← Book details Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 105

Sashe 13

Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dole dayanmu ne zai samu farinciki samun soyayyar gidan aure to ya zamanto kece zanji dadi zanyi farinciki domin kece kike tare da abinda kike so ni kuma daman banyi aure dan soyayya ba , ni kuma ina rokon allah dukkaninmu mu dace mu samu soyayyar mazajenmu so na har abada mrym ta qarasa mgnr tana hawaye yayinda itama nana hauwa'u hawaye take zuciyar kowacce na cike da tunani . maryam na tunanin halin da zata shiga a gidan aurenta yayinda nana hauwa u ke tunanin halin da take ciki a gidanta sun jima suna waya nana hauwa'u na fad'a mata abubuwan da zatayi domin janyo hankalin yayanta sannan sukai sallama. Maryam ta zauna shiru tana mamakin hakurin nana hauwa u zata iya hakuri akan komai na gidan miji amman banda hakuri akan wata ko bata dauki mataki akan miji ba lallai zata dauka akan duk wacce zata ra bi mijinta ,mijinta nata n ita kad ai dan haka babu wacce zata daukarwa rainin ta dade zaune tana saka da warwara kafin daga bisani ta mike ta nufi d akin mami inda su aunty shahida suke,jiki a sanyaye ta tura kofar dakin ta shiga bakinta dauke da sallama gbdynsu suka maida hankalinsu gareta cike da girmamawa tace aunty shahida me zaa daura maku ?. Aunty shahida tayi murmushi kana ta dubi sauran yan uwanta tace me zaku ci ? duk abinda zaki ci shi zamu ci okay mrym kin iya fankaso?mrym tayi shiru na second biyu sannan ta gyada mata kai alamun eh! kiyi mana fankaso na kwana biyu ban ci ba ,suma kuma nasan zasu ji dadi ahankali tace !ta juya ta bar d akin zuwa kitchen tana kiran masu aikin gidan cikin kankanin lokaci suka bayyana agabanta nan ta fad a masu abinda take son su tayata ita kuma ta soma qoqarin kwa ba fulawa duk abinda mrym tayi ranar cikin sanyin jiki tayisa tare da tunanin halin da nana hauwa u take ciki . Washegari da misalin karfe shida na yamma ATA ya tashi daga bacci wanda ya soma tun karfe biyu dan baccin ne ma ya dawo dashi gida, mika yayi tare da salati sannna ya sauko daga shi sai boxer ya shiga bathroom yayi wanka ya dauro alwala ya fito kugunsa d aure da towel yayinda hannunsa ke rike da wani qaramin towel yana goge sansar jikinsa bayan ya gama ya feshe ilahirin jikinsa da body spray sannan ya qarasa inda kayansa yake ya dauko blak and whit rigar mai hade da wula ya saka yayi kyau sosai tamkr wani matashi d an shekara talatin a duniya ya gabatar da sallah la asar ya fito parlour nsa ya bud e fridge ya dauki holladia milk mai sanyi ya sha sannan ya sauko daga samansa ya nufi gurin mami yana qarasowa ta ajiye jaridar hannunta tare da mika masa hannu. ya qaraso ya zauna kusa daita kallonsa tayi cike da kulawa "shigowata uku ina duba ka baka tashi ba daman tun da naga irin kwanciyar da kayi nasan ka gaji domin bacci kake mai tattare da stress ." numfashi kawai ya sauke batare da yace komai ba "muje kaci abinci kallonta yayi cike da qauna aransa ,yace "sweetheart na sha hollondia milk bana jin yunwa yanzu may be kafin na kwanta yayi mgnr yana zuba mata kwayar idanunshi ."adamcy nah ! ta kira sunansa yaji wani faduwar gaba dan duk sanda ta kirasa haka yasan akwai damuwa. "dan allah mar.."no sweetheart karki ce wani abu yanzu we 'll talk later amman right now karki ce min komai akanta dan allah ki barni na huta da mgnrta haka ,kullum magana daya kmr wata zinariya "yayi mgnr cikin fushi murmushi tayi tana dungure masa kai "bazaka bari nayi maka nasiha ba "wani nasiha kuma sweetheart ?nasihar da acikinta muka tashi idan ma nasihar ce ita ya kamata kiyiwa nasiha dan ni dai kinsan bana son qazanta a gidana , ina buqatar kamshi akoina na shiga bana son shirme da hauka agidana ya qarasa mgnr tare da yi shiru "sai me kuma ?thats all I need bayan wadan nan bana buqatar komai ." "shi gyara shim....fi...da.." rawar da muryarta ta fara da in ina saboda kallon daya tsareta dashi yasa da kyar ta samu zancen ya kai qarshe tace me yasa kake kallona haka kmar zaka cinyeni ? allah adamcy zaka iya kashe mutun da kallon nan naka ,mutun sai mugun kallo lumshe tsumammun idanunshi yayi tare da riko hannunta daya cikin nashi yace "sorry sweetheart ban fahimci abinda kike nufi bane shi yasa kika ga ina miki kallo haka "ajiyar zuciya ta sauke tace " ina son jikoki daga wajenka shine maaanar gyara shimfida dan karka ce zaka ki hada shimfida daita ".ta qarasa mgnr tana dubansa . "Sweetheart iya jikokin da kike dasu sun isheki haka ba sai kin samu qari daga gareni ba ya fad'a yana zare hannunsa daga cikin nata yana sake kallon fuskarta ganin yana qoqarin mikewa tayi saurin rikosa za tayi