Sashe 35
Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
amman ai na fad a maka akwai wanda zan aura . wanda zaki aura din banza ,wallahi ko ba dan Adam ba nan gaba kadan zaki fara gano illar abinda kika aikatawa kanki ,kuma duk abinda ya faru babu ruwana ke kar ma ki sake nemana ko da yake ma tafiya zan yi gobe kuma zan dauki lokaci ban dawo kasar ba allah ya kaika lafiya Ameen amman babu ruwana dake wallahi ko a hanya kika gani kika min magana sai bata miki rai a ina ma zan ganka dole sai ma aikata kuma babu abinda zai kaini tunda bana aiki a karkashinku tayi mgnr aranta alokacin ya katse kiran . ranar yau din jinsa maryama tayi dabam wani irin damuwa ta tsinci kanta ciki ita kanta tana jin mai yasa tayi abinda tayi kowa ya kalli fuskarta zai ga canji laifin kanta ta gani me yasa ma ta bar wayarta a kunne bata kashe ba da wata killa bai qara mata damuwa akan wanda take ciki ba tayi shiru yayinda a cikin zuciyarta takewa kanta fatan alkhairi . awanni sukai ta zuwa suna wucewa amman maryama bata daina jin damuwa dan haka fito ta nufi bangaren ummah tana shiga ta isketa tana tsinke ewedu sannu da aiki ummah!Yauwa maryama ya zaman gida ?gamu dai yanzu zamu fara ummah tayi murmushi zaki samu wani aiki nan kusa ta zauna kusa daita ta d auki gayen ewedu ta fara tsinkewa gobe nan ma zan fara nema ssi ku tayani da addua,in sha allahu alkhairi zamu ji . Ahankali sukai ta hirarsu daga nan umma ta sako mata maganar sadam maryama kin dai san komai daga Ke har sadam baku kawowa zuciyarku zaku zama abu d aya ba sai gashi allah yayi ikonsa dan haka ki saki jikinki dashi karki tsaya sai yajaki ajiki ai kin fahimceni ina ganin nan da wata biyu masu zuwa zaa daura maku aure maryama tayi shiru ba dan bazata aikata abinda take butaka ba bata da option dole zata jashi ajiki tuni ma ta sadaukar da rayuwarta garesa ko ba dan shi umma ta wuce komai gareta nan ta garasa yininta tare sukai komai a kitchen har karfe shida da rabi ta buga ta fito parlour n inda ta iske yaya sadam zaune shiru a falon da alamun yayi zurfi cikin tunani maryama ta qaraso idanunta akanshi kallon minti goma tayi masa sannan tace meke damunka yaya sadam kayi shiru haka ? Ya sauke numfashi tare da sauke kwayar idanunshi akanta a natse ta samu waje ta zauna kusa dashi tana cewa ya wurin aikin naka ? babu komai aiki kuma alhamd wasu abubuwa n suka sha min kai amman in sha allahu zan shawo kan komai na gode sosai da kulawarki no karka damu yaya sadam , sukai shiru na kusan minti goma sannan ya kira sunanta .marayam! ta tsura masa ido kawai tana kallonsa ya batun aikin da kika fita nema ? naje na samu amman na bawar qawata subai a aikin why ?!ya tamvayeta yana dubanta. saboda tafini bukata aikin itace komai na gidansu gashi mamanta bata da lafiya ga rashin mahaifi da sukai yaya sadam wallahi ina tausaya mata gsky abar tausayi ce kin kyauta sosai da kika bar mata . taso yayi mata fatan samun wani aikin amman taji yayi mata shiru yaya sadam a fahimtata naga baka son auren mace mai aiki ya kalleta kawai nasan kana da dalilinka kin haka amman ka yarda dani zan kare maka mutuncin aurenka wallahi bazan maka wasa da aurenka ba ,nima fa nasan ciwon kaina bayan hakinka dake kaina akwai hakin allah dan allah ka bari nayi ayyukana zan duba !ya fad a atakaice tare da mikewa tsaye na gode sosai ****** Cikin sauri ata ya shigo office dinsa mataimakinsa na biye dashi ya zauna a mazauninsa yana kallonsa batare da yace komai ba good morning sir morning! Ya amsa atakaice yana maida hankalinsa Kan system uhm amma sir ko zan iya magana yanzu uhm ! Ya fad a a takaice daman akan yarinyar nan dana baka labari tana da kwarewa sosai akan lissafi duk wani lissafi na kamfanina nan tasan kansa ta hada komai daake bukata takardunta sunyi kyau sosai kuma anyi mata interview komai nata daidai ,amman abun mamaki tace bata bukatar aiki damu wai a dauki wata amadadinta . ATA ya dago kyawawan idanunshi a natse yana furta what ? She rejected our job duk yadda aiki yake wahala a kasar nan? . Ya kankantar da idanunshi tare da yin shiru yana tunanin abinda zai sa wani mutun biladam mai jini ajiki yayi rejecting din aiki a maakatarshi ya hade rai sosai cike da takaici a fuskarsa sannan Ya koma ya zauna sosai akan kujera yana jujjuyawa a hankali yana cigaba da tunanin Ya furzar da iska mai zafi yana tsotsa keyarsa ina ganin wannnan yarinyar tana da damuwa a brain dinta ,kai kwata kwata ma dakikiya ,for god sake ni me ye damuwata yanzu ? me yasa zaka kawo min wannan banzar maganr ?meye damuwata