Sashe 1
Shareef Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
[31/03, 4:32 AM] Ù†Ùيسة OumÆŠahira: 🌱🌱🌱🌱🌱
    *SHAREEF*
      _SexyBoy_
🌱🌱🌱🌱🌱
_Writer: Nafisat Isma'il Lawal_
_Wattpad: UmmuDahirah_
__________
*BOOK2*
_______________*PAGE1*
_____Jabir bai kai da cika burin sa a kan Amra ba, Allah ya koro wani bawan Allah da ke nan maƙota ya fito zai je masallaci,
Kawai ya hangi aika-aikan da Jabir yake shirin aikata wa,
Shi yasa ya isa wurin yana dalle su da tocila tare da faÉ—in, "wane ne a nan? Kai! Kai! Lafiya? Me kake shirin aikata wa haka?"
Take Jabir ya dawo hayyacinsa yana kallon mutumin cikin wani irin yanayi
"Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un! Là haula fisha'atil lah, kar dai a ce fyaɗe zaka yi mata?" Cikin ƙarfi yayi furucin yana ƙara dalle shi da tocilan hannunsa, take kuma ya soma waige-waige yana neman ko zai ga mutane, ganin babu kowa sai ya soma ihun kwarto yana faɗin, "jama'a don Allah ku taimaka mana ga kwarto."
Ai Jabir na jin haka ya ɗaga Amra yana riƙe da wandon sa da ya cire mazugin, take ya watsa a guje ƙafa mai na ci ban baka ba
"Ka ji min matsiyacin Yaro, amma kam an yi asarar haihuwa a nan, ya rasa wacce zai afka ma wa sai kanwarsa? wannan ai Amra ce ta gidan Malam Garba."
Ya ƙare maganar yana sake haska ta, ganin bata numfashi alamun ta sume ne,
Shi yasa ya gyara mata doguwar riganta ya cicciɓe ta tunda duk ihun nan da yayi babu wanda ya ji sa, take ya ɗauke ta zuwa cikin gidan su yana kwaɗa sallama
Mama da hankalin ta ya tashi saboda jin shiru har yanzu Amra bata dawo ba, duk sun kasa sukuni daga ita har su Afra, suna zaune a É—aki sun yi jigum
Afra tana furta, "Mama ko in bi bayanta ne in gani? Kinga fa lokacin shigowar ta yayi amma shiru, ga shi har an kira sallah ana gab da shiga."
Mama bata kai ga yin magana ba suka ji sallaman maƙocin su wanda tuni sun shaida muryansa, Malam Aƙilu ne,
Shiyasa Mama ta amsa mishi tana miƙe wa tare da ƙara faɗin, "ana zuwa Malam Aƙilu."
Da fitan ta sai ta ga ya É—auko Amra a hannunsa, take gabanta ya faÉ—i ras; cikin sauri tace, "Malam kamar Amra nake gani a hannunka?"
"Ƙwarai kuwa ita ce, taimaka min in ajiye ta."
Yayi furucin yana sake nufo inda take
Ita kuma jiki na rawa ta buÉ—e mishi labulen É—akin tana cewa, "ka shiga da ita ciki."
ÆŠakin ya kaita ya shimfiÉ—e ta a kan gadon Mama
Inda su Afra tuni sun tashi tsaye suna kallon ikon Allah ganin yanda aka shigo da Amran, ko Hijabi babu a jikinta, rigan jikinta ma a yage; gashin kanta duk ya barbaje, babu inda jikinsu ba ya rawa musamman ma Mama, ganin kamar ba ta nimfashi lokaci guda hankalin su ya ƙara tashi
Mama cikin tsananin ruɗe wa take faɗin, "don Allah Malam Aƙilu mai ya samu ƴata ku ka shigo a haka? Wani abun ne ya same ta? Faɗa min don Allah kar zuciyata ta fashe?"
"Wlh Allah ne ya taimake Ni nima na fito daga gida, na ga wannan Yaron ɗan wurin Babansu, wato Jabir kenan, yana ƙoƙarin aikata mata alfasha, ita yarinyar har ta sume ma, to zuwan nawa ne ma yasa ya gudu wlh, amma da tuni ya ida nufin sa a kanta."
"Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un!" Take Mama ta fashe da kuka tana sake rafka salati cikin tsananin ruÉ—u da tashin hankali, babu inda jikinta ba ya rawa sabida jin abun da Malam Akilu ya faÉ—a
"Sai dai haƙuri, amma ku ɗauki mataki sabida kar wannan matsalar ta ci gaba da afkuwa, kun san yaron nan ba hankali ya cika ba sabida shaye-shayen da yake yi, ku killace Yaranku ku dena barin su suna fita sakaka, Allah ya tsare gaba, bari in fita in kwaso mata sauran kayan ta da yake wurin."
Mama na kuka take mishi godiya duk ta rasa abun faÉ—a
Sai yace, "babu komai, bari in je."
Ya fita ya bar su a nan cirko-cirko daga Maman har su Afra kuka suke yi
"Mama don Allah ki É—auki mataki kar ya ci galaba a kan Aunty Amra, don Allah kar ya kashe mana ita."
Afra tafada hakan tana fashe wa da wani sabon kukan mai cin rai
"To ya zan yi Afra? Jabir bai da hankali bai da tunani, kina ganin yanda nake suntiri wurin Ubansa amma ƙarshe reshe ne ya juye da mujiya, cewa yayi ma in har na sake tako ƙafana gidan sa ya rantse da Allah sai ya amshe ku kun koma wurin sa, kuma hukuma zata raba mu, mu da zamu kai ƙaran sa shine zai kaimu ƙara tunda bamu da Fawan da za a dube mu."
