← Book details Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 105

Sashe 31

Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

wanda nake ciki, ina ruwa da wata yarinya ta gama bautar qasanta mana ina ruwana ." "idan zanyi aure dole sai ita zan aura ?" kaga dan allah malam mu bar maganar nan ta isheni haka yes of course ni na furta zan qara aure amman ba lallai sai wannan yarinyar ba .""Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun maryam ta furta a kasan zuciyarta qirjinta na dukan uku uku sakamakon jin maganarsa ,ta tsaya nesa kad'an dashi tana kallon yadda yake motsa bakinsa tare da sauraron maganarsa .shiru ATA yayi can yace "ammar ba lallai tayi min ba ka dai san halina ba duk abinda yayiwa mutane yake min ba ina da test "maryam ta runtse idanunta qirjinta ya cigaba da beating very fast amman kuma ta d'an ji sausauci jin abinda ya fad'a dan haka ta taka ta shige kitchen tana mamakin yaya ammar ." "In da wani ne ya fad'a mata zai kasance cikin masu bawa mijinta goyon bayan ya qara aure zata musa sai gashi taji da kunnenta sosai taji ciwon abun aranta ta had'o masa shayi irin wanda tasan yana so ta qaraso inda yake zaune jikinta a sanyaye ta mika "ga shayi !".ya d'ago tsumammun idanunshi ya zuba mata batare daya kar'ba ba ya cigaba da wayarsa "kasan Allah da nayi niyyar naga yarinyar nan ko sau d'aya ne amman jin yadda kake wani zuzutata naji bazan iya ganinta ba ." wani naunayen ajiyar zuciya maryam ta sauke najin dadin abinda ya fad'a dadinta dashi akwai ra'ayi kuma ra'ayinsa nayi mata dan ba duk abinda mutane ke so yake masa ba "ga shayi ka sha " ta sake furtawa a raunane kwayar idanunsa ya sake d'agowa ya zuba mata wanda yasa ta sake shiga tashin hankali "nasan kana da d'abiar shan shayi a duk lokacin da ka dawo daga aiki ". wani dogon tsaki yaja yana d'auke kwayar idanunshi akanta "abinda ya kamata tayi tun a farko shine dan shirme irin nata ya dawo karshe" ya sake jan tsaki ." Daga can bangaren ammar kuwa cewa yayi "haba ATA kaji da madam mana ,dan allah kayi qoqarin kabi mahaifiyarka shine kawai zai samar maka kwanciyar hankali da natsuwa "na sani ammar ina iyakacin qoqarina the girl always doing nonsense wai abinda ya kamata ayi da farko dan hauka irin nata shine ya dawo karshe "haka zaka d'aure kayi hakuri kuma da zaka d'aure ka .."enough ammar ! ya fad'a tare da amsar qaramin cup din hanunta ya ajiye akan table ya mike ya nufi kofar fita ya barta a wajen tsaye bayanshi tabi da kallo tana furta "oh ni maryam naga takaina." Haka taja kafafunta ta koma d'aki duk yadda taso kin kiran kowa acikin yan'wansa amman zuciyarta ta gaza hakurin haka sai data kira nana hauwa'u "tana dauka ta fashe mata da kuka tana cewa "sister me na tsarewa yaya ammar da yake son yaya Adam ya qara aure?" "aure kuma ?wallahi da kunnena naji suna hirar inda allah ya taimakeni yayanki yana da raayi yaki yarda da maganarsa "to ki godewa allah da bai yi raayin qarawa ba dan koni bazan so akawo miki wata matar gidanki a halin da'ake ciki ba ciwo zaa qara miki akan ciwo "."Sister wai taya zaayi na shawo Kan yayanki ne ?ina ji ajikina hakurina ya kusan qarewa acikin gidan nan "na sani sister kina hakuri