← Book details Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 105

Sashe 66

Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ina son ka fad a min gsky kana da cikakkiyar lafiya kuwa kamar yadda sauran maza suke ?numfashi ya fesar yana mai dagowa ya tsura mata ido yau ba ranar wasa bace bare ya kawo rainin hankalin da ya saba ,dan hk da sauri yace lafiyata kalau sweetheart ,amman wannan tamvayar ba yau bane karo na farko da kika min ,idan bani da lafiya kece mutun ta farko da zan fadawa to na yarda tunda kai ma ka tabbatar da lafiyarka kalau ina son kaje ka sauke nauyin da allah ya rataya akanka na aure da maryam lumshe idanunshi yayi kana ya bud e ahankali yana dubanta ko kifta idanu bayayi ko bata fito fili ba ya fahimceta sosai idan kayi min haka ko na mutu ruhina zai samu salama adamcy ,lalla a illalla muhammadu rasulillahi sallahu alaihi salam,dan allah adamcy ka cika min wannan burin , kayi min wannan alfarma kuma a yanzu ta damke hannunsa gam cikin nashi jikinta na rawa kamar yadda jikinsa yake rawa yana furta inna lillahi wa inna ilaihi rajiun ita kuma mami tana salati tana furta ya cika mata burinta . Gabad aya ATA ya gigice ya fita haiyacinsa ganin halin da mahaifiyarsa take ciki ya juya da sauri ya fita daga cikin dakin a corriedoor yaga maryam tsaye ta daura hannuwanta duka a saman kanta tana rusa kuka ya tsura mata ido cikin tsnanin tashin hankali bashi da wani lokacin batawa gara yayi abinda zai yi ya faranta ran mahaifiyarsa ko bayan ta mutu din ruhinta zai samu salama kamar yadda ta fad a masa hannuta ya riko da karfi yajata zuwa d akinsa nan fa gabanta ya shiga faduwa suna shiga dakin ya nuna mata Kan bed dinsa ,gabanta yayi wani irin mummunar faduwa ta tsura masa ido tana kallonsa cike da matsanancin mamaki yayinda idanunshi sukai balain canzawa suka koma ja ,ta taki hawa Kan gadon kamar yadda ya umarceta dan batasan me hakan yake nufi ba ya kalleta da fuskasa dake murtuk ke bakiji abinda nace bane ?me kace yaya wallahi banji kayi magana ba, ki hau gado . still maryam taki hawa sai ma qoqarin fita daga dakin take aiko cikin zafin nama ya fixgota da karfi ya maka ta akan gado da karfi ta zabura zata tashi ya buga mata wata muguwar tsawa ganin tana son bata masa lokaci Ke ki tsaya nayi abinda aka sani idan kuma kika nemi bata min rai har Mahaifiyata ta mutu ban mata wannan alfarma ba zakiyi nadama har qarshen rayuwarki jin haka yasa maryam sauke wani wahallen numfashi tana mai jin sanyi aranta amman a zahiri fuskarta da jikinta babu komai sai tashin hankali. ya kai hannu ya kashe wutar d akin dan bazai iya kallon fuskarta ba ,ya hau saman gadon batare daya cire kayan jikinsa ba yayi mata runfa da fad a den qirjinsa wani sanyi dadi ya mamaye zuciyar maryam hakika mami ta taimaki rayuwarta ,allah dai yaja da kwana mami domin duk ranar daakace babu ita a rayuwarsu akwai babban tashin hankali. wata irin matsa yayi mata kafin ya shigarta tayi shiru kwalla na gangarowa akan kuncinta dan bai tura dan sakon a tsakaninsu ba kamar yadda sharia muslinci yace hakan yasa taji zafi sosai taji gara ma ace baya cikin haiyacinsa ne ya kusanceta bangaren ATA kam bakinciki ne cunkushe acikin zuciyarsa jin kofarta a bude ,a ranshi yaja tsaki cike da bakinciki ya cigaba da abinda yake sai dai baya jin dadin komai ganin kawai zai yita batawa kanshi lokaci ne ya kawo tunanin princess aransa yadda yake zuwan masa a mafarki da yadda yake sarrafashi nan da nan yaji wani abu ya tsarga masa da tunanin princess ya samu yayi abinda zai yi ,ya mike ya kunna wutan dakin ya tsura mata ido cike da bakinciki baasi yake son ji amman ya kasa sarrafa harshensa illa tsaki yaja , ita kuwa maryam da sauri ta sauka daga Kan gadon ta fito ta nufi d akinta inda mami take kwance tana numfarfashi . Bayan fitarta shima ya fito kai tsaye dakin maryam ya shiga inda ya iske mami kwanace tana fidda numfashi sam sama sannu sweetheart ya kike jin jikinki alhamdulillah ta fad a tana yafitosa da hannunta ya matso sosai kusa daita kayi abinda nasaka adamcy ? nayi mami ! yauwa dan albarka allah yayi maka albarka ka gama cika min burina ko yanzu na mutu burina ya cika adamcy kiyi shiru mami ki samu natsuwa barin naje nazo da shahida to adamcy amman daka bari zuwa gobe da safi girgiza mata kanshi yayi ya fice da sauri ya shiga dakinsa ya sanya jallabiya ya dauki wayarsa ya fito da sauri yana duba agogon wayarsa karfe daya saura . masu tsaronsa ya kira tun kafin ya qarasa fitowa haraban gida har sun juya Kan motacici guda biyu gaban motar ya shiga suka bar gidan ya gyara zamansa sosai ya rungume hannuwansa duka a kirjinsa yana tunanin halin da