Sashe 1
Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
[05/04, 9:54 am] +234 703 293 4950:
LOKACI BAI KURE BA
M SHAKUR
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI!
EPISODE 1
TOM INA AMARE WAYANDA HARYAU BAKI TABA TASHIN KAN MEGIDA KIN BURGESA BA?
INA KUMA UWARGIDAYE DA BASU IYA HARKAN ABUNBA BAKIDA CAPACITY
HAJIYATA BAKI KAWO LIGHT
AKAN GADO??? TOH INA MUKU ALBISHIR DA BUDE SABON CLASS MAI SUNA COITUS JUNCTION WATO MANHAJAR RAGADADA
ZO AKOYA MIKI NANAYE DA AYYARAYE DA ZAI BIRKITA LISSAFIN OGA
CLASS DIN WATA DAYA NE REGISTRATION IS 3K
SEND A MESSAGE TO JOIN wa.me/+2347012181461
Yau asabar misalin karfe ukun rana take shigowa anguwan nasu dake nan extremely busy ga jama
a makil aciki, dan unguwan anan wajen area kasuwa ne hakan yasa anguwan ma is extremely busy ana sana
a ciki sosai, ga masu yan kwankwan ana buga bugen karfe, ga masu saida turame, ga masu saida katakwaye, ga yan kwalta, some na shan taba, ga kanikawa suma na duba mashina, like unguwan is just definition of ghetto area, tana tafiya zufa na keto mata sabida rana da akeyi ga sauri datake ganin yau kaman akwai tashin hankali, dazata shigo layin taga ana hada taya da katako an taru ga fetur Allah sa bawani abu za
a kumayi yau ba, karasawa tayi wani lungu haka tashiga ga gidaje awajen guda biyu yan kananu suna facing juna, tsayawa tayi gaban daya daga cikin gidajen tai jimmmm ganin kwado a kofan saita juya tashiga gidan dake facing nasu inda wata mata ke tsakar gidan tana ganinta tace
Likitoci an dawo
idanu yarinyar tadan juya daman gasu manya manya farare tass kaman madara, duka duka yarinyar bazata wuce 15yrs ba, tana sanye da kayan nurses farare da hijab karami fari, light caramel ne kalan fatan ta dake dauke da gira mai yawa da cika baki sidik, gashin idanu ma haka bakake sosai ga manya manyan fararen idanu kal kal kaman an wanke su da madara, tsakiyan baki kirin ga dogon hanci da karamin bakinta mai dauke da pink lips masu bala
in kyau ka kallesu kaman ka taune sabida kyau, goshinta da gashi sosai a kwance harda zufan datakeyi yasa suka kara kwanciya, kana ganin goshin kasan tanada suma sosai, just last month tagana zana WAEC nata sai Baba yasata awani auxiliary nursing program da akeyi asabar da lahadi a filin makarantan LEA wanda tafara zuwa ana koya musu basic things haka dan baiso taita zaman banza agida wannan data zana jarabawa, Matar dake wanke shinkafa tace
shiga dakina saman fridge Mamanki ta ijiye miki makulli, sunje dubiya chan teaching hospital a gabari itada makotan mu hala sai yamma zasu dawo
gyadamata kai tayi tawuce ta shiga tadauko tafito daga gidan ta tsaya tabude kofar gidansu tazare key tashiga dan zaure tafara wucewa kafin ta dage buhu tashiga asalin tsakar gidan dayake a gyare ko
ina, gidan baida wani girman kirki kaman dai gidan data shiga ne ta karbi key, wucewa tayi tabude kofar dakinsu ta shiga falon shima a gyare ga kujerun su na leda bakake daya yayyage kana ganin soson but overall dai dakin tsaf tsaf, akwai dakuna biyu bayan falon na biyun ta wuce ta bude ta shiga wata yar katifa ce irin ta yan boarding school akasa yar mitsila an shimfida zanin gado mai kyau ajiki sai littatafai na boko a gefen gadon saiga kula yar karama saikuma wardrobe babba a dakin wanda Mama bata dade da dawodashi nan dakin ba dukawa tayi daga wajen tashiga kokarin cire kambas baki na kafanta na school taji hayaniya da ihu a unguwansu.
