Sashe 59
Ni Zan Ladabi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Maman RISALA ta yi dan murmushi tanaa sake fadin" To na damuwa HAJIA sai an zo dubiya, ai yar gidan naki gatanan sai nishi abu da rashin sabo mijin sam bai saurara mata ba ai in fada maki kwata kwata bai........"
"Kai lahaula wala kuwata na shiga uku , dan Allah maman Risala bakya jin nauyin maganar nan ne?, Haba dan Allah manan Risala wai wasu irin mutane kw zagaye da ke basa baki shawarar da ta dace ne tunda ke ai na kula sam ma bakya tuna irin haka, Maman RISALA ace kin je kin dauki yarinya daga dakinta dan kawai abin daukakawarta ya sameta?, Ke na kula ina yaki kina kuncen hanyar yaki ne gaba daya walahi, ama ba komai idan alkhairi ne ai zaki gani kwana kusa Maman RISALA, wannan kamari har ina wani abin ai ba sai an fada maka ba tsakani da Allah, a kanta aka fara? To bari ki ji itama dayar ai budurwar ce du yadda ya ki kar na ji sai da kika kwasheni kika kaini shi kuma ya fada min idan ya so na ji da shi ko? Ni kam kin ga bafa cen na dosa ba, mu irin wannan abin boyewa ake yi ba abin a yi yawo da shi kowa ya ji bane ba fa Hajia, ni kam kin ga kamarin kyautar wannan abinma idan ya yi niya ya yi tsakaninsu, idan baya irin haka kuma ra'ayinsa ne ba zan tofa komai a kan wannan ba, haba , yaya ina yaki dan yarinya ta samu wurin zama kina kunce min? Yanzu da kike kwasheta kika kaita gida ai fili na Amina ne, sai ki yi ta yi tunda ke bakida masu fada maki a kusa da ke" Hajia ta fada da bambami tana katse wayar hadi da ci gaba da masifa kamar zata ciki kasa, ita abin ya bata mamaki Walahi meye a su budurci da ake fada da wani isa, to hala yar ta yi yan yawace yawacenta ne da ake cika baki dan bata barar da budurcin ba?, To da me take tunani ne? Budurcin banza budurcin wofi idanma ta barar da shi ai gata ga ABDUL din, batama san waye ABDUL bane, ta dai rike y'ar ta tabata ba zai lekata ba tunda ba wani ciwo mai dalili bane , ciwon iya shege ne, yo ko fafarketa ya yi ai abin kunyarku ne yamadidi da shi bale da ace ya farketan na tabata sai kakansa mai SHANU ya ji , mutane sai shegen iyayi da dan banzan nuna kai bayan ba komai kowa ba!, Shirmen banza da ita da budurcin sun ci kaniyarsu. ( To fa)
A bangaren Maman Risakarma tana jin an katse kiran ta shiga zage zage tamkar zata hadiyi harshe, har sai da Risalar ta fashe mata da kuka tana fadin" Mama, sai da nace maki dan Allah kar ki yi kiran hajia, ki bari na daidaita tsakanina da ita, kin ga dama ba wani yin wancen matar take ba, idan na samu na sake sayeta ko menene sai aa yi, ama mama kece ki yi fada da ABDUL, ki yi da Hajia? Mama yaya kike so na yi da raina?"
Da takaici uwar ta ce" Ki hadiyi ran mana Risala? Shashashar banza da wofi, sam ban ga anfanin wannan aure ba, ace ya fatatakeki haka ama bai biyo bayanmu ya yi mana magiyar a bada ke yaa mayar da ke? Wai HAJIA ni zata cewa wancen guzumar tasamaa budurwace? Ina ruwana ni, tsohon budurci da sabo ai ba daya bane, ke da ita ba zaku taba kasancewa daya ba har abada, shirmen banza da wofi wai ita a komai sai ta wulakanta mutun"
Ita dai Risala kukanta ta ci gaba da yi da wayarta a hannu tana sake buga numbar Mijinta
A daidai lokacin sun karasa gidan iyayen Mudi sun kai masu gawarwakin yaren, sannan Baba ya sanar masu duka kaf abinda ya faru
Ga mamakinsu Mahaifinsa ko a kwakar rigarsa, vawarwakin yaren kawai ya yi gargadaf yana fadin su zasu birne , ba zasu bayar ba, tunda yaro ya saki kuma ai shikenan, dama shi sam yarinyar bata wani yi masa ba, abinda yana saurayinsa danye shataf ya je ya wani lakewa bazawarar da miji ya mutu ya bari da cikin gardawa har biyu, ai kawai an gode uma ta gais da asha
Baba mai SHANU baki da hanci ya bishi da kallo a lokacin da ya mike yana mai ci gaba da balakinsa ya shige da nufin kiran ɗan nasa dan ya fada masa ya zo su je ko su biyu ne su birne yaren
