← Book details Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 74 OF 93

Sashe 74

Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kallo her ass is so curvy jikinta is so smooth wlh he s just happy she s his wife towel yaja da sauri yataho inda take yarufa mata runtse idanunanta tayi yadauketa yafito da ita zuwa dakin daya kwashe kayayyakin gadon har zuwa bargo ya zubar akasa yadaurata bakin karkacewa tayi tana yarfe hannu cikeda tausayi yace sorry wucewa yayi yakoma closet nasa yanemo mata wani riga nasa babba yakawo dakansa yasamata ya shimfida mata dadduma yasa mata hijab nata ya zaunar da ita fashewa da kuka tayi ashagwabe tace wayyoo Allah na damuwa Salim yayi sosai ta kabbarta salla tana kuka yayi maza ya samo another bedsheet ya shimfida yakai wannan washing machine yana dawowa yazo zai dagata dan yacire nata hijabin yaji jikinta rau sai yanzu yatuna ma Dr ta turamai result na test nata da prescription but matsalan Daddy yasa baimasan meyake ba shima yahau ciwo dagota yayi yakaita gado ta runtse idanunta kawai zazzabi na rufeta daidai wayansa na kara yaga Daddy ne faduwa gabansa yadanyi yakalli Safeerah dakemai kuka yarasa mema zaiyi, yamike tsaye yakai wayan kunnensa baice komiba cikin kakkausan murya Daddy yace kasameni a falona yana maganan ya katse wayan shiru Salim yayi kafin yasauke wayan daga kunnensa yadawo wajen gadon ya ijiye wayan gefen Safeerah yashare hawayenta cikeda mugun so yace ina zuwa Dady is calling me ko alamun kulasa batayiba balle tama bude idanu, tashi yayi ahankali yajuya yafita bude idanunta Safeerah tayi da kyar azaban datakeji yawuce tunaninta wayansa dake wajen tadauka tabude tasa number Mama, wlh ko a aurenta na farko tana budurwa ma bata kira Mama ba but wannan takasa danji take kaman she s dying, idan batai magana da Mama ba zata mutu. EPISODE 7 Wayan Safeerah takai kunnenta da sallama Mama ta daga wayan kaman jira Safeerah tafashe ma Mama da kuka sosai bamata magana takasa rike kukan cus duk uban wahalan da Abbati ke bata Salim yabata wanda yafi na Abbati sai miliyan, Mama tace Subhanallahi Feerah, Meya faru? Mesa kike kuka haka? Kodai tun rashin lafiyan shekaran jiyane har yanzu baki warke ba? Menene ? Da kyar Safeerah tace Mama wlh zan mutuuuuu tashi hankalin Mama yayi Safeerah hates sickeness ta tsani magani da asibiti amman kuma hakan yasa tanada dauriyan ciwo sabida bamata so ace tasha magani ganin jinta ahaka yasa Mama tace meke damunki tell me kunyama takeji da kyar tace Mama kaman inada basir, komi awajen ciwo sukemin takasa gayama Mama gabanta da anus duka ciwo suke mata but somehow Mama tagane murmushi kadan tayi tace kin zauna a ruwan zafi ? Gyadama Mama kai tayi tana kuka tace Mama tace bari na dafa miki magani naba driver mu ya kawo miki ki zauna aciki har basir din duk zai dena kaman zatai kuka tace muna gidansu Mama bansan yaushe zamuje gidanmu ba Mama tace toko zaki hadani da mahaifiyarsa na gayamusu me za ayi a taimaka miki girgiza kai tayi da sauri tana share fuska tace Mama a a ni kunyansu nakeji sosai bakaramin tausayin Safeerah taji ba, da kyar take magana ma, Mama tace to kisashi mijin naki yazo ya daukan miki maganin da kansa yanda babu wanda zai lura a flask zan juye miki gyadama Mama kai tayi tace toh ina Waleed ? Mama tace yana kasa da Babanki wlh wasansa yake bayama kewanki ba karamin dadi hakan yamin ba just focus and build aurenki okay gyadama Mama kai tayi Mama tace Allah kara sauki zan kiraki anjima, kihuta karki wani abu gyadamai Mama kai tayi Mama ta katse wayan. Falonsu Salim ya shiga Ammi na tsaye wajen dinning tana magana da Chef hada idanu sukai da Salim da sauri ya sunnar da kansa kasa murya ciki ciki yace good morning Ammi ahankali tace kaima haka wucewa yayi sama zuwa falon Daddy ahankali yakai hannu yabude kofan yashiga ciki Dady na binsa da kallo waje yasamu yazauna yace good morning Dad batare daya amsasa ba yace ina Safeerah! Dan kallon Dady Salim yayi saikuma ya sauke kansa kasa yakai hannu yadan shafa kansa kafin murya kasa kasa yace ahmmm tana ..tana side dina yafadi da muryan marasa gaskiya, Daddy yace daga kai maka tea shine ka riketa koh mara kunya ? Kasa magana yayi kansa dai yana kasa Daddy yakada kafa yace jeka sata tadawo nan kasa motsi yayi kansa na kasa how is he going to tell Dady bazata iya zuwa ba, Dady yace bakaji bane mikewa yayi sumsum yawuce har yaje wurin kofa yajuyo yakalli Dady yace Daddy dan Allah kabarmin matana a side dina, please Dad tsaresa da idanu Dady yayi, kaman Salim zaiyi kuka yace jibi I have tafiya work trip to port harcourt for 5days I wanna go with her, please Dad I begged for your forgiveness bazan kara maka kome nama abaya ba kaji Best Dady ganin fuskan Dady yadan saki kadan yada Salim yadawo sai yazo kujeran da Dady yake yazauna gefensa yadan kallesa sai kawai yayi hugging Dady murya chan kasa yace Dady I want my wife with me all the time kanaso wani abu