Sashe 57
Shareef Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
🔆🔆🔆🔆🔆🔆🔆🔆
_____Shima Hanif suna can ganin Likitan Amra, duk da a bayanan Likitan bayan ya duba ta, yayi musu bayanin, "zai yi wuya ta koma tana magana gaskiya tunda ciwon ya rigada yayi mata illa da yawa, sai dai zasu yi ƙoƙarin daura ta a kan magani zuwa nan da kamar sati ɗaya su gani."
Domin ita kanta Amran tayi musu bayanin a baya an taɓa mata magani lokacin da cutar ya same ta, Babanta ya kashe kudi don samun lafiyarta, amma duk inda suka je sai a ce musu, "zai yi wuya ta warke."
Har na gargajiya sun gwada duk ba a dace ba, amma dai a wancan lokacin an samu ci gaba tunda ada ba ta iya fitar da sautin dariya ko kuka, but da aka tashi mata da magani sosai shine sautin dariyan ta yake fita, har idan tayi dariya za a iya jin sauti, ko kuma idan tana kuka ana jin sauti kaÉ—an; ba kamar lokacin da ta soma ciwon ba,
Wannan cigaban kawai aka samu
Ga shi yanzun ma an basu rashin ƙwarin gwiwa, sai duk ta damu, hankalin ta ya kara tashi sosai
Amma kasancewar akwai Hanif a tare da ita, haka ya dinga bata haƙuri yana kwantar mata da hankali, ya nuna mata, "zai yi iya ƙoƙarin sa wurin sama mata lafiya, ko'ina zai iya kaita in har za a dace, domin bai da sauran farin ciki a yanzu ban da ya wuce ta samu lafiya kamar kowa."
Tabbas ta yarda cewa komai Hanif zai iya yi sabida farin cikin ta, yanda yake nuna mata kulawa da ƙauna tamkar ya babu wata kamar ta a duniya, matuƙa tana farin ciki a yanzu bata da wani sauran damuwa, in har zata kasance dashi to rashin lafiyarta ba komai bane a wurin ta,
Don haka koda suka koma gida sai tayi masa bayanin, "kawai ya hakura da neman maganin ta, domin tana ji a jikinta baza ta taɓa warke wa ba, ita a yanzu tana farin ciki fiye da koyaushe, samun sa ya fi mata komai, kar ya ɓatar da kuɗin sa a banza babu biyan buƙata."
Kallonta yayi, sai ya ajiye wayan da ya gama karanta reply ɗin ta, yayinda ya janyo ta jikinsa yana cewa, "babu maganar ɓatar da kuɗi a banza My Amrah, idan har don ki samu lafiya ne Ni zan iya kashe ko nawa ne domin ganin kina magana kamar kowa, zan fi jin dadin hakan, ai Ni nace zan yi ko? To ki dena faɗin haka, soyayya ya sanya nake miki komai, idan har ina tare da ke a duniyar nan, komai baza ki nema ki rasa ba, zan yi iya yi na domin faranta miki insha Allahu, mu jira kwanakin da Likitan ya ɗiba mana, idan ba a samu ci gaba ba zan yi ƙoƙarin nema mana wata ƙasa mu fita domin dace wa."
Sai ya sanya hannunsa a saman kumatunta tare da ɗan matse mata gefe da gefen kumatun, yana murmushi yace, "kar ki sake faɗin haka kin ji ko? Kuɗina kuɗinki ne, ina matuƙar ƙaunar ki My Amrah, please smile domin samun kwanciyar hankalina."
