Sashe 56
Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sauki kijure ki kama mijinki dan yamiki komi, bakisan yammata nawa ke addu'a Allah yasa ya kallesuba ya aura amman keya zaba wacce ta taba aure harda da dan haka Safeerah open your heart and eyes see Salim for Salim ki rungume mijinki take care of him and be the best wife, gay,u ado iya kirsa, magana mai dadi shagwaba da menene menene ki kashesa dazu haka ake zama da sojoji dam sunada taurin zuciya ina gayamiki so use your feminine energy kinajina" Gyadamata kai Safeerah tayi ahankali, calmly Ummi tace "nasan bazaki yardaba amman da zanso kibama Mahaifiyarki da Mahaifinki Waleed Safeerah!" Dasauri Safeerah tadago kanta ta kalli Ummi. INA BIKI INA BIKI BUT I HAD TO DROP THIS NAGODE EPISODE 52 Ahankali Ummi tace "kinyi aure, yanzu gidan zai kasance su kadai, ke kadai Allah yabasu, Baba zai fara fita teaching, Maman ki will be all alone ke koma Baba yadawo gidan duk bazai musu dadi ba, I know ke da Salim kunason Waleed but just think about it, basu Waleed baya nufin zaki rabu da Waleed of course zai dinga zuwa miki weekend duk sanda kikeso, zaki iya aikawa a daukosa duk sanda kikeso, yayi hutun school ma haka he can come, akwai another thing kuma dayasa nai maganan nan, kinga a musulunci idan uba wato mahaifin yaro yabude baki ya furta bai yarda kikai masa d'a gidan wani ba wih haramun ne kakai, koda babu kwandalan Abbati ajikin Waleed amman mahaifinsa ne so the right thing to do is kiba mahaifiyarki shi, they're lonely, Waleed na son su Baba sosai. bazai wani damu ba wih he is a big boy, just think about it kinji" gyadama Ummi kai tayi ahankali, Ummi ta mike tace "bari naraba miki abun dakaina" deban 1/5 of ciccibin tayi tamata microwaving tabata tace "cinye agabana" cinyewa Safeerah tayi dan bata wani ci abinci ba dama, tasha tsumin da Mama tabata, ragowan sukasa a freezer sannan suka fito, Yasmeen tace "Mama wayoyinta" Ummi tace "laaa nako manta suna jakana bari nakawo" bude handbag nata tayi tabata ta amsa Ummi tace "toh bari muje" wani kunya Safeerah taji hakan yasa tace "bari naje nagaya masa Ummi" Ummi tace "barsa ba bacci yakeba" sama tawuce abinta ai badadi bai gaidasu ba, dakinta tafara shiga tadauki wani sabon maroon hijab a wardrobe dayake nan har kasa tasaka sannan tafito wajen dakinsa tayi ahankali tai knocking murya ciki ciki yace "come in" bude kofan tayi kadan amman koda wasa bata kallesa ba da fingers nata tashiga wasa cikin yar karaman murya tace "zasu tafi gobe zasu koma Katsina" tsareta da idanu yayi yadan sauke ijiyan zuciya kadan yace "ina zuwa" gyadamai kai tayi tajya takoma dakinta wani slippers tasaka sannan tasauka kasa tace "gashinan zuwa Ummi" tazauna kusada Yasmeen suna kuskus abinsu, Ummi tace "aikin kenan" kusan 7min yabata dan saida ya shirya sannan yafito yana sanye dawata shadda mai kyau fara sai kamshi yake babu hula kansa but akwai takalmi kafansa na Hermes hannunsa rike da yar bag, he looks damn charismatic, dan daga idanu kadan Safeerah tayi ta kallesa da sauri ta maida kanta kasa, even in dreams akacemata zata auri this kind man bazata yarda ba, yahadu wih dan haduwa ga kyau, ga tsayi, ga kwarjini ga natsuwa ga rashin sake fuska, yanda yakeyi wih bazakace ya matseta daki dazun nan ba adaki yana kokarin mata