Sashe 93
Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yashiga da ita ciki shima yafito ya kwaso duka kayan abincin ya shigo dasu yarufe kofaYazo sai kallonta yake tai kwanciyanta kan kujera kitchen ya wuce yahada musu abincin da ya siyo yafito yazo wajen yana kallonta zama yayi yadagota yace s eat Baby abincin yakai bakinta ahankali tabude baki ta karba daidai lokacin kiran Daddy na shigowa wayansa dan dakatawa yayi saiya dauki kiran yakai kunnensa kai tsaye Daddy yace kuna ina? Anatse yace barrack ahankali yace kaga Dr? Ahankali yace eh next appointment dina is next two weeks cikin dan tattausan murya Ddady yace Salim karage zuciya karage fushi, sannan kadinga bincike, I don t want what happen to repeat itself kanajina kwanciya hankalinsa yayi jin Daddy ya sauko yace tom Dady Dady yace Allah yamuku albarka ka gaidamin da daughter na, karkuma kahanata zuwa school ahankali yace saida safen ku ya katse wayan, Safeerah dake gefensa tace yahakura ? Murmushi yamata yace kankamesa tayiTana murmushi kasa kasa sai kallonta ahaka suka cigaba da cin abinci, sannan ya kaita sama dakinsa ya dauro alwala yace bari naje moques gyadamai kai tayi yawuce yafita da kyar ta taka tashiga bayi ruwan zafi ta shiga sosai ita yanzu yazatayi yanda tasami miji mai katon bura, girmansa yasa takasa enjoying yanda yakamata taji dadin jikinta tafito tai salla sai kawai ta kwanta wuraren 9 yashigo wanka yayi yazo gadon kawai yakashe wuta yafaracin Safeerah wlh Salim kaman zai zare sabida dadi, tun dare sai safiya yagama sukai salla yacigaba Safeerah idanunta sun kumbura da kyar yabarta sukai breakfast yadauketa har mita hijab tasaka yakaita immigration wani VIP office just them aka mata capturing na passport suka dawo guda cus Saturday yau baSchool, ita karan kanta batasan Salim na sonta ba sai yanzu babu kalan gifts dabai siyamata ba amman tana wahala a hannunsa inhar yana gida cinta yake, kawai tun tana kuka tama dena, on Monday da kansa yakaita school din dudda har ransa bataso but he just decide to let her be yaga tanaso yarakata har class har seat yana kallon yan ajinsu ganin few maza garesu a nursing din yadanji dadi yatafi. Base yakoma yasa aka kawomai Salma datai bakin wahala tana ganinsa tafara kuka harda na bala i tace dan Allah kayakuri anatse yace change your ways idan you want a happy life for yourself, go home yasa aka fita da ita har gida aka kaita Momma tai kuka Salma haka, Shamsu ma yadanyi kadan saikuma yahau musu fada yace Salma tafito da miji su mance dasu Baba.Bayan 2months yau da kansa Salim yaje yadauko Waleed dayayi hutu a school, watanta uku kenan da aure bata taba zuwa gidaba, gidansu ma har yau bai bari taje ba, babu inda take zuwa sai school da kansa zai kaita, wlh ranakun da takeda lectures daya biyu parking zaiyi ya jirata tagama tafito ya maidata gida, takara kyau, takara fresh,Suna shigowa anan bayin kasa yajiyota tana amai dasauri Salim yayi bayin Waleed na biyosa tana duke ruwa yabata takarba tana yatsine fuska ta kuskure baki yasa hannu yadagota yace meya sameki? Waleed takalla dayake kallonta sosai yana murmushi this is almost 3months baiga mamansa ba dawani irin sauri tadauke shi tace Waleed cicikowa idanunsa sukayi da hawaye sai kawai yayi hugging nata sosai yace Ummmyyyyyy Dagosa tayi tana kissing nasa akumatu tace I miss my Waleed, ya school ? Dasauri yace fine Ummy, my teacher said I m an excellent student kallon Waleed Safeerah tayo sosa i yakara girma da wayau and he speaks so well his English is good, tanadan haki tace okay muje I cooked for you ganin the way she s breathing sai kawai Salim ya karbi Waleed yace meya saki amai ? Kai tsaye tace tafashen nama kawai naji yasamin zuciyana yana tashi Abee, amman yanzu nama gama dan kallonta yayi sanda Layla keda ciki haka takeyi is Safeerah pregnant? Murmushi yayi sai bai sake cewa komiba zai sayo test strip anjima tai test. EPISODE 98 Wuraren 9 yashigo gidan tareda Waleed dayayi bacci yana jikinsa, wucewa yayi bayan yarufe kofa yayi sama hannunsa rikeda ledan pharmacy, yataho sama dakin Waleed yabude ya kwantar dashi yanamai addu'an bacci sannan yaja bargo yarufesa yafito daga dakin, dakinta yabude bata ciki hakan yasa ya wuce dakinsa, yabude kofa tana kwance kan gadonsa tana yatsine fuska tana ganinsa tai murmushi ta yaye bargo ta taso batai wata wata ba tai hugging nashi tace "kadawo"? Gyadamata kai yayi yace "muje bayi batai musu ba ta bisa wani yar roba yaciro daga ledan yabata yace "peew here kibani" tsayawa tayi turus tana kallonsa tasan menene roban nan sai yanzu ta tuna tun wannan period din datayi rannan dazata fara zuwa gidansu bata karayi ba yau 3month da yan kwanaki kenan da aurensu, kunya