Sashe 75
Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read
.Wani irin bugawa kanta ke tamkar zai rabe gida goma , cikin wani matsanancin rashin Hankali muryanta na rawa tace. da gaske ka sakeni yaya adam? dan Allah ka janye sakin zan maka bayanin komai domin idan kana tunanin zan... dakatar da ita yayi ta hanyar fa in. shiiii na sake ki kuma babu wanda ya isa ya sake takurani nayi rayuwa dake, dan haka ba abinda ya rage miki a gidana gari ya waye ki bar min gidans kuma bance kije gidan mahaifiyata ba, ki wuce gidanku gidan ubanki tunda ke in ba shegiya bace shiru kawai tayi tana dubansa cikin tsananin fa uwar gaba domin dai a kallon da take masa ta rigada tasan bazai a daina tsananta ba a cikin zuciyarsa maganar sa ne ya katse mata tunaninta. bazan a daina tsanarki ba, abinda kika kasa ganewa shi so halitta ne.. cikin matsanancin kuka ta dakatar dashi da fa in. yanda yake halitta nima haka nake ji akanka me yasa zaka rabu da zuciyar da batasan sanda ta fara sonka ba ?sonka shine mafarin kasancewata a karkashin mahafi.... cikin daka tsawa yace. akin nan stupid! tun kafin nayi losing control , dan ina jin in cikin kasancewata dake ahalin yanzu yayi maganar zuciye cikin tsananin fushi da tashin hankali mara misaltuwa. bata bar akin ba kamar yanda ya furta sai rarrafawa tayi ta koma gefen doguwar kujerar kushin waya dake akin ta raku tana kallonsa ya mi shiga bayi batare daya cire kayan jikinsa saukar ruwa a bayin yasa ta fahimci wanka yake a hankali ta rike gefen kanta dake sara tana eye wani ululun ba in ciki tare da share hawayen dake tsiyoyo mata, ta tattara tukunyar tsafin ta kai dakinta ta ajiye ta dawo akinsa ta zauna dan babu in da zata aurenta dashi mutu ka raba ya saketa amman bata saku ba dan tayi imani mami naji zata maidaita."Da mamaki ya fito ya isketa kallon mamaki da naci irin nata yake zaman me kikewa mutane a d aki ? ya fa a Yana kallonta babu fa inda zani har sai ka maidani wani mugun kallo yayi mata sannan ya auki jug din coffee da zafinsa wanda ta kawo masa bai sha ba ya dawo inda take ya juye mata tsab a jikinta wata razananniyar ta saka da sauri ta shiga kakka e rigar dake jikinta , cikin fa a wanda bai hana zazza ar muryarsa fitowa ba yace. banace ki bar min akina ba Ya fa a yana ware mata idanunsa dake cike da bala'i jikinta na rawa sosai ga kuma zafin coffee da yake ratsa illahirin fatar jikinta wanda har cikin naman jikinta take jin zafin, babu shiri ta bar masa aki zuwa nata tana zubar da hawaye . ranar Maryam bata runtsa ba kuma tayi dauriya domin dai bata kira kowa acikin ahlinsa ba washe gari kuwa tun da asuba tabi mota zuwa abuja taso shiga jirgi amma saboda bata da ku in jirgi kamar ta tambayi mami in ticket amma tasan hakan zai sa ta gane akwai matsala shiyasa ta shiga motar haya Tunda suka au hanya kanta na kife ,rufe ido tayi sosai tana zubar da hawaye masu zafi sannan acikin ranta tana issima yanda zata hana rayuwar adam samun kwanciyar hankali yadda bata ji dadi agidansa ba bazata bari Ya kawo wata yaji dadin rayuwarsa daita yadda gallazawa rayuwarta wallahi tayi alqawarin sai ya gallazawa duk wacce ta rabesa zatayi komai akan yanke masa duk wani jin dadin rayuwa . angaren ATA shima tana barin gidan ya bar asar zuwa hollond . Mmn sudais MAR'ADAMS