Sashe 59
Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kan nipples dinsa masu dan girma tana goga masa nonuwanta ta d auki sama da minti shabiyar sannan ta zare hannuwanta ajikinsa ta cire rigar baccin jikinta shima ta cire masa kayan jikinsa ya saura sirara haihuwar mami ta tsurawa gabansa ido yana da girman gaban sosai tamkar dai yanayin mazan daake rubutawa a novel ya had u ta koina ta d auke idanunta akan jijiyarsa ta kai ga fuskarsa , pnky lip s dinsa ta tsaya kallo da wasataccen gashin girasa a natse ta dawo gabansa ta shige masa tare da lafewa sosai ajikinsa tamkar wata baby cikin bacci yake jin wani irin shock a ilahirin jikinsa tamkar ana jonashi da wutar lantarki yayinda sha awarsa ta soma motsawa bai san sanda yayi mata riko mai kyau ba ,ahankali maryam tayi shiru tana jin yadda jijiyarsa ke tashi tana harbawa wanda hakan ya nuna mata alamun yana jin wani abu wasanni ya soma aika mata dashi cikin kwarewa ita kuma har lokacin tana lafe tana shafa kwantaccen gashin qirjinsa mai matukar taushi zuwa Kan nipples dinsa yau ma dai kamar wacan ranar sai da tayi nasara ya kasanceta cikin mayen bacci sakamakon maganin da tayi masa amfani dashi a coffe taji dadin wannan kasancewar sannan bata ji zafi kamar wannan lokacin ba baccinsa ya cigaba da yi hankali kwance . Ta janyo bargo ta rufa masa tana kallonsa tana jin wani zazzafan qaunarsa mai tattare da kishinsa nabin jinin jikinta ,bata jin akwai wata mace da zata lamucewa kasancewa da mijinta duk runtse sai dai bayan ranta amman ita dashi mutuwa ce kawai zata rabasu to kuma ai kince kina son ya dandani zafin soyayya taya zai dandana kenan ?bayan kuma wanda yake dandana akan mafarkinsa ? zuciyarta ta bata amsa da hakan wannan ai mafarki ne maryam a zahiri yaga samu yaga rashi bazan iya ba bazan iya wannna kasadar ba ,bazan iya barin wata mace koda wasa ta ra bi inda mijina yake ba sai dai bayan raina mijina nawa ne ni kad ai zanyi komai dan ya zamo mallakina na har abada tun da asuban farin ta lallaba ta gudu dakinta kafin ya farka yaganta yaci mata mutunci. Shi kuwa bai tashi ba sai karfe goma a gigice ya tashi kamr wacan ranar da ciwon kai mai tsanani da jiki ya tashi da kyar ya shiga bayi yayi wanka ya dauro alwala ya fito ya gabatar da sallah byn ya idar ya shiriya sannnan ya soma had a kayanshi cikin sauri yana duba agogo qarfe shadaya daidai ya kunna wayoyinsa nan take kiran mutane ya soma shigowa wayarsa ya sauko parlour n rike da qaramar jaka alokacin maryam tana kitchen taga fitowarsa yana amsa waya wanda Ke sake tabbatar mata tafiya zai yi kamar yadda tayi tunani sakamakon wayarsa ta daren jiya ta fito da sauri tana goge hannunta ta kira sunansa baby ! yana jinta yayi mata banza yana jan tsaki ganin haka yasa tace yaya Adam!cak ya tsaya batare daya juyo ba tafiya zakayi ne babu sallama ? shiru yayi bai ce komai ba to shikenan allah ya tsare allah saukeka lafiya . A matukar fusace ya juyo ya kalleta kafin ahankali ya motsa labbansa yaushe muka fara haka dake ?ya tambayeta laifi ne dan nayiwa mijina addua ?hakina ne ka fad a min zaka yi tafiya ko ba dan komai ba saboda halin mutuwa ,karka manta idan ka mutu a yanzu ni din nan dai nice zan maka takaba ,haka zalika idan na mutu kai din ne dai zai kaini kabari shiyasa yana da kyau ka ajiye komai ka bari muyi zaman aure kamar sauran maaurata tunda na zame maka dole kai ma ka .. ai bata kai ga qarashe maganarta ba ji kake tasss !saukar marin ATA ya zuba mata sai da maryam taji wani jiri zai qara mata shawul ya rike hannunsa ciki zafin nama sauran kadan maryam ta fadi kasa . wani kallo yayiwa shawul din dole tasa ya sakar masa hannu yana cewa kayi hakuri mana duk fa abun bai kai ga haka ba ina ruwanka !ya fad a yana nuna masa kofa fita sannna ya fuskanceta da kyau sha sha banza sha shar wofi akan me zaki min addua ance miki ina bukatar adduaki ne ? adduar uwata kadai ya isheni idan na mutu kika min takaba allah ya isa ban yafe ba Ke kuma idan kin mutu sai dai Ubanki ya sakaki akabari amman ba dai ni ba banza mara zuciya kawai . nan da nan yanayinta ya canza ta zuba masa ido kawai tana kallon yadda yake zuba ruwan bala matsawar baki daina shiga rayuwata ba kin dinga ganin bacin rai kenan fiyye da wanda nake miki shawul kam bai wuce ba kamar yadda ATA ya bukata yana ta bashi hakuri bai yi magana ba ya nufi kofar fita shawul ya cigaba da bata hakuri murmshi kawia tayi tace haba yaya shawul babu komai fa kabishi kar ya tafi ya barka ko kuma ya dawo ya sauke fushinsa akanka abinda ya aikata ba abinda zai dameni ba kuma bazai sa na canza ba ko a wani yanayi