Sashe 49
Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
yarda dani auta bazan qara cutar dake ba a yanzu ni masoyinki ne na gskiya ina da yakinin nafi kowa sonki a hankali ta kwatar da kanta a qirjinsa tana balle botiran gaban rigarsa ta soma shafa wuyansa zuwa qirjinsa adaidai Kan nipples dinsa ta tsaida hannunta cak wani irin wahallen numfashi ya sauke da karfi yana mai qara kwatar da murya sosai ina sonki fiye da soyayya kowa da yake miki acikin duniyar nan a yanzu kece rayuwata dan allah yaya hisham kana sani jin kunya jin kalmar so daga bakinka ya janyota sosai jikinsa suna fuskantar juna kalli cikin idona auta babu abinda zaki gani face tarin soyayyarki kema kuma nasan kina sona Tayi shiru taki cewa komai ta sake shigewa jikinsa ta kwanta luf ta cigaba da shafasa karki cutar damu auta ta d an saci kallonsa cikin salon jan hankali ya lumshe mata ido yana cewa yes dan nasan kema kina sona kuma kina jin the same abinda nake ji akanki ya zakayi da soyayyar nuzla ?itace damuwarki ba ?ya tambayeta yana shafo turming dinta Shiru tayi kawai ta kasa mgn shafa lafaffen cikinta ya cigaba da yi yana shige mata yana lumshe ido kinyi shiru auta nuzla ce damuwarki ko ? tabbas nuzlah damuwa ce agareni amman dan allah karka cutar da zuciyarta domin yanzu kowa yasan tana sonka ki manta da maganar nuzla bai kamata ba .ya bude idanunshi da kyar ya tsura mata ka aurota kawai tazo muyi rayuwa tare tayi maganar gabanta na faduwa ki fara bani ragamar rayuwarki naja tukun kafin ki shigo da maganar wata ya qarasa maganar yana matseta ajikinsa uhm halin maza sai su sam sam canzawarsu bai da wahala amman duk runtsi bazata zurma ba ,sannan bazata ta ba yarda dashi ba domin dai nmj idan yana da mata biyu bakinsa biyu n haka mata d aya da budurwa a waje abinda zai fada agabanki dabam hakazalika idan yaje wajenta . muryarsa can kasan makoshi wanda sai kayi da gaske zaka iya fahimtar abinda yake fad kina da jiki mai taushi yayi mgnr yana yawo da hannusa sansar jikinta yana shafa qirjinta zuwa kasan mararta ,sai daya d auki minti shabiyar yana shafata sannan ya kamo hannuwanta duka bai tsaya akoina ba sai akan jijiyarsa ba nan kiji ya wani wahallen numfashi ta sauki jikinta na sake tsuma dan gbdy ilahirin jikinta ya shiga wani shauki na dabam wanda bata ta ba tsintar kanta ciki ba kinji yadda gabana ya tashi Inna lillahi ta furta a fili tana mai jin tsananin kunya ko abaya da zaran zaki kasance dani haka gabana yake tashi tayi yunkurin zare hannunta ya sake damke hannunta da jijiyarsa a yanzu ina jin kamar an hallacci ruhina da soyayyarki ne wallahi ki yarda dani ban san ina sonki ba auta sai da ATA ya nemi rabani dake. idanunta suka sauya zuwa ruwan hawaye ya kalleta yana girgiza mata kai ko zatona ba gsky bane auta bata son hisham ?hawayen dake makale acikin idanunta suka zubo ahankali ya kamo fuskarta ya hade da nashi yana shakar numfashinta yana lashe hawayen dake gangarowa Kan kuncinta karki min kuka na cancanci rashin so daga gareki iya haka ma ya isa ba sai kin yi min asarar hawayenki ba . yana gama fadar haka ya d agota daga jikinsa ya zaunar daita ya mike tare da wayarsa ya shige d akinsa bayansa tabi da kallo tana jin yadda soyayyarsa ke fixgarta yana sake bin jinin jikinta . Kasa cigaba da zama tayi ta mike da kyar dan gabad aya yanayin jikinta ya sauya akwance ta iskeshi ya takure jikinsa waje d aya ta rungumesa ta baya bai juyo ba amman yana jin yadda take sake shigewa jikinsa tana manne masa tare da shafo wasu wurare a sansar jikinsa kusan mintuna talatin suna kwance yaji ta kira sunanshi yaya hisham ! ta furta cikin wani irin salo da sautin murya hucin bakinta da numfashinta na dukan wuyansa wanda ya haddasawa tsigar jikinsa mikewa juya min baya daidai yake da bugawar zuciyata still shiru yayi mata an nan idanuwan nawa bazasu iya runtsawa ba a daren nan matukar ka cigaba da juya min ba ta qarasa maganar tana shafa qirjinsa zuwa nipples dinsa ahankali ya juyo gabad aya wanda sauran kad an su had e ya tsura mata narkakkun idanunshi fushi kayi dani ko ?numfashi kawai ya sauke yana cigaba da kallonta matso shi ta sake yi tana shafa gefen fuskarsa muryarta a matukar sanyaye ka fi kowa sanin ni masoyiyarka ce ina son .. fixgota yayi gabad aya ajikinsa cikin wani irin salo ya hade bakinsu ya soma sucking lips dinta yana tura harshensa cikin bakinta wani iri kissing yake mata tun tana jurewa har ta fara mayar masa da martani Mmn sudais MAR'ADAMS