← Book details Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 93

Sashe 30

Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

saura kwana takwas kace kai bazawara zaka aura kuma ? Ahankali yadan dafe kansa dake sarawa yace wat do you want yanzu Ammi? Why did you call me here ? Cikin fushi Ammi tace kabar maganan wani aure, Salim ran Babanka yabaci sosai, already kullum cikin damuwa nake da yanda baku jituwa kaidashi kun dawo goshi da keya, ka kama kai auren nan he will never forgive you, saisa na kira kanninka su saka baki, don t ruin relationship dinka da Mahaifinka sabida wannan auren kaji Son Ammi tadan sassauta murya tace I hate yanda baku jituwa dakai da mahaifinka please respect his wish, give this girl kome takeso ka rabu da ita and face Nana Khadija kaji ahankali Salim yace I can t Ammi! Ba Ammi ba har kannensa kallonsa sukayi, Ammi tace ni kake gayama you can Ahankali yace da ace zan iya da tun last five years na hakura da nemanta, not a day goes by da banayin tunaninta, now that I ve finally seen her kuma I can t let her go, I m really very sorry Ammi but I can t grant this wish naki, Daddy needs to accept I m a man, and I own my life, he should respect wish dina and yadena dictating mini my life! I am 39 Ammi not 13 yamike tsaye yajuya zai fita Ammi cikeda mamaki Salim tace Salim! Tsayawa yayi chak batare daya juyoba, Ammi tace tun yanzu kafin ka aurota kafara nunamin ban isa ba ko? Wani iri yaji sosai ahankali yace baku taba kawo abu kuce nayi nakiyi ba, even Nanah ban muku gardama ba dakukace na aureta, but ni nakawo kunce a a, and it s too late nariga nabiya sadaki! And gobe za a daura auren so I can t back out now! Kowa na dakin kallonsa yake da mugun mamaki ran Ammi ya matukar baci dataji yarinyar ma zai fara aure before Nana, da kyar ta daidaita muryanta tace okay shikenan kaje kai aurenka dayake zabinka but kasani ba yawuna ciki, and as long as ina raye ni matarka daya nasani Nana Khadija, bazan taba accepting koma wace yarinyar da zaka auro ba shiru yayi yay jimmm maganan ta tabasa sai kawai yabude kofa yafice daga dakin Layla tai wajen Ammi da sauri tace Ammi please calm down dan Allah, Yaya baitaba disobeying dinku ba, ku fahimce sa kadan, haba Ammi kinfi Dady fahimta fa kinji Ammi na Ammi da ranta yabaci tace karki gayamin maganan banza Layla ahankali Auwal yace but Ammi Layla is right, Yaya baitaba gardama da ku ba, even though bayason Nanah I saw it but ya yarda sabida zabinku ce, ni banmasan Safeerah ce yarinyar ba but rannan daya ganta naga yanda yake kallonta, bantaba ganin Yaya yakalli wata mace aduniya like that ba wlh, ku barsa ya aureta, Ammi tsakani da Allah bai kamata kuna gayama wanda is approaching 40 wat do and wat not to do ba, yanzu idan kuka hanashi aurenta shaidan ya shiga ransa da aurensa yaje yanabin yarinyar fa eh Ammi? Kunada kason zunubi, kidena biyema akidan Dady dan boko bayason aure aure, as long as zaiyi adalci, he s capable bamu zamu tayasa ciyar da su ba let him have his way, Ammi badan yarinyar nan ba da yanzu kullum muna kukan rashin Yaya yarasu? So koma menene he owe her his life Ammi kinji shiru Ammi tayi jikinta yayi sanyi tace Nanah fa? That girl is so innocent she s just 25 ina zata iya dawata bazawara? How will she feel 7days to bikinsu rannan da ake event na kauyawa day wanda zata aura na chan yana auren wata eh, Small girl zai aurowa Bazawara Auwal yace to ai Nana ta girmi Safeerah ma Ammi, Safeerah is just 20, kuma Nana tafi Safeerah girma da wayewa da komi ma babu wanda zai cutar da Nanah Layla dake shafa Ammi tace toh kinmaji Ammi calm down, yariga yasa ransa look at how serious he is da maganan so unlike Yaya, kika hanasa zaiyi abinda dukanmu bazamuji dadi ba, Ya Salim ba yaro bane let s respect him Ammi please, and ki lallaba Dady, stop supporting Dady blindingly let s call a spade a spade Ammi shiru Ammi tayi tana kallonsu saikuma tace dallah kutashi daga gabana munafukai kawai ta watsa musu harara Auwal yafice Ammi is kind laslas she will come around, Dady ne dan bala i Layla tabisa abaya suka fice, flat din Salim suka shiga baya falo sama suka wuce knocking Layla tayi gaban dakinsa tace Ya Salim murya ciki ciki yace gently tace can we come in? Ni da Ya Auwal ne, mushigo ? Shiru yayi chan yace come on in bude kofan tayi ahankali ta shiga yana zaune bakin gado wucewa tayi ahankali ta zauna kusada shi shikuma Auwal yazauna kan kujera, ahankali Layla tace Yaya you re the best brother I trust with my own life, I know you Yaya, you are such a critical thinker, bakada garaje, kome zakayi nasan bazaka taba abunda zakai bringing shame to our family ba, I don t care idan mata hundred zaka aura you have my support, nasan zakai adalci Yaya, Ammi will