Sashe 19
Ni Zan Ladabi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Du yadda ya so ya fahimci abinda ya hada su a yau kuma ya kasa, takan yi kiransa da korafin kakan nasa ya yi mata kaza ita kuma ta rama da kaza, ya yi mata nasiha ya hannata maimaitawa, ama bata taba kiransa tana rusa kukan nan haka kamar zata mutu ba, kuma kukan ba wai na wasa bane , irin yadda take yinsa zaka gane daga cen zuciyarta abin ke fita
Hankalinsa ne ya yi mugun tashi, ya tabata ko kudi take so ya hannata, ko ya hannata yawon siyasa, a tunaninsa wadinnan ne kawai damuwar da zata rikita Matar Alkali, shi kam yaya zai yi da tsofafin nan ne fisabililahi? Sam basa girma, kulun cikin rikici suke, kuma shine a tsakiya, tsoronsa daya kar ciwon hawan jininta ya tashi, to wai inama shi Mai Shanun yake ya barta tana kukan nan haka? Ko menene ai sai ya rarasheta ya yi hakuri tunda ya fita girma kuma shine namijin ko?
Kiran wayar Mai SHANU yake yi ba'a dagawa, ya shiga kiran yaronsa da fada masa maza ya sama masa waje a jirgin da zai juya gida, nanma aka sheda masa a yau dai sai jirgin yawo wanda a kadan zai iya kwasar awani ashirin bai je gidan ba, domin kasa kasa zasu sauka , baban jirgin Ethiopia ne, ya gwamace ya yi hakurin jirgin karfe bakwai din kawai da wahalar nan
Sake kiran numberta ya yi ya sameta tana cikin waya
Kansa ya girgiza ya jefar da wayar yana adu'ar samun saukin rigimar nan tasu, sunna daga masa hankali, sani ne basu yi ba, bashida damuwar da ta wuce tasu a duniya, yau ko rikicin neman kudi baya daukan hankalinsa irin wannan, shi fa samun kansa ya yi dumu dumu a cikin nema, kuma ya san da kudi da babu rayuwa zai yi normal, ama wadinan biyun da suka rage masa a cikin makusantansaa mafi kusanci da shi sunna taba kwonciyar hankalinsa
Jin kukan wayarsa har gagawa ya yi ya dauko, a tunaninsa daya ne cikinsu, sai dai yana dubawa ya ga budurwarsa ce, wace bata san ya yi tafia ba, ya tabata ta samu labarin inda ya zo da numbersa ta nan din ne a wajen Hajia domin bai yi kiranta ba, fushi yake yi da ita, ya rasa rashin sannin ciwon kan nan nata da me ya yi kama, ba zata gane ba, shi fa baya son wulakantar da kai, ita ta dage wai ita yar kasuwa dole sai ta bude saloon? Tace aikin gwamnati yace sai dai ya dauketa aiki ta kiya, yanzu tace saloon ya nuna aa ta je ta bude, shi fa ba zai fita nema ba iyalinsa ta fita nema, idan karatun ne ba zai hannata ba, ta yi har ta ga makirkirin bokon, ama kuma ta yi zamanta, walahi ta fi karfin bautawa wani, kuma ta fi karfin wulakanta kanta a titi kulun tana yawo tana kama gashin wannan tana cudanya da karti wai ita mai saloon!, Yayan bankin yanzu haka na bankinta karamar mai kudi ce ita, idan sun mata kadan ya sake jibgawa, bahi da damuwa da hakan, ba kudin ne damuwarsa ba, a zauna masa a gida *A yi masa ladabi* sannan a tarairaye shi shine damuwarsa, a yadda ya jima da lamari mai girma rike da arzuzumin wandonsa ai dole ya bude filin sukuwa a gidansa ta kowani lungu da sako!, Ama shine dan raini yarinya karama ta ki bin umarninsa? No shi ba zai yarda da raini ba walahi! ( To fah, llale akwoy gwarama, to mu da muka saba da neman na kanmu fa? Ka zo da izala yaro!)
Kafin yama ta yi tuni gidan Mai Shanu ya dauki haramar baki, na nesa da na kusa, duk wani wanda Hajia Hauwau ta dan yana jin kunyarsa ko nauyinsa ko sunna abotakata ta kud da kud sai da ta yi kiransa ta dora masa kukan mutuwa da fadin zai sakata a uku ya tona mata asiri, ciki harda Ɗan zumunsa, yaron da yale rayuwa a waje tare da iyalinsa, wanda a kusa kusan nan shine daya kwal yake laluba ya ji sanyi, dangi ne su mararsa yawa dama, sai ga lamari na dauki daidaya, sai ko taron dangin dake nesa sosai wa'inda sai a yi shekaru ba'a ga junna ba, kowa ya labe da iyalinsa yana toyawa yana kwashe abinda zai fishe shi, yau ta gigibo masu iya tasowa a ranar ta kawo su, wa'inda kuwa basa iya zuwa a ranar sun shiga shirye shiryen zuwa, domin ko ba zumuncin haduwa da junna , akoy na waya da kuma hannun Mai Shanu da na jikansa dake samun kowanensu, idan har da gaske ne Mai Shanun zai dauko ruwan dafa kansa kamar yadda Hajia ta fada za'a hafu a yi masa nasiha sannan a fadawa Allah ya kade lamarin, domin babu wanda ya isa ya yi masa dole, sai dai rarashin
Tunda Mai Shanu ya fuskanci abinda yake faruwa ya yi murmushi ya kada kansa ya sa Direbansa dauko biyu suka wuce suka bar gidan
