Sashe 78
Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yanayin farko ganin ya fara taku zuwa inda take ta fara yin baya yana biyota kafin ya qarasa inda take yaya hisham ya shiga tsakaninsu yasa hannuwansa duka ya qare matarsa yana bashi hakuri ,yaya hisham bai san ya'akyi ba sai gani yayi ATA ya fixgota da karfi zai buga bayanta da bango a matuqar agigice ya rungume matarsa yana cewa "kayi hakuri tayi laifi amman dan girman allah ka yafe mata ,idan ba cikin jikinta ba wallahi zan barka ka yi mata duk irin hukuncin da kake so amamn kayi hakuri ciki ne ajikinta ."sai lokacin idanunshi ya kai ga cikin jikinta wanda har ya fara nuna alama ,saurin sakar mata hannu yayi yana dungule hannunsa yannayin bugun zuciyarsa bai saisaita ba, yannayin tsoratarsa kuwa sai ya baka mamaki gabad'aya tsigar jikinsa suka mike "ciki hisham yayi mata ?ya tamabyi kansa yana mai furzar da iska mai zafi jiki a sanyaye ya yake dubanta cike da tsananin fushi yana sauke numfashi da karfi dan bancin zuwan hisham wallahi da wata killa ba wannna zance ake yi ba." ahankali take cigaba da rera kuka Kiyi shirunki baby yayanmu zai miki afuwa ."cikin kaukausar murya ATA ya soma tashi acikin parlour'n "ba ciki ba idan duniyar nan gbdy zata haifa min ku saka aranku ni adam tariq abdullah bana s ba kuma na bukata gabadayansu suka kallesa cikin tsananin tashin hankali aunty shahida zatai magana ya d'aga mata hannu "wlhh yadda bana s auren nan ba zai yiwu na karbi komai daga gareta ba, sai abu na gaba kafin na saketa nayi tunanin qarasa rayuqata daita amman na kamata da abu mafi muni wanda nasan bazata ta'ba sheida maku laifin da tayi ba abinda yasa na saketa kamata nayi dumu dumu da tukunyar tsafi zata saka min akarkashin gadona "hakika Mahaifiyata bata cutar dani ba kamar yadda auta ta cutar dani domin cikin nan an samesa kafin umarnin mami if not haka zamu rabu daita zero amman koma menene ni dai banaso sai dai idan ku ku zama ubansa amamn bani ba idan kuma akace zaa tursasa ni na rantse da girman Allah ran kowa zai yi mummunar baci yadda mami ke kallonsa a tsorace haka sauran yan'uwansa ke binsa da kallo zukatansu na rawa dan bakinsu ya mutu da girman laifin mrym yana gama fada ya haye sama ya barsu cikin jimami da tashin hankali ." Wani irin naunayen ajiyar zuciya suka sauke kafin ahankali yaya hisham ya zaunar da nana hauwa'u akan kujera ya zauna kusa daita yana rarrashinta d'aya bayan d'aya suka samu waje suka zauna duk jikinsu a sanyaye yayinda zuciayarsu ke cike da mamaki mami kam kasa cewa komai tayi domin daman ita ta d'an yi zargin wani abu akan haka sai dai taki yarda zuciyarta ta amince da hakan "mai yasa marym ?"me yasa zaki min haka ?duk qoqarina baki gani ?ta furta acikin zuciyarta "yaya hisham dake rike da yatsun hannun nana hauwa'u ya sakar mata hannu yana gaishe da mami numfashi ta sauke tana amsawa "mami karki d'aga hankalinki dan kin rigada kinsan halinsa ,kubishi ahankali har zuwa sanda zai sauko zai amsa ai mutun bazai ki jininsa ba "hisham ina jin tsoron zuciyar adamcy idan yace bai son abu to kamai zai faru sai dai ya faru ni yanzu ba sakin yafi damuna ba kmar yadda