← Book details Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 73 OF 105

Sashe 73

Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

i ko? ya mi e yana kallon angaren dining sannan ya zauna. Yana cewa. sweetheart da kanki kikayi komai? warai kuwa, ni da tabawa muka shirya muku abinci sai sauran masu aiki da suka taimaka ATA yayi shiru kawai suna cikin magana suka jiyo sallamar zabiba ta kara e falon mami ta ago ta kalleta tana cewa. Zabiba har kin araso? Zabiba tace. Eh mami na araso suma suna hanya yanzu muka gama waya dasu ina yini? lafiya lau zabiba ya yaran suke? suna lafiya suna gida tare da babansu khaira ce ta ma ale wai lallai sai ta biyoni taga hajiya mami nace ban zuwa daita tazo takurawa rayuwata ai wannan takwarartawa sai ahankali last time da kuka zo ta dameni da aunty girl . mami ta fa a cike da farinciki tana murmushi . muryar zabiba cike da tsoro tace. yaya ina yini? bai ce mata komai ba dan tunda ta shigo ya maida fuskarsa wani angare. Mami tace. adamcy ana gaisheka a ta aice yace. Lafiya ahankali ta samu waje kusa dashi ta zauna yaya Adam! yana jinta yayi mata banza ahankali tace. please yaya kayi hakuri ka yafe mana wallahi bazamu sake ba tsaki yaja yace. ai daman haka kukeyi idan kuka atawa mutun rai kuyita nacin ban ha uri kamar bazaku sake ba amman da zaran mutun ya ha ura arin aikata wani kuke yi dan haka gara ku ri e ha urinku dan ni tuni na cireku a rayuwata nan da nan zabiba ta shiga aikin nan wato bashi hakuri da kuka amman ko ajikinsa girgiza kafarsa aya kawai yake zabiba kuwa kuka take kamar ranta zai fita ahaka sauran an'uwanta suka shigo suka isketa gaba ayasu suka sakashi a tsakiyarsu suna masa magana amma ko motsa la ansa bai yi ba. ku rabu dashi Ke kuma zabiba ki daina asarar hawayenki kuna zaune zai huce cewar Mami dogon numfashi ya sauke yana ta e baki.aransa yace ai kuwa zan baku mamaki . Nana hauwa'u tace. mami ina auntynmu take? nan da nan mami ta kallesa sai lokacin kanta ya kawo wuta Ina Maryam in da nace kazo min daita Ko tana cikin mota ne? ATA ya an sosa eya na barota a gida a cewarta tayi ba da mamaki mami ta tsura masa ido ka barota a gida adamcy acewarta tayi ba uwa kuma? eh !haka tace idan ta gama zata taho don bazan iya zaman jiranta ba, kuma wallahi sweetheart kiyi ma yarinyar congret warning dan kwanakin nan wasu an iska qawayenta take tara min a gida alhalin ni gidana ba dan an iska na ginashi ba cikin fushi mami tace. adamcy kasan me kake fa a kuwa? ar tawa da take aurenka zaka cewa ar iska tana tara an iska ? ai sweetheart wannan yarinyar ta wuce ar iska a gaban ita wanna ar iska awartata take ce min wa.. hannu mami ta masa cikin fushi ta fara magana. saurara! bana son jin komai daga bakinka, ka tashi yanzu ka koma gidan ka aukota tun rai na bai gama aci ba... ATA ya gyara zamansa cikin damuwa yana kallonta kafin ahankali ya motsa la ansa haba sweetheart me yasa kike nuna mini wariyar launin fata a tsakanina da yarinyar nan ? Ni fa kika haifa ba ita ba cikin fushi tace. kana an cikina sai in goyi bayan ri on sakainar kashin da kake mata? ATA yace. To ai bata gama shiryawa bane tana hira da ar iskar awarta Yanzu ka tashi ka koma gidan ka jirata har sai ta gama kimtsawa idan ma sai ta sallami awarta ne ka jira sannan kuzo min tare yanda nace mami bata kai ga rufe bakinta ba Ni'ima da maryam suka shigo cikin falon Ni'ima na ri e da Maryam a kafa arta wanda goshinta yake a fashe yana igar da jini, mayafinta da ankwalinta yana a hannun Ni'ima nana hauwa'u ce ta fara lura dasu ta soma salati tare da fa lnnalilahi wa'inna ilaihir raji'un! jinj ! Nan mami da sauran anta suka juya da sauri suka kalli maryam Subhanallahi! mami ta furta a ru tana kallon ATA Adamcy kaga abinda ka janyo ko? don me ka barta a gida Kashe min a zakayi? Adamcy ya kalli mami a natse ya juya ya kalli inda maryam take gb y ya kasa magana juwa ne ya ibi maryam ta sulale asa a sume, nana hauwa'u ta arasa da gudu suka tallafo ta ita da Ni'ima mami da anta suka nufi wajenta da sauri suna jijigata jikin mami na rawa tace. ku kwantar da ita akan kujera shahida taimaka ki duba min ita duk mami ta ru e shi kuwa gogan ko ajikinsa dan haka nan yaji ajikinsa suman arya tayi.Mami banzo da kayan aiki na ba, a kira doctor nasir da sauri mami tace. Auta maza shiga akina ki auko min wayata da sauri nana hauwa'u ta nufi akin mami ta auko wayar tana niman layinsa yayinda aunty shahida ke bata taimakon gaugauwa shi kuwa ATA mikewa tsaye yayi yana jan tsaki ya ra ba ta gefensu ya fice yama bar