← Book details Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 105

Sashe 41

Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read

komai ba "to amman ai fushi kike dani Kiyi min addua ko zan samu aiki "kullum ina miki addaua amman dai yanzu kinsan kiyi wasa da damarki ta barwa subai'a aikinki ?nasani Kiyi min addua allah ya sake aramin wata damar "allah yasa a dace sai kin dawo allah ya tsare" jiki a sanyaye tace "ameen!"sannan ta fita yau din ma dai kamar ko yaushe bata samu tayi kukanta har idanunta suka kunbura damuwarta ta qaru wunin ranar cikin tsananin damuwa tayisa . yadda take cikin damuwa haka zuciyar ATA ta kasa samun sukuni duk inda ya motsa sai yaji zuciyarsa na luguden bugu da tunaninta duk inda ya motsa yana jinta a jikinsa da zuciyarsa ,wunin yau din wutar soyayyarta sai qaru yake a cikin zuciyarsa ya sauke naunayen ajiyar zuciya ya yunkura ya mike tsaye daga zaunen da yake yana gyara zaman yar saman suit dinsa ." Dakin dake manne acikin office dinsa ya shiga ya tsaya hannunsa d'aya rike da kugunsa yana qarewa makeken zanenta kallo "to ban zata daidai bane ko ya ?ya tambayi kansa yana zurfafa tunaninsa "amman kuma wannan fuskar nake gani acikin mafarkina "me zai hana kasa a nemo maka kwararrun masu zane su zana maka ita kaga nasu kwarewar ko akwai abinda zai bambamta da naka ?nan take ya amince da shawarar zuciyarsa ya fito yana kiran yaronsa seun cikin kankani lokaci ya shigo cike da girmamawa "yayi masa bayanin abinda yake bukata "amman sir me zai hana ka gwada masu zanen kamfaninka AGC mana "nasan dasu na buqaci wasu dabam ,kaje kayi abinda nasaka "okay sir ya juya da sauri ."yadda yake cikin damuwar rashinta haka itama ta kasance cikin damuwar maseefar rashin aikinta dake bibiyar rayuwata kukan data yini yi ne yasa kafin shida na yamman ranar jikinta yayi zafi tamkar garwashin wuta aunty ce tsaye akanta tana shafe jikinta da jikakke towel byn ta bata magani tasha ." Mmn sudais MAR'ADAMS *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH AREWABOOKS USERNAME AYSHAABAGUDO bismillahirrahmanirrahim Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube. Page 13 amatukar galabaice ATA ya qaraso gida zuciyarsa na hasko masa fuskar zanen mafarkinsa " mai yasa na qasa mantawa dake ?yayiwa kansa tmbyr yana shafa sumar kansa, gbdy yau din tunaninta ya hanani sukuni ya fad a a fili yana fesar da numfashi mai zafi daga bakinsa ,qirjinsa kuwa banda bugawa da karfi babu abinda yake, ahankali ya shiga zagaye d akin hankalinsa na sake tashi ,a tsakiyar d akin ya tsaya rike da kugunsa yana ciza lip s dinsa na qasa mai yasa bazan manta daita na cigaba da rayuwata ba ? ya wurgawa 'kwal'kwaluwarsa tmby " ban san me yasa nake ji araina kina cikin wannan duniyar ba yaja qaramin tsaki what's wrong with my brain ?I have to stop all this nonsense. ya fad a yana cigaba da d aga kafafuwansa. bayan kamar minti biyar ya tsaya cak yana sake kamo lips dinshi na kasa yana cizawa ahankali ahankali ya d auki lokaci mai tsawo yana shawagi acikin d akin sannan ya cire kayan jikinsa ya shiga wanka ya fito ya sanya kayan marasa nauyi riga yellow mai hannun hamles da farin wondo iya gwiwa , ya samu waje ya zauna a bakin gado zuciyarsa na sake hasko masa fuskar zanensa.
Chapter 41 · 0% Book details