Sashe 74
Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Maryam tasa kuka cikin tsananin damuwa . dan Allah ya isa karku saka min yarinya gaba da bala'i dame zataji ?da maseefar an'uwanku ko da naku sai kun harbe mata zuciya ta mutu kowa ya huta ? kuma ai bai barku ba bare ku shigar masa kuma karya aka fada akanshi ?halinsa ne fa ? koma dai menene mami bazamu lamunta ba kuma kar mu sake jin taje gidanki daman shima yace ayiwa ar iskar awarki congrent warning karta sake shigar masa gida ilai kuwa ashe ar iskar ce ai duk abinda kika ji yaya yayi mgn akai mai mahimanci ne cewar zabiba nana hauwa'u kam tun maganar farko bata sake cewa komai ba, atare suka mi e aunty shahida aunty Khadija da zabiba sukai ma mami sallama tayi masu addu'a tare da yi masu fatan alkhairi nana hauwa'u bata sake cewa komai ba mami ta lalu o wayarta daga gefenta ta auka ta soma arin kiran ATA Bari ina zuwa na kirasa dani yake zancen wato cin mutunci da tozarci har agaban mutane?" maraym tayi saurin riko hannun mami tana kuka tace. dan Allah mami ki rufa min asiri kar kiyi masa magana yanzu idan ma son samu ne karki ce masa komai mami ta ara wayar a kunnenta tana cewa. rabu dani gara na fa a masa halin da'ake ciki tun kafin ba in cikinsa yasa a rasa cikin jikinki . alokacin da mami take neman layinsa yana zaune acikin wani ayataccen gida me auke da komai na manyan masu ku da manyan an boko gidan kamar aljanar duniya tsabar ha uwa wannan gidan bana kowa bane face gidan ammar ATA na zaune a gaban ammar suna tautaunawa akan kasuwanci kiran mami ya shigo ya auki wayar ya manna a kunne hello kana ina? ina gidan ammar abinda ya fa a kenan yana lumshe ido to in ka fito kazo gida da gaggawa ina son ganinka katse ta yayi da fa in. lafiya sweetheart? Mami tace. ita ta kawo haka bazaka ma tambayi Jikin maryam ba kaji halin da take ciki? ka bar ar mutane cikin wani hali gashi.. tun kafin ta fa i abinda take son fa a taji ya katse wayar Hello.. Hello... adamcy tuni ya sauke wayar daga kunnensa ya kalli screen in sannan ya sauya kujerar sa yana dafe goshinsa da hannuwansa duka ammar ya dawo gabansa ya fuskancesa yan fa in. lafiya ?waya kiraka ?ya aga maka hankali gashi bamu gama tattaunawarmu ba? sweetheart ce ni dai allah yasa karsu kashe ni akan ar iskar yarinyar nan.. yanzu me ya faru kuma? ban sani ba ni dai na barsu wai ta suma wa kenan ta suma? shiru yayi na second biyu sannan ya ago kanshi ya kalli ammar Sweetheart ke son ganina amma zamu iya arasa maganar Okay, Sai dai kuma ya kamata a ce ka au tsanttsauran mataki akan sauran yaran daka fa a min saboda har kullum shi kasuwanci tattalinsa ake. bana son kabar wata kofa da wasu zasu samu damar janyo mana asara dan bazan auki asarar ganganci ba shikenan zan ha a taron gaugauwa ranar monday zan yiwa P.A magana, zamu san abin yi kafin matsalar tayi nisa ATA ya jinjina kai sannan ya bu e wani file ya duba bayan ya gama dubawa ya mi ni zan wuce ammar ya jinjina masa kai a sanyaye atare suka fito . Can angaren maryam kuwa kuka take sosai abun ya ha e mata tana kallon nana hauwa'u ta mi e ta yafa mayafinta tana yiwa Mami sallama kema wucewa zakiyi ? eh Mami yaya hisham yana jirana to ai Shi kenan Allah ya tsare hanya mami ta fada ranta a dagule saboda ganin ya yanta sun hadewa mrym kai ,nana hauwa u bata kalli in da maryam take ba ta nufi ofar fita, takun maryam taji abayanta tana magana cike da raunin maryam tace. sister kema fushi zaki yi dani bayan kinsan kece arfin gwaiwata juyowa tayi ido cikin ido suke kallon juna kiyi ha uri sister nayi kuskure nana hauwa'u tayi murmushi tana kallon cikin idanunta shi kenan komai ya wuce Allah ya inganta mana babynmu jiki a sanyaye sukai sallama tana jin kamar zata rasa rayuwarta ne dan gb y jin tana auke da cikinsa bai saka zuciyarta samun natsuwar ari bisa ari ba ta dawo kusa da Mami ta zauna ki rabu dasu karki wani aga hankalinki akan an wannna abun Maryam tace. allah Mami hankalina a tashe yake su aunty shahida sunyi fushi dani zan kirasu babu abinda zai faru ni dai fatana ki kwnatar da hanaklinki kar wani abu ya samu cikin jiknki Numfashi ta sauke sannna tace. Mami dan allah karki fa awa yaya batun cikin nan tukun Kinsan halinsa Mani tace. kai babu abinda zai yi sai farinciki aj wannna cikin sai ya kawo miki sauy arayuwarki Maryam tace. walalhi yadda yaya baya sona bana tunanin zai so abinda nake dauke dashi Shiru mami tayi tana sauraronta ai kuwa da Adamcy bai kyauta mata