Sashe 80
Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel · about 2 min read
bakin aikinsu ."wanda yake rike da katon zanen adam Ya nufi inda aka ajiye sauran zanen da mutane suke kawo ." , ATA ya zauan tare da kunna system dinsa sai dai zuciyarsa ta kasa samun kwanciyar hankali amman haka ya cigaba da aikinsa amman ya kasa samun natsuwar yin aiki ji yayi duk wani kuzari nasa yayi kasa wata irin soyayya princess dinsa ce ta dinga taso masa daga zuciya yana jin kansa muddin babu ita arayuwarsa tabbas nashi rayuwar bashi da wani amfani ya furzar da iska mai zafi yana ture system zuwa gefe ya dauki waya ya kira number sectary dinsa mgnr daya yayi ya katse ya sake janyo system gabansa ,byn kamar second uku ta bayyana a gabansa rike da wani file cike da girmamawa tace "sir !"yaake ciki game da masu zanen danace?sir ai kwararrun masu zane sun kawo irin zanensu "me yasa baki fad'a min ba ?sir ganin baka da time shiyasa ban maka magana ba "ni nace miki bani da time ?yayi mata tambayar a tsawace nan take jikinta ya kama rawa ta sake kankame file din hannunta "kayi hakuri sir nayi kuskure numfashi ya sauke yana cewa "get out ." Ta rusuna masa sannan ta juya byn Kmr mintuna talatin ya fito yayi hanyar waje yana kiranta ta biyosa da sauri bai tsaya akoina ba sai bakin koridoor ya tsaya yana bata umarni " call ja....kafin ma ya qarasa ta nufi office dinsa ,basu wani jima ba suka dawo tare dashi "good morning sir amm james muje naga creations din da'akawo "okay sir ! Da sauri yayi gaba ATA na biye dashi wanda da kyar yake iya daga kafafunsa yayinda sectary dinsa ke biye dashi har zuwa babban dakin daaka tanada domin ajiye duk wani creations din da'aka kawo yana gama shiga dakin ya j Ya tsaya batare daya basu umarni ba suka shiga bude masa duk wani creation da'aka kawo yayi shiru yana kallon creation daya bayan daya wasu zanen kaya sukai doguwar , wasu suit da riga wasu kuma zanen mutane haka yayita kallo duk babu wanda ya dauki hankalinsa dan haka yayita jan tsaki yana qarawa har ma ya soma gajiya da kallon creations din har ya juya James yace "sir kalli wannan ka gani juyowa yayi sosai yana kallon zanen da shine aka zana sak Mmn sudais MAR'ADAMS