Sashe 21
Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
allah karka nuna min wannna bak ar ranar . da dai na sota ai gara na tabbata ina mafarkina ,a qalla ya kwashe sama da wanni biyu kwance ahaka yana juyi da tunani marasa Kan gado ,gabansa kuwa banda fad uwa babu abinda yake ya kasa runtsawa aiko haushi ya ishesa tunawa da yayi idan fa bai samu isashen bacci ba alokacin zai samu matsala gobe a office . ya sake runtse idanushi ko bacci zai daukeshi amman still dai abinda baya son gani shi yake gani. Ya bud e idanunshi still dai mafarkinsa yake gani live tana kusanto inda yake ahankali ya mike tsaye ya sauko daga Kan gadon ya kunna wutan d akin ya d auki gajere wondo daya cire iya cinya iya ya saka ya fito daga d akinsa ya sauko kasa ya zauna . ya d auki kwalin sigari ya bud e ya zari kara d aya ya kai bakinsa ya kunna ya fara zuqa yana fitar da hayaki ta hanci ta baki nan da nan kwayar idanunshi ya canza ya dinga lumlumshe idanu alamun bacci ,ya gyara ya kwanta akan kujera mai zaman mutun uku ya dafe goshinsa yana karonto duk wata addua da ya iya ,cikin ikon allah bacci yayi awon gaba dashi . Kishin ruwa ne ya tada maryam daga baccinta ,ta fito daga d akinta zuwa parlour n kasa mutun ta gani kwance hannunsa d aya a daidai saman marasarsa yayinda d ayan hannun kuma ya dafe goshinsa dashi, batayi tsammanin ganinsa ba dan hk ahankali ta dinga takawa har ta qaraso garesa ta tsura masa ido kawai tana kallon yadda yake sauke numfashi ahankali. ganinsa haka yayi matukar burgeta, ta dinga jin wani iri yanayi a sansar jikinta,numfashi ta sauke ta kalli center table din gabansa idanunta ya sauka akan kwalin sigari wani numfashi ta sauke aranta tace dole haukanka yayi over wani abun ma ba acikin hayacinka kake yi ba . Ahankali ta shiga tattara komai dake kan table din ta nufi kitchen na zubar ashara ta zubar wanda har da kwalin sigarinsa da yayi saura, fresh milk dinsa tasa masa a fridge ta dawo cikin sand a cike da tsoro ta durkushe gabansa tana kallon kyakkyawar fuskarsa a duk yanayin da yake kyau yake yi wani abu ta dinga yana fizgarta akanshi har bata san sanda ta kai hannunta saman faffad an qirjinsa ba ahankali taji yadda zuciyarsa ke bugawa da karfi kusan minti biyu tayi durkushe amman bai motsa ba tasan baccinsa yayi nauyi . Ahankali ta soma shafa qirjinsa zuwa kasan marasa dake shafe tamkar baya cin abinci , idanuta tayi kasa dasu bata tsaya akoina ba sai daidai jijiyarsa dake mike acikin wondo tai shiru tana qarewa halittarsa kallo tsab kai ata duniya ne komai nashi mai kyau da tsari ne cikakken nmj ne har da qari hakika tayi sa ar samu kyakkyawan miji fatanta allah yabi bayanta ya juyo da hankalinsa gareta su rayu cikin farinciki. ta lumshe idanunta tana sauke wani zazzafan numfashi da sauri sauri hannunta na rawa ta d aura saman qirjinsa daidai nipples dinsa sai da yayi wata irin zabura kad an wanda yasa mryam saurin d auke hannunta tana qoqarin guduwa ya koma ya gyaya kwanaciya ya cigaba da baccinsa . ganin ya sauke numfashi tare da d aura hannuwansa duka sama jijiyarsa ya dafe ,ta sake durkushewa a gabansa ta tsura masa ido ina sonka adamcyn mami wallahi bazan iya rayuwa babu kai ba . sonka yayi min mugun kamu I love you my adam, sonka da qaunarka sun yi min kamun da bazan iya fushi da duk wani wulakanci da zaka min ba . ta sake kai hannunta qirjinsa tana adduar allah yasa kar ya farka ya kamata cike da matsanancin tsoro ta fara shafa qirjinsa tana sauke numfashi . wani wahallen numfashi ya sauke yana mai jin wani mugun felings a gabad aya ilahirin jikinsa, ita kanta wani iri ta dinga ji ajikinta tmkr ana jona mata wutar lantarki . ta sauke numfashi tana mai matso da bakinta dai dai nashi nan warin sigari ya bugi hancinta amman cikin ikon allah sai lumshe idanunta tayi tana jin dadin shakar kamshin sigari da numfashi shad Cike da tsoro ta soma tsotsan lip s dinsa na kasa tana hura masa numfashinta tana tsotsa lip s dinsa tana shafa kwantaccen gashin qirjinsa cikin wani irin yanayi ya kai hannunsa d aya yana shafa sumar kanta yana ma bakinta wani irin sha yana juya harshensa tmkr yana neman wani abu acikin bakinta har ya samu yayi nasarar cafko harshenta ya fara tsotsa cikin kwarewa yana sha yana had awa da hakoranta da lip s dinta sosai ata ya dinga sarrafa bakinta cikin rashin sani . Allah sarki maryam wani irin farinciki ne da mugun tsoro ne ya shigeta alokacin d aya dadinta yadda yake sarrafa bakinta tsoronta kuma ya farka ya gansu haka nan da nan dadin take jin yana bin jikinta ta daina jin komai