sosai da yaya Adam amman ki qara akan wanda kike yi sannan karki gaji dashi ki cigaba da bashi duk wata kulawa da mata ke bawa mijinta idan babu mutuwa akwai rabuwa wata rana zai ga amfaniniki sai abu na gaba " ki dage da addua abinda na fahimci kina sakaci dashi kenan sister wallahi idan kika rike allah zai isar miki ,dogaro da allah shi ke yaye wa mutun damuwa sosai nana hauwa'u ta ajiye damuwarta ta dinga kwantar mata da hankali ." ****** Maryama na zaune a d'akinta tana nike kayanta yayinda kunneta Ke makale da hearpis tana waya da ammar "tayi murmushi ai kam da zamu samu zamu ji dadi sosai dan ance samun aiki a Z&A akwai matukar wahala amman tunda kana nan nasan bani da wata damuwa ,Allah kuwa zuwa lokacin ma mun qare nysc dinmu allah dai yasa muna da rabo , daga can bangaren ammar yace "wai waye wanda yayi muku hanyar samun nysc dinku a Z&A ?"ta sake fad'ad'a fuskarta da murmushi sannan tace "wani tsohon saurayina "kai dan allah?wallahi kuwa malamin islamiyyarmu ne mutumin kirki ai ina ganin da allah ya qaddaro aure a tsakaninmu da yanzu ana daf da bikinmu amman yanzu babu wannan maganar ".me ya faru da babu maganar "long story ne sir "tana rufe bakinta tajiyo muryar aunty fati tana cewa "ina maryama !" mikewa aunty tayi da sauri tare da kallonta ganin ta shigo mata babu ko sallama kamar wata zararriya " ina maryama take ?" jiki a sanyaye maryama ta kai dubanta ga kofar d'akin ,sannan a tsanake cigaba da waya da oga ammar har ta qarasa ninke riga kwaya d'ayan dake hannunta ta had'a da sauran kayayyakin da take nikewa muryarta a sanyaye tayi masa sallama ta mike ta ajiye kayan a ma'ajiyarsu sannan ta fito parlour'n tana jin mummunar fad'uwar gaba wanda adaidai wannan lokacin sautin muryar aunty ya shiga kunnenta "maryama ta .."tana d'akinta "yauwa hakan ma yayi kyau dana sameta a gida ,ta sheida miki yadda mukayi daita ?". numfashi Aunty ta sauke tace "akan me kenan?Karya kike mara mutunci kice baki san komai ba dan nayi imani babu abinda take boye miki idan kuma baki sani ba bari ni na fad'a miki da kaina akan aurenta da muktar ne nasan kina sane da zamansa karki ce min a'a kiga tashin hankali yanzu ." nan da nan zuciyar maryama ta jagule taji kamar ta d'ora hannu aka tasa ihu ko taji saukin zafin da zuciyarta take mata ."aunty tayi shiru tana kallon Aunty fati a tsanake kafin ahankali tace " idan wannnan maganr ne ta fad'a min "amman .."ya isa !tunda ta fad'a miki ya kuke ciki ?akan me kenan aunty fati ? wani kallon raini aunty fati tayiwa Aunty sannan tace "kan batun saka ranar aurensu mana dan na matsu na matsu naga maryama a gidan muktar".aunty muktar yaron kirki ne ,sannan bashi da wata makusa amamn maryama ta nuna min bata da ra'ayinsa mafi alkhairi abar maganar allah ya had'a kowa da rabonsa na alkhairin ".Karya kike mara mutunci ga dukkanin alamun na fahimci daga gareki zaa samu matsala " ta fad'a tana zare mata ido "ai wannan matar bata da kai bata san mai sonta ba yaro ya had'u yana da aikinsa mai kyau ,ita yartaki ba yar kowan kowa ba dilalin kashi zaki ce bata da ra'ayinshi "inji cewar aunty hasana data shigo ." aunty ta kalleta wani iri ,cikin jin haushi tace "idan dai haka ne me yasa