← Book details Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 105

Sashe 72

Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dai har yanzu shiru gashi nayi duk abinda zanyi dan mu zauna lafiya dashi amman yaki bani lokacinsa "ki bude masa aiki kawai ko zama ko rabuwa maryam tayi saurin zaro ido tana cewa "kai ni ima bazan iya ba gskiya ai sai ma ya kasheni da duka ."ni ima diyar yayar mahaifiyar maryam ce da suke ciki daya aikin soja n ya kawota lagos daga zuru duka ? Ke kuma sai ki tsaya ? idan dai zai huce idan ya dakeni sai na tsaya mana "to dama fa an fada min bakya son laifin mijinki,kowa yaga wannan abun yasan mijinki baya sonki kuma bakya gabansa amman ke har wani side dinsa kikeyi maryam ta zauna a kujera a sanyaye ko da yake " illar wani auren zumuncin kenan wallahi ni ima ba side dinsa nake ba kawai soyayyarsa ce tayi min yawa shiyasa nake hakurin zama dashi dan ko na bar gidan nan gangar jikina ne ya bar gidansa amman ruhina yana gidan nan Ai kuwa kina da aiki ta yaya ma kike bashi kulawa muji idan akwai inda kuskure yake ki gyara ?babu abinda banayi masa na kyautatawa duk ta zayyane mata amma duk a banza ko kallona fa baya son yi amman maryam kuma bakya tunanin ko wata ce take dauke masa hankali a waje ? maryam ta girgiza mata kai tana cewa bana tunanin haka! dan miskilancinsa bazai bari ya kula mata ba abinda na fahimta kawai shine, yaya Adam yana son wata yarinyar mafarkinsa amman azahiri bai san meye so ba "ta yaya zaace mutum kamar wannan bai san meye so azahiri ba ?"To in ma dai ya sani banga hakan a zahiri ba sai a mafarkinsa ya sani , amma ina fatan wata rana ya dandani radadin so irin wanda nake dandana a zahiri ko hakan zai sa ya tausaya mini ya bani kulawar data dace. " ina zai dandana tunda kince bai san meye so a zahiri ba ?ni ima ta fad'a sannan ta soma cin abincin da maryam ta kawo mata maryam tayi shiru dan itama bata san mai zata sake cewa ba . ATA V.O d Ahmed duk suna inda suke zaune Ahmed ya russuna cikin fara'a yace nagode sosai sir ! Allah ya kara arziki yasa kafi haka.ATA bai ce uffan ba tunin musa ya soma daukar buhuhunan ya nufi bayan motar ahmed ,atare ahmed da ata suka mike suka biyo bayan musa ahmed ya shiga motarsa , masu gadi suka bude masa get ya fita.ATA ya kalli kofar fitowa daga falo a tunaninsa zai iske mrym a wajen tunda tasan fita zasuyi yau ya kalli agogon hannunsa ya d'an ja tsaki. me wannan yarinyar ta tsaya yi ne tana bata min lokaci ? ya sake jan tsaki yasa hannu a ajihu ya ciro wayar sa ya soma kokarin kiran layinta ya saka a speaker ,wayar maryam dake ajiye a kujera ta soma ringing.ni'ima dake cin abinci da maryam wadda ke zaune a kujerar dake fuskantarta suka juyo suka kalli wayar ,maryam ta mike ta karasa ta dauki wayar ta duba sannan ta kalli ni'ima cikin alamun tsoro "mijinki ne ko? maryam ta gyada mata kai alamun"eh " Kar ki dauka, kyale shi ya karaci kira har ya gaji cikin tsoro maryam tace "saboda me? wallahi Ina mugu mugun jin tsoron fad'ansa ke bai ma ta'ba kirana ba sai yau fa yau din ma nasan dan fitar da zamuyi ne tana rufe bakinta kiran ya katse cikin jin haushi tace"wai ke baki da 'yanci ne? bai ga kinyi bakuwa bane da zai dameki ? wallahi Ki rage jin tsoronsa haka ,idan ba haha ba bazaki ta'ba yin martaba a idanunsa ba "haba ni'ima ya kike irin wannan maganar bakiji nace miki fita zamuyi ba ? gidan mami zamu kuma Ko babu aure a tsakanina da yaya Adam, dan uwa nane fa!"To sai me...?ta fad'a adaidai lokacin da ATA ya shigo falon fuskar shi a daure yana kallon maryam a kaskance "bakya ji ina kiran wayar ki ne . Adai cigaba da bibiya Mmn sudais MAR'ADAMS *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH AREWABOOKS USERNAME AYSHAABAGUDO bismillahirrahmanirrahim Wannan littafin na ku i ne mai bu atar karantashi bayan na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number in 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan Number 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntu ii chaneel (Hausa bakwai ) a YouTube. Page 21 Shiru maryam tayi tamkar ba da ita yake magana ba, sai dai ta tsura masa idanunta yayinda acikin zuciyarta tsoro ne daskare muryarsa a tsar e ya cigaba da magana. fito mu tafi karki ata min lokaci jarumta ta aro ta sanyawa jikinta tana fa in. kayi ha uri kafin nayi picking ne kiran ya katse kuma kaga ai nayi ba uwa bai kamata na tafi in barta ba ATA ya kalli Ni'ima dake zaune a wula ance sannan ya kalli maryam. Ke ban son iskanci ni zaki fa awa kinyi ba uwa ?ina ruwana da ita? yayi maganar a tsawace wanda yasa hantar