come around i promise Dady ne dai sai Allah shiru yayi yana kallonta saikuma yadanja hancinta yace remind me how old is this girl again Auwal ? Murmushi Auwal yayi yace 28yrs Salim yace and she s this smart are you sure bazan gayama Habib yakaro kudin sadakiba wanda yabiya abaya yayi expire dariya sukayi Layla kawai ta rungume shi tace I just love you Yaya so much and I trust you, I trust your decision, you deserve Safeerah! A selfless girl mai taimako da jarumta da kirki only deserves a selfless Man mai taimako da kirki like you bayanta ya shafa calmly yace thank you Layla anatse Auwal yace but Yaya just from kawota wajena da Shamsu yayi is like akwai issue a family su he treats the girl like trash at a point saida namai magana ma nakasa daurewa dan shiru Salim yayi gently yace that s why I wanna take her away yayi shiru chan sai ya gayamusu komi dake faruwa yace that s why I wanna keep her by my side, she kept me hidden then even though nace zan tafi murmushi Layla tayi tace Yaya zan iya binku gobe idan zaku? Gyadamata kai yayi yace yes! Baffa zai bini ko bazai bini ba I m not sure but i called him, sai Kabir KB da mahaifinsa incase Baffa bai bini ba Auwal yace zani nima gyadamusu kai yayi sai suka zauna dashi he was sad actually sabida Ammi but sunsa almost 70% na damuwansa is gone. EPISODE 3 Babu wani kayan abinci da babu agidan, everything ansa agidan, hankalin Safeerah yawani irin kwanta ganinta da iyayenta cikin gidan, Baba da Mama sun saki jikinsu sosai they re very happy wlh, babu abinda yakai runfa akanka taka babu mai zuwa ya zageka ko yacimaka mutunci. Safeerah tadafa lafiyayyen abinci tanaso taje ta kwaso kayanta agidan nan da komi nata but batasan yazatayi ba haka dai har washegari girki sukayi itada Mama na tarban bakin ita batada number sa yakira Baba yace zasuzo shabiyu, Baba yakira wani amininsa yamai kwatancen gidan yazo tacema Mama zataje gidan nan ta kwaso kayansu tafice bata saurari Mama ba layin taje gabanta sai faduwa yake asace ta tura gaban gate tashiga ba kowa compound din wuf tafada dakinsu na gateman, ghana masgonta da credentials nata ta sunkuta dana Waleed dana Mama da Baba duka tafito dasu tafara kaiwa waje one one keke na tayata sawa daidai tadauki na Waleed Salma tafito tace sata kikeyi ? Safeerah tace bakuda abunda zam sata tadauki jakan zata fice Salma ta fizge tace ai mu muka sai kayan ki barsu anan kallon Salma Safeerah tayi batason rigima ga gidan gyaran hali data tuna saita barmata tajuya tafice fuuu tashiga keke yaja sukabar unguwan har layinsu da kyar estate din suka bari keke ya shiga. Wuraren 11 tafito daga keken yatayata sauko da komi tana shiga dasu Mama kawai ta kalleta bata cemata komiba, sama sukakai komi Mama tawuce ta chanza kaya tasaka atampa mai kyau da babban mayafi, Baba ma ya shirya cikin shaddarsa mai kyau duk daga kayan da Safeerah ta kwaso musu, itakuma tasake wanke dan tayi zufa tasaka normal gown nata tasaki kanta danyasha iska tajika tai kwanciyarta tanaji anyi baki gabanta yafara faduwa. Aminin Baba yamusu iso falon, Baffa yafara shigowa dawani abokinsa, sai mahaifin Kabir, sai Auwal da Layla data saka wani lafiyayyen lace, sai Salim yasaka shadda mai kyau fara kal tareda KB, duk zama sukai afalo aka gaggaisa Waleed dasauri yaje wajen Salim yadaukesa sai wasa suka da yaron barinma Layla dan Waleed akwai kyau gasa tuluki kuma yasa kaya masu kyau, anatse Layla tace Mama ina Safeerah ? Murmushi Mama tayi tace muje tana sama takarbi Waleed tace taho Waleely kagani suka wuce sama ko kadan Safeerah batasan za a ganta ba Mama kawai tabude dakinta tace Safeerah ga yar uwarki tazo ganinki dawani irin sauri Safeerah ta tashi daga gadon Layla tabi uban gashinta da kallo tai wani murmushi tace Safeerah! Akunyace Safeerah ta sauke kanta kasa tarasa abinda zatayi sai kawai ta duka tace ina yini dasauri Layla takamata tace laaa mehaka yar yarinya dani kina dukawa ki gaidani, tashi tashi Safeerah tayi ahankali akuma kunyace tawuce wajen ghana masgon dake wajen tajawo wani gogaggen hijab tasaka Layla na mamaki wlh da za ace budurwa ce zata yarda batai kama da wacce zata haifi Waleed ba and she s damn beautiful, like extremely beautiful, ga flat tummy kaman bata haihuwa, ga hip ba chanchan sosai ba but yafi hips nata girma, ayanda ta ganta ko bra bata saka ba yarinyar akwai boobs manya a tsaye kaman Waleed baisha ba, ga gashi, ga idanu farare tass, ga pink lips, ga gira, the only abu da Nanah zata nuna mata is hasken fata wlh dakuma girman shekaru, da tsayi, sannan Safeerah nada natsuwa sosai ga kunya, unlike Nana that is lively akwai hira, dawowa tayi ta zauna akasa still kunyanta takeji tace mezan kawo miki ? Dariya Layla tayi tace wai kinamin haka
Chapter 30 · 0% Book details