Sashe 77
Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kema fa mace ce inji cewar nana hauwa hk ne nima mace ce amman da zaku fahimceni ma gata nayi mata dan banga amfani aure da wulakanci ba shi yace bayayi ita tace tana yi ita Ke aure ko shi ? dan allah yasa isa karki sake saka baki tashi ma ki wuce an sallameki nan da nan parlour n ya hargitse sai da mami ta tsawatar masu sannan sukai shiru suna cika suna batsewa wannan wani iri bala i ne adamcy duk ya dagula min lissafi ya hadani da dan uwana yanzu kuma zai raba min kan ya ya . a zuciyar zabiba tace babu ruwan yaya duk kece kika dagula lissafin komai . Bayan kwana biyu wanda ya kasance weekend tun karfe tara suka hallara da niyyar ayita ta qare ahankali yake saukowa daga saman mattakala jikinsa sanye da farin yadi inda kafafunsa ke sanye da farin silifas , agogon rolex ke daure da tsintsiyar hannunsa ,idanunshi na manne da wani hadadden farin glass ,a hankali ya cigaba da takowa cikin isa da izza shi din wani ne a fadin nigeria ,yana saukowa sanyayen kamshin turarensa REED ya soma tashi kamshin turarensa ne ya kaiwa hancinsu sakon fitowarsa . gabad ayasu suka dago idanuwansu a natse suka tsura masa suna kallonsa tamkar ranar suka soma ganinsa shi kuwa ko kallo su bai yi ba hasalima yi yayi kamar bai ga wasu halitta a wajen ba .kai tsaye dinning rea ya nufa yana shan kamshi , har ya samu guri ya tsaya tare da soke hannunsa daya cikin aljihun wondonsa ,basu dauke kwayar idanunsu akanshi ba ,gabdayansu an rasa wanda zai fara masa magana shi ya kamata yayi gaisuwa amman yaki aunty khadija ta zunguri aunty shahida ta kalleta gashi ya fito ya kenan ? Da alamun abinci zai ci bari ya gama ya samu waje ya zauna ya had a coffee ya fara sha yana lumshe idanu su kuwa sai faman satar kallonsa suke ba qaramin kyau yayi musu ba cikin shigar da yayi ko dan bai fiyye saka kayan hausa bane yasa yayi masa kyau haka yunwa yake ji sosai amman ya kasa zuba ma kanshi abinci dan haka ya ja dogon tsaki mami ta fito sanye da doguwar rigar atamfa itama tayi kyau sosai ga tsufa ga tarin damuwa amman dake jikinta mai kyau ne wallahi bazakace tana da diya mai shekara 49 a duniya ba dauke kallonsa tayi ta girgiza kai kawai sannan ta zauna acikin ya yanta . zabiba ce ta fahimci abinda yake buqata dan haka ta mike a natse ta qarasa inda yake ina kwana yaya ?lafiya !ya fad a aciki batare da bata lokaci ba tayi serving dinsa ta ajiye masa plet din abinci gabansa. a hankali ya dauki cup ya kai bakinsa ya kurbi tea yana lumshe sexy eyes dinsa yana sosa keyarsa . Ahankali aunty shahida da aunty khadija suka mike suka nufi inda yake hajiya zualai tabi su da kallo gabanta na wani irin faduwa nana hauwa u ta riko tafin hannunta mami ki kwantar da hankalinki kiyi addua cike da sanyin jiki take duban kyakkya wan fuskarsa ya hade fuskarsa sosai ta yadda idan ba jarumta kayi ba bazaka iya fuskantar sa ba karki damu mami everything will be fine Allah yasa auta allah ya sanyaya zuciyarsa dan mrym na bani tausayi ina jin duk nice silar shigarta cikin damuwar nan nana hauwa u ta damke hanunta sosai cikin nata tana danne kukanta dan itama mrym na bata tausayi tun shekaranjiya da sukai waya bata qara daukar wayarta ba saboda qara mata damuwa take . a tare suka zauna suna fuskantar shi tun daya gansu ya fahimci abinda Ke tafe dasu kusan minti shabiyar suna zaune yaki daina cin abinci yasa ahankali aunty shahida ta soma magana adamcy me yasa ka saki maryam ? laifin me tayi maka ka saketa alhalin ga mami a raye baka sanar daita ba ka yanke hukunci kai tsaye ? bani ya kamata ki tmya ba ita da tace an saketa me tayi ?kuje ku tmbyeta abinda tayi aka saketa nan da nan ran aunty khadija ya baci wannan wace irin maganar banza ce ? ta fad a a fusace ai mun san daita muka zo tmbyrka mara mutunci kawai so kake ka kashe mana uwa ka barmu da asara dan tuni mun kula baka da buri sai na ganin kasa mahaifiyar mu cikin bakinciki,to wallahi kasani zamanka da marym dole ne dan shi kadai zai sanyaya ran kowa acikin gidannan ,wallahi sam baka ma mami adalci ba kai kadai gareta amman kullum cikin sakata hawaye kake, kamata yayi ka dinga share mata hawaye amman tun baka kai haka ba kake sakata cikin damuwa.jin haka yasa mami ta share hawayenta . ta inda take shiga bata nan take fita ba sai zazzaga masa ruwan bala i take shi kansa yayi mamaki maganganunta amman yayi shiru yana sauroronta yana tsakurar abincin gabansa batare da ya furta komai ba To kasani idan ka saki maryam