yasameni? Idan nace nafara aikata wani zunubi inabin wasu fa kaifa Allah zai rubutama zunubi Dakuwa Babansa yamasa yace ni kakema emotional blackmail Salim murmushi yayi yay lamo ajikinsa kaman dan yaro yace Daddy pleaseeeee I will never disobey you again kaji dan Allah Dadyna wlh baitaba sani Salim can beg him like this ba abin feels so good murmushi yayi kadan yadan gyara fuska yace okay kutafi wani kankame Dady Salim yayi yace Daddy you are the best sai kawai ya mannama Dady peck a kumatu Dady yataba kumatunsa dasauri yace wat is this? Are you confusing fuskana dana Safeerah ? Akunyace Salim yace sonka nake Dad thank you Dady yace Allah yamuku albarka, Allah baku zaman lpy, she s a small girl Salim take care of her kaji, she s been through alot, Allah ya albarkaci zuri an ku Dasauri yace Ameen Ameen mikewa yayi yawuce yafita Dady yabisa da kallo feeling happy ganin Salim is happy with him after a very long time, yahakura rayuwan nan kana naka Allah na nasa, not everything goes as plan, he pray for all his children Allah ya basu fatinciki, shikuma Salim Allah yarage masa zafin kai da zafin zuciya cus he needs it now dayayi aure. WAI WAYE BAYA KADAN A bakin titi aka saukesu da kyar Momma tasami drop yadauketa har gida a hannun gateman nasu ta karbi 5k tabasa gateman din na kallonta sabida yasan sojoji sun tafi da ita yace Allah ya kiyaye gaba, gida tashiga kaman daga sama Salma taji muryan Momma tace Salma dasauri ta tashi daga jikin Shamsu idanun nan sunyi jajir tazo waje da gudu ta rungume Mamanta fake tafiya da kyau faduwa Momma tace nemi yi ma suka kamata suak shigo da ita ciki Salma tace Momma gwamnati ne takamaki we called our lawyer but bamu sami any information akan wanda ya dauke ba, Momma what happened ina kike for 24hours? Ijiyan zuciya Momma tasauke kafin ahankali tace Salim ya kulleni a kurkuku! Dawani irin sauri yaran suka kalleta idanunta sunyi ja baki tabude zatai magana sai kawai tafashe da kuka sosai tace da girmana, da tsufata, da darajata ya kulleni a kurkuku, bantaba sanin ya kurkukun sojoji yakeba saida ya kulleni hugging Momma Salma tayi itama tahau kuka abun namata zafi azuciya, Shamsu yahau huci, Salma tace Momma let s report him wlh, kinada mutane in this government ya wulakantaki haka report him Shamsu dake huci yace what evidence does she have against Major General? Kunsan waye sojoji kuwa? There s no way she can prove yakamata and unlawfully detained her, kawai kufita harkan su, Alhamdulillah babu wanda yasani balle muji kunya aduniya Momma ta goge fuskanta tass takalli Salma tace kema ki hakura na kalli idanun Salim na tsorata wallahi Wallahi Salma ba lallai itama Safeerah taji dadin zama da kalansa ba aje dai zuwa, after what I saw bana miki kwadayinsa dukko uban kudinsa, mutum mara imani, mara tausayin tsofaffi ban haifesa ba but ya wulakantaki ni haka, Abbati na gidan yari yanzu he set him up no please stay far away from him, zumunci da kanina ayisa sama sama but bani basu Allah baki miji nagari kiyi aurenki kema I m out! Ko kadan Salma bataji dadin magana a ba danta kwallafa ranta a Salim but ganin Momma is sad saitabar maganan kawai. Safeerah na kwance fitsari takeji amman takasa tashi zaune Salim yashigo fuskansa lullube da farinciki dan today is just a good day for him, kallo daya tamai tadauke kai haushinsa takeji sosai da sauri yazo yana kamata yace me kikeso turesa tayi cikin yar karaman murya tace rest room daukanta yayi saida ya runtse idanu tace wayyyoooo yawuce da ita bayi ijiyeta yayi yafice zatai fitsari saida tai kuka nan ma da ruwan zafi tai tsarki ta bubbude kafa tafara tafiya da kyar bude kofan yayi shima ganinta ahaka saida yayi turus meyama yarinyar nan haka? Aransa yace she s only 20fa bai bita ahankali ba, wani tausayi takara basa cikeda so yazo yadauketa yace sorry ko lemme bring breakfast kiyi we are going back to our house we will branch and see Dr ki daganan batamai magana ba sata yayi agado yadauki wayansa zaiyi waya ganin tayi waya da Mama yasa yakalleta kai tsaye yace why did you call Mama ? Juyamai baya tayi asanyaye tace magani zaka karbomin dan shiru yayi chan yace maganin mene EPISODE 7 Kan Safeerah na kasa innocently tace na basir dan murmushi yayi sai kawai ya kwanto gadon yakai hannunsa yadaura saman jikinta kawai Safeerah tafashe da kuka tace dan Allah ..Dan Allah karkamin wani abu dan Allah wlh dariya sosai tabasa sai kawai yayi hugging nata tabaya yakawo fuskansa saitin wuyanta yace bakida basir Pretty Feerah, I just over drilled you I guess namiki yawa runtse idanunta tayi tsigan jikinta natashi wlh Salim dan iska ne kawai fuskan rashin mutunci dayake dashi yakesa bazaka dauka dan iska bane, kiss ya manna mata a gefen fuska yace Allah ya miki albarka! Yayi shiru saikuma yajuyo da ita tai facing nasa murya chan kasa yace open your eyes! Ahankali tabude idanunta, hannayenta yadaura saman
Chapter 74 · 0% Book details