← Book details Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 105

Sashe 57

Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH AREWABOOKS USERNAME AYSHAABAGUDO bismillahirrahmanirrahim Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube. Page 17 ATA ya kasa bud e idanuwansa sakamakon nauyin da suka masa, yayinda maryam ta sake manne masa kamar zata tsaga fatar jikinsa suka had u suka manne wa juna ta shige jikinsa sosai tana shakar dad dan kamshin turarensa mai bugar da zuciya wani irin zazzafan sonshi ke sake shigarta yana bin jinin da tsokar jikinta numfashi ta sauke da karfin gaske muryarta a raunane tamkar wacce zata yi kuka ta fara magana yaya Adam ina tsananin qaunarka ina sonka kada ka rabu dani ,ban kasance marainiya a duniya ba amman ina jin maraici atare dani akan soyayyarka wallahi idan ka rabu dani mutuwa zanyi dan bazan juri zama acikin duniyar nan babu kai atare dani ba, ka so dan Allah soyayyarka na bani wahala .shafa shi take tana magana can kasan makoshi tana jin wani maganadisu soyayyarsa na huda zuciya dama gangar jikinta. yayinda shi kuwa sha awarsa ta dinga motsawa fiyye da lokutan baya daya saba tsintar kanshi ciki birkitota yayi ta rufto saman qirjinsa sai da tace wash !!saboda rikon da yayi mata sannan idanuwanshi a rufe ya fara tsotsan dukiyar fulaninta domin dai a idanunshi mafarkinsa yake gani baya ganin wata maryam a matsayin maryam ,nan take so mai tattare da sha awarta tattare da sanyi ac ga kamshin turarenta dana shi dana air freshener sukai had e suna fixgarsa daga can karkashin lip s dinsa ya kira sunanta my princess! ta yadda maryam baza taji sunan da ya kira ba, romancing din juna sukai sosai kafin daga bisani ya d auki hanyarsa duk yadda maryam Ke jin d an zafi saboda fark on yinta ne ,haka ta daure ta bashi had in kai domin samun cikar burinta iya budurcinta ma kawai daya zamo shine farkon mutumin daya kar ba ya isheta qarasa rayuwarta cikin farinciki da salama bare zata so ya tausaya mata ya sota fiyye da komai dake cikin duniyar nan dan akan shi babu abinda bazatayi dan ta mallakesa gabad aya ya zama nata na har abada ba . Iya juriya maryam tayi dan sosai ATA ya saki jiki baya ji baya gani yayi sha aninsa kuma sosai take jin zafi amman ta toshe bakinta har sai bayan da ya gama sha aninsa ya kwanta sharaf a gefenta yana fidda numfashi da ajiyar zuciya yana shafa nonu wanta ,ahankali ta zame ta sauko kasa da rarrafe ta koma d akinta ta fad a bathroom domin gasa jikinta ta had a ruwan dumi ta shiga ciki har da qararta tare da runtse idanunta sai da tayiwa kanta ruwan zafi biyu sannan ta d an ji dadin gabanta tayi wanka ta dawo d aki ta kwanta tare da lullu be jikinta ta kamkame jikinta waje d aya, tayi shiru tare da tsurawa bangon d akin ido babu abinda take gani sai hallitar jikinsa tana mata gizo , gani take kamar jijiyarsa take kallo ko kifta idanu bata yi cikin ranta tace allah mai halitta yanzu duk girman abun nan ya iya shigewa jikina ? gashi baya haiyacinsa bare ya tausaya min runtse idanunta tayi sai ga hawaye sharar sun biyo kuncinta . ta tuna a novel din da take karantawa idan namiji yayi disvirging din mace irin kulawa da soyayyar da yake nuna mata amman gashi ita ta tashi a zero babu soyayya babu kulawa hasalima da yana cikin haiyacinsa bazai ta ba kusantarta ba to ai Ke kika jawa kaina tunda kika kai karshen rashin kunya da bai damu dake ba me yasa me zaki damu dashi ?zuciyarta ta tambayeta girgiza kanta tayi tana sake qamqame jikinta hawaye na cigaba da gangarowa akan kuncinta da kyar ta samu bacci ya d auketa cike da shaukin mijinta. washegari da ciwon jiki mai tsanani ta farka dan ko iya tashi batayi ba ,daga inda take kwance ta janyo wayarta ta kira layin nana hauwa u tana d auka tace sister ki taimakeni kizo min da doctor bana da lafiya jikina ,ke koina ciwo yake min bata tsaya jin abinda nana hauwa u zata fad a ba ta katse kiran ta sake jan bargo ta lullu be jikinta Qarfe takwas da mintuna ashirin nana hauwa u ta shigo parlour n gidan tare da doctor aysha saminu babu motsin kowa a parlour n sai na na urorin da kuma hasken qwayayen da basu kashe daren jiya ba kai tsaye saman gidan ta nufa tare da likita a bakin kofar d akin ta tsaya tana knocking ahankali, jin shiru ta fara neman layinta ki shigo a bud e kofar take dan haka nana hauwa u ta tura kofar d akin suka shiga tana kwance akan katifa numfashi kawai take saukewa ahankali kamar wacce take da cutar asthma. da sauri ta qarasa ta hau saman gado ta yaye bargon da ta lullu be jikinta