zai shiga idan ya rasa mami . duk iskancinsa yana matuqar shiga tashin hankali idan ya tuna zata mutu ta barshi kuma duk baccin da yake da zarra ya tuna zata mutu sai baccin ya dauke masa bazai manta ba lokacin yana da shekara ashirin da takwas duniya cikin baccinsa wai aka fad a masa sweetheart dinsa ta rasu da mugun sauri ya farka ya shiga dakinta tana kwance abunta tana bacci ya Kai hannunsa daidai hancinta nan yaji tana numfashi wani naunayen ajiyar zuciya ya sauke gudu motar yake amman sam ATA gani yake kamar motar ba gudu take ba dan gabdaya ya rasa natsuwarsa daga jajayen idanunshi yayi ya sauke akan wayarsa daya har da wasu mintuna tsaki yayi yana jin zuciyarsa kamar zata buga sam baya ganin gudun motocin nasu yaji kamar ya karbi tukin watakila nashi zai fi nasu, tsaki yaketa yi yana qarawa kamar bazasu kai ba haka yake gani duk jikinsa tsuma yake kwakwa luwarsa ta hargitse kamar wanda sabon hauka ya kama a haka suka qaraso bakin get din gidan Aunty shahida tun baa gama daidaita tsayuwar mota ba ya fito da sauri ya shiga buga get din gidan da iyakacin karfinsa domin kana ganinsa zaka fahimci hankalinsa a matukar tashe yake tunda yayi bugun farko kowa dake cikin gidan ya farka a matukar tsorace ,mai gadi ma yayi takansa sai dayaji ya ambaci sunan aunty shahida sannan ya fito ya bude qaramin hujin get din nan take ya ganensa duk da cikin duhu ne . ya bude masa get da sauri ya shiga haraban gidan yana kwalla mata kira shahida shahida !! wani irin bacci ne haka? meye amfanin wayoyinsku da karfi ya dinga buga kofar shiga falo masu aiki suka bude masa yaranta da masu aiki ya gani tsaye cirko cirko ya shiga yana cewa ina shahida taje ? mumy na sama inji cewar hamdiya second born din aunty shahida ,zuciyarsa duk a jagule ya diga kiran sunanta sai gata ta sauko da sauri lafiya Adam ?lafiya zaki gani by this time ? shima ya wulla mata tmby yana mata wani kallo dan allah meye amfani wayarki data mijinki ? zatai magana yace yanzu dai dauko kayan aikinki ran sweetheart a hannun Allah zan iya rasata akowani lokaci ka kwantar da hankalinka zuwa da safe zan zo what ?ya fad a yana mata wani irin mugun kallo sannna yace dan allah idan wasa mike ki dawo hankalinki ki dauko kayan aiki muje ya riko hannunta . bari na dauko kayan aikina okay Kiyi sauri please cikin kankani lokaci ta daura hijab akan kayan baccinta ta sauko tare da mijinta yana rike da kayan aikinta yana ma ATA magana a she mami ce babu lafiya tsaki ATA yaja Tare kwace qaramin alkwartin kayan aikin aunty shahida dake hannunsa ya ja hannunta suka fice yana cewa idan kukayi aure shikenan damuwar iyayenku ma bakwa damuwa daita sai ta mazajenku karka sake ka fad a min magana an fad a miki idan ma akwai abinda yafi haka zan fad a miki ,nazo miki da matsala sai wani jan jiki kike yi kamar ba mahaifiyarki nace ranta a hannun allah yake ba har da wani jerawa da miji nonsense kawai kai ne nonsense ai gara ne tun daga farko rayuwata har zuwa yanzu akan mata biyayya nake kai fa a matsayinka na nmj wanda hakinsa ne yayi biyayya ko dole ne ,kuma hatta aljannarka tana qarqashin tafin kafarta amman ka fad a min meye kake wa mami na farantawa bare yanzu ka d aga hankalinka akan rashin lafiyarta ?wallahi ko yanzu mami ta rasu alhamdulillah mun gama daita lafiya kai fa ? Wallahi sai kafi kowa shiga damuwa da tashin hankali gori zaki min? ya tambayeta cikin tsananin damuwa eh anyi maka idan kayi zuciya ka canza rayuwa kayiwa mahaifiyarka biyayya ,kaso duk wani abinda take so tana gama fad ar hk ta shige bayan mota, shima kuma ya shiga gaban mota ya zauna maganarta na ci masa rai abun har ya kai ayi masa gori ?uwarsu daya ubansu daya ma tayi masa gori inaga mutanen waje ? allah ne kadai yasan abinda jama a suke fad a akansa ya salam ya furta yana dafe goshinsa ahaka suka kawo gidan da sauri ya fito yana bud e mata mota kallo d aya zaka masa ka fahimci yana cikin damuwa da tashin hankali hannunta ya riko cikin nashi suka nufi kofar shiga parlour n gidan . Mmn sudais MAR'ADAMS *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH AREWABOOKS USERNAME AYSHAABAGUDO bismillahirrahmanirrahim Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube. Page 20 Tunda ATA bar gidan hankalin mami a matuqar tashe yake ganin maryam rasa babu wata alamun an kusanceta domin ta lura kamar babu wani abu daya sauya atattare daita "kar dai qarya adamcy ya girba mata bai aikata abinda tayi masa umarni ba?" hakan yasa taji wani sabon tashin hankali ya shigeta . bangaren ATA kuwa tafiya yake hannunsa rike dana aunty shahida har suka shigo parlour'n gidan, sauri sauri yake janta
Chapter 66 · 0% Book details