sai mun kashesa! Aakashesa! A cinna masa taya! A konasa! Zamu gwadama gwamnati basu isa su rufemana hanyar cin abincin mu ba! Hakanan kawai gabanta yafadi, a unguwan nan aka haifeta tagirma but haryau tsoron unguwan nan take banda zuwa boko da islamiyya babu inda take zuwa, kullum cikin tashin hankali ake a unguwan nan, ama mutum duka, a kona mutum da taya, a sassare mutum anan unguwan ba abu mai wuya bane, yan sanda karan kansu sun gaji da yan unguwan dan sune constant customers din police station, ihu da guje guje dataji anayi yasa bata jira takarasa cire dayan kambass dinba tamike tafito falo so take taje ta kulle kofar gidansu wannan da Mama batanan Baba ma haka she
s scared, ta tsani tashin hankali, tana kokarin daga labule falon kawai taji an shigo gidansu da wani irin gudun da kawai tasan na tashin hankali ne kafin tamayi wani motsi kawai aka daga labule aka fado dakin tayi baya zata fadi ta dafa kujera da sauri takalli gabanta a tsorace, wani mutumi ne dogo babba ne yana sanye da wandon shadda dayakoma baki dan bamata tantance kalansu ba sabida yanda sukai baki, babu riga jikinsa but ko
ina yayi baki kaman gawayi, hannunsa na haggu nawani irin tiriri kaman an dafa hannun a wuta, fuskansa baki ko
ina ga jini dakebin goshinsa yana wani irin kaurin hayaki, kallonta yayi ganin yanda yar yarinyar ta zaro idanu gabanta na faduwa bakinta na motsi kaman tana shirin ihu daidai kuma suka farajin gudu wajajen gidan ana cewa
yashiga lungun nan, yashiga lungun nan
da sauri yasake kallonta yadan daga hannayensa sama cikin muryan karfin hali that is a bit calm karya tsorata yar yarinya yace
please help me!
[05/04, 9:57 am] +234 703 293 4950:
LOKACI BAI KURE BA
M SHAKUR
EPISODE 2

KIZO AKOYA MIKI HARIGIDO KISAMI KAN OGA
Dasauri yarinyar takara kwalalo idanu tana kallon bakin mutumin looking really really scared, cikin zakakkiyar muryansa data dishashe sabida azaba yace
hide me please! Kasheni sukeso suyi!
Daidai an buga kofar gidansu kofar yayi wani irin kara kaman an karyata ma hakan yasa da sauri ta juya tashiga kalle kalle tagama rudewa batamasan mezatayi ba, idan taki taimakonsa aka kashesa itama tanada hannu a kashe musulmi dan uwanta kuma wuta zata shiga, tabarsa tasan tsaf zasu kasheta rasa abinyi tayi ta kallesa saikuma tayi hanyar dakinta tace
ka zo
dasauri yabita yana kallon ko
ina wardrobe da Mama takawo mata dakin tabude wanda ba wani abune ciki ba tajuyo ta kallesa tace
shiga na boyeka anan
gyadamata kai yayi yashige ta maida kofan da sauri tarufe daidai samarin da sunfi Allah kadai yasan adadinsu sun fado falonsu, rawa jikinta yafara ganin suna tahowa zasu shigo dakin kuma bataso su shigo zasu iya ganinsa sai kawai ta zare hijabinta ta yar akasa mutumin cikin wardrobe din na kallonta tadan ramin wardrobe din, takai hannunta bayan riganta tashiga jan zip dinta kasa ahankali kadan kadan gabansa na faduwa yace
wat is this girl trying to do
yaga wani black tabo mai girma a ta right side na kafadanta daidai samarin na daga labulen dakin wani irin ihu ta tsala tareda dukawa da sauri tace
Mamaaa!
Wanda ke kan gaba ya fizge labulen cikin muryan yan ta
adda yace
dalla gafarachan Malamai ku koma baya bakuga yarinya na kokarin cire kaya bane kuke dage mata labule
dasauri ta dauki hijab nata tasaka jikinta nawani irin rawa kaman tanajin fitsari kirjinta kaman zai tsage ganin mutanen nan ba alkhairi bane, dan daban yajuyo ya kalleta ganin dukta tsorace yamata murmushi da black lebensa na taba yace
yanzu kika dawo daga makaranta Feerahn Mama?