gidan gbdy . Bayan awa uku Maryam na zaune a kujera tana sauke numfashi ansa auduga da plasta an rufe raunin goshinta yayinda mami ke zaune a gefenta ri e da hannunta Dr.Nasir Ya mi e tsaye sanye da coat da farin gilashi hannunsa ri e da first-aid box ya mi awa mami aramar takardan magunguna hajiya ga wannan takardar magungunan da zatayi amfani dashi ne insha Allah da zarar tasha a hankali arfin jikinta zai dawo baboda naga Allah ya ta aita babu wani babban rauni da zai sa muyi admitting inta asibiti ko kuma yiwa cikin jikinta illa Wannan treating in ma da nayi mata is okay for her mami ta jinjina kai tana fa a fuska cikin farinciki tace. doctor kace ciki gareta? Doctor Nasir yace. warai kuwa hajiya in sha allahu ranar monday akawota hospital domin yi mata scan dan mu san iya adadin kwanakinsa masha Allah Dr.Nasir nagode sosai ka min albishiri mai da na dade ba a fada min maganar data saka zuciyata farinciki ba dr nasir ya kalli maryam da murmushi a fuskarsa to hajiya Mar-Adam zance ko Mrs Adam? Allah ya bada lafiya maryam tayi murmushin arfin hali tana kallonsa zuciyarta na rawa dan tun daya fara maganar ciki ta shiga damuwa mai tsananin dan ita kanta tana zargin ciki gareta duba da watan ta na uku kenan bata ga period inta ba. Allah ya sauwa ya bada lafiya Amin ta amsa cikin arfin hali. Dr.Nasir Ya juya ya fita daga gidan farinciki agurin mami da anta ba'a magana kowa ka kalli fuskarsa kwance yake da annurin farinciki gaba ayansu murna suke har sun kasa oye murnarsu mami ta ri o hannun maryam cikin nata tana kallonta cike da kulawa tace ke kuwa Maryam garin ya akayi kika samu rauni? maraym tace. walalhi mami muna qoqarin karya kwana ne akayi akasi wani me mashin ya kwaso a guje, ganin kamar zai yo kan motar ne sai ido na ya rufe daga hk ni dai bansan yadda akayi ba kaina ya bugu da stearing mami tace. yanzu banda Allah ya ta aita ai da abun ya wuce haka ga ciki ajikinki .nana hauwa'u tace. Alhamdulillah da Allah ya ta aita cike da murna ta arasa maganar. ai duk adamcy ne ya janyo da yanzu wani abu ya samu cikin jikinta me za'ace? nan da nan mami ta shiga zuba wa Adam a da baya nan akan me yasa bai jira Maryam ta gama shiryawa sun fito tare ba? cikin raunin murya daman ai duk shi yaja mana wannan matsalar, wallahi mami in kinga abubuwan da yayi mata agabana sai kin tausaya mata cewar ni'ima kamar wata baiwa ya ajiye a gidansa ba matarsa ba mami ta tsurawa Ni'ima ido tana kallon fuskarta kar dai itace ar iskar awarta da yake fa ko abinci ta girka sai yaga dama yake ci, komai tayi bata masa gwaninta, sai yayi tayi mata tsawa yana hantarar ta wannan wani irin aure ne? mrym tayi saurin take afar Ni'ima kinga malama ki bari ayi magana yanzu an daina auren wahala idan bazai iya ba ya sallame ki, ki kama gabanki idan kin haife abinda yake cikinki ki kawo masa ki dire ai namiji goma ba uba goma bane " Hjy zulai da mamaki take cigaba da kallon Ni'ima tana tunanin in da tasan fuskar haba Ni'ima wai meye haka ne ?dan Allah kizo ki wuce gida dan Allah nace miki ina son rabuwa da mijina ne? koni na fa a miki yana min duk abinda kika furta au karesa zakiyi saboda baki da hankali ai duk abinda idanuna suka gane min kamar na fa awa ummah na gama tana gama fa ar haka ta juya cikin tsananin fushi. Cike da acin rai nana hauwa'u tace. sister wannan fa wacece ita? Jiki a sanyaye Maryam tace. iyar sister in ummammu ce kai shiyasa nake ta mata kallon sani kar dai iyar umaima ce? Maryam ta gya a mata kai alamun eh. shine zata dinga fa ar magana akan yaya? kuma ai kice kika bata wannan damar kamar ya sister? maryam ta fa a jikinta na an rawa idan baki fa a mata komai akanshi ba ya'akayi tasan irin zaman da kuke yi? aunty shahida ta fa a ranta a ace karfa kiga duk muna bayanki ki auka bama son shi ne, adam rayuwarmu ne kema kuma kinsan da haka Maryam ta runtse idanunta sai ga hawaye masu zafi cike da tashin hankali take jin yadda numfashinta ke sauka da arfi. shi kenan Ni'ima ta ha a mata bala'i duk muna bayanki sakamakon irin tsanar da yake nuna miki da kuma irin aunar da mahaifiyarmu ke miki dan Allah aunty shahida kuyi hakuri ba'a bakina taji komai ba ummace ta fa a amman.. katseta aunty khadija tayi ta hanyar cewa. ita umman taki meye amfanin fa awa mutane? mun sani sarai adam bai kyautawa amman kuma meye abun fa awa mutane anan? mufa mun sani sarai ummanki bata aunar danuwanmu, amman mu dai-dai rana aya mun ta a sauke haushin haka akanki ? kullum yanda rayuwarki zata samu cigaba a gidansa muke" .
Chapter 73 · 0% Book details