Ta ƙare maganar tana share hawaye da gefen zani, yayinda takai duba ga inda Amra ke kwance
Malam Aƙilu ne ya shigo gidan yana sake sallama
Mama fita tayi ta amshi kayan tana sake mishi godiya kamar zata duƙa mishi
Shi kuma yana jaddada mata, "ta dauki mataki tun kan ya kaita ya baro ta, sannan ta dena barin su suna fita ko kofar gidan ne da zaran yamma tayi gudun samun matsala."
"To Malam, Nagode sosai, Allah ya saka."
"Babu komai, sai da safen ku."
Ya juya ya fita a gidan
Ita kuma bakin ƙofan ta nufa ta rufe gidan sannan ta dawo ta shiga dakin,
Su Salma duk sun kewaye Amran suna kallonta,
Mama tace ma Salma, "ta É—ibo mata ruwa ta zuba mata su gani ko zata farfaÉ—o."
Ruwan ta kawo, Mama ta amsa ta zuba mata tana ta shafa mata a kan fuska
Can kuwa sai ga shi ta ja dogon numfashi ta soma motsi, tana buɗe idanunta kuwa ta saka ƙara mai firgitar wa, wanda ya tsorata su dukka,
Da alamu a firgice take sai ihu take yi tana ƙoƙarin tashi ta gudu
Amma sai Mama ta danne ta tana kiran sunan ta cikin tashin hankali, "Amra ki natsu, mu ne tare da ke, don Allah ki natsu."
But ina ba ta jin ta, a yanda take ihu da rawan baki jikinta sai kerma yake yi, gaba É—aya ta tsorata ta firgice don gani take yi kamar har yanzu tana wurin Jabir ne yana aikata mugun nufin sa, tayi mugun fita a hayyacinta bata san ma wa ke kanta ba
Sai hakan ya tayar wa su Afra hankali, suma suka saka kukan hankalinsu a tashe suna kiran sunan ta
ÆŠakyar Mama ta danne ta tana mata addu'a zuciyarta cike da damuwa da tausayin Æ´arta
Sai daga baya ne Amra ta soma dawowa cikin hayyacinta ta gane tana tare da su Mama ne, hakan ne yasa ta rungume Maman ƙam; nan take ta sake fashewa da wani irin kuka mai cin rai da ɗacin zuciya, babu inda jikinta ba ya rawa
Mama kuma hannu tasa a kanta tana shafa ta ranta babu dad'i, "ki yi shiru don Allah haka nan Amra kar ki ja wa kanki wani ciwon, babu abinda zai faru da ke Insha Allahu, Allah ke tsare wa kuma shi zai tsare ki da ikon sa, babu wani mugun da zai ida nufin shi a kanki, Insha Allahu sai Jabir ya ga ƙarshen shi bazai taɓa cin nasara a kanki ba."
Sai kuma ga hawaye ya zubo mata sharr; yayinda take jin zuciyarta na tafarfasa tana jin ɗaci daga ƙasan ranta
Ɗago da kanta Amra tayi tana kallon Maman idanunta jazur har sun kumbura sai fitar da ruwan hawaye suke yi, nan ta soma mata bayani jikinta sai rawa yake, burin ta kawai ta sanar mata da abun da ya wakana, ɗakyar take iya sarrafa hannun nata ma sabida tashin hankalin da take ciki, ba kaɗan ba ta tsorata lokaci guda ta fita a hayyacinta sai ɓarin jiki take yi tana haɗiyar yawu
Hannu Mama ta sanya ta sauke nata hannayen tana cewa, "na ji bayanin komai a wurin Malam Aƙilu, ke ce ma ba kya jin magana Amra, sai da na faɗa miki ki dena kaiwa dare wannan ba maslaha bane, to ga shi kin je kin ja wa kanki ya biyo ki a wannan lokacin, da ba don Allah ya kawo Malam Aƙilu ba da tuni ya cutar da ke, daga yau kar in sake ganin kin kai dare irin haka, da zaran an sallame ki ki dawo gida, idan muna tare babu yadda za a yi ya cutar min da ke, da iya karfina zan kare ki bai isa ya ci galaba a kanki ba, bani da yanda zan yi ne, da akwai dole zamu bar gidan nan ko don in tsiran muku da mutuncin ku, Allah ne gatan mu insha Allah sai Allah yayi mana maganin sa, kuma daga yau zan ɗauki mummunar mataki a kansa wlh, gidan nan ma bazai sake shigo shi ba."
Haka Mama ta dinga faɗa ranta duk a ɓace sabida baƙin cikin abin da Jabir yake musu
Yayinda Amra kuwa kanta ta ɗaura a kafaɗan Mama tana ta sauke ajiyar zuciya, har a lokacin a tsorace take, ta ƙanƙame ta ƙam tana kerman jiki
Duk yanda Mama ta so ta kwantar wa da Amra hankali, amma inaa hakan ya faskara, domin ba ƙaramin tsorata tayi ba, abu kaɗan sai ta firgita kamar ta ga abin tsoro, ta ƙanƙame ta ƙam ta ƙi barin ta ta matsa, dama tana da tsoro kuma ga shi Jabir ya ƙara dasa mata tsoron sa
Ita kanta Maman a dame take, haka suma su Afra ganin yanda Æ´ar uwansu take cikin wani hali,
Ɗakyar Mama ta lallaɓa ta tayi sallah, shima sai da taimakon Afra don ita ta raka ta bayin, ita kuma Mama da Salma suna bakin ƙofan suna jiran su,
Sai da suka yi alwala dukkan su sannan suka koma ɗakin ta, ƙarshe ma a ɗakin suka ci abinci tace, "su hau gadon ta su kwanta gaba dayansu." Bayan sun yi Sallan isha'i,
A tsakiya suka saka Amra ta manne da jikin Afra