Gyadamai kai tayi dan tasansa sarai dan makotansu ne ya gagari iyayensu, tace
eh Ya Anas
wani narkewa zuciyansa yayi yasake washe baki yace
wani bai shigo gidan nan ba?
Girgizamai kai tayi ahankali tace
babu kowa agidan yanzu nadawo na karbi makulli wajen Mama Uwale nabude gidan Mama wai sunje dubiya chan gabari
juyawa yayi believing yarinyar yace
tohh sai ajuya bai shigo nan ba eh ya ne mu ware, yarinya karama ce agidan kanwarmu Safeerah, Mamanta ma sunje dubiya, aware
samarin suka fara fita yajuyo yakalleta tasauke kanta kasa gabanta har bugawa yake tsanagen tsoro yasake washe baki yace
karki damu babu wanda zai kara shigowa karkiji tsoro babu wanda ya isa yatabaki a layin nan, bari muje agaida Mama
gyadamai kai tayi ahankali gabanta na faduwa ya wuce gabanta sai faduwa yake bana wasa ba takai kusan 5min ahaka sannan ta tashi tafito falonsu ko
ina yayi datti sun tattaka musu har kujeru da takalma tawuce tafito ta taho zaure gabanta na faduwa taga neighbor nasu tace
kinga Safeerah kulle kofa ki garkame sakata Allah ya tsaremu daga sherin mutanen nan kinga yanda suka juyamin gida, wlh nagaji da unguwan nan ina dalili kullum cikin tashin hankali muke rufo kofarku nidai
gyadamata kai tayi ta maida kofansu tarufe ahankali tasaka sakata na sama dana kasa sannan tajuyo har lokacin kirjinta racing yake tashigo falonsu tamaida kofa tarufe tasaka sakata zata wuce sai kawai tayi wajen dan karamin freezer su tabude taciro goron ruwa, tadauki rubber cup dake saman fridge din ta tsiyaya ruwan sanyin a cup din tawuto tashiga dakinta tawuce wajen sip dinta tabude ahankali tadan koma baya adan tsorace ta kallesa, ijiyan zuciya kawai yake saukewa yama kasa motsi sai hura iska yake a hannunsa dake masa wani irin azaba, ahankali tamikamai ruwan da hannunta, juyowa yayi yakalleta saiyasa hannu ya karbi ruwa ya tsaya kallon cup din saikuma yakai ruwan baki ya kwankwade within seconds duktana tsaye tana kallonsa kana ganinta kaga matsoraciya yamika mata cup din yace
karamin
karba tayi tajuya takoma falo tasake debo ruwan takawo mai ya karba ya kwankwade yabata cup din, karba tayi tana kallonsa, ahankali tace
nabaka abinci
? Juyowa yayi yakalleta sai yakasa magana sai kallonta daya tsaya yi hakan yasa Safeerah tajuya tawuce wajen gadonta dan karamin kulan abinci ta da spoon dinta tadauka tajuyo tazo har wajen wardrohe din still kallonta yake tashiga bude kulan da sauri ta duka ta ijiye marfin a kasa tasaka spoon sannan ta matso wajen ta mikamai, dafadukan shinkafa ne na manja da baimaji sosai ba kana ganin abincin kasan struggling food ne wanda marasa kudi talakawa ne suka dafa, yayi jim yana kallon abinci batare daya amsaba hakan yasa cikin sanyin muryanta tace
dazafi kaci kanajin yunwa
Jaye idanunshi yayi daga abincin yakalli hannunsa yace
no kici I
m not hungry! Kin dawo daga school, so eat
dukawa tayi ta dauki marfin flask din ta rufe ta ijiye a gefe takara kallonsa hannunsa yake kallo ga bakinsa da gefen fuskansa jini, asanyayye Safeerah tace
konaka suka soma yi da wuta?
Gyadamata kai yayi batare daya kalleta ba, murya chan kasa tace
Allah sarki, Allah kadai keda ikon yin hukunci da wuta ba dan Adam ba, meka musu?
Batare daya kalleta ba har lokacin yace
na kade wani achan express na kaisa asibiti aka basa magani shine nace ya gayamin gidansu na kawosa ina zuwa kawai suka tareni and then this, is like kaman sun sanni is set up nazo kano for wani government project ne!
[05/04, 9:58 am] +234 703 293 4950:
ITS NEVER TOO LATE