kiss, saukowa falon yayi Ummi tace "yanzu saida ta tasoka Salim, cemata nayi fa ta barka kai bacci jiki da gajiya" dan murmushi yayi kadan yasami waje ya zauna amutunce yace "bakomi, ina yini Mom" dasauri tace "Alhamdulillah Salim, mun wuni Ipy, sannu da kokari fa, mungode Allah saka da Alkhairi" dan kallonsa Yasmeen tayi cike da shakkansa tace "Yaya Salim ina yini" duba daya yamata bawai akwai walwala kan fuskansa bane amman muryansa asake yace "how are you Yasmeen" murmushi tayi tace "Alhamdulillah l'm fine" Ummi tace "to Salim ga Safeerah nan zaman aure zo mu saba ne zo mu shirya sai ankai zuciya nesa zama ke dadi, mun yarda dakai sabida kai babba ne ga hankali da hikima Safeerah akwai shirme karka biyamata tayi ba daidai ba ka kirani, daga Katsina zanzo na lallasata namaka alkwarin nan" dan sauke kai yayi kasa, Ummi tace "Allah ubangiji ya albarkac i aurenku, Allah yakawo kazantan daki to saduwan allhairi Waleed yatashi agaishemin dashi" mikewa duk sukayi Safeerah ta rungume Yasmeen da sauri idanunta na cicciko da hawaye, Salim yadan kalleta kadan feeling wani iri aransa shi ko mace baiso yaga ta rungume kawai yawuce wajen kofa yabude yafice rike da yar jakan dake hannunsa, sakin Yasmeen Safeerah tayi ta rungume Ummi hawaye na saukowa Ummi tace "wai kuka dai kike toh Safeerah lamarinki sai Allah saikace wata yarinya"? Sakinta Safeerah tayi takoma wajen Yasmeen, Ummi tai gaba while Safeerah da Yasmeen biye da ita abaya Salim na tsaye wajen motan yana magana da soja driver duk suka fito sai yanzu Safeerah ke kara ganin estate din wai daman haka barrack keda kyau ko dau ba barrack bane suke dan wih wajen kaman kasan waje, juyowa Salim yayi yakalleta baiji kunyan Ummi ko wani awajen ba strictly yace "go back inside" wani abu Safeerah taji ya tsayamata a wuya, sai kawai tasaki hannun Yasmeen tadaure tahana kanta kuka dudda hawaye na ciko mata a idanu taima Yasmeen waving bye, takalli Ummi tamata bye duk suka mata bye sume tajuya da sauri takoma ciki,Ummi murmushi kawai tayi the first day taji muryan Salim daya gayamata no bazata bisu shirye shirye ba tagane mutum ne shi mai ra'ayi da dokoki tagane dan kulle ne, funny enough abin ya burgeta barina yanzu kaman kishi ne dashi na bala'i dan akwai few maza sojoji haka a street din, gakuma driver daya kawosu, Safeerah kam zatasha fama dashi, da kansa Salim yabude musu baya Yasmeen tafara shiga sai Ummi sannan yasaka hannu ya ijiye mata bag dake hannunsa yace "Mama ki kama jari kika koma katsina, In sha Allah za'a kiraki akaiki gidan ki achan, this driver zai maidaku har katsina no need for public transport" Mama zata fara godiya da idanu yama sojan alamu su wuce aiko suka wuce few soja dake wajen suka tattaho suna mai congratulations na aurensa ya amsasu yayi godiya yakoma ciki.Anan bayin falo yayi alwala yasake fita dan zuwa sallan asir. Dakin Waleed Safeerah tawuce bayan ta kwashe wayoyinta a falo wannan wani irin takura ne ko sallama batama yan uwanta ba haka rayuwa zai kasance mata ko waje bazata dinga zuwa ba? Wai dama akwai maza haka? Hawaye ta goge daidai Waleed na bude idanunsa ahankali dasauri takarasa share fuskanta tazo wajen gadon tana murmushi tace "Waleed Ayoyooo, Assalamu Alaykum yaron Ummy yatashi daga bacci" washe mata baki Waleed yayi yana tashi