daita dan taki amsar aiki inda ga mutane can bila adadin suna nema ?ya qarasa mgnr cike da jin haushi yana ja tsaki noncess !Ya furta yana dungule hannunsa . Am very sorry sir daman dan ka bukaci mai ilimin lissafi ne shiyasa har muka bukaceta amman dai tace zuwa nan gaba zata iya kasancewa damu I don t care kawai make sure bata samu aiki a koina ba a duk fadin garin nan, kai har karshen rayuwarta duk inda kuma aka dauketa aiki let me know . an gama sir ring din wayarsa yasa seun yayi shiru tare da daukar wayar ya mika masa cike da girmamawa Ya amsa ya manna a kunnensa tare da mikewa Ya qarasa jikin window office dinsa yana kallon haraban ma aikatan yana amsa wayar ransa duk abace daga can bangaren nana hauwa u ta gaishesa ina kwana yaya ? lafiya ya kike auta? lafiya ! daman na kira na fad a maka zan biya na d auki maryam muje gaishe da mami okay ! ya fad a tare da katse kiran . ya cigaba tsayuwa yana jin zafi aransa . Nana hauwa u tayi shiru kafin daga baya ta mike tsaye ta kammala shirinta ta fito ta shiga mota kai tsaye hanyar gidansa ta dauka daman sunyi waya da maryam din itace ma tace ta kirasa ta fad a masa a bakin kofar gidan ta tsaya ta kirata bayan ta fito ta shiga gaban mota suka dauki hanya suna tafiya suna hira maryam tace sister ya zamanku da yaya hisham kuwa naji kwana biyu bakya magana akanshi na gaji sister na kawo ido na zuba masu duk wanda yayi da kyau zai gani ina sauke duk abinda ya rataya a wuyansa na zamantakewa aure hakinsa ne ban tauye masa ba idan ya nema zan bashi ,idan bai nema ba huta roro zama haka maryam ta sauke numfashi tace duk da haka dai ai naki da sauki tunda yana cin abincinki eh to da sauki gsky Kinsan daman shi ba mai daukar abu da zafi bane kamar yaya bane . Ni dai gsky babu wani sauki a zamanmu dashi muddin yana gida bani da kwanciyar hankali sausaucin da nake samu dukkaninmu kuna kokari dani ,kuma na gode sosai da kulawarku yanuwa allah ya bar zumunci amman ina jin tsoron ranar da zai hadu da wacce yake so yace zai qara aure ina rokon allah kafin zuwan ranar allah ya kasheni dan nasan bakincikin da zan qunsa yafi wanda nake qunsa yanzu babu wannna ranar for now mami fa tace muddin yana son qara aure sai ya kwantar miki da hankali shi kuma Kinsan halinsa da wahala ya kwantar da kai kina ganin har yarinyar mafarkinsa in da zasu had u mami bazata yarda ya aureta ba ? yadda idan mutun ya mutu baya dawowa haka labarin wannan mafarkin nasa yake. Maryam tayi shiru tana tunani nana hauwa u ta dafata tana cewa t worry siater komai zai daidaita kinji naji amman rayuwarta abar tausayi ce baya son ganina baya son ko jin muryata idan ya ganni ko yaji muryata Kmr ya matu mgn kadan nayi yace na cika surutu ni yanzu dan allah ina da magana ?tai mata tmby tana dubanta girgiza mata kai nana hauwa u tayi wallahi bancin na bar gidansa mami zata shiga damuwa wallahi dana gudu, ki gudu kije ina? kar ma ki soma muna tare babu inda zaki maryam ta girgiza kai tana jin zafi aranta sister wallahi baki san abinda nake hadiya bane . idan kika tafi babu ni babu ke har abada zumunci mayi a lahira maryam tayi saurin goge hawyenn daya soma bin gefen idonta tare da cewa nima wasa nake babu inda zani muna tare mutu ka raba tafiyar mintuna ta kawosu bakin get din estate dinsu sukai hon masu tsaron get suka bud e masu suka shigo sukai parking . atare suka nufi gidan mami suka kunna kai ciki tare da sallama a parlour n suka iske Aunty shahida ,da Aunty khadija ,har ma da Aunty zabiba zaune sai mami da mamaki maryam ta bude baki cikin tsananin farinciki da gudunta ta kwaso bata zube gaban kowa ba sai a gaban aunty shahida ta ruqunqumeta tsam ajikinta tana cewa wayyo allah babbar yaya naji dadinku daman sister kinsan suna nan ne ?ko daya yadda kika gansu yanzu nima haka nagansu ta zame jikinta ta durkusa gabanta ina yini babbar yaya aunty shahida ta shafa fuskarta ya kike maryam lafiya lau . ta isa gaban mami ta durkusa ta gaisheta cike da farinciki da girmamawa cike da kulawa mami ta amsa tana kallonta a tsanake dan tun washegarin tarewarta sai yau ta sake daura kwayar idanuna akanta wallahi Allah mami jiya kasa bacci nayi saboda zan zo na ganki sai kuma gashi naga yan uwana gabad aya . allah sarki maryam nima nayi kewarku sosai . Tayi murmushi mami ta cigaba da kallonta tunda sister ta fad a min zamu zo tare nake murna sai naga gari kaman da gangan yaqi wayewa don kada inxo na ganki to gaki ga maminki kinganta cikin koshin lafiya wallahi gashi na ganki kuma naji dadi sosai ai ni ina ganin ma na