Sashe 30
Ni Zan Ladabi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da mamaki ya shiga balbaleta da masifa, abinda yakan jima bai yi mata ba, domin sai ta yi laifi dari bai kula ba sai idan abin ya girmami tunaninsa yakam fadanta a kai
Yana fadan ne yana salalami ya ce" Na rasa yaushe wannan girman kai naki na dan Aba yana da kudi zai barki, ki sani gaba da gabanta ne a rayuwa, kuma ko dan bawa ya ci ribar zama da mutun zai sasautawa kansa wasu abubuwan, ke na tambayeki meye ribarki a cikin nan? Kin sani ne idan kika matsa kika raba RISALA da Honorable kece sha wuya, domin a yadda kike da son Yar nan sai kin fi kowa shiga uku, dan kin san RISALA tana iya rasa ranta a kan HONORABLE, mts ku kam mata kunna bani mamaki, meye a ciki dan ya yi aure? Ke ace aurwn soyaya nema ya yi sai me? Ba hudu yake da damar dauka ba? Ni ina nan ina yakin a karshen watan nan a kawo nata itama ta je ta baza mulkinta son ranta domin itace matar so, ke kina kokarin wargaza min? "
"Elhaj!" Ta fada da dan karfi kadan
Shima da karfin ya ce" Na maki shiru na rufe maki baki kar na maki ihu ko?, To sai na maki ki gyara ko ki kwaba tuwonki ne, abinda zan tabatar maki shine kece da asara a wannan gem din, shi yana iya daukan wasu ukun bayan bazawarar da aka maka masa, kawai baku yin bincike a kan magana sai ku hau ku zauna? Ki yi kokarin matse lamba ta bangarenki kema ta yadda yaron zai turo a wuce wajen kin ji abinda na fada maki!" Kitt ya kashe kiran
Wani gauron numfashi ta sauke mai zafi ta zubawa wahe daya ido
Sai kuma ta mike ta dauki mayafinta dan yololo ta yafa a kanta zuwa kafadarta ta karra fesa turare ta juya ta shiga saukowa cike fa takama irin tata da isarta da nata ajin
Tunda ta sauko sau daya da ya kalleta dan ya gane ko wacece bai sake yi mata wani kuraren kallo ba, ko dan rashin yalwatacen rufa ne? a mutunce ya gaisheta sannan ya dakatar da katse latsen wayar da yake yi dan bata girmanta
Sosai ta fuskanci zaman nasu, da kuma karantar fara'ar dake kan fuskar yarta
Ajiyar zuciya ta sauke, da kalar nata makircin itama dan ta kai ga ci a karro na farko bayan a kulun takan nuna ya bar yarinya ta hau kan nata ra'ayin da nata tsarin, ama a yau sai kunnayensa syka tsinci maganarta tana dan basarwa da dan murmushi ta ce" Ur excellency, ina fata ta sanar maka cewa na hannata maganar saloon ko?, Ai ni ban san wai hannawa ka yi ba, in ba shirme irin na RISALAH ba a kan me zata yi bayan ka hanna?, Ke da ake maganar turo da magabata a yi maganar aurenku kin tsaya shirme ne? Haba baby ai na yi mata fada tace zata baka hakuri ba zata kuma fita shagon ba, to mema ake yi da wani shago bayan ke din kece zaki kasance uwar masu gida? Uwar gida kuma amarya ke daya kwalin kwal?"
A yanzun kam a dan fuzge ya dan kalli mahaifiyar Risalar, sai kuma ya dan kalli RISALAH
Bai ce komai ba ya sake maida dubansa kan TV din dake kunne ama ba amo ko daya dan yana zama ya dauke amon baki daya, ya dan yi murmushi yana ayanna abubuwa a kan irin expression din dake saman fuskarsu baki dayansu
Mahaifiyar Risala ta sake yin dan murmushi ta ce" Uhum, Elhaji mace ba, yaushene za'a turo a yi maganar? Abanta yace idan ka zo a yi maka tambayar"
Sosai kunya ke son kama shi, mahaifiyarta? Lalle, ita kuma mamaki da farin ciki ke neman lulubeta, ta sake sinne kai ita ala dole kunya take ji bayan baban burinta shine ta mike ta kwaso shokiiiiiiiii gannin yau mahaifiyarta ce da kanta ta sauko a kan lamarin Abdul? Lalle ita kam alhamdulilah
Sai da ya gama yanke abin fada sannan ya dubeta a tausashe ya ce" In sha Allah karshen watan nan"
Daga ita har ita murna da farin cikinsu kasa boyuwa ya yi, kafin uwar ta mike sai da ta jadada koda an kawo bata so ya wuce sati biyu domin su sun jima da suka shirya
Shi kam bai sake cewa komai ba har mahaifiyar Risala ta idasa hawa ta tsaya ta harde hannayenta tana murmushi mai daci a bayane kasa kasa ta ce" Ba takamarki jikanki ya isa ba shi wani ne ko Hajia HAUWAU? , Lalle sai ganninsa ya gagareki, takamar da kike yi da kudi kuma ya zamto maki tarihi!, Ke haye kika yiwa abin dole ya gigitaki!, Zaki gane cewa da ka haifi gwamna da matar gwamna gwara ka haifo matar gwamna!, In dai mice yar gifan Badasi fulasta sai na rabaki da ABDUL RA'UF kina ji kina gani daga ke har tsinaniyar da ya aura din!"