taji yakamata sai kawai tarufe fuskanta tana murmushi yace "kaman Major Salim yamiki ciki fa, amman yi fitsari mu duba" kin kallonsa tayi bataji kunyaba she peed yazo wajen ya amsa ita ta tsaya tsarki yadauki strip din yasa ciki haba saiga jan layi guda biyu wani kallonta yayi sai kawai ya yar da roban yazo kawai yadauketa da gudu yana murmushi yace "Feerah you are about to make me a father ohhh lord, Alhamdulillah Alhamdulillah" kankamesa tayi saiya saketa yadago yana manmanna mata kiss sosai tana murmushi ita karan kanta abin yamata dadi she can't believe tanada ciki, daga mata kiss jikinta harya motsa kankamesa tayi sai kawai ya kwantar da ita akan gado and started making love to her shima yakamata tuntuni yagane ciki gareta dan tadawo tanason sex sosai fa, bata taba cewa no kotai kuka, saidai idan ya Bai fadama kowa tanada ciki ba, itadai Safeerah ta fadama Baba, haka yadinga kula da ita, wlh bata wani laulayi, saida tai 7months bataje ko gidansu ko gidansu Salim ba, rannan data tasashi agaba da kuka shine yadauketa yakaita gidansu Mama taji dadin ganinta Safeerah tau kyau awa daya yayi sukaje nasu gidan Ammi taga ciki da Daddy zokaga murna nan ma awa daya tayi sannan suka koma gidansu, tana shiga wata 8 zasu tafi USA anan yakeso ta haihu yayi komi yagama. Tana shiga 8 ko sai USA, suna chan nema Mama ke gayamata Nanah tayi aure, taji labari agari wai cikin shege tayi ta zubar aka hadata da mutumin aure, Safeerah na waya da Yasmeen sosai kuma Salim yamusu komi, dole itama Safeerah tai deffarring second semester nata sabida haihuwa. Tana shiga 9months chop hip ta haihu shima this time CS ne a boy and a girl yan biyu dukansu sunyi mamaki cus sunyi scan amman Salim yahana agayamusu Komi is just for the hospital, kaman zai zare nan da nan Daddy de Mommy sukazo, bayan ta haihu da one month Nana ma ta haihu Baby girl. Suna mutunci dan mutunci amman itada Nanah are not close at all same thing da Salim. Bayan Syrs Safeerah tagama Nursing nata da yaranta guda uku, bayan twins takara boy daya, ga Waleed dayayi girma yana tare dasu, har yau, har gobe har jibi Salim bai dena son Waleed ba bai kuma taba banbance sa da yaransa ba. BAYAN 19yrs! Zaune suke duk acikin wani babban hall na oxford university sun zo for graduation na student, duk suna zaune akace now we call for overall best student of medicine Waleed Shu'ibu tafi aka fara sosai while Safeerah that is 39yrs yanzu ta goge hawayen dayake zubomata ta tsare wani handsome matashi dake fitowa kagansa fari kal dakeda natsuwa Salim dayadan tsufa yanada 59yrs yanzu but he's still looking damn handsome and classy yayi murmushi yakama hannun Safeerah yace "look at our son!" Basa award nasa akayi akace yayi magana, dan shiruuu yayi sai chan yace "I dont have much to say if you know Waleed you know I'm not much of a talker" yasakeyin shiru saiya kalli award din yace "all kids dedicate award for their mothers right?" Yayi murmushi Yace "in as much as my mom deserves this but there's someone I think deserves this much more than her" yayi shiruuu chan yace "ance fathership is blood ties I disagree, sabida i have a step Dad that has done everything for me, he consider me his son not his step son, ladies and gentleman this award is for my Abeee!" Zokaji ihu da tapi Safeerah was crying and clapping for Salim dake murmushi cikeda son yaronsa, Waleed yace "Abeee please come to the stage!" Sosai ake tafi Safeerah tace "kaje" ahankali yatashi yafara tafiya ana clapping yaje har gaban hall din, graduation cap nasa Waleed yacire yadaura akan Salim, yazare gown din yasamai sai yabasa award din tareda rungumesa zokaga yanda ake clapping sannan Salim yadago yamanna mai kiss a goshi Waleed yakara hugging nasa he love and will always love Abee dinshi Safeerah na kuka sosai akan kujera she was just so emotional. ANAN NAKAWO KARSHEN LITTAFIN NAN WATO LOKACI BAI KURE BA!!! KUSKUREN DANAYI CIKI ALLAH YA YAFEMIN! FADAKARWAN DANAYI CIKI KUMA ALLAH YABAN LADAN CIKI! MY SISTERS ALWAYS REMEMBER IS NEVER TOO LATE, SABIDA AN SAKEKI DOES NOT MEAN THAT IS THE END! AKWAI GOOD MEN OUT THERE MAY ALLAH BLESS EVERYONE WITH GOOD HUSBANDS!!! SAI KUN JINI A SABON LABARI! WANI LABARI KUKESO NAKAWO MUKU NEXT??? I STARTED THIS NOVEL ON 5TH APRIL YAU ALLAH YAYI ON 3RD NAGAMA! WACE WRITER KE BAKU NOVEL BA BATA LOKACI DA JAN AJI HAKA? RATE MY NOVEL JOR SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData JMM-AL00 TECNO LD7 WPS Office Normal Default Paragraph Font Normal Table No List Calibri Calibri SimSun Times New Roman Times New Roman Light Light DengXian Cambria Math Cambria Math TH Sarabun PSK Times New Roman !%),.:;>?]} $([{ _GoBack 28ebd57d14144dc38f22d5740133a02e