dan ka yar da kwallon mangaro ka huta da kuda kasani kayi aikin banza dan ciki ne daita na wata uku kaga kayi aikin banza duk kinka daita kun zama abu daya What ? ya furta da mugun karfi yana sakin spoon din hannunsa eh !yanzu haka jininka na can a jininta yana yawo idanunshi ya tsura mata yana nazari kafin ahankali ya mike tsaye yana girgiza mata kai dukkansu kallonsa sukeyi yadda jikinsa ke rawa kamar anjona masa shocking , nan da nan idansa yayi wani irin canzawa " impossible! waitt,hw can dis even b possible ?tana dauke da cikina na wata uku alhalin ni duka wata guda kenan da sati biyu dana kusanceta to kaga dole dai cikin dake jikinta naka ne, a ina aka tabayin haka? ya fad a a fusace taya za'ayi cikin jikinta ya zama nawa ?gbdy hankalinsu ya tashi har mami wacce batasan sanda ta qaraso inda suke ba tana dubansa bamu gane nufinka ba ?ko dai ka sha wani abu ne ?babu abinda na sha garas nike amman wallahi cikin jikinta ba nawa bane cikin wani kato ne a jikinta kuje ku tambayeta uban da yayi mata ciki wata uku . da wani uban murya mami tace" kalleni adamcy ka san da wacce kake magana ka kuma dinga tauna min mgn kafinka sakosu, niba tsohohuwar banza bace, kai har ka isa kace cikin wani kato ne a jikin maryam dan ubanka ai kaine katon kenan tunda kai kamata cikin dan iska yaron kawai .mami ta fad a tana hawaye domin karo na farko kenan da ta furta masa wannan kalmar garesa. hakan yasa ta fashe da wani sabon kuka jin kalamn da ida wani ne ya jifesa dashi Allah kawai zai rabata dashi amman gashi itace da kanta ta furta masa haka gbdyn suka rikice sai suka dawo bawa mami hakuri ,ya isa haka mami don Allah karki sake zaginsa suka fada suna wani irin kuka mai tsuma rai ku daina bani hakuri shi zaku bawa hakuri abinda mami take fad a kenan "yanzu bayan ya sake nayi shiru yanzu har da cikin jikinta zai yi rejecting yanzu adamcy ka kyautawa danka ?d a daya tak tilo, daza fara samu a duniya zakayi wa haka .da wanne mrym zata ji da sakin daka mata ga sharri . sweetheart trust ur son wIhh wannan cikin ba nawa bane ni ban mata ciki ba, nana hauwa u ta goge hawayenta Kace bakai kayi mata ciki ba ? Ki lissafa sweetheart ranar da kika bani umarni zuwa wajenta yau kwanaki nawa ne ?mami tayi shiru tana lissafi byn Kmr second biyu ta d ago tana dubansa tabbas baayi wata uku ba to meke faruwa ? Sweetheart idan kin gama lissafi ku san yadda zakuyi daita domin mazinaciya kika aura min baki sani ba yana gama fad ar haka ya juya da nufin fita daga parlour n da sauri nana hauwa u ta tareshi tana kallonsa fuskarta da tsananin damuwa karara ya dago yana kallon idanunta itama shi take kallo eyes to eyes muryarta cike da kuka tace wallahi yaya mrym ba mazinaciya bace cikin jikinta naka ne jininka ne acikinta ni babu wani jinina dake yawo ajikinta dan ban mata ciki ba and wIh wlh idan kuna yi dan na maidaita ne bazan maida auren nan ba na gama zama daita kenan naji yaya amman ka yarda ni cikinka ne hannunsa ya d aga zai sauke mata mari yaji an rike hannunsa ta baya . Mmn sudais MAR'ADAMS *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH AREWABOOKS USERNAME AYSHAABAGUDO bismillahirrahmanirrahim Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube. Page 23 A matuqar fusace ya juya bayansa yaya hisham ya gani tsaye cikin kananan kaya fuskarsa dauke da murmushi ,a natse ya sakar masa hannu yana cewa "ranka shi dade babban yaya laifin me auta tayi haka ?" maganarsa cikin sanyi rai yayi wanda yasa nana hauwa'u ta fashe da wani rikitaccen kuka, ina ma yayanta zai kasance kamar mijinta mai sanyi hali da tausayi tare da shagwaba mace da kyautata wa ?bata san tayi sa'ar samun miji ba sai da komai ya daidaita a tsakninsu tasan wa take aure ,kuka take sosai tana kiran "wallahi yaya cikin jikin maryam naka ne, ni sheida ce tana gama fad'ar haka durkushe a gabansa tana zayyane masa komai daya faru tun daga farko. a matuqar tsorace yake kallonta "take kwakwaluwarsa ta shiga caji na tunani babu abinda yazo zuciyarsa sai maganar doctor nasir akan ciwon kan da yake fama dashi wanda yayi tunanin duniya ya rasa a inda ya sha maganin da yayi masa illa "shi kam wasu irin yan'uwa allah ya bashi masu son kansu dayawa ?"laifin me yayi masu ?duk wani bala'i da yan' uwana ake had'a baki."yadda taga yanayinsa ya canza har tana iya hango yadda jijiyon kanshi sukai rud'u rud'u yasa ta zabura ta mike tsaye gabanta na wani irin fad'u wa da matsanancin karfin gaske ." ya tsura mata ido ya balain canza mata daga