Yana shigewa mahaifiyarsa dake rame baiwar Allah tana share hawaye ta duka gaban Baba tana fadin" Dan Allah Elhaji ku yi hakuri kun ji?, Ku yafewa yaron nan, ban taba dana sannin aurena irin haka ba, ba sauki ba alamun sauki, hali zanen rai ne yake dawainiya da su, mugun hali marar amfani, yarinyar nan tunda ya aureta sau biyu kawai na ganta, ita bata samun fita, bale ni da a wajen ubansa ya gani ya gada, Elhaji ba zan taba manta bawan Allahn nan ba, mahaifina ya rasu har aka yi suturarsa bai sanar min ba, an zo daga gidanmu dan a fada min yace zai fada mij, sai da aka yi sati mahaifiyata ta zo da kanta take fada min, a ranar na yi kuka kamar raina zai fita, kuma bana iya fita nan da kofa, idan na saka kafata zan fita kamar zan mutu nake ji, ina rokon Allah ya nuna min bayan wannan wahala domin abin ya wuce tunanin bawa
Dan Allah ku yi hakuri ku bata hakuri itama sannan ku yi mata barka , domin ko ni na samu haka ina so Elhaji"
Kai baba ya gyada cike da al'ajabin wannan ahali, yana tsinkayo wayar da uban ke yi da ɗan nasa, waya ce mai amo mai karfi, baki dayansu sun ji ihun fadin da Mudi ke yi cewa an kashe masa ya'ya dai, ba zai taba hakura ba, ba zai yarda ba sai ya kai karansu
mikewa Baba mau Shanu ya yi yana dafa kafadar ABDUL da ya yi wani iri alamun rikici sun bayana a fuskarsa ya ce" Mu je Magaji, mu tafi , Allah ya sa masu ceto ne"
Mikewa ya yi shima ya bi bayan Baba suka fice a gidan
Ko a cikin motar shiru ne ya ratsa motar, babu mai magana a cikinsu
Sai da suka shigo farfajiyar asibitin Baba ya dubi ABDUL gannin bashida niyar yin magana ya ce" ABDUL, ka yi hakuri ka ji? Haka Allah ya hukunta, ita kuma Allah ya sa karshen wahalarta kennan, Allah ya shirye su su kuma idan masu shiryuwar ne, idan ta warke ka ga sai ta koma gida ta zauna tare da mu har Allah ya fitar mata da miji ko?"
A hankali ya dago kansa da idannuwansa da suka yi ja yana kallon Baba yana ta cije lebe da saki kadan kadan ya ce" In sha Allah"
Ya yi shiru, sai kuma ya sake duban Baban ya ce" Ama idan ta fito daga nan tare da Uman biyu zasu zauna dan idan ta je nesan ba zata daina kuka ba"
A hankali baba ya ce" Aya, ita Firdausin kau? Kuka take ta yi ko? Baiwar Allah ai ko ba'a fadan komai ba yarinyar ta wahala, Allah ya saka mata da mafificin alkhairi a cikin alkhairan duniya da kiyama "
A nutse ya ce" amen, ama ba ita ba, ni ita har yanzu bamu yi magana ba, ita Mom twince din ce ai idan aka tafi babu kanwar tata zata yi ta yin rigima ne"
A hankali Baba ya kalli Muhammat da ya dago shima ya juyo yana kallon Uban gidan nasa
Ya sake juyowa ya ce" Ita dai Uman biyun ce mai rigimar?"
Kansa ya gyada yana budewa ya fita yana fadin" Bara na leka Mansur na ji kwana nawa ya dibar mata"
Da Baban, da Muhammat din basu daina binsa da kallo ba sai da ya bacewa ganninsu
"Allah mai alkhairi, ka ga rashin rabo , saifa da kakar gwamna ta ce min zata zo na kiya, da na san hakane da na zo da ita ta ji batun gwamna......kai jama'a" Baba ya fada yana kame haba
Muhamat ya ringa dariya kasa kasa
Baba ya ce" To ka ji,, Muhamadu kaini dakin yarinyar nan na sake ganninta baiwar Allah na yi mata nasiha, Allah dai ya shiryi wasu mazan"
Yana murmushi ya bude ya shige gaba Baban na bin bayansa suka nufi ciki
A office din MANSUR
"Man, na jima ban shiga wani hali a rayuwata irin na yau ba, na jima ban ji zuciyata na girgiza irin na yau ba, Man wannan mutumen yana nan a raye baka babalashi ba? Namiji uwar yaren nan tsabar abu ya dira mata zuciya ta kasa koda kuka, yaran ta amsa ta kalla daya bayan daya ga ciwo CS a hankali ta masu addu'a ta mana masu kiss a goshinsu ta miko mana, du yadda muka so gannin hawayentama bamu samu ba.....Man dan Allah kar ku yarda ta koma gidanta idan har baku zaunar da shi kun ji meye damuwarsa ba, kar aje mahaukaci ne ba'a sani ba fa" Mansur ya fada hankalinsa tashe , ko a cikin amon muryarsa zaka fahimci ransa a bace yake shima
ABDUL ya sauke ajiyar zuciya yana dubansa ya ce" Man, ba zaka gane ba, ni da kaina kadan na tsinta a cikin maganar, har yanzu ban san duka maganar ba, ama in sha Allah ba zan bari haka ba, idan shi dan duniya ne zamu buga kwallon duniyancin,....... Daga shi har ubansa!"
Da mamaki ya ce" Man kana nufin mahaifinsa da rai dama ya bar rayuwar yarinya a wulakance haka?"
ABDUL ya sake cije lebensa da bacin rai ya ce
Mudi Ya fito yana jan ido ya kalli Amina ya ce" Gani,menene da kira haka kamar na bar duniyar?"