zaune yana kallon iPad nasa dake gefen gadon yace "Ummy IPad Abee" murmushi tamai tace "Abee yasaya maka kace Allah amfana" gyadamata kai yayi yace "cartoon Ummy" dasauri tace "no muje bayl kayi fitsari" turo baki yayi sai kawai ta daukesa tamai chakulkuli tace "fushi zakai dani daga tashi daga bacci" dariya yayi suka wuce bayi basu wani dade ba tafito dashi yanuna ipad din again tace "no zomuje muyi salla" kuka yafara na banza tabude kofa tafito dashi suka shiga dakinta hijab tacire suka shiga bayi ta dauro alwala tafito ta shimfida dadduma tahau kai yahau shima amman sai yayi zaman sa yafara kukan banza wai shi fushi idar da salla tayi bata cire hijabin ba takama hannunsa tace "muje kaci abinci" make mata kafada yayi yace "babuu" girgiza kai kawai tayi ta tsugunna hawa yayi da sauri tamike suka fito bene tashiga sauka suka wuce kitchen tana goye dashi ahaka ta tsaya gaban heater tana dannawa dan yayi zafi aka bude kofan Salim ne dasauri daga ita har Waleed suka juyo Waleed na ganinshi yayi ihu. "Abeeee" shigowa kitchen din Salim yayi yazo dab da Safeerah calmly yace "Waleed zaka karya mana Ummy ne? U are too big for this weak matar tawa" da dan sauri ta Safeerah ta kallesa jin abinda yakirata dashi saita maida kanta kasa asanyaye qabanta nadan faduwa,shikuma yadauki Waleed daga bayanta yace "let's go and wait for Ummy takawo mana food ko" gyadamai kai Waleed yayi yace "yesssss Abeeee" dan dagokai tayi ta kallesu harya bude kofa zai fita murya chan kasa tace "an kawo abinci daga gida nasamaka?" Gently yace "yes" yafice, abincin Waleed tahada tasa a tray sannan tafito tazubamai jellof rice da pepper chicken da lafiyayyen salad da aka dafa komi tadaura a tray ta taho falo inda tagansu ya kunna ma Waleed a cartoon a big tv coffee table tajawo gabansa ta ijiye tray zata mike yace "thank you" wucewa tayi takoma kitchen taga fruits kawai saitadauki water melon ta yanka tamai juicing a juicer data gani tasa a jug ta debi ice tahada a tray tafito ga mamakinta a kan carpet tagansu shi da Waleed, Waleed nacin rice tare da shi baima taba abincinsa dake gabansa ga katon chicken a hannunsa karasowa wajen tayi ta ijiye tajuya sai kawai ta zauna a dinning taduki plate tasama kanta rice din tasa salad tafara ci bini bini taba kallonsu wlh Waleed is eating rice sosai sai kallon Salim take dake basa though sunyi messing falon up fa, juyo da kansa yayi dawani kalan sauri ta dauke kai ta sauke kanta kasa tanacin abincin ahankali. Tass suka gama ya cinye salad tass da nama but yarage rice, watermelon juice dinma sun shanye Waleed still yaci abincinsa amman yarage, daukan Waleed yayi yace "zakabi Abee zuwa gym?" Gyadamai kai yayi yace "yes Abee" daukansa yayi ya tsallake dattin yadan kalli Safeerah da kanta ke kasa yace "Ummy sorry for the mess" anytime yamata simple magana sai gabanta yafadi, tadan kallesa but yawuce stairs abinsa da Waleed, saita kalli carpet, carpet din kam duk shinkafa mikewa tayi tafara kai plate nata kitchen sannan tafito tazo tahada all plates nasu tamike takai kitchen tadawo hijabin na hanata aiki sai kawai ta duka ta zare hijab din ta ijiye kan kujera ta duka ta hada glass cup da jug tamike tawuce kitchen ta ijiye dudda ga vacuum cleaner tsintsiya tadauko da Parker tafito daidai yana fitowa shi da Waleed