cikinta ka awa nan da nan tsoro da matsanancin firgici ya bayyana a gbdy ilahirin jikinta. darajan sweetheart kikaci tace nazo mata dake kema Kinsan har abada bazan ta a ha a tafiyata dake ba yana gama fa ar haka ya juya da sauri ya fita daga parlour'n . maryam ta dubi Ni'ima cikin tsananin damuwa tace . Kinga abinda nake gudu ko? gashi har yayi fushin nashi zuciyarsa iya wuya ne kamar jira yake ya hau zubama mutun fa Ni'ima ta mi e tsaye tanabin ofar daya fita da kallo sannan ta kalleta cikin fushi. wallahi maryam wannan mijin naki bai aukeki da daraja ba, hatta komai ma dake cikin gidan mai amfani da mara amfani ya fiki muhimmanci agurinsa maryam tayi shuru kawai tana kallon Ni'ima da sauraronta wannan auren zumuncin da akayi muku gsky ke aka cuta Maryam ta karkata kai tana cigaba da kallon Ni'ima haka kike gani?ai kinfi kowa sani wannan maimaci ne nayi miki amman kinsan ke aka cuta nifa ba cuceni ba ni'ima dan ina son yaya adam tun asali in takaice miki tun kafin mahaifiyarsa tayi tunanin dan gsky da ban samesa ba da ha urina zai gaza domin kuwa ciwon zuciya ne zai kamani ke da Allah rabani da maganar wata shegiyar soyayya uwarsa tasan duk wannan cin kashin da yake miki? tasan komai kuma tana iyakacin arinta, bata son duk wani abinda zai aga min hankali duk abinda yayi muddin zata gani ko taji labari sai inda arfinta ya dai-dai kenan idan ya aga miki hankali ki dinga kirata ki aga mata hankali, idan kuma tsoronsa ya hanaki aikatawa sai ki zauna da ba in ciki Ni'ima ta soma yafa gyalenta tana kallonta zo mu jera sai mu rabu a titi maryam ta gyara zaman mayafinta ta auki wayarta tare da sakala hand bag suka nufi kofar fita daga parlour'n . Mai gadi ya bu e tafkeken get in gidan motocin ATA suka nufo kofar a hankali zasu fita a dai-dai lokacin maryam da Ni'ima suka fito daga parlour suka ga motocinsa. lah Ni'ima kinga bai tafi bama ashe, bari in tsaida shi basai naja mota ba kema ki shiga mu rage miki hanya nufi motar da sauri tana aga masa hannu yaya Adam! Yaya Adam..!! yana kallonta amman bai bada umarnin a tsaya ba motocin a guje suka fice daga gidan ."maryam ta tsaya tana kallon Ni'ima mai gadi ya rufe get din Ni'ima ta iso gaban maryam cikin fushi tana kallonta. haba maryam! akan me zakiyi irin wannan zaman rashin darajar kamar wata baiwa?wallahi in baki waci ancinki ba ciwon zuciya ne zai kasheki a banza da wofi cike da damuwa Maryam tace. To ni yanzu ya zanyi? babu abinda ban masa ba tun daga Kan tsafta biyayya duk nayi kamar yadda na fad a miki hatta taimako umma tasha aiko min akansa amman duk a banza ko kallon arziki ban ishesa ba na baki shawara? da sauri maryam ta gya a mata kai. Kawo kunneki maryam ta matso kusa daita sosai tayi mata ra a a kunne nan take maryam ta girgiza kai ke kan wannan mutumin fa baya jin komai gara kawai na cigaba da zama haka idan da rabon zai canza ina fatan haka . Tare suka jero inda motar maryam take a parking space ni ima na cewa ki samu lokaci ki shiga Zuru da kanki yarinyar wallahi sai yadda kikayi dashi duk wannan taurin kan sai kin nema kin rasa akwai wata tukunya da umma tace zaa aiko min daga can , eh nasan dashi ai zuwa wani sati zaa aiko zan sa a hado miki da wasu abubuwa ma , ta fad a adaidai lokacin da suka shiga mota suka bar gidan niima na cigaba da magana ai ina fad a miki muddin kikayi masa amfani dashi zakiyi mamakin yadda zai rikice ai wallahi sam ya yan zuru basu cancaci wulakanci a gidan miji ba mu dake juya maza son ranmu amman ace ke kin bigi a wulakance a gidan mini wallahi ni ima ni kaina abun na damuna kamar na tattara na bar gidan amman bazan iya ba darajan mami da kuma karfin soyayyarsa masu aikin mami ne a sunkuye a gaban dinning suna jere food flask. Mami ta fito daga kitchen Ri e da tray me auke da lemuka a hannunta ta nufo dinnig dasu.tabawa mai aikinta ta iso gabanta da sauri ta kar a taje ta ajiye mami ta auki air-frshner ta soma feshe falon sannan ta an tsaya alamun sauraro, ta juyo ta kalli tabawa mai aikinta tabawa ta juyo ta kalleta sanda take ara gyara zaman kujerun. Tabawa! Na'am mami naji tsayuwar mota ina zaton adamcy ne suka iso , hanzarta ki bawa sauran masu aiki umarni su arasa gyara wajen su bar nan tun kafin ya araso ATA ya shigo cikin parlour'n da sallama mami ta amsa da Amin wa'alaikas salam ATA ya iso gaban mami ya rusuna yana gaisheta sweetheart barka da rana cikin sakin fuska mami tace. barka da zuwa adamcy Nah an albarka ya gida ya kuma arfin jikin? Alhamdulillah Mami tace. ka ganmu muna ta shirin tarbanku kamar wasu ba
Chapter 72 · 0% Book details