← Book details Ni Zan Ladabi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 83

Sashe 52

Ni Zan Ladabi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Amina ta ringa girgiza kanta tana fadin " Ka sake ni, dan Allah ka bani takardata na koma gidana da y'ayana mu yi zamanmu, dan Allah kar ka sake min abinda ka yi min kar ka wulakantani"

Idannuwansa ya dan lumshe a hankali sai kuma ya shiga ambaton Allah a cen kasan zuciyarsa, haka kuma fargaba na cika masa ciki
Shi bai taba haduwa da rigimar dake nufo shi baya son kulawa ba irin wannan, shi a rayuwarsama fadan mutun biyu kawai yake gujewa, bayansu idan rigima ta yi salama yakan nema mata amincin ne shima ya rikota a yi ta yi
Ama wannan yarinyar sam sai ya ringa jin baya so su yi tashin hankali, kuma baya so ya fada mata maganar da zata ji mata ciwo

A hankali ya cire hannayen nata ba da kwaramniya ba ya ce" Dubawa ne zan yi, kar aje da ta maki dinkin ta bara maki yan tsirarun zare, kin san yanada dan kaifu da kuma tsini yana iya damunki ya hannaki sukuni , ko zama kika zo yi a karkace dan kar ya ringa sukar maki wajen, bari in gani?"

Amina, ta kasa fahimta idan ta yi magana baya gane yarenta ne ko kuma bata isa ya ba maganarta mahinmancu bane ya sa baya bi ta kan abinda ta fada, sake maido hannunta ta yi zata kuma rike shi, sai dai yanzun da dan karfi ya tare mata hannunta ya dago da idannwansa da suka fara dan cenza kala, dan Walahi ta cika caza masa kwakwaluwa ya ce" I said , ki barni na gani "

Daidai da amon muryarsa yanzun a wani irin kusashe ya yita, kuma yana yi kamar sai ta bari zai gannin ne bayan tuni ya kaita kwonce ya saka kafafuwansa ya yiwa cinyoyinta yannayin da idan tace zata yi wani motsi mai karfi tana iya jiwa kanta ciwo mai masifar zafi, a dole ta rintse ido jikinta na rawa kadan kadan tana suararonsa hankalinta tamkar zai bar kwakwaluwarta a lokacin da ta ji ya dora hannunsa a hankali yana shafa saman jikinta sannan ya kunna fitilar kusa da gadon ya haske da kyau yana kallon dinkin, harma ya kai yar yatsarsa wajeb zaren ya dan danna a hankali
Kwarai ta zabura, ama ba irin zaburar da idan da sauran zaren zata yi ba, hakan ya sa a hankali ya cire hannunsa yana kallon wajen, dan makoloton wuyansa na ta kai kawo , tunaninsa na neman cenzawa a irin wannan lokacin, inda harshensa keta neman zirowa ya kai ziyara a wajen, sai dai irin yadda jikinta ke rawa a hankali ya ja mata rigarta yana dan jimke hannunsa da ya fara dan bari kadan sannan ya haura saman gadon a hankali ya ja bargo ya luluba mata bayan ya jata saman gaba dayanta

Idannuwanta a rintse suke, ita dai ta kasa kwakwaran motsi domin tsoron da take ji ya fi komai yin tasiri a kanta a yanzu
A hankali ABDUL RA'UF ya shige cikin bargon da ta kudunduna yana lumshe mayatatun idannuwansa ya janyota jikinsa a hankali ya rungumeta yana kai hannun nasa a hankali yana lalubar jikinta da tunanin yadda zai yi ya samu dan rage wahalar da ta fi da kunno masa kai

A hankali ya dora hannun nasa a saman mamanta yana zagayawa da shi, inda Amina ta ja wani irin numfashi ta sauke hadi da saka hannunta ta rike nasa da karfi tana son hannashi abin nan

Da hannun nata a saman nasa ya ci gaba da yi a sanyaye yana sake zagaye shi,
Muryarta mai hade da dacin da take ji da kukan dake ta danno mata a hautsine ta ce" ABDUL?"