Murmushi tayi tana kallonsa, sai kuma ta rungume shi sosai a jikinta bakin ta na ɓari kamar zata yi magana amma ta kasa, nan da nan hawaye suka cika idanunta tana jin matukar soyayyarsa a rai, tana fatan Allah ya barta da ranta domin faranta wa wannan Bawa nasa, bata taɓa tunanin akwai ranan da zata samu mai ƙaunarta kamar Hanif ba,
Sosai ta ƙanƙame shi; ta ƙi ba shi damar ya ɗago bare ya ga hawayen da take zubar wa,
Duk maganar da yake yi amma ta ƙi yarda ta ɗago, sai ta lafe a jikinsa tayi shiru idanunta a rufe tana sauraron yanda yake shafa mata baya
Domin ko bata faÉ—a ba ya gane a halin da take ciki, don haka shima yayi shirun yana faman shafa ta; tsawon lokaci suna a haka babu mai motsi.
[02/05, 10:37 AM] Ù†Ùيسة OumÆŠahira: 🌱🌱🌱🌱🌱
    *SHAREEF*
      _SexyBoy_
🌱🌱🌱🌱🌱
_Writer: Nafisat Isma'il Lawal_
_Wattpad: UmmuDahirah_
*Littafina na kuÉ—i ne, ki biya ki karanta, zaku iya samu na a kan wannan numban wayan. 07065334256.*
__________
*BOOK2*
_______________*PAGE29*
_____After Maryamu ta farka; jikin nata da ɗan sauƙi ba kamar yanda aka kawo ta ba, kawai kanta ne yake mata ciwo kaɗan-kaɗan sai kuma rashin ƙarfin jiki,
Bayan ta yi wa Likitan bayani sai yace, "ba komai a hankali zata samu sauƙi, tana soma shan magani zata koma normal."
Sai yace ma SHAREEF, "ya É—auke ta kawai su tafi babu wani damuwa."
Shi da kansa SHAREEF ya taimaka mata ta sauka a kan gadon, sannan ya riƙo ta gam bayan sun yi sallama da Likitan ya fice da ita, a haka ya nufi da ita haraban asibitin kamar zai mayar da ita ciki don yanda yake ta faman mata sannu
Maryamu na jin sa amma ta kasa É—ago kai ta kalle sa, musamman in ta tuna abun da ya wakana a tsakanin su, amma wani irin daÉ—i take ji a yanda yake bata wannan kulawan, bata zaci hakan ba don ba karamin mamakin sa take yi ba,
Shi da kansa ya buÉ—e mata gaban motan ta shiga, sannan ya rufe ya zaga ya shiga ya ja motan,
Hannunsa É—aya ya É—aura a saman nata hannun ganin ta kwantar da kanta ta rufe ido,
Hakan ne yasa ta buÉ—e manyan idanuwanta da har yanzu a tashe suke sun É—an kaÉ—a sun yi narai-narai dasu,
Tana kallonsa suka haÉ—a ido, sai tayi saurin janye nata idanun tana rufe wa da sauri
Shi kuma face ɗin sa akwai damuwa sosai yake duban ta yana tuƙin, a hankali yake cewa, "I'm sorry, I don't hurt you but na kasa ba ki kula wa sai ma ƙara miki damuwa da nayi, please ki yafe min."
Shiru Maryamu tayi, amma tana mai cike da mamakin sa sabida wannan furucin, yau ina zata saka kanta don farin ciki? wai dama wannan ranan tana nan zuwa da SHAREEF zai nuna mata kulawa kamar haka? Ko dai ya fara sonta ne?
Idanunta a rufe ta ƙi ta buɗe su, but tana sauraron yanda yake matsa mata hannunta a hankali jefi-jefi yana mata sannu,
Babu wanda ta amsa har suka isa gidan
Ya tsayar da ita yace, "ta bari ya buɗe mata ƙofan."
Ledan maganin ya ɗauka sannan ya fita zuwa side ɗin ta, da kansa ya buɗe mata ya kamo hannunta, sai da ya fitar da ita sannan ya jinginar da ita a jikinsa before ya rufe ƙofan,
Ai kuwa kamar Mage haka ta lafe mishi still har yanzu bata buÉ—e ido ba,
Ganin haka sai ya É—auke ta cak zuwa cikin gidan
Saurin bude ido tayi tana zuba mishi, ganin sun haÉ—a ido yasa tayi mishi murmushi tana sake manne mishi,
A haka suka ƙarisa ciki ya sauke ta a saman doguwar kujera
Sai da ya ajiye ta sannan ya ajiye maganin a saman Centre table,
"Let me give you the medicine because the doctor said to give it to you when we go home, I'm coming."