yake zan cigaba da zama dashi karka damu wata tana zai zama labari allah ya qara miki hakuri maryam dan Ke din salahar mata ce gaskiya kina da kirki da hakuri nima shedane ,tausayi imani Duk kin hada matar da zaayi alfahari daita ce babu Wanda zai samu mace mai irin halinki Kuma yaki son ki zama matarsa sai wannna sarkin zuciyar tayi murmushi tare da cewa na gode sosai da yabo tare zakuyi tafiyar ne ?eh tare zamu hollond allah sarki to dan Allah ka kular min dashi . karki damu in sha allahu allah ya tsare dan Allah idan kun shiga jirgi kayi masa hoto ka turo min ta fad a tana murmushi shawul ya juya ya bi bayan ATA yana jinjina girman hakurin maryam da girman soyayyarta garesa allah ya hada masa komai da komai na duniya amman girman da nuna isa yasa ya kasa gane salihar macen daya samu . Tunda ATA yayi tafiyar nan tashiga damuwa madadin tayi farinciki amman sai sabanin haka tunanin rayuwar da take a gidan data rashin isashen abinci agidan da kuma ta kewar mijinta dan yanzu manage rayuwarta kawai take hakan yasa duk tabi ta zabge ta rame abun duniya duk ya isheta gashi babu wanda zata iya tun kara da wannan batun mutun daya ce zata iya fadawa itace nana hauwa u kuma tasan zata nemammanta mafuta amman dole mami taji idan mami taji kuma dole ATA yaji kuma tasan bazai barta haka ba sai ya gana mata izaya kala kala wata zuciyar tace ta kira mahaifinta ta fad a masa shima dai dole zai fadawa mami dan abun kaskanci ne ace kamar gidan nan babu abubuwan more rayuwa kusan kullum abu d aya take ci idan tayi baki duk kunyar duniya ta isheta wani lokacin nana hauwa u take kira ta tura mata kudi saboda baki to kuma ta dinga tambayarta kenan ? bayan sati biyu mami ta sake kawo mata ziyara alokacin maryam tana wanke wanke a kitchen tana kuka har da shesheka daga bayanta taji sautin muryar mami Ke me ya sameki hk ?muryar mami yasa maryam ta juya bayanta da sauri tabbas itace tsaye nan da nan tashiga goge hawayenta ina adamcy?ta tambayesa tana qarasowa gareta tare da kallonta yayi tafiya zuwa hollond kenan bai dawo ba ?maryam ta gyda mata kai alamun eh nan da nan mami ta shiga cikin kitchen din tana bubbude cabinet babu komai na abinci sai shimkafa wacce bata wuce kwatan buhu ba Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun yanzu haka kike zaune kike rayuwa acikin gidan nan babu kayan abinci ? mami ta fad a tana maseefa daman an fad a min to wallahi bazan dauki zama da yunwa ba ,duk arzikin da allah yayi maka adamcy a iske gidanka haka wallahi kaji kunya . mami babu wani problem s fa ina cin abinci ,karya kike munafukar allah karesa zakiyi kina cin abinci kalli yadda kika dawo duk kin qare kin lalace . to mami Kiyi hakuri amman shi yaya bazai san ko akwai kayan abinci ko babu ba saboda me bazai sani ba ?ba zamansa kike yi ba . ?shiru tayi tana danne abinda Ke taso mata mami ta dubeta tana mata kallon tsab batare da tayi magana ba kafin Ahankali ta cigaba da magana maryam kina boye min abubuwa amman kuma ina sane da komai fa hatta kudin cefane adamcy baya baki bare aje kudin kashewa to mami wannan ai ba komai bane idan da kwanciyar hankali duk mai sauki . lallai maryam son adamcy ya gama rufe miki ido .maryam tayi murmushi ta riko hannunta tana cewa dan allah mami ki kwantar da hankalinki karki masa magana kinsan halinsa yanzu zai dauki maganar da zafi daman ina jiran idan komai ya qare zan fad a miki ki aiko min dashi ,ai bazan bar kaina da yunwa ba ta zaunar da mami akan kujera . cike da natsuwa mami ta cigaba da kallonta yayinda maryam ta kwantar da kanta saman cinyar mami tayi kwanciyarta lamo tare kamkame jikinta hawaye na gangaro mata son adamcy ya zame mata masefa ita kanta tana son raba kanta dashi amman ta rasa ta ina zata fara kullum sonshi da kishinsa na makale da zuciyarta most especially data d ashi taji dadinsa duk da baya cikin haiyacinsa amman wallahi ko a yanzu wani irin kewar mijinta ke damunta , kuka take sosai akan cinyar mami ina ma yadda mami ke sonta shine yake sonta haka da damuwarta bata kai haka ba a yanzu tasan damuwarta na shafar mami kuma a dalilinta mami zata iya muzgunawa yaya adam ita km abinda bazata so ba Kenan ba batasan abinda zai sake hassalashi akanta dan bayan izayar da zai mata tana masa wani irin matsanancin so wanda batasan tun lokacin data fara masa ba." Mami ta numfasa tare da daura hannunta a saman kanta duk itace silar komai ,itace silar jefa rayuwar yar mutane cikin ukuba yanzu ita yaya zatayi da wannan auren ? mayye rudeta da sha,awa cikin hada wannan auren ? take zuciyarta ta bata amsa da rashin hakuri da maida lamarinki