Cen ciki da kyar ya iya amsawa a takaice

Amina ta sake rike fuskarsa a hankali ta ce" Dan Allah ka barni haka, kai baka jin kunyata ne?"

Idannuwansa ya lumshe a hankali ya ce" bana ji"

Amina ta sake rike shi sosai ta ce" Baka jin kunyar tawa?"
ABDUL ya gyada mata kai yana sake lalubar abinda a hannunsa yana jin yadda ya fara taurara , watau tana amsar sakonsa ama tana turewa

A hankali ta ce" ABDUL ni fa yayarka ce?, Abdul babu soyaya a tsakanina da kai, kuma ka ga dinkine a jikina ko? Dan Allah ka tashi ka yi tafiyarka dakinka!"

A hankali ya juyar fa hannun nata yana kallon idannuwanta yaa janyo hannun nata a hankali har ya kaishi babar eriyar da ta gama cika ta tumbatsa wace ta hadasa mata samun dinki ya dora a saman wajen yana kallon yadda ta zavura, ta tsorata, ta janye hannunta, ya yi murmushi a hankali ya ce" Bafa yi zan yi ba Aunty, mamamaan zan sha , kuma sai ki rike min nan shima sosai ki dan murza min ....ki riken da kyau kin ji? Zaki min?"

😧😧😧😧😧😧😧😧😧😧😧😧😧😧😧😧ni dai ba luwana🧎🏻‍♀️🧎🏻‍♀️🧎🏻‍♀️🧎🏻‍♀️🧎🏻‍♀️🧎🏻‍♀️🧎🏻‍♀️🧎🏻‍♀️🧎🏻‍♀️🧎🏻‍♀️
*NZL PAGE3️⃣6️⃣*

A dake Amina ta ce" Am, lafiya?"

RISALA ta dawo da dubanta kanta tana sake daure fuskar itama ta ce" Magana na zo mu yi, mu shiga daga ciki ko?"

Har Amina ta zo kiyawa, sai ta tuna ai a cikin ba zata rasa bulala irin ta caza ba haka, dan haka ta janyo hannun Hasan dake tsaye yana jiran ko ta kwana ta fara tura su ciki fuskarta hade ta ce" Maza ku je ku yi wanka ganinan zuwa"

Cikin suka wuce gaba dayansu yaren, ita kuma ta karasa wajen da soket take ta ciro cazar wayarta ta yi tsaye irin tsayuwar nan da kake yi idan zaka zane yaronka tana kallonta ta ce" Bismillah "

Hannun nata ta bi da kallo, a ranta tana ayana Allah ubangiji ya sa ABDUL da ta gani ysaye yana kallonsu ya biyo bayansu ya tardo Amina da bulakar dukan nan, da ta ji dadi taa gode Allah da ya bata damar gala mata sharin da ABDUL zai saketa, dan ta tabata ba zai kyaleta ta masa aikin nan a gidansa

Risala ta yi tsaye a saitin da zata iya gannin mai zuwa tana kallonta ta ce" Zuwa na yi mu yi magana a kan Mijina!"

Amina dai tana kallonta bata tanka ba
RISALA ta sake fadin" A kan mijina na zo mu yi magana......"

" Wa fa kike magana a kansa?" Amina ta fada tana sake fuskantarta

Risala ta ce " Wane kuwa da ya fi wanda kika san hanyar da kika bi kika aura, ABDUL nawa ne, mun yi soyaya da shi mai karfin da na kori duk wata yar iska ko wata mai tunanin ta isa, haka na juri wuya ko dadinsa, na yi ta dakon gannin aurena da shi, tabas kin ci galaba da kika same shi ta hanyar Waina, ama in sha Allah daga yanzu zan dawo da Abdul nawa ni kadai abina, domin bana tunanin zan iya rabashi da wata, ko budurwa bale ke, bana jin zan........."