yace bai son cikin jikin maryam" ko yaso ko kar yaso jininsa ne abinda Ke cikin kuma dole ya amsa sunansa addua kawai zaa cigaba da yi masa Allah ya sanyaya masa zuciyarsa yana gama fad'ar ya tashi yana ma nana hauwa'u magana kasa kasa ." Bayan fitar yaya hisham "ya'yan mami suka sakata a tsakiya "yanzu mami ya zaayi ?ya kuwa zaayi banda hakuri kowa ya kawo ido ya saka masa Allah ya kawo masa sauki ,zan kira Abdul rauf nayi masa bayani "allah yasa ya fahimceki " inji cewar aunty shahida to "ameen zai fahimceni in sha allahu "basu wani zauna ba kowace ta d'auki gyalenta da jakarta ta yafa atare sukai wa mami sallama suka fito kowacce ta shige motarta nana hauwa'u ce kawia ta saura tsaye tana kiran layin mijinta tana tsaye yayi parking tare da fitowa ya karbo jakar hannunta ya bud'e mata gaban mota ta shiga ta zauna tare da cewa "na gode zumana !"ya maida murfin mota ya rufe ya zagaya ya shiga mazaunin direba suka kama hanya gida ."yana tuki ya dan kalleta "baby me yasa kuka aikatawa ATA haka ?tayi shiru "kisani kunyi kuskuren aikata amman dai Allah ya kawo saukin wannna tashin hankali numfashi ta sauke tare cewa "amen ! ta kamo hannunta d'aya cikin nata tana massaging tun nan ya fara jin wani iri ajikinsa wanda ita ba wai tayi da wata manufa bane . suna isa gidan d'akita suka shiga ya cire rigarsa ya ajiye sannan ya janyota ta fad'o jikinsa tare da ciremata mayafi sannan yace "habibty na yau dai baza'a hanani na shoshale ba koh" nok'e kanta tai cikin k'irjinsa sannan ta fara magana cikin shagwab'arta wacca take k'ara birgeshi take kuma k'ara sakashi ya rikice tace "kai yayana gaskiya ni yanzu agajiye nike kuma kasan fa kayiwa doctor alkawarin zaka dinga d'aga min kafa na kwana biyu biyu har cikin nan yayi kwari sosai "ai da kin daku yau a wajen wannan yayan naki da kin gane agajiye kike "tasa dariya tana sake makalewa ajikinsa tare da d'an cizon qirjinsa da" ai tunda naganka nasan bazan daku ba " tak'arasa maganar tana matsa kan nipples dinshi, "aaashhh....!!!" yai y'ar k'ara sannan ya kalleta da sexy eye's nashi da ya dan fara canzawa yace baby ni dana taimaki zaki ciza zaki " dariya tai sannan tace "ai kai naka yafi zafi sosai wannan ai ba zafi" wani kallo ya mata "ok ba zafi koh toh bara na maki kiji idan ba zafi" nan ya juyata ya maidata k'asa sannan ya fara kiciniyar rabata da rigar dake jikinta ganin da gaske yake kuma tasan halinsa ta fara kuka tana neman tuba bai saurara mata ba sai daya sucking brest dinta son ranshi sannan ya barta. Batun sakin maryam ya bazu acikin abdullahi estate masu murna nayi ,masu bakinciki nayi aunty abida kam tafi kowa murna faruwar wannna sakin dan lokacin da taji har wani tsalle da rawa tayi a bangarenta batare da kid a ba tana cewa shikenan nan sultana zaki dawo a saa, kece zaki maye gurbin kowace mace a wajen adamcy ,inganga inganga !!rawa tayi sosai tamkr wata zararriya a qarshe ta suri wayarta ta shiga neman layin mahaifiyarta sun d auki mintuna talatin suna waya sannna sukai sallama ta kira sultana tana d auka tace wai zaman me kike yi ne har yanzu ? Kiyi qoqari ki dawo dama biyu ta samemu ya saki matarsa ga kuma