Sashe 82
Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
lokacin da zata samu amsarmu, ni ina ganin damar kamar ranta a bace yake. enough James ka dameni zaka iya fita please james ya daga kafafunsa ya bar office din bayan kamar minti goma ya sake neman izinin shigowa cike da girmamawa ya tsaya gabansa sir akwai wani dayazo yana son ganinka "babu wanda zan gani yanzu sai dai gobe ya fad a tsawace . James ya juya da sauri zai bar office din yajiyo sautin muryarsa cikin fushi idan ka fita kace wa umar da sauransu suzo ina son ganinsu a conference room okay sir ya qarasa fita da sauri "ATA ya mike yana zariya a office can kuma ya tsaya cak gaban zanensa yana kallo ya kai hannu yana shafa fuskarsa dake cikin zanen hakika zuciyata na matuqar qaunar son ganin yarinyar nan zan so ta zana min zanen princess dina a qarshe na ajiyeta a qarqashin ikon AGC domin zatayi mata amfani .ya kai hannunsa ya shafa sumar kanshi yana furzar da iska mai zafi sannan ya d auki zanen ya nufi wani d aki dake cikin office dinsa kafin kace me manyan ma aikatansa sun hadu conference hall a natse ya soma magan fuskarsa a hade abinda zan fad'a maku shine ina bukatar ganin yarinyar data zana zanena acikin kwanaki biyu kacal a nemota a duk inda take acikin garin nan idan ba haka duk zaku rasa aikinku . a lokacin da yakewa maaikatansa magana system ne a hannunsa yana operating yana masu bayani fatan kun fahimceni . yes sir ."! suka furta gabadayansu ya juya a natse ya koma office dinsa "ya zamuyi kenan ?suka furta atare cikin tsananin tashin hankali ya kuwa zamuyi kawai mu dudduba muce masa bamu ganta ba ko kuma mu zakalu d aya daga cikin wadan da suka kawo nasu muce itace .falalu ya kallesu gbdy yace wai me yarinyar zata masa ?wata yarinyar mafarkinsa yake nema, ya zanata da kansa yau tsawon shekaru sama da goma sha kenan yana nemanta shine yayi tunanin may be bai zanata yadda ya ka mata bane yasa bai ganta a duniyasa ba shine fa yace a nemo masa kwararrun masu zane zai fad'a masu yadda take su zana masa ya gani t cikin wad an da suka kawo gwajin su aka samu mutun d aya wacce ta zana shi kuma itace zanenta yafi d aukar hankalisa falalu yayi masu bayani atakaice gbdy suka sauke ajiyar zuciya suna jinjina girman lamarin mai gidansu sun dade suna tautaunawa akan yadda zasu bullowa lamarin kafin daga baya duk suka watse ." Tsaye James yake a gaban ATA a office dinsa cike da girmamawa yana masa bayani sir yarinyar nan dana baka labari kwanakin baya akan tana da kwarewa sosai akan ilimin lissafi duk wani calculations na Z&A itace take yi wanda yasa ta samu gurbi aiki a karkashin Z&A amman taki, itace the same yarinyar da tayi zanenka ,kaf a garin nan itace ta iya zane mai matuqar daukar hankali ,intakaice maka sir yarinyar ta had a komai na samu nayi waya daita amman tace bata bukatar yi mana zane da mugun sauri ATA ya d ago yana dubansa cikin tsananin fad uwar gaba yace what ? She rejected our job again duk yadda masu zane suke shan wahala a kasar nan kafin a karbi zanensu . wallahi sir nima nayi matuqar mamakinta babu yadda banyi daita ba amman ta kafe bata son aiki damu . ATA yayi murmushin ciki sannan ya koma ya zauna sosai akan kujera yana jan numfashi da kyar wannan shine karo na biyu da aka fad a masa baa son yin aiki a masikatarsa, yaji abun ya damesa matuqar . a hankali ya cigaba da murmushin gefen baki wanda da gani kasan na bakinciki ne ina ganin wannan yarinyar tana da damuwa a rayuwarta amman me yasa ka kawo min wannan dogon bayanin akanta tun kasan bazatayi aiki damu ba ? kawai dai wai dan .. dogon tsakin daya ja tare da furta noncess. yasa james yayi saurin cewa Am very sorry sir ,amman tace zuwa nan gaba zata iya kasancewa damu tunda ATA yayi shiru bai sake yin mgn ba kawai bakinciki ne ke cin zuciyarsa sai faman tsaki yake ja yayinda kwakwaluwarsa na shirya masa yadda zai yi tazo hannu cikin sauki lallai tunda zuciyarta ta zabeta dan dole sai ta kasance a qarqashin ikonsa kuma kome zaiyi zaiyi kuma yasan shi n da nasara leave !ya furta wanda tuni james ya isa bakin kofar fita nan da nan ya kira layin wani yaronsa segun dake ogun tsate bayan ya d aga kiran ya shiga fad a masa abinda yake son yayi masa tare da number fad a masa number wayar maryama kai tsaye batare da bata lokaci ba ya soma aiwatar da aikin mai gidansa ta hanyar tura mata sako . Heartbeat! firgigib maryama ta farka daga baccinta tana cewa after dad ta kirasa tana hamma hade da mika tana dubansa a ina ka kwana habib anan na kwana ina