" Ki saurara haka!" Amina ta fada a kausashe tana warware hannunta dake nade

Ta dubeta sama da kasa ta ce" Wama sunnanki plz?"

Risala ta wani rike kugu tana jijiga ta ce" RISLA, RISLA"

AMINA ta tabe baki ta sake dauko dubanta tun daga sama har kasa ta watsar ta ce" Ke kika san dadinsa, ke kika rayu da tsarin yadda zaki rayu da shi, ke yake gabanki!, In kin kula ba ni na roka ba, haka kuma da ina ra'ayin da na tabatar maku kwalelenki a kansa, domin yadda kika ga a ayo na fiki, to fa a shekarunma haka ne, haka kuma a iya tuku sitiyarin balagage!, Ki kama kanki ki juya ki barmin daki, domin idan kika yarda maganar batanci ta shiga tsakani RISALA kike ko? Walahi sai na wanke maki jiki da dukan da za'a kasa gane ki, dan ni ba saarkkkkkkkkkkkkkkkkkkkkk"

Wani irin ihun yan bori da Risala ta saka sannan ta aniya ta maku a kasa ta sake kwala wani ihun tana fadin" Daga magana sai ki dake ni? Daga magana sai ki dakeni? Innalilahi na shiga uku jama'a wayo a ceceni............."

Baki sake Amina ta tsaya da bulalarta a hannunta tana kallon Risala
Ita abinda ta shiga tunani ko mahaukaciya ce, sai dai kafin ta gane hakan ta ga shigowar ABDUL RA'UF, hakan ya bata amsar tunaninta

Da ido take ta kallon ikon Allah ABDUL ya nufi Risalar ya yi tsaye a kanta yana karra son fahimtar wai da gaske Amina zane Risala ne take yi?

Amina wani irin abu ya tsaya mata a wuya ta nunota da bulalar ta ce" Ni zaki yiwa shari a kan abinda baya gabana?, Ni zaki yiwa karya har a falona?, Bara na zane kin sai ki yi mai dalili......." Kun san fa wanda bai iya munafurci ba baya iya boyewa, shi yasa Amina ta kasa daukan wasan Rislaa itama ta dana, sai kawai ta yi irin abin nan na mai fitowa kwado kwado ya fadi gaskiya ta fadi hakan harma ta nufi Inda Risalar take

Hannunsa daya ya saka ya tareta sannan ya fuzge bulalar dake hannunta yana binta da kallon dake nuni ransa a matukar bace yake

Sake tirzawa Amina ta yi da nufin sake dosar Risala da ta mike ta labe a bayansa tana kukan karya bilhaki ita Amina dukanta ta yi
Sai dai bata kai ga isawa ba ta ji yaa yiwa hannunta wani riko daya tal a tsayen da yake yana kallon yadda take haki ita a dole sai ta daki Risala sannan ya janyota ta bayanta ta hadu da kirjinsa yana dan sasauta rikon da ya yi mata a wajen kunnenta dake fitar da kanshin nan mai saka zuciya nutsuwa ya ce" Ki nutsu mana aunty kar ki sa a maki fasarar cewa kina kishin ABDUL ne?"

Kamar ya wanka mata mari haka ta farka daga zuciyar da ta dabeta ta dago tana kallon sajen fuskarsa da idannuwansa dake nunin ransa a bace yake
Muryarta a cec ciki ta ce" Ama ai kai ka san ba haka bane ko?"

Kallonta yake yi, komai nata sai lamarin yarinta ya bayana, du yadda ta so mazewa dan a ga girmanta sai ta shagalar da shi da abinda ke sanyaya zuciyarsa
A hankali ya ce" Eh to, kin san daga aikinka ake fasaraka yanzu duniya"
Chapter 52 · 0% Book details