← Book details Ni Zan Ladabi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 83

Sashe 55

Ni Zan Ladabi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Amina ta ninke takardar itama abinda ta so kwabarsa kennan da ya dage yana ihun yau dady kaza yau dady kaza ta kalli yarinyar nan da kallon basira bata ce komai ba a lokacin da Husaini ke fadin" Baki san dadynmu ba hala?, Ke din wacece wai?" Tambaya ce ya yi dan harga Allah bai santa ba, kuma ta fito ne irin a cikin gidansu, abu da yaro shi ai yanzu a tunaninsa ya fi kowa iko da fada a gidan nan tunda an fada masa cewa gidansu ne

"Ni kake tambayar wacece ni?" Ta fada a zafafe tana ruruko masa ido, hakan ya tsoratar da shi da sauri ya labe a bayan mamansa yana lekota

AMINA ta dubeta da kyau tana tunanin abunuwa da dama a ranta, abu daya ne ta sani a yanzu a wajen nan, shine, idan har yarinyar nan ta zo ne dan ta raina mata wayau zata dauko tsimingiya ta darwaye mata jiki tas har sai ta summa dan wahala, dan bata tunanin wannan yar ficikar y'ar zata iya rainata ta kyaleta

A dake ta ce"
*NZL PAGE3️⃣5️⃣*

Ido ta zuba a abinda ta samu tana kallo

Da wani irin langwabewa Risala ta rigo hannunsa tana furta" Weshhhh baby ba zan iya zama ba ka bani a bakina plz"

A hankali ya kamata da kyau ya zaunar da ita
Risala ta karkatar da zamanta tana wani irin dantse lebe tamkar a kasanta ne take jin zafi

A hankali Amina ta bi yannayin nata da kallo, ta samu kanta da sake zuba mata ido na yan dakiku sai kuma ta dawo da dubanta kan ABDUL dake tsaye yana kallonta, yar simple din makup din da ta yi ta fi komai shiga idannuwansa, abinda ba koda yaushe take yi ba shi yasa komai kankantarta idan ta yi takan yi kyau sosai

A hankali ta bi shigar jikinsa da kallo, farar riga ta ciki irin ta maza fara kal kal ta lafe a ginanen jikinsa ta dan hau saman wandon dake jikinsa na yadi ruwan madara wanda har arzuzumin dake jiki ana ganni da kuma irin yannayi dai na tsarin hakitar gamjin namiji sannan ta hauda dubanta har zuwa lebensa mai ruwan na jarirai ta kai wajen hancinsa sannan ta sauke idannuwan nata tar a cikin nasa idannuwan suka yiwa junna kallon ido cikin ido

A hankali ta janye ta juya tana manta kwata kwata abinda ya kawota dakin

"Aminah".....ya furta a sanyaye yana kallon bayanta, tar saman bayanta dake cikin hijab har kasa ja, ama irin dinkin hijaban yan matan zamani hijab kamar doguwar riga jama'a ya bi ya lafe a jikin matar mutun?

A hankali ta juyo tana sake kallonsa
Sai a lokacin ta tuno abinda ya kawota dakin

Ido ta dan lumshe a hankali ta ce" Dama, zan fita ne, wai sai yace ka saka dokar sai ka sanar masu idan wani zai fita a gidan.....gashi ina sauri inada muhinman abubuwan dake gabana"

Har ta dire aya yana biye da hannunta na dama da take dan nunawa da shi tana dan wanawa da shi kadan kadan haka.........., Sannan ya sake zuba mata ido da yannayin da ta ajiye maganar tana sake kai dubanta wajen da Risala ta kara karkacewa tana furta" Baby....zafi nake ji......................"

A hankali ya dauke dubansa bayan ya sake kallon Risala da tunanin hukar nata har hanna mata zama yake yi?, Ya sake duban Amina ya ce" Uman Biyu, ina da ina zaki je ne?"

Amina ta kai hannunta gaban goshinta ta dan murza tana fadin " Zan je gyaran takarduna ne, sannan na biya wajen Baba"

Zaunawa ya yi saman kujerar yana dauko kofin lipton din still yana binta da kasalalen duban nan ya ce" AA ba zaki tafi ba"

Ku gafarceni dan Allah, abubuwa ne a kusa kusa hidimun biki

Na gode sosai😍😍😍😍
*NZL PAGE3️⃣7️⃣*

A hankali Amina ta zubawa fuskarsa ido
Daure fuskar da ya yi, da irin zaman da ya yi yana zuba lipton din a kofi mai dan girma ya zuba madara isashiya ya mikawa Risala yana fadin" take"
Sai ta ji wani abu ya tsaya mata a wuyanta,
A kan wani dalili zai ce mata wai ba zata fita ba kamar wani wanda yakeda hurumi a kan hakan? Ya zauna gaban yarinya shi ga jarababe sunna wani abu kamar basu san ciwon kansu ba zai hannata fita?

