← Book details Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 105

Sashe 81

Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH AREWABOOKS USERNAME AYSHAABAGUDO bismillahirrahmanirrahim Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube. Page 24 yadda yake fari tas tmkr balarabe da yadda idanusa suke da d'an girma da dogon hancisa yanayin tsayinsa fuskarsa sai gashin bakinshi dake zagaye da gemunshi komai shine hatta yanayin fuskarsa da take a d'aure ba'a bari ba."muryarsa a kasalance "very nice !ya fad'a yana sauke numfashi had'e da gyara tsayuwarsa yana kallon zanen kansa ."cike da tsinkewar zuciya yace "a kira number wayar wanda yayi zanen nan kasancewar yaga kowani creations dake ajiye ajikinsa akwai farar takarda makale mai dauke da number waya da address sai dai ita maryama iya number wayarta kawai tasa "okay sir cewar James cikin abinda bai wuce one second ba ya juya har ya kai bakin kofa ya tsaya batare daya juyo ba "ka biyoni da creations din "James ya sake cewa "okay sir!"Cikin abun da bai wuce minti goma ba James ya shiga neman layin maryama da number compaing dinsu amman number a kashe ya jaraba kiran yafi sau goma still dai swcth off ake maimaita masa dan haka ya shiga office din ATA cike da girmamawa ya rusuna yana cewa "sir nayita qoqarin neman layin amman swcth off ake cewa "okay keep trying !ya fad'a yana cigaba da operating system." wuni ranar James duk akan kiran layin maryama ya qare amman still the same thing ake fad'a masa ." Washegari ATA na zaune akan kujera yana kallon screen din system dinsa gefe guda kuma yana jin bayanin James bai ce uhm ba bare uhm umm har sanda ya dasa aya inda a karshen maganarsa ya dan nemi ya rikitashi a natse ya ture system din gabansa ya mike tsaye ya zagayo ya zauna akan table yana dubansa "okay itace girl din jiya kenan ?cike da tashin hankali yayi shiru ya kasa bashi amsa "da kai nake magana fa cike da matsanancin tsoro yace"Yes sir itace !shiru yayi yana sake jin bugun zuciyarsa na qaruwa akan na jiya ya kai idanunshi kan tangamemen zanen dake ajiye a office dinsa yana kallo yana jin wani irin sanyi ajikinsa tunda yake bai ta'ba jin abinda ya tsaya masa arai ba Kmr princess dinsa sai yarinyar jiya da kuma wannan zanen "wanna duk kuskuren ku ne mutun yazo da irin abu haka mai matukar mahimanci ai ko dan darajan kokarin da mai shi yayi wurin zanani ya kamata ku bashi kulawa ta musaman sannan kafin ku aiwatar da komai ku nemeni but wannan laifi stupid sectary ce bani da time dinta yanzu zanji daita later gabdaya zanenta yafi na kowa kyau ina son ganinta eyes to eyes ina son nasan yadda akayi ta zanani haka bansan me yasa kuke wa masu zuwa ma'aikatan da wata bukata haka ba ?yayi maganar a matuqar fusace we are sorry sir shiru ATA yayi yana ciza lip s dinsa da karfi ." Maryama suna zaune a parlour nsu tare da yaya sadam suna hira kira ya shigo wayarsa kamar koda yaushe shiru yayi gabansa na faduwa ya rasa dalili yasa bata kiransa sai lokacin da yake tare da maryama daga maryama har yaya sadam shiru sukai suna kallon juna muryarta a matukar sanyaye tace yaya sadam ko akwai damuwa ne ? ya girgiza mata kai alamun babu komai no yaya sadam karka boye min idan akwai damuwa ka fad'a min zan fahimceka nace babu wata damuwa still kira ne ya sake shigowa wannan shine karo na biyar ana kiranka baka dauka kuma kace babu komai kuma duk sanda zamu kasance tare zayita kiranka bazaka d auka ba amman shikenan tunda ni ban kai matsayin da zaka sharing problem s dinka dani ba gara kawai a fasa auren nan dan ina ganin Kmr akwai damuwar da kake boyewa ta fad'a tana mikewa tsaye zata shiga da sauri ya rike hannuta yana cewa " haba sauraniyata Kiyi hakuri babu wani damuwa kema kinsan idan akwai zan fada miki idan kika fasa auren nan ai sai dai kisan yadda zakiyi dani da ummah nah dan mutuwa zamuyi ya qarasa mgnr a marairaice. murmushi tayi wanda ya bayyana wushiyarta sama da kasa sannan ta koma ta zauna tana cewa haba yaya sadam wasa nake maka amman bani wayar naga su wa ke kiranka haka ta kai hannunta zata d auki wayar ya dauke wayar da sauri yana cewa no no!! oh am sorry shikenan kayi hakuri na shiga rayuwarka ,no karki damu kace kana sona yanzu ? sosai kuwa dan zan iya rasa raina idan kika barni amman me yasa baka son fad'a min damuwarka matsalarka sannan ni ina son ka dinga tmbyta wasu abubuwa da suka shafi rayuwata sirrikana me nayi da sauransu "yanzu duk abinda nake miki bakya gani ? Ta gyada masa kai alamun a zan fashe miki da kuka fa maryama yana rufe