗin shima ya fita da sauri ya zagaya ya riƙe shi, a haka suka ƙarisa cikin asibitin