magana ya katseta da cewa "ina son haihuwa amman bana bukatar haihuwa daga gareta d'an haka tun wuri sweetheart ki daina tunanin zaki samu jikoki daga gareta dan bazaki samu ba ." murmushin karfin hali mami tayi cikin tsigar rarrashi tace "ka dai bi ahankali karka zo kana rage wa diyata murya fa ."na gwamaci mutuwa akan nayi haka "come on adamcy nah ka daina cika baki karka zo kana min kuka kana sonta fa ." zare hannunsa yayi tare da barin gurin ya nufi hanyar fita yana cawa sai na dawo! bayansa tabi da kallo tana jin wani irin zafi na taso mata duk da ac dake aiki a parlour'n komawa tayi ta jingina jikinta zuciyarta na tsalle saboda sarai tunda ya nuna baya s baya s kuma zai yi wuya ya s ko yayi wani abu da mrym amman tunda akayi wannan auren babu mai kashesa sai allah, duk yadda zatayi sai tayi ya s mrym ,shiru tayi tana tunanin dan bata son takura wa d anta har karfe goma bai shigo gidan ba mami ta kasa shiga ta kwanta duk ta kasa sukuni saboda bata son yana dadewa awaje haka ma maryam yadda mami bata runtsa ba itama bata kwanta ba tana kusa daita " Suna zaune suna duba agaogo ya shigo tamkar wani zaki ganinta cikin wani yanayi yasa ya qaraso ya zauna kusa daita kallonsa tayi tana sauke ajiyar zuwa ganin babu wani sauyi atare dashi "sannu da zuwa yaya "mrym ta fada. yayi mata banza tmkr bai ji ba yana cewa "sweetheart ba kiyi bacci ba ?cike da kulawa tace taya zan iya bacci byn adamcy nah bai shigo ba ina kaje.?" naje waya unguwa n amman na dawo since muna tare da mb n baka ci komai ba har yanzu ? numfashi ya sauke daman yasan sai ta tambayesa "bana jin cin komai sai da safe naci "kana son barin kanka da yunwa mrym maza tashi zubo masa abinci kafin mrym ta mike ya mike ya nufi samansa ." Mrym tayi dining ta zubo masa abinci ta dawo mami gashi yi hakuri mrym ki bar abincin nan bari na hada masa coffee nasan zai sha tunani tayi tasan halinsa tunda yace baya ci bazai ci ba zagayeta tayi ta hada masa coffe tayi samansa tana shiga parlour'n ta taraar dashi zaune idanushi a lumshe "adamcy nah "ta kirasa ahankali tare d zama kusa dashi gyara zamansa yayi ya zuba mata ido bai ce komai ba "ga coffe ka sha babu musu ya karba ya soma sha ahankali tana tare dashi har sai daya shiga wanka sannan ta sauko ta shige dakinta tayi alwala tazo tayi shafai da wutiri ta kwanta ." 1:00 na dare maryam ta shigo dakin ata cikin sand a , a hankali ta kai hannu tana nenan makunnin wutar d akin tayi saa ta gani ta kunna wutar ta tsaya akanshi tana qare masa kallo yana kwance ya lullube jikinsa , ahankali ta kai hannunta ta yaye bargon da lulluba dashi daga shi white pant " wani abu taji ya tsarga mata tun daga yatsun kafafunta zuwa kanta duk wani zati na jikinsa gashi nan a bayyane tana kallo har kan jijiyarsa tana gani ina ma zaka iya bani dama dana bayyana maka irin yadda nake ji akanka, ina sonka yaya adam tun kafin mahaifiyarka tayi nasarar had'a aurenmu ,ina da mahimman sako acikin zuciyata. ka bani dama isar maka da sakonin zuciyata you are my life ya adam I love you ni kadai nasan yadda nake jin sonka a zuciyata ,I can't live without you duk duniya kai ne abinda nake tsananin so kuma nake shiga tashin hankali idan naga wata zata kusaceka."dan Allah ka soni ko yaya ne "ajiyar zuciya ta sauke tana kare masa kallon tsab " world can't describe how much I love you ,I love with all my heart shiru tayi jikinta na qara mutuwa akanshi daya daga cikin wayoyinsa ne ta dauki qara da sauri ta durkushe kasa ta kankane jikinta wuri daya tana rawa jiki."wayar tayi ringing har ta katse wani Kira ya cigaba da shigowa ya motsa da kyar ya lulobo wayar ya d aga batare daya bude idanunshi ba "hello !!! yaji shiru dan haka ya mayar ya ajiye wayar a gefensa ya sauke naunayen ajiyar zuciya tare da komawa ya kwanta dan ya gaji sosai ."ahankali mrym ta mike tana leka fuskarsa bacci ya koma dan hk tasa shi gaba da kallo har da tagumi sai murmushi take tana ganin tayi nasara arayuwarta tunda ta mallakesa a matsayin miji sai ta soma kokarin barin dakin wani kiran ya shigo da wani irin mugun sauri ta hantsila byn kujerar sofa tana rawar jiki wannan karon daukar wayoyin yayi ya kashe gbdy ya janyo pillow har guda biyu ya matse a qirjinsa ahankali ta fito ta bar dakin tun kafin asirinta ya toni ta ballowa kanta ruwa dan tasan muddin ya kamata bazai raga mata ba ".. Karfe shida daidai na yammacin ranar asabar maryam tana zaune cikin girmamawa a gaban mami ,sanye cikin wata haddadiwa madam gezner fara sol wadda aka yiwa aiki da yellow zare da stone ,aunty shahida ta yafa mata mayafi fari wanda ya fito da ainihi shape din fuskarta
Chapter 13 · 0% Book details