Sashe 100
Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel · about 2 min read
Book 2 end
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim
Wannan
littafin
na kudi ne mai bukatar karantashi
byn na kammalashi zai
biya 1000 ta wannan
account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura
domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina
(Hausa bakwai ) a YouTube.
Page 30
Granny zaune akan kujera mai zaman mutun biyu rike da qaurin qafafuwanta tana mammatsawa tana runtse idanunta alamun tana jin ciwo sosai muryarta a sanyaye tace
wayyo allah qaurin qafata, wallahi qaurin qafar nan yana damuna da ciwo sosai umma dake zaune tare da aunty hasana najin haka ta tashi daga inda take zaune ta shiga d
akinta aunty hassana ta dubeta kana tace
sannu hajiya
yauwa hassana na gode, amman mai yasa bazaki dinga kunsa lalle ba yana maganin ciwon qafa sosai
ina yi amman wani lokacin idan ya tashi dole sai na had
a da man zafi .
bata kai ga rufe bakinta ba sai ga umma ta fito daga d
akinta ahankali ta qaraso inda granny take zaune hannunta rike da man zafi
sannu hajiya bari na shafa miki man zafi nan zaki d
an ji saukin zugin da suke miki, kinsan abu idan ya had
e maka da girma sai a hankali
ai kuwa na gode allah yayi albarka daman yanzu nake son tambayrki aboniki dan nasan bakya rasawa umma na qoqarin tsugunnawa sai ga maryama ta shigo bakinta d
auke da sallama .
tana ganinsu tayi murmushi ta qaraso da sauri ta tsaya kusa da umma tana cewa
umma mai ya samu granny naga kamar bata da lafiya ?
wallahi maryama qafafuwanta ke mata ciwo shine zan shafa mata man zafi
ayya sannu kinji granny Allah ya baki lafiya umma kawo man na shafa ma yar tsohuwar nan dan nasan ke ahankali zaki yi mata ni kuwa da iya karfina zanyi mata amfani dashi na durza sosai man zafin ya shiga ko