jiran shigowar ka ? yanzu ka shigo ? shiru yayi yana dubanta kasan bana son kana kwana a waje habib mai yasa baka jin magana na kiraka yafi sau babu adadi wayarka akashe ,mai yasa baka jin magana kiyi hakuri heartbeat wani abokina bello ne bashi da lafiya shine gabday nida sauran abokanmu mukaje dubasa to kuma babu wanda zai kwana awurinsa shine nida atiku muka tsaya okay ! ta fad a tana sakin fuska gsky wannan abu ne mai kyau nasan dole zaka rama bacci da ganin idanunka bacci bai isheka ba, dan allah ka dinga kiyayewa karka daukowa mahaifiyarmu magana ka dai ga yanayinmu dan Allah ka rufa mana asiri karka bari abokai su koya maka shaye shaye ,domin shaye shaye shine abinda mutun zai yi ya gurbata rayuwarsa dan shi da samun kwanciyar hankali har abada in sha allahu zan dinga kiyayewa amman fa yau ma acan zan kwana babu damuwa ai taimako ne amman ka kiyaye dan Allah ,ya shiga dakin mahaifiyarsu ta sake yin mika ta shiga dakinta . Bai samu aunty a daki ba dan haka ya fito ya nufi kitchen adaidai bakin kofa suka hadu ya gaisheta male ki dafa min indomi amman a soya kai kuma daga ina haka amman ba gidan nan ka kwana ba ?ta fad a tare da bin gefensa ta wuce tana rike da kular shiru yayi a ina ka kwana ? uhmm aunty laifina ne da ban fad a miki ba dan ya fad a min bazai samu damar kwana a gida ba wai a wurin abokinsa bello zai kwana a hospital maryama ta bawa mahaifiyarsu amsa tana karba kular hannunta wai mai yasa aunty bakya bari na miki aikin komai ne byn na iya ?ai sai na sangarce naje gidan mijin na kasa yiwa mijina komai ai kina aiki kuma ma girki ai na safe kawai nake babu wata matsala da zaki samu dan kin kware in dai wurin girki ne maryama tayi murmushi farinciki samu nasarar kare danuwanta da tayi kai aunty banda yabo fa kar azo aji kunya ta fad a tana ware idanunta babu wani yabon kai ai gsky na fad a bazanji kunya ba matukar akan girki ne kai dama komai ma wannan gsky ne male muna alfahari dake ,nima ina alfahari daku yarana shiru sukai gbdy har habib suna tunani maryama ta dubesu yau fa a lissafina sauran sati day a a daura min aure gashi har yanzu aunty bakiyi maganar zuwa wajen yanuwanki damu ba kai heartbeat kina son damun kanki akan wad an nan mutanen idan mu bamuje ba su me yasa bazasu zo nememu ba ? kawai ki sharesu mu cigaba da rayuwarmu cikin qaddarar rayuwar iyayenmu tare da yiwa mahaifinmu addua ,muje muyi breakfast suka zauna kusan atare suka saka aunty a tsakiya sannan suka fara breakfast maryama na cin abinci taji shigowar sako wayarta ta dauka ta duba tare da yin shiru ta dafe goshinta da hannu daya ta shiga dogon tunani akayi naga kinyi shiru ina tunanin yadda zan bar gida ne na rigada na saba da danuwana ,muyi hira tare muci abinci tare muyi kuka tare muyi dariya tare in fact komai ma gara dai kiyi aurenki shine kwanciyar hankalinmu gbdy inji cewar habib maryam ta dungure masa kai tana cewa kenan bazakayi missing dina ba ? zanyi mana ni ne ma zan fi kowa kewarki amman ya zanyi tunda aure zakiyi kuma zamu dinga ganin juna a duk lokacin da muka so kinga ai banga abun damuwa ba zamuyi komai Kmr yadda muka saba ya fad a yana kallonta komai dai menene zan fi jin kewarka sosai . karki damu heartbeat idan ma kikace mu tattara kayanmu mu dawo gidanki mu zauna tare zamuyi tunda nasan yaya sadam ba mai damuwa bane inji cewar habib wani sako ne ya sake shigowa wayarta ta duba tana gama dubawa taja tsaki yakayi princess ya kikayi tsaki wani kafanin ke son nayi aiki dasu na tura masu yanayin zane na tun da dadewa to basu tashi bukatata ba sai yanzu , at the same time ga wani sako daga ogun state wai suna son naje har kamfaninsu dake ogun state nayi masu zane , ni bama zanen bane damuwata ba yadda kmr yadda date din da zaa masu zanen ya zamo date din daurin aurena bari kawai na tura masu bazan samu dama ba su kuma wad an can zan tura masu sako nan da qarshen wata zan zo na fara aiki dasu . fine daidai kenan amman zuwa ogun state din ma ai ba damuwa bane ta dubi habib taya zakace ba damuwa bane ?Ko nace zanyi hankalina bazai kwanta ba , zaki iya zuwa Kiyi bayan an daura aure idan kin dawo sai ki cigaba da hidimar bikinki tunda abun kwana daya ne ni dai gsky ban yarda kije har ogun state ba aunty ta fad a gara ki hakura idan ba haka ba bazaki samu natsuwar hidamar yin biki ba daga yau hankalinki zai rabu gida biyu shiru sukai gbdy can maryama tace gsky kika fad ni dai ina son kike ki fad awa yaya sadam sai ya rakaki kuje tare okay bari zan yi masa mgn muji meye raayinsa Kiyi