To fahhhhhhhhh ana dara ga dare ya yi.......wata cakwakiyar wata rigimar, fitina kala kala,
To kai da ka yanke lokacin kawo aurenka AMINAR ta yarda ne?🚶🏻♀️🚶🏻♀️🚶🏻♀️🚶🏻♀️🚶🏻♀️🚶🏻♀️🚶🏻♀️
Uhum ku mu je mutanena🥰🥰🥰🥰
*NZL PAGE1️⃣9️⃣*
Furucin da ta yi na farko ya saka shi saka hannunsa ya janye nata daga jikin rigarsa sannan ya dauke yaron da ta rukunkuma da karfin da bata san daga ina ya janyo shi ba ya je saman bed din ya dora yaron sannan ya yi tsaye yana kallonsu, kamaninsu daya yaren, harta fatar jikinsu mai haske ce sosai, babu wani abu da suka yi na uwar, shi dai bai gani ba
Kallon da yake masu ya saka Hasan sakar masa murmushi yana lumshe idannuwansa barci na dauke shi
Murmushin ya yi shima ya juyo ya kama hanyar fita
A tsaye take sai zaro idannuwa take yi kamar zata fashe da kukan takaici har ya bar dakin sannan da gudu ta nufi yarenta tana duduba su da magangannu kasa kasa tana jan tsaki hadi da fadin" Shirmen banza yaro zaka daukar min d'a ka tafi da shi ba ko ra'ayina dan ba'a san soyayar da da uwa ba, ko kashe shi na yi akoy mai magana ne?" (😌 Aa hajia mai sannin zafin haihuwa🤣)
Yana fitowa suka yi ido hudu da Hajia, wace dama tunda ya zauna da Hasan take tsaye a sama tana hangensu
Fuska ya sake hadewa ya fice gaba daya a gidan ba tare da ya tsaya ya ji wani zancen bama
Da ido ta raka shi , sannan ta je ta saka hannunta for the first time ta bude kofar ta shiga tana karewa Amina kallo wace ta dago da sauri da tunanin ko shi din ne ta yanka masa kashedi a kan wannan abin da yake son bilowa da shi
Gabanta sai da ya fadi, ta ji kamar zata summe da ta ga Hajia, tunda ta zo gidan nan anya sun wani hadu kuwa?
Hajiar kuwa kallon sama da kasa ta yi mata ta kare nazartar ba wani abinda yaronta zai ci da yarinyar nan sannan ta tabe baki a dake ta ce" Gobe, karfe goma, ina son ganninki a bangarena"
Bata tsaya ta ji amsarta ba ta yi tafiyarta ta bar Amina cike da tunani da fargaba kai harma da tashin hankali kala daban daban
Sai dai abu daya ta fi barawa ranta shine zata amshi takardarta ne a hannun Hajia, domin ta fi kowa sannin Hajia itace babar makiyar hadin nan, bata san tana gaba tana biye da ita a baya bane, da ace idan ta je a goben nan takardarta zata bata da sai ta fi kowa yi mata adu'ar gamawa da duniya lafiya!
A kan kari take
A kan gaba take
Abin nan na girmamar tunaninta da kwonciyar hankalinta
Da kyar ta iya yin wankan da siracin lalle ya kamaa fatarta sosai sannan ta murje jikinta da dadadar humurar da Baba Lubabatu ta siyo, batama san a ina ta siyo humurar ba, ama tana tunanin Humurar daga garin maradi ta saka aka kawo mata ita, ta hadu iya haduwa, ta dai ji a laluwai tana maganar humurar Ramira harun, matar ta iya humura wai ba tsada ga dadi da kwontar da hankali (ku tuntubi Kwatena dan karin bayani a kan humura mai kkarko)
Yayanta ta rungume bayan ta yi masu addu'a sannan itama ta yi ta neman hanyar da barcin zai dauketa
Da kyar dai ta samu barci barawo ya yi awon gaba da ita tana ta jan numfashi da sauke ajiyar zuciya
Kamar yadda Baba Lauratu ta auri yin safiya tunda aka daura auren nan hakane yauma
Sai dai yau ta tarar da Aminar tuni ta kwaba Lalen hausan ta shafe jikinta da shi da hadin madarar tana zaune ga dukkan alamu har ruwan nata sun tafasa
Farin ciki ta ji a zuciyarta ta koma da kanta ta juyo ruwan sai turiri suke ta kawo mata ta ajiye mata sannan ta rufa mata bargon ta shiga yin siracin hayakin na ratsa mata kofofin fatar jikinta tana lumshe idannuwanta dan sosai hayakin ke tashi
Sai da ta gama siracin ta shige bayi ta yi wanka ruwan ya sauka da lallen ta dauko tawul biyu masu duhu da suka ware tunda suka fara gyaran jikin ta lulubo ta sake fitowa
Kwabin Nescafe da kwai da madara ta bita da shi, wannan karron ta yi ta murzawa a jikin nata sosai abin na kama mata fatarta sosai har sai da ta gamsu sannan ta sake shafa mata shi wannan karron ya yi lumbuk sannan ta shiga yi mata na gashin shima sala sala sunna bi har kwan ya bushe ta sake komawa bayi
Kafin ta fito Baba ta tatare komai ta karra kintsa dakin ta kawo turaran wuta na jiki da wani sabon zannin rufa ta zauna tana jiranta
Ta dauki lokaci a ciki domin karnin kwon ne bata so ko daya, sai da ta wanke tass ama ba soson wanka sannan ta fito ta je saman kujerar ta zauna baba ta zuba mata turaran wutar na jiki mai dadi sosai a hankali ya shiga bin jikinta, sannan babar ta shiga shafa mata mayukan gashin na gyaran ne suma tana bin kan sala sala tana sakw gyara mata shi