Wurin fridge ya nufa zai É—auko ruwa, jin da sanyi sosai sai ya fasa É—auka ya wuce kitchen ya tara cup a famfo ya É—ibo mata,
Sannan ya dawo ya zauna a gefen ta bayan ya ajiye ruwan,
Kallonta yake yi ganin ta rufe ido ta kwantar da kanta tana É—an sakin numfashi,
A hankali ya sanya hannu ya soma cire mata Hijabin jikinta before yace, "yanzu mai yake miki ciwo? Please tell me na ga har yanzu kamar kina jin jikin?"
Murmushi tayi masa tana girgiza mishi kanta, sai kuma a hankali tace, "nothing."
"Are you sure?"
Kanta kawai ta ɗaga masa still da murmushi a kan face ɗin ta, don ba ƙaramin daɗin yanayin take ji ba, duk da ciwon da take fama dashi kaɗan-kaɗan
Hannu ya sanya a dimples É—in ta guda É—aya, ya tsira mata ido kamar zai cinye ta tare da furta, "I have never seen someone who is as beautiful as you are, but now I see your beauty, and you are more beautiful than me."
Dariya ta fashe dashi
Ba ƙaramin daɗi ya ji ba; da ya ga haƙoranta a waje, sai tayi masa mugun kyau, shima murmushin yayi before yace, "Allah da gaske nake yi."
Sai ya ɗan ja numfashi ya ƙara da furta, "Thank you, thank you for everything, today I'm happy kin sanya Ni farin ciki, farin cikin da ban taɓa jin irin sa ba, nayi miki gurguwar fahimta, wanda hakan yasa na cuci kaina da farko, sabida wasu ra'ayoyi nawa."
Sai ya ɗago kanta ya kamo haɓarta suna kallon idon juna, yayinda yake furta, "i love You, i love so much! ki yafe min abun da nayi miki a baya, a yanzu zan ba ki kula wa sosai babu wani sauran tsanarki a cikin zuciyata, na yarda zan zauna da ke."
Idanunta ne suka soma cikowa da hawaye, sai tayi saurin lumshe su tana jin wani irin farin ciki a ranta,
Rungumetan da yayi ne yasa hawayen idanun nata suka zuba a saman kuncinta, da sauri ta sanya hannu itama ta ƙanƙame shi kamar zasu mayar da juna cikin jikinsu
Yayinda tuni shi ya ɗaura bakinsa a saman wuyanta yana sakar mata kiss cikin ƙauna da marari, lokaci ɗaya ya soma bin ta yana sumbata wani irin tarin sha'awar ta na ƙara huda sa
Daƙyar ta iya kwace jikinta sabida yanda yake shinshina ta yana sakar mata kissing ko ta ina, har ya soma ƙoƙarin saka hannunsa a cikin riganta,
Sai ta janye jikinta tana mayar da numfashi kanta a ƙasa
Shima haka zalika numfashin yake sauke wa yana riƙe da hannunta gam idanunsa a kanta, sai da ya ɗan ɗauki lokaci a haka before ya daidaita natsuwarsa, har idanunsa sun kaɗa a haka yake kallonta kamar zai cinye ta, don ba ƙaramin buƙatar ta yake yi ba a yanzu, amma bai da yanda zai yi dole ya ɓoye zalamansa a ciki tunda ko a yanzu jin jikinta yake yi ya ɗauki ɗumi ba kamar yanda suka shigo ba,
Hannu ya sanya ya sake ɗago haɓarta suna kallon juna,
"Sorry, bari in ba ki maganin ki."