← Book details Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 105

Sashe 90

Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tayi saurin cewa zata joining compaing kenan ? kai amman na gode sosai sultana bana fada miki ba bashi da matsala gashi da sauki kai ga kirki da son yanuwa gyaran murya yayi yace " ammm karki yi Godiya tukun dan bani zan bata aikin ba kiyiwa mijinki magana I know he can do more that for her mijina kuma ?tai masa tmbyr tana kallonsa tare da nazarin maganarsa tana kallonsa ya zagayesu ya kama gabansa nifa Aunty duk ba wannan bane matsalata ni dai kawai kisan yadda zakiyi na kasance a kusa dashi nasan komai zai zo da sauki amman yanzu a gabanki kikaji ina masa magana zaki ce bakiji abinda yace ba, wai nayiwa Ibrahim mgn Ibrahim din da ba wuri daya suke ba . Dan allah ayi min afuwa posting zai koma a sati sau daya sakamakon bana samu lokaci ga hidima da mai gidana ga business ga typing sannan ina bukatar hutu Kunga abun yayi min yawa ina maku fatan alkhairi sai Saturday ko sunday in sha allahu. Mmn sudais MAR'ADAMS *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH AREWABOOKS USERNAME AYSHAABAGUDO bismillahirrahmanirrahim Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube. Page 27 Jiki a sanyaye ATA ya fito cikin 'bacin rai daga d'ayan bedroom dinsa wanda ya rasa dalilin 'bacin ransa , a yanzu kusan kullum ransa a 'bace yake azaba yake ji sosai a cikin zuciyarsa so yake ya rabu da damuwar dake damunsa amman ya rasa yadda zai yi ,cike da natsuwa yake taku acikin d'akin yadda jikinsa ke fitar da kamshi mai sanyaya zuciya haka d'akinsa ke d'auke da kamshin dad'ad'an turarukan sa .a natse ya d'auki farin glass dinsa ya manna a kwayar idanunshi sannan ya qaraso ya d'auki agogon fata mai tsada ya d'aura a tsintsiyar hannunsa, ya bud'e bedside domin ya d'auki wallet dinsa." ya kai hannu ya d'auka ya tura a bayan aljihun wondonsa yana qoqarin rufe bedside din ne idanuwanshi suka sauka akan agogon sarka hannun maryama daya zamo cikin hannunsa a wancan ranar ,yayi shiru yana kallon agogon yana jin wani iri a gaba d'aya ilahirin jikinsa, ya kusan minti goma tsaye yana cigaba da kallon agogon gabansa na wani irin bugawa da sauri sauri tunowa da yayi matar aure ce yarinyar yasashi jan dogon tsaki yana ciza lip's dinsa." a natse ya maida agogon ya ajiye ya qarasa inda wayoyinsa suke business phone dinsa ya fara kunnawa nan take kira James ya shigo lumshe tsumammun idanunshi yayi batare da ya d'aga kiran ba, kiran na qoqarin tsinkewa ne ya d'aga "hello sir! good morning sir ya fad'a a tare ?"morning !ya fad'a atakaice yana hura hanci "akwai wasu mutane da suka zo da buqatar ganin sabon creation shine nake neman izini a wajenka ko zamu nemi d'aya daga cikin kwararrun da suka kawo zanensu ko zaa dace ?"lumshe idanunsa yayi yana jin wani irin d'acin maganarsa dan a yanzu bai buqatar ganin zanen kowa sai na wannan yarinyar amman kuma sai ya tsinci kanshi da cewa "okay ! yayi maganar a can kasan makoshi kamar mara lafiya sannan katse kiran ya fito daga d'akin zuwa kasa ya nufi hanyar da zata kai shi bangaren mami bai wani jima ba ya fito kai tsaye AGC aka nufa dashi " Bayan kamar awa uku da zuwansa office james ya shigo tare da some cike da girmamawa James yace "sir bayan munyi waya da kai d azu da safe sai kuma muka canza shawarar mu sake neman wannan yarinyar data zanaka dan gsky gabad'aya zanenta yafi kyau amman anyi rashin sa'a layinta baya zuwa " take ya fahimci kowace yarinya yake magana akai, bai ce masa komai ba ya cigaba da mgn "kayi hakuri sir nasan zakaji babu dadi aranka amman ni ina ji ajikina zata zo mana da sabon design masu ... "enough james you can leave ."sorry sir ! tamkar wanda akayi wa duka ko wanka da ruwan sanyi ya simi simi nufi hanyar fita ."some ta sauke numfashi tana mai gyara tsayuwarta tare da fara magana "sir masu supply din kaya daga kafaninmu wasunsu sunki kar'bar kayanmu in group wanda ban san dalilin faruwar hakan ba "one second! ya furta yana cigaba da operating system din gabansa shiru tayi cike da girmamawa ,yayinda office din ya d'auki shiru baka jin motsin komai sai na qarar ac da system din gabansa sai kuma saukar numfashinsu "kuma kun tabbatar babu wata matsala a kayayyakin mu ?"no sir babu wata matsala ectually ma wasu sun kar'ba wasu ne dai basu kar'ba ba" amman ai gashi ina ganin sakoninsu cewar basa bukatar design din da akayi masu ne yanzu ke wannan ba wata matsalar bace a ganinki ? eh nayi magana da oga Ibrahim sir amman har yanzu bai ce komai ba ina tunanin yana son sai kuyi magana dashi ne "shikenan zan san yadda zaa gyara komai ya mike ya zagayo daga