ke bazaki bashi d'aya daga cikin ya'yanki ba ?"ki bashi Islam ko kaulat mana ." "Oh haka ma zaki ce ?kwarai kuwa na fad'a tunda auren zumunci kuke s had'awa kunga zumunci zai fi maku dad'i ,ina dalili zaku saka min yarinya gaba dame zata ji duk mutanen kirki kun kuresu zaku wani had'ata da muktar ".amman yanzu kika gama cewa muktar yaron kirki ne ?ai bazan ta'ba aibanta d'an wani ba tunda inda nawa " oh kice dai kina gudun yarki ta auri dan shashaye?aunty hassana tayi mata tmbyr tana murmushin mugunta "aunty tayi shiru kawai tana kallonta zuciyarta na tafarfasa." "ke yanzu har kin guji mai hali irin nashi ?"kinga ni bana son kananan magana aure ne dai maryama bazata auri muktar ba tun da bata son shi "wallahi baki isa ba karewa ubanta ma menene ."?inji cewar aunty fati hankalin maryama yayi matukar tashi jikinta rawa tace "aunty fati please mana dan allah duk abun bai kai haka ba bana son ana tashin mahaifina ta wannan han.."bata qarasa ba ta qara bud'e murya "wai dan giya ne da shaye shaye bakya son ana fad'a kome ?"maryama ta sunkuyar da kanta kasa tarasa meke mata dadi "wannan wani irin dangi ne gareta?" hakika aunty bata masu adalci ba data zabar masu uba acikin wannan zuri'ar ." Cikin wani zare ido da maseefa aunty fati tace "kaf dangin ubansa babu mai shaye shaye bare giya sai acikin dagina kinga kuwa ubanki ya gada, aunty ta runtse idanunta tana jin wani irin zafi acikin ranta "wallahi aunty fati wannan yarinyar muguwar yar bakinciki ce kuma ba kowa take wa bakinciki ba sai wannan tsinanniyar uwaratata takewa domin ubanki kwalbar giya biyu aka bashi ta ishesa ya miqa ki ga duk uban dayazo neman aurenki ." aunty ta sake runtse idanunta tana datasani maganarta data tasan magangun da zasu gasa mata kenan da babu abinda zai kaita yin magna ."aunty fati ta kalli maryama a wulaqance tace "idan kika kuskura kika kawo matsalar akan auren nan ni da kaina zan kawo wanda zai tura miki ciki kuyi auren dole dashi". Maryama tayi raurau da idanu "aunty hassana tace "ni kuma wallahi kinji na rantse muddin kika ki auren muktar sai dai ku tattara ku bar gidan nan amman aurensa babu fashi sai anyisa kuma acikin satin nan . "to ni yanzu idan ma auren ma za'ayi me muka ajiye da zaayi acikin satin nan ?uwarki zaki yiwa wannan tmbyr bani ba aure ne dai sai kin auresa kuma ni babu gudumuwar da zan bayar mara kunyar banza zan fad'awa dangin ubansa suzo a saka rana aiki banza kawai suna gama fad'ar haka suka juya suka fice daga parlour'n."shiru maryama tayi cikin tsnanin zullumi da juyayin maganr yayar mahaifinta " wallahi duk aunty ce tajawo masu wannan wulakanci da tozarcin "ta tsani dangin mahaifinta ta tsanin akidarsu "why aunty me yasa kika cutar damu haka ?me yasa kika auri mahaifinmu tayi maganr a fili ." "shiru aunty tayi ta kasa cewa komai yayinda hawaye suka cika kwarnin idanunta aunty kuka maryama kuka "abinda mahaifiyarsu tafi karfi yau shi yafi karfinta adalilin biyewa son zuciyarta " yayar mahaifinta zata aurar daita ga lalataccen d'anta.",ina ma aunty zata koma zuwa ga dinginta ina ma zatai hakan ko sau daya n , tasan yan' uwanta zasu yafe mata su karbeta kuma bazasu ta'ba barin
Chapter 31 · 0% Book details