ba idan yaki abinda mrym take dauke dashi ko kuma za'a iya in fad'a masa har ya gano da kanshi kai kawai mami ta gyda mata ahankali mami ta dinga janta da hira sai dai jikin Maryam a mace yake kana kallonta zaka fahimci hakan. A galabaice ya shigo parlour'n mami ya zauna tare da runtse idanunshi gam mami dake zaune ta tsura masa ido ruwan bala'i take son sauke masa amman yanayin yanda ya shigo yasa tayi tunanin kar ta masa fa an sai tasa aka kawo masa abinci e idanunshi yayi ahankali yace. gani sweetheart ina son na wuce gida na kwanta na huta mami tace. kaci abincin da akawo maka tukun sai muyi magana an yaci abincin sannan ya tsurawa mami ido yana son yaji kiran me take masa suna zaune sai ga maryam ta fito daga akin mami jiki a sanyaye ta zauna kusa daita wani mugun ata rai yayi Adamcy! mami ta kira sunansa ya an kalleta tare da fa in. ina jinki sweetheart mami tace. me yasa kaci zarafin Maryam a gaban aru'warta? aramin fusata yayi ba shi kam bai san randa mahaifiyarsa zata barshi ya huta da maganar yarinyar nan ba amma ajiye wannan maganar ma tukun, ka fita ka bar matarka cikin wani hali baka kira kaji a wani hali take ciki ba bare ka mata sannu da jiki daga haka ya mi e ya fice daga parlour'n dan bazai zauna ya cigaba da jin magana akanta ba maza tashi ki bishi kuje zan zo wani sati sai na daukeki muje scan din to mami na gode allah ya qara girma Allah ya tsare da an saurinta ta auki mayafinta ta fito alokacin tuni ya shiga mota ta zagaya da sauri ta bude bangaren da yake ta shiga ta zauna suka wuce gida ." Bayan kwana biyu da misalin arfe goma kiran Ni'ima ya shigo wayarta tana kallo kiran na shigowa ta auka sai a karo na biyar ne ta aga tana auka tace lafiya Ni'ima kiran me kike min bayan kin kusan jefa rayuwata cikin uku bala'i ? babu ruwanki da duk halin da nake ciki zan garga eki da babban murya karki sake zuwa mijina yace baya son ganinki a gidansa idan kuma kinyi taurin kai zaki gane ke aramar mara mutunci ce shiru tayi tana sauraron Ni'ima ni dai nace karki shigo tunda kince sa o ne daga umman zuru ki tsaya a wajen get idan kinzo zan fito na kar a amman karki zo washegari kuwa da misalin karfe bakwai Ni'ima ta kirata ta fita cikin san a kasamcewar ranar tun safe ATA na gida bai je koina ba wanda alamunsa Ke nuna tafiya zai yi taje ta kar o sa on umma zuru irin tukunyar farko da aka aiko mata dashi ne. cikin sauri ta shige akinta dashi ta fito parlour'n ta zauna , tana zaune ATA ya shigo ya haye sama bayan Kamar mintuna talatin ya sauko yana fita, ta mi e da sauri ta haye sama kamar a mafarki taga kofar akinsa a bu ee wani kyakkyawan murmushi tayi da sauri ta fa akinta ta auko tukunyar ta dawo akinsa ta tsaya tare da bu e tukunyar tsafi ta soma ambatar sunanshi da abinda take son yayi mata kamar yadda aka fad a mata bayan ta gama ta ajiye tukunyar ta aga katifa ta ajiye a gefe, ta auko tukunya zata saka taji taku tare da tafi daga bayanta ai da wani mugun sauri ta juyo ganinsa tsaye yasa ta saki tukunyar aiko nan take ta fashe sai ga wani mummunar haya i ya shiga fitowa daga ciki . Cikin zare ido yace Meye wannan? tambayar daya jefa mata kenan bakinta da jikinta ya kama rawa kina son kashe ni saboda bana sonki ko?" Girgiza masa kai tayi tare da fa a'a ba kashe ka zanyi ba.." cikin daka tsawa yace. shut up with your dirty mouth! you want kill me? zatayi magana ya sake buga mata tsawa shut up how dare you enter my room kuma ri e da tukunyar tsafi? nan da nan jikinta ya kama rawa daman naji ajikina kina son kasheni sake girgiza masa kai tayi jikinta na wani irin rawa why you this girl ?me nayi miki da zaki kashe ni ? duk da bana sonki duk da yanda nake ji araina kamar na kashe ki na sha fa a miki ni ne ajalinki amman na ta arin kashe ki? jikinta na rawa ta girgiza masa kai why you want to kill me ? cikin rawan murya tace. Wallahi ba kashe ka zanyi ba, ka fahimceni wallahi ba wata illa zan yiwa rayuwarka ba kawai dai.. sai kuma tayi shiru ta kasa arasa maganarta baki da abinda zaki iya kare kanki kije na sakeki saki aya " . mutuwar tsaye tayi cikin tsananin tashin hankali da matsanancin gigita jin furucinsa, yayinda hawayen idanunta ya aru suka shiga kokuwa da juna gurin silalowa ga wani irin yarma da jikinta ke yi, sai dai rawar da jikinta ke yi sanyata saurin dur usawa a gabansa domin afafunta sun tabbatar mata bazasu iya cigaba da aukar gangar jikinta ba, baya ga haka ma wani iri jirin tashin hankali dake awainiya da ita