neman masu kwararrun zane da yake nasan yana ganin zanen Kanwata zai rud e daga nan kuma shinkenan okay to shikenan dan girman allah ki ajiye komai ki dawo kar murasa damarmu okay bye ta katse kiran tana cigaba da rawa yesmin ta fito daga dakinta tana kallonta murmushi ta sakar mata tana cewa yesmin kin kusan zama cikakkiyar ya a wajen babanki AD ya kuma mum ?yes auntynki sultana zai aura ta qarasa maganar tana rungumeta .tsabar murna washegari aunty abinda ta shirya walima gabdaya estate din babu wanda bata aikawa da snks da drink ba duk wanda ya kalleta zai fahimci tana cikin murna . nan da nan zance ya kai kunnen mami babu abinda tace face allah ya shiryeta domin duk mace mai hankali bazatayi murna dan an saki yaruwarta mace ba ita yanzu bazata sake matsawa adamcy ba amman kullum cikin yi masa addua take idan da rabo allah ya daidaita su. .allah sarki maryam ta dad'e kwance akan gado tana sak'e-sak'e a ranta, dan ta ji zafin abinda aunty abida tayi ,tsaki taja tare da mik'ewa tsaye tana d'an zagaya d'akin "dole ne na nuna ma abida kuskurenta,zan nuna mata baa kishi da irin mu yaran zamani, tunda na lura shiru baya mata sosai abinda aunty abida tayi ya 6ata ma maryam rai, zan nuna mata iskancinta wasa ne wannan karon a bayyane tayi maganar tana wani shu'umin murmishi. ********* Zaune yaya sadam yake a haraban gidansu akan daya daga cikin kujerun dashi ne ya ajiyesu saboda abokansa domin zama yana sanye cikin farin yadi idanunshi manne da farin glass idanunshi kar akan wayarsa yana karanta sakon Nadia a natse ta fito zuwa garesa ahankali ya soma ganin tahowarwata ta kasan idanu shi cikin tafiya ta Kamala sanye cikin doguwar riga yellow ya dago kanshi ya tsura mata ido tana kyau sosai dan maza zai had ata da nadia ba har ta gama qarasowa garesa fuskarta dauke da murmushin farincikin ganinsa tace "sannu yaya dan allah kayi hakuri na barka zaune ka kadai murmushi ya sakar mata tare da lumshe mata idanunshi "karki damu ko zan kwana ina jiranki bazan gaji ba sauraniyar kyawawan mata duniya kuma zabin umma nan ki zauna ya nuna mata kusa dashi ta zauna a natse tana kallonsa cike da jin kunyarsa "ina yini ya aiki da fatan komai Lfy ?tayi masa tmbyr a jere tana sunkuyar da kanta kasa tare da kamo yatsun hannunta tana wasa dashi "maryama duk Alhamdulillah mun godewa allah ya mumcy take ?ta gyda masa kai kawai alamun lafiya a hankali ya soma janta da hira sai dai bata wani mgn daga uhm sai uhm take cewa "maryama ! Ya kira sunanta ta dago a natse ta kallesa na second daya ta sake maida kanta ta sunkuyar "ga dukkanin alamun kamar agajeye kike ? Tai murmushi batare data dago ba "nan da sati uku zaki kasance a gidana a yanzu nake jin na matsu naga kin kasance a gidana ajiyar zuciya mai karfi ta sauke tana dago kanta ta tsura masa idanunta "ta so ya kurewar tamvayarta aikin da take fita nema kullum amman sai ya wani kawo mata maganar aure . ta fahimcesa sosai shi mutun ne da bai da caring me taci ko me tayi ko a wani hali take duk ba damuwarsa bace idan ma yazo gurinta ba wani hirar soyayya yake mata ba wanda zai dauki hankalinta zai kama gabansa shiyasa duk tsawon lokacin