← Book details Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 105

Sashe 45

Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel · about 1 min read

da yaji mai mugun azabar zafi ga maggie daman can baki koya mata yadda ake girki bane kuka turota gidanmu tayi mana babakere har aka samu damar makala min ita gashi zata kasheni ?ajiyar zuciya ummah ta saki "kasan yadda ka bani tsoro kuwa ?yayi mata banza yana hura hanci wallahi na d auka wani gagarumin laifi tayi da yayi kamanceceniya da kisan kai a she just akan yaji yayi yawa ne kake wannan hauka? what !? eh !hauka mana menene aciki dan yaji yayi yawa cikin abinci ?nan da nan jikin maryam ya kama rawa bata san sanda ta qaraso kusa dashi ba tana cewa umma dan Allah! ke rufe min baki anan idan Ke zaki dauki iskancinsa dan kina son zama dashi ni ba son shi nake ba kuma ba qaunar zamanku dashi nake ba bare na lallabashi ,tunda aka haifesa ya girma yake cin yaci a gidan uwarsa bai yi complain ba sai yanzu ?ko sau nawa muke cin abinci uwarsa mai mugun yaji kamar zaa bawa mutun maita bare nasan duk zabga yajinki cikin abinci bazaki taba kai uwarsa ba .wani irin mugun kallo ATA yayi wa maryama yana qoqarin damko wuyanta . Mmn sudais MAR'ADAMS
Chapter 45 · 0% Book details