sai tsananin tsoro da fargaba dan tayi imani muddin ya bud e idanunshi ya ganta ta mutu sai dai wata maryam din ba ita ba bayan tozarci ma sai ya kusan kasheta da duka dan haka cikin tsananin tsoro ta zare bakinta tare da d auke hannunta a saman qirjinsa tana rawar jiki . Shi kuma jin ta zare bakinsa ya fara motsi yana fitar da numfashi da sauri sauri yana neman abinda ya kufce masa ya dawo masa domin shi zatonsa mafarkinsa ne . maryam ta tsura masa ido sosai cikin tsananin tsoro ganin yadda yake fidda numfashi yana damke jijiyarsa da hannuwansa duka qoqarin bud e idanunshi yake ta saurin juya masa bayanta qirjinta na wani irin luguden bugu Idanunshi ya bud e da kyar yana jin sauyin yanayi a gbdy ilahirin jikinsa bai ce uhm ba bare uhm illa kallon saman parlour n da yake batare da yace uffan ba ,cikin yanayi najin fad uwar gaba ya sauke idanunshi dake cike da bacci akanta duk da baya kawai ya gani amman yasan wacece ko dan mugun gajartata, mamakin ganinta yayi adaidai lokacin da suke tsakar dare me take yi tsaye ya kai idanunshi ga bangon parlour n daidai inda agogo yake manne hudu saura ya tabbatar karshen dare suke ya bata a qalla minti biyar sannan yayi wuf ya mike tsaye yana tafiya da kyar ya isa gabanta ya tsaya idanunshi cike da bacci . Ke me kikeyi anan ?ta tsura masa ido tana kam kame jikinta waje d aya ko dai mayya ce ke ?still shiru tayi tana jin mummunar fad uwar gaba Kmr ta kwasa da gudu ta haye sama ina miki mgn kinyi min shiru mayya ce Ke?okay okay !!na fahimta kin tashi rawar dare ne ko ?maganarsa taso bata dariya amman tasan muddin tayi mugun duka ne zai biyo baya idan ma mayya ce ke sai dai kin cinye kanki da uwarki da ubanki amman ni namana da daci nonsense girl kawai kizo kin wani tsaya wa mutun akai zaki shanye min jini ya qarasa mgnr yana jan tsaki ya nufi hanyar sama . Tabi bayansa da kallo qararrawar zuciyarta na kad awa fiyye da kaida yana shiga d akinsa bai koma ya kwanta ba ,ya shiga bathroom yayi wanka dan yana jin jikinsa wani iri ya d auro alwala ya fito ya saka rigarsa ya tada sallah . koda ta hau sama ta tsaya bakin kofar d akinsa ta tura kofar d akin ahankali a saman abun sallah ta ganshi zaune yana jan casbaha ,ganin zai juyo ta juya da sauri ta shige d akinta ta kulle ta kwanta tare da qudundune jikinta tana jin feelings dinsa na ratsa lugun da sako na jikinta . shi kuwa bai koma ya kwanta ba sai da yayi sallolinsa sannan ya koma saman gadonsa ya kwanta bakinsa d auke da tasbihi ga I bangijinta ahaka bacci mai dadi ya daukesa . bai tashi ba sai wajajen karfe tara da minti talatin ya sauko da kyar ya shige bathroom, minti shabiyar tsakani ya turo kofar bathroom ya fito d aure da towel a kugunsa yayinda jikinsa ke jike da ruwa ya tsaya a gaban mirrow yana goge jikinsa da gefen towel kamar ance ya kalli cikin mirrow ganinta yayi tsaye tana watsa da yatsun hannunta wani dogon tsaki yaja yana d auke kanshi cike da dakewa da daure fuska tmkr bai ganta ba ya cigaba da goge jikinsa yana mamakin abinda ta shigo yi kamar ba ita yayi wa kyakkyawan warning ba akan zuwa inda yake ba . Bayan ya gama goge jikinsa ya shafa lotion ajikinsa ya bude ma ajiyar kayansa ganin haka yasa ta juya masa baya tana mai jin nauyi da fad uwar gaba madadin ya d auki kayansa sai ya gyara daurin towel din kugunsa da kyau yayi taku uku ya qarasa inda take da sauri ta d auke numfashi sakamakon wata irin damka da taji ta bayan wuyanta wani razananniyar qara ta saki wanda yasa gbdy gidan ya amsa ,bai tsaya wata wata ba ya jata kiiiiii yayi waje daita bai tsaya akoina ba sai d akinta yayi wuli daita a tsakar d aki sauran kad an gefen idanunta ya bugu da abun gado allah ya kiyaye dan ubanki me ya shigo dake d akina ta mike a matukar gigice tana dubansa ban fad a miki bana son ganin wannan bazan fuskar taki ba ?ka..ka !! fad a min daman .. tass tasss taji ya d auke da wasu maruka masu kyau sai da wani haske ya gilma acikin kwayar idanunta ta fashe da kuka tana dafe kuncinta idan kikayi qoqarin shiga rayuwata zaki sha wahala a hannuna domin kuwa zan bata miki fuska ta hanyar canza miki kamani , tsay a way from me I don t want to see your face yana gama fad ar haka ya juya a matukar fusace ya bar d akin . Durkushewa tayi a wajen tana fashewa da kuka mai tsanani ta rasa wani irin tsana ya adam yayi mata wani irin kuka take saboda ciwon abinda yake mata ,ta share hawayenta alokacin da taji motsin rufe kofar d akinsa Ahankali taji taku takalminsa yana taka step wanda duk takun da yayi daidai yake da bugun zuciyarta jikinta a