wurin zamansa yana kokarin fita yayi taku d'aya biyu ya tsaya batare daya juyo ba "kisa a binciko min inda yarinyar nan take da zama sannan kice james ya kira chef adisa ina son ganinsa gobe goben nan bai tsaya jin abinda some zata fad'a ba ya soma qoqarin ficewa "okay sir ." A dogon koridoor suka hadu da sultan bai kallesa ba bare ya tsaya duk da yasan wurinsa yazo ya ra'ba ta gefensa ya wuce ,har yayi taku biyu ya jiyo sautin muryarsa " Adam...! ya kira sunansa a gadarance har yanzu kai muke jira da mahaifinmu domin muna da bukatar wani kaso daga cikin kafanuni araba abamu namu kowa yaci gashin kansa, cak ATA ya tsaya daga tafiyar da yake ya zura hannunsa daya cikin ajihun wandonsa "idan naki fa ?yayi mgnr batare daya juyo ba " dole kabi umarnin mahaifinmu dan bazamu cigaba da aiki akarkashinka ba alhalin dukiyar nan gabadaya tamu ce dan dole kayi wani abu akai . a fusace ATA ya juyo gabadaya ya fuskancesa "kasani wannan dukiyar gabadayanta ta mahaifina ce kamar yadda na fad'awa mahaifinka yau da rokona kukayi zan iya daukar wani bangare na bawa mahaifinku amman tunda zalinci ne abun bazan bada ba kamar yadda na fad'a kuma zan iya dakatar da duk wani mai numfashi dake d akinku wanda yake karkashin ma'aikatar nan idan kace karya ne ka cigaba da shiga track dina "shiru ne ya biyo baya"kafin ahankali ata ya wucesa yana jan tsaki tare da furta "nonsense." ***** Zaune ata yake akan kujera sanye da suit baki yana jujjuya jikinsa bayan ya watsawa chief adisa tambayoyi cikin 'bacin rai ,cheif adisa yayi shiru yana nazarin abinda zai fad'a masa "answer me !ya furta cikin tsananin bacin rai mara misaltuwa "komai zance yanzu bashi da wani amfani sir tunda na rigada nayiwa sectary dinka bayani komai "Eh nasani but ina son naji daga bakinka ,yayi maganr yana gyara zama tare da daddana system din gabansa batare daya dago kanshi ba , dalilin dayasa muka daina amsar produc din design dinku sunyi matukar tsaida ne,dan alal hakikanin gsky kudin daaka sa sunyi yawa yayinda muke samun exactly irin design din a wasu wurare akan farashi mai sauki atakaice dai wannan shine dalili." shiru ata yayi byn ya gama sauraronsa ya cigaba da tura sakonni kafin daga baya ya dago kanshi a hankali ya kafe cheif adisa dake zaune a gabansa da ido yana qare masa kallo ta cikin farin glass dinsa sai daya furzar da iska mai zafi sannan ya bude bakinsa da kyar yace "kasan abinda abu original yake nufi ? cheif adisa yayi shiru ,"wadan da kuke siya a sauran compaing's copy din namu ne, namu kuma asalin masu kyau ne ". ba maganr quality ake yi ba sir maganar contitie akeyi kafa san dan kasuwa duk wani dan kasuwa yana bukatar farashi mai sauki wanda shine business, da dai zaa cigaba da bamu farashin daaka saba ne sir da komai zai tafi normal ".ATA ya sauke numfashi yana jan tsaki " ko ku siya a haka ko kuma ku barshi domin bazan rage naira daya daga farashin dana saka ba yana gama fadar haka yace "get out .cheif adisa ya mike tsaye tare da cewa "okay sir ya dauki system dinsa ya qara gaba tsaki yayi ta ja babu kaukautawa ,ya mike tsaye ya shiga zariya acikin office dinsa yana shafa sumar kanshi. ATA na tsaye a parlour'n mami ya zuba hannunwansa duka cikin aljihun wondonsa dawowarsa kenan daga office ko cikakken minti biyar bai yi da shigowa ba sai ga fahad ya shigo a matukar fusace kamar an jehoshi yana cewa "wai kai dame kake takama ne ?yayi mgnr yana nunasa da d an yatsantsa .""what do you mean ?ATA ya tmbyesa a tsawace yana watsa masa harara a lokacin da hjy zulai ke qoqarin saukowa daga saman ata "bani zaka tmby ba kamata yayi ka tmbyi dakikiyar kwakwaluwarka , taya ma zaka yanke wannan banza hukunci haka?"lafiya fahad ! ? " mami ta tambayesa cikin rawar jiki wannan yaron ne mana yake son jawowa mutane asara ,yana yin abu tamkar shi kadai yafi kowa waye wa da ilimi yau ko kamfanin ba group bane ai bai cancanta yayi haka ba bare yasan wannan kafanin ba nasa bane shi kadai .ya qarasa mgnr yana kallon ATA a fusace . Suna cikin haka sai ga yaya Ibrahim shima cikin tashin hankali ya rufesa da fad'a nan mami ta koma kansa "ki duba ki gani mami yadda farashin komai na kaya ya sauko daga sauran kamfanoni amman shi tashi daya ya qara farashi nikin baninkin gashi costumers sunki karba kaya daga hannun kowa "very good ."ata ya furta yana hura hanci What ? " I said very good ,"ya sake maimaitawa a natse tmkr maganar ba daga bakinsa ta fito ba very good ma zaka fad'a saboda baka da hankali da tunani "yes of course it good and to be your last warning da zaka kirani da mara hankali ."yaya Ibrahim bai damu da abinda ya fad a ba yace me yasa zakayi haka
Chapter 90 · 0% Book details