bakinsa kira ya sake shigowa wannan karon yace excuse me tare da mikewa tsaye am very sorry yaya sadam saboda ni ka kasa daukar kiran daake maka ,babu komai kaje daga waje ka amsa kiran ya gyad a mata kai ya fito waje yana amsa kiran muryarsa can qasa qasa. Mikewa tayi cike da sanyin jiki ta fito haraban gidan tana tafiya a hankali tana tunanin yanayin yaya sadam wayarta ce ta dauki qara ta duba taga number compaing din da taje neman aiki ne suka mata wulakanci "taja dogon tsaki ta katse kiran wani kiran ya shigo still tayi discounting kira na uku ya sake shigowa " ta sake jan tsaki "ina ganin sai na kashe wayata gabad aya zasu daina kirana ta kashe wayar tana cewa marasa mutunci bayan kun gama wulakantani sannan ku dawo kuna kirana kiran me kuke min? .dan girman Allah nadia ki daina damun kanki da yawon kuka ,nima ina sonki amman maganar da nake miki yanzu aurena ma ya kusa ana daf da daura min aure da yaruwata , ki manta dani kawai komai ya rigada yazo karshe a tsakaninmu Allah ya baki wanda ya fini , look nadiya dan allah karki sake kirana .. yana juyowa yaga maryama tsaye a bayansa kai dawa kuke waya har kake cewa karta kara kiranka aurenka ya kusa ? shiru yayi ya rasa amsar da zai bata dan haka ta juya zata bar masa wurin ya riko tsintsiyar hannunta "please maryama! ta juyo tare da tsura masa narkakkun idanunta wad an da bacin rai ya qara narkar dasu ka tsaya kana kallona tambaya ce mai sauki nayi maka. shikenan wata yarinya ce dake sona tare mukai karatu daita amman na rigada na fad'a mata bazai yuwu muyi aure daita ba dan na kusa aure nan bada jima ba ,amman gbdy ta kasa fahimtata numfashi ta sauke tare da cewa maza Kenan " allah ki yarda dani Kiyi hakuri idan kinji babu dadi aranki yaya sadam mai yasa zaka wani damu kanka haka ai babu komai? tayi shiru tare da kamo lip s dinta tana jin zafi a zuciyarta , yanzu taji da kunnenta yana furta mata yana sonta amman kuma wai ita Ke sonshi t su maza zuciya nawa garesu ? numfashi ta sauke tace amman duk lokacin da zamu kasance tare tana kiranka amman idan na tmbyarka sai ka boye min why yaya sadam alhalin zuciyarka na sonta ? shiru yayi ya kasa furta komai yana kallonta gabad aya yanayinta ya canza har kwayar idanunta ? ni kinji na fad a miki ina sonta ?da mamaki take kallonsa lallai halin maza sai su idan suna da mata biyu soyayyarsu biyu ce fa byn ta gama kallonsa tace yaya sadam ban san me yasa ba zuciyata ta kasa yarda da baka son yarinyar nan domin gbdy yanayinka ya nuna akwai soyayyarta mai karfi a zuciyarka ,do you know something yaya sadam ?cigaba da kallonta yayi ya kasa cewa komai idan kasan tsakani da Allah kana sonta ka aureta dan ni bana son boye boye arayuwata komai nafi son gsky da gsky amman kai gbdy baka son mu gina soyayyar mu akan hakan no karki yi wannan tunani ni dai idan kasan zuciyarka ta rabu gida biyu dan allah ka hakura dani ka tsaida zuciyarka wuri daya tana gama mgnr ta zare hannuwanta zata juya ya riko tsintsiyar hannunta bata juyo ba ya zagayo ya tsaya gabanta yana kallonta tare da kamo d ayan hannunta ya kai bakinsa yayi kissing sannan ya cigaba da mgn ina sonta amman nafi sonki maryama akanta ki yarda dani tunda har zan iya hakura daita na aureki ya kamata ki gane sonki yafi nata ,amman wannan ba adalci bane yaya sadam ya kake son tayi da sonka ?ka kuwa san yadda mace take ji acikin zuciyarta idan an kayi breaking heart dinta ?kasan halin damuwar da take ciki a yanzu ?ya zanyi maryam kafin na shigo da maganarta ummah ta zarta da hukunci akaina kin fi kowa sanin komai ya kamata ki fahimceni ki min adalci . magana ta gskiya ni yanzu Ke nake so shiyasa nake bata hakuri ,kiyi hakuri karki yi fushi dashi ahankali ya dinga kwantar mata da hankali . hankalin maryama ya kwanta kin hakura ? na hakura tana gama fad ar haka ta zare hannuwanta cikin nashi shige part dinsu shiru yayi kafin a hankali ya juya ya bar wajen ." ATA na zaune a office haka nan zuciyarsa ta kasa samun natsuwa James ya shigo hannusa rike da cup din coffee ,sir ga coffee ATA ya karba ya curbi kadan ya ajiye "dan allah sir ko zan iya cewa wani abu yace uhm ! me yasa ka damu kanka sosai dan an kira yarinyar nan taki dauka ? sai akayi ya kenan ? ya fad'a yana d ago kansa wannan shine abinda ya shigo da kai ? no sir kawai dai bana son ganinka cikin damuwa ne ya numfasa kana ya cigaba da motsa lip s finds ni ba damuwa nayi daita ba yadda aka wulakantata ne ya dameni ,amman sir babu abinda aka mata na wulakanci kawai bayani aka mata akan
Chapter 81 · 0% Book details