Bayan sun tafi gidan gonar ABDUL RA'UF Baba Mau Shanu ya saka aka je aka dauki Baba Lauratu aka bata waya suka yi magana, dan haka aka wuce da ita gidansa kamar yadda ya umarta cewa a kaita direct dakin da Amina ta mayar da kanta yar kuryar daki a zo masa da ita
Hakan ce ta faru, domin har suka fice a gidan Hajia Hauwau bata sani ba, rana sama kawayenta na danarta da rarashinta da nuna mata cewa lalle hadin naj sam ba zai haifar da alkhairi ba, ai bambancin shekarun ya fi komai daga hankali ga kauyanci, ba zai taba yiwuwa ba matar Gwamna ta kasance a haka ( uhum, su gwamna manya), idan aka yarda aka aurawa Honorable mace irin haka ai za'a samu matsala wajen zabe, ba matar gabam mota bace sam! Dole a cenza ra'ayin mai Shanu, wannan ke daga mata hankali, mijinta mutun ne mai masifar sanyi, a cikin sanyin nasa yake tafka maka abinda zai hadaka da juwa, ko a yanzu irin yadda ake buga masa waya baya dagawa ta tabata yana kallo, baban burinta shine a sakashi a tsakiya a tankwasa shi, idan ya daura auren nan mutuwa zata yi! Kai ama Allah ya tsinewa wata jarabar walahi, tana zaman zamanta, ita ta san tunda ta ki jinnin taren nan ta Mai Shanu da yarinyar nan da walakin goro a miya
Takalmin dake kafarta slipars ne, hijabin dake jikinta baki ne sidik mai hannu, sannan ya kai mata har kasa tamkar zai kwasheta ya kifar, sai dai cizawar bakinsa ya sa fatarta haskawa ya zamto duhun fatar tata ya ragu sosai, danma ta yiwa kanta tanadin gyara ne idan ta tashi yin aure, da kalar fatarta mai hasken duhu ce sosai
Manyan idannuwanta take karra zubawa a kan Hasan dake kyakyata dariya yana bin bayan Husaini da gudu, sakewar yaron a yanzu na bata mamaki, sosai yake sakewa yanzun bayan shi din mutun ne marar dariya a da, ko a yanzun ba wai cencen bane, ama da sauki sosai da sosai
Suturar dake jikinsu ke karra shiga zuciyarta, yau bama ita ta shirya su ba, kuma sun je makaranta tana barcin asarar da ta aura, sai yanzu ta ga shirinsu, masha Allah sai haskawa suke yi cikin shigar gajerun wandunna daidai gwuiwa masu tauri watau gins daya blue, daya baƙi, sun ciza sosai da rigunnansu masu kyau masu dogwayan hannuwa, sai takalma kito kafa ciki blue da baki, masha Allah twins dinta har wata sabuwar kaunarsu ke karra bin sasan jikinta, saima idan sun juyo sun kirayeta da Mama, a zaune a wajen nan da take kamar ta yi ta taka rawa, ita kam wani kwonciyar hankali da jin dadi zata nema sama da wannan?
Baba Lauratu da ta samu kebewa gefe da Baba tunda suka zo suka tatauna ce ta fito, fuskar nan tata kamar gonar auduga ta ce da Amina"
🙇♀️🙇♀️🙇♀️🙇♀️🙇♀️🙇♀️🙇♀️🙇♀️🙇♀️🙇♀️
_*NI ZAN LADABI*_
🙇♀️🙇♀️🙇♀️🙇♀️🙇♀️🙇♀️🙇♀️🙇♀️🙇♀️🙇♀️
*NA*
*SAJIDA NIGER*
Asalamu alaikum wa rahamatullah, makaranta novel dina gani na dawo da sabon takarda, sabuwar tafia, sabon salo mai dauke da darusan rayuwa, da karfin ikon sunnah, da gwagwarmaya da kula kula, rayuwa ce irin ta talaka bawan Allah dake gannin hawa da sauka dan ya rayu da mutuncinsa, rayuwa ce ta Mace mai dauke da hatsari, sadaukarwa, Biyaya da karfi.......zai zo maku da shafuka na gyara tun daga kan fatar jiki, ppart, sirika irin na cikin kurya a gangaro kan sabulai na sana'a da kuma turaran HUMURA wace kowace mace zata iya yiwa kanta tsumamen hadin tada hankalin mai gida
Wannan Novel na kudi ne ba free bane
Yan Nigeria jama'ata ga naku : 500 Naira
account number: 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai ka turo shedar biyanka ta numberta kamar haka +227 93811618 SAJIDA NIGER
Gareku wa'inda suke son turo kati ko yin POS, kunna iya turo katinku ta numberta kamar haka 93811618 idan ka turon hoton katin sai na saka ka a grup, katin MTN ne, na gode sosai
Jama'ata yan NIGER ga naku : Dala dari , 500 francs cefa ta katin AIRTEL ko SAHELCOM ka turo ta numberna kamar haka 93811618 sai na saka ka
*NA gode sosai, Allah ya saka da alkhairi, sai kun zo🥰🥰🥰*
*Page 1️⃣2️⃣*
*Asalamu alaikum wa rahamatullah, karshen FREE page kennan yan uwa🥰🥰🥰🥰🥰, na gode*
Fuskar nan tata kamar gonar auduga ta ce da Amina" Tashi maza ki je Mai Shanu na son magana da ke, Uman Mijin ki sani Mai shanu uba yake a wajen marigayi, Allah ya jikansa ya sa yana cikin rahamar ubangiji shi din mai biyaya ne a gareshi, bale marigayiya, ba zan taba tuna lokacin da na ga rashin kyautawa a tsakaninta da matar Mai Shanu ba du irin baudadan hali irin nata!, Dan haka ki je, ki yi kokarin yi masa biyaya, ko ba komai yanci yake kokarin kwata maki da rufa maki asiri, kasa zai tara maki ba wulakanci ba"