dashi ta ta ba jikinta wani zafi taji ya ratsa tafin hannunta subhallah sister sannu numfashi ta sauke tace yauwa sister ina doctors din dan hankalinta bai kai ga ganin doctor aysha dake tsaye ba gata tare muka zo dan allah kice doctor aysha ta dubani sister jikina kamar ba nawa ba nana hauwa u ta kai bakinta daidai kunne maryam tayi mata magana cikin rad da alamun buqata tabiya ?bari sister naji jiki wallahi ban san zan iya dauriyar nan ba alhamdulillah allah yasa kwallon yayana ya shige raga to ameen amman fa ina jin tsoro nana hauwa u ta d ago ta dubi doctor aysha tana cewa dan allah ki duba min sister tare da yi mata qarin bayani abinda ya faru dan ta samu damar yin aikinta cikin sauki sanann ta matsa ta bata waje . doctor ta dubata taga bataji rauni sosai ba dan haka tayi mata alurai ta rubuta magani wanda zata sha sannan nana hauwa u ta sallameta sister cinyoyina bazan iya d agawa ba sorry tunda anyi miki allura zakiji saukin ciwon ta fad a tana kai hannunta jikinta ta soma mammatsa mata ina yaya yake ?na dai barshi a d akinsa bansani ba ko yana nan ko ya fita office ba qarshen qiyayya ya qare idan ciki ya shiga shikenan maryam tayi shiru taki cewa komai dan zuwa yanzu tana jin nadamar abinda ta aikata allah yasa ciki ya shiga sister nana hauwa u ta sake maimaitawa tana matsa mata kafafunta tana sakin murmushin naunayen ajiyar zuciya maryam ta sauke allah yasa idan ya shiga yayi farinciki idan hakan ta kasance zanji dadi sosa dan wallahi sai yanzu nake jin tashin hankali. karki wani damu kanki babu abinda zai faru sai alkhairi Ke dai Kiyi wa kanki kyakkyawan fatan yaya na matuqar son yara nayi imani kika samu ciki zai ajiye komai ya rungumeki idan kuma yace taya hakan ta faru me zance masa ?wallahi tsoronsa nake ji bari na kira mami na fad a mata a sister kunya zanji ace amatsayina na diya mace na aikata hakan ,fyade fa nayi masa ai wannna abun kunya ne a gareni . Dan allah karki d aga hankalinki mu jira lokaci amman ni nasan da gaske zai so abinda zaki haifa idan allah yasa an samu domin sosai yaya Adam yake son yara tun maryam na iya bawa nana hauwa u amsa har tazo tayi shiru sakamakon baccin daya d auketa ta lullu be mata jiki ta fito domin siyo mata magungunan da doctor ta rubuta . bangaren ATA kuwa bai farka ba sai karfe goma daidai ya tashi da matsanancin ciwon kai da ciwon jiki mai tsanani yana tangadi ya tashi ya fad a kan kujera safo kwaya d aya dake dakin ya rike kanshi dake sarawa yana tunanin tare da son tuna abinda ya faru dashi ,iskancin maryam na jiya ya shiga dawo masa ,yanayin shigarta da zamanta da kuma coffee din daya sha tsaki yaja ,yayita qoqarin ya tuna abinda ya faru bayan wannna amman ya qasa tuna komai saboda karfin maganin ,lumshe tsumammun idanunshi yayi kawai ya yunkura da kyar ya tashi yana had a hanya ya daura hannunsa akan handle din kofar shiga bayi sai kuma ya dan tsaya yana ciza lip s dinsa amman dai kamar kayi mafarkinka daka saba jiya? yes nayi mafarkin princess dina ya bawa zuciyarsa amsa da haka sannan ya shiga yayi wanka tsarki ya fito ya tsaya yana kallon d akin kafin ahankali idanunshi ya sauka akan bedsheets wanda duk ya baci da spam shiru yayi yana mamakin ganin sha shin spam wanda bai saba ganin haka ba a duk sanda yayi mafarkinsa , dan qaramin tsaki yaja sannan ya janye zanin gadon ya nad e ya ajiye a gefe ya dauki fari bedsheet ya shimfid a ya shirya ya fita zuwa office. Wunin ranar a gidan nana hauwa u ta wuni tana kula da maryam sunyi hira mai mahimanci maryam tace sister Kiyi min alqawari babu wanda zai san da faruwar abinda ya faru a tsananina da yayanki idan ya zama ciki fa ?maryam tayi shiru cikin tsananin tashin hankali zan so faruwar hakan amman ina jin tsoro zan so ace yana cikin haiyacinsa komai ya faru sister wallahi tunanina me zai je yazo yayinda ciki ya shiga ?kai sister dan allah ki bar wani tunanin abinda zai faru sai bayan la asar sannan nana hauwa u tayiwa maryam sallama ta koma gida Tsawon kwanaki uku nana hauwa u na zuwa gidan amman ko sau daya basu had u da ATA ba dan tana zuwa Qarfe shabiyu ta wuce bayan laasar a haka har maryam taji sauki sosai sai dai zuciyarta da gangar jikinta amatukar tsorace suke . Yau sati d aya kenan da faruwar abinda ya faru a tsakaninta da ATA tana zaune a parlour n sanye da kayan shan iska sai dai ba irin na ranar nan bane wannan yana da d an dama domin wonda da riga ne masu taushi green colour touch of white wonda iya cinyarta yayinda rigar ta kasance hamles hannunta rike
Chapter 57 · 0% Book details