A hankali ta ce" ABDUL"

Abdul ya dago yana sauke mata kausasun idannuwansa a kanta
A kausashe ya ce" Idan zaki zauna mu karya ne bismillah...., Idan ba wannan bane ki tafi dakinki kawai"

Magana ce mai nauyi take son fada masa, magana ce mai masifar nauyi take son yayaba masa, sai dai kuretan da suka yi da ido daga shi har fitsarariyar matarsa sai ta ji ba zata fada ba
Abu ya zo mata wuya ya yi mata katutu ta juya da sauro sauri dan bata so ta yi kuka a gaban kannenta ta jawa kanta raini ta fice a falon ta nufi nata dakin

Tunda ta fita ya kura kofar ido na yan sekwani, sai kuma ya saki murmushi a ransa yana ayana' Na san yanzu itama wanda ya daure mata ya yi kirana ya ja min kashedi, oh ni ABDUL RA'UF da gidanka da iyalinka ana saka maka ido"

"Baby bana iya sha da kaina" RISALA ta sake fadi tana hayewa jikinsa dan ta mantar da shi dan cenjin mood din da matarsa ta hadasa masa yanzu tana sake makalkaleshi cen ciki tana ayana' madallah, haka nake so har sai wahala ta isheki kin bar gidan da kanki, wai Ni za'a nunawa bariki ki zo da gardawan ya'ya wai su ringa kiran min miji Dady?, Ina ji ina gani ya ringa kulaki? Zaki yi bayani ne!'

A nutse ABDUL ya dan tareta a jikinsa yana kallon fuskarta,
Tun jiya ya gane take takenta, irin abubuwan da ta ringa yi masa ne ya saka shi a yau kasa ficewa da sasafen nan domin kusan tsirara ta fito a bayi tana ihun kyankyaso yan biraren mamanta sai sama da kasa suke, da yan duwawunta kamun cokali saia dan babarbabar suke abinsu......da kyar ya hanna kansa turmusheta a lokacin , ama a yanzu fitar nan da makociyar dakinsa ta yi tana sababar sababar ya sake motsa shi har kamar ya ci babu, domin irin harbawar da ake masa a cikin wandonsa tamkar za'a tsaga wandon ne a fito a samu abinci a koma barci

A saman kujerar ya juye da ita gaba dayanta, ya zamto tana kasansa, shi kuma yana samanta

Du irin yadda take amsarsa da romancing ya kasa jin abinda yake son ji a lokacin da ake ture shi ana masa ihu da fade faden magangannun ba'a son raini

Murmushi ya yi yana tunano tsoron da ya gani karara tun a lokacin da ya daneta ta yi wuki wuki ido ya raina fata, baki ya fara mutuwa, aa dangane da Risala kuwa sai shanye girman idannuwanta take yi tana riko shi iya rikowa harma da kanta ta kai hannunta wata hajar ta shiga laluba da mulmula

Gaba daya sai ya ji dokin abin ya fara sare masa

Risala ba wai dan ta taba yi bane ko ta kware a harkar bane, irin abin nan ne na amaren zamani da ake koya masu wai iya kulawa da miji, ko su dadage su koyi abinsu a karance karancen da shekarunsu basu kai ba, su koyi jarabar da wata uwar macenma bata iya ba su zo sunna ta fama da shi har a ringa masu wani irin kallo bayan basu san abin ba
Irin yadda take fitar masa da harshe, harma ta cire yar rigarta ya zamto yan berayenta a fili sun yi kiri kiri ta kawo hannunsa ta dora tana murzawa a hankali hadi da sake bankaro masa kirji da kokarin cire pant dinta ya saka shi dan dakatawa yana kallonta...........................
Rashin sa'ar da ta takaa shine, shi dai ABDUL ba zai so ace yarinyar da ya dauko a matsayin budurwa ta zo masa da sabon salo irin wannan ba
Gaba daya gwuiwarsa ta sage, jikinsa ya yi sanyi yake kallon yadda Risala ta rikice, ko wata rikakiyar macen ba zata iya yin haka ba
Shi yasa ake cewa ki kasance mai kunya, ki rike kunyar nan domin ado ce, koda namijin irin masu son ki masu rawar disko ce tsirara ki bari idan an zama daya an zama jiki sai ki yi, ama a daren farko fisabililahi ki kamo abinda yake boyewa ki aniya laguda ai sai ki saka masa tsoronki a ransa

Dagowa Risala ta yi jin shirun ya yi yawa, du a kokarinta na son nuna masa kauna tsantsa wace ta zarce iyawar kishiyarta ta saka idannuwanta cikin nasa , sannan ta hade bakinsu ta ci gaba da gurnaninta cen ciki tamkar zata hadiye masa harshe

Ido ya rintse zuciyarsa na dokawa da karfi

Shi ba haka ya faru da shi da Uman biyu ba

Shi abinda ya faru tsakaninsu da Uman biyu har yanzu idan ya tuna shi kadai sai ya saki murmushi hadi da mahaukaciyar tsumamiyar mika, domin sai ya ji har tsigar jikinsa na tashi dan dadi da tsumuwa.........................., A lokacin da ya dora hannunta ta janye a zabure hadi da sallalami kuwa ji yake kamar ya mayar da abin kacete ya ringa kallo ba dare ba rana yana shan dariya,
Da ta fara yi masa magiyar kar ya hudata kuwa har tsakiyar kokon ransa yana jin abin..........., Bai san me yasa ba har zumudin son ya ga ta so abin yake, sai gashi ana nuna masa ana son abin , bai wani debe shi ya dada shi da kasa ba

Kasa kasa ya ce" Risala, bamu yi nafila ba fa....."

Risala dake ji gaba daya jikinta ya dume da kaikayi ta kawo kansa kusa da mamanta da ya yi jajajir dan so take yi ya yi romancing dinta tamkar a film din india, kuma ya riketa kamar idan tana kallon americain film

A hankali ta nufi bakinsa da shi tana fadin" Bb, plz sck me.............."

"Ya salam" ya fada a hankali yana lisafin duka kaf yannayinta
Chapter 55 · 0% Book details