Sashe 48
Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
she s 22, final year student din Accounting a Nile in few months zatai graduating, tayi saukan Al, Qur ani tun marigayi mahaifinta tsohon gwamnan Jigawa na raye Momma tace budurwa ce bata taba aure ba, Salma is simple girl that has a pure innocent heart, kaganta dudda ta girmi Safeerah amman Safeerah kullum dukanta take tana sata kuka sabida batada karfi da wayau, bata taso cikin rayuwan talauci ba, or all this ghetto life kalan na su Safeerah saisa sukeda banbanci upbringing baki Salim yatabe now he sees what the whole meeting is about, anatse Momma tace Salim dago kai ka kalleni dago kansa yayi yadaura kan Momma bayako kyaftawa ba tsoro ko shakka or wani abu, Momma ta dafe kirjinsa tace kaganni I am a mother! Bazan taba ganin abinda zai cutar da d ana nayi shiru ba, before Safeerah kanninka Auwal has been friends with d ana Shamsu tun zamanin university so that makes u kaima d ana, why will I see abinda zai cutar dakai nai shiru eh Salim? Koba hakaba Auwal ? Gyadamata kai Auwal yayi batare dayayi magana ba, gyara zama Momma tayi da kyau ganin yanda Salim ya tsareta da idanu, dan rage murya tayi tace bansanka da wuri ba danasan da Safeerah zaka aura dana hanaka, kasan dalilin dayasa nama Safeerah aure bayan sun dawo garin nan? Kurr Salim ke kallonta baya ko gezau, Momma ta rage murya ta nuna Shamsu tace kagansa nan duk abokinsa dazaizo gidan nan binsa take, yar karaman yarinya tasan maza bala in son maza ne da ita Momma tace danaga abin yayi yawa yasa na roki kawata data gayamin tana nemanwa danta aure dayaki natsuwan mata, an gayamata akamai aure zai natsu shine na hada aurenta da Abbati amman shima ta shiga gidansa bai isheta ba tadinga biye biye saisa haryau bai yarda Waleed dansa bane ya koreta sabida yagano bin maza ta Salim bai bari takarasa maganan ba dan he s loosing his cool strictly babu wasa ko rahama kan fuskansa yace what exactly are you trying to tell me now Madam? Ba Momma kadai ba har Shamsu da Salma saida suka kallesa gabansu duk ya fadi ganin yanda baida wasa kuma baida mutunci yanda yakira Momma da Madam was damn rude, dan dakewa Momma tayi irin na cikkakiyar yar duniya, tayi yar dariya kadan tace daman labari naji kayi aure ka auri asalin matarka saliha baiwar Allah da iyayenka suka zabama tausayinta nake banso innocent yarinya a shafa mata wani cuta dan Safeerah bata fasa halin nan that is the same reason dayasa na korata daga g dana rannan dan ganinta akai da maza banso ta batamin Salma Momma tadanyi shiru ganin yanda Salim ke kallonta yasa taji gwara tafitomai a mutum tace kaga Salim nasan sojoji nasan yanda kuke mata daya daman sukan muku kadan i get that, bazan hanaka mata biyun ba but why not karabu da Safeerah tunda ba matar arziki bace ga Salma nan gabanka, innocent yarinya, very pretty saika aureta ita taje anabiyu wani kallon Momma yayi, is taking a lot from him dabai daura mata mari ba he hates nonsense ko gayamata kalamai masu zafi hakan yasa yamike tsaye yakalli kaninsa yace s go there s nothing to do here dasauri Auwal yamike shikuma yajuya zai wuce Momma tace ka zabi zama da karuw Kubura! Salim yajuyo yakira Momma da kakkausan murya mai zafi idanunsa sun chanza launi hardly kake gane ransa yabaci but today is was obvious! Ran Salim yabaci, da hannu yanuna Momma yace mind your language whenever kike magana akan iyalan gidan Salim! Dakin har amsa deep husky voice nasa yake, Momma na kallonsa sosai hakama Salma dashi kansa Shamsu da gabansa ke faduwa! Sassauta murya yayi yace be very careful! This is my warning! Yana fadi yajuya yafice Auwal yabisa abaya suka shiga mota Auwal yaja motan sukabar gidan, bini bini yana tuki yana satan kallon yayansa da idanunsa ke alumshe shi yasan ransa abace yake, maida kansa kan hanya yayi ahankali yace Yaya I am 100% sure sheri kawai sukema Safeerah, cus rannan da Shamsu yakawota office dina the little 2min dasukayi I was able to understand they hated the girl, basason cigabanta, so kake kabar Safeerah ka auri tata yar baki yabude kadan yace take me to my house Gidan barrack yawuce ya shiga yana duba komi cleaners ne agidan suna kara cleaning komi the interiors is beautiful Ya Allah, he spent money, he just wanna keep her here cus he loves yanada wife a barrack cus he s always here for work and other things unless basa Abuja, also those crazy family members nasu baiso suna zuwamai gida anyhow ko kashigo barrack babu wanda ya isa yashigo this particular estate nasu sai da izininsa, but nan gaba zatabar nan, gaidashi ma aikatan sukayi ya amsasu yawuce sama first dakin dake kusa da nata ya shiga dakin Waleed kaman akasan waje asalim children room anyi fenti har POP sama na space da astronaut ga bed nasa mai kyau an gyara ga shoe rag yazubama yaron shoes na banmamamki ga wani babban basket na toys cars Superman menene menen babu wanda babu aciki fitowa yayi yarufe kofa yashiga dakin Safeerah it looks so feminine yayi kyau sosai maida kofan yayi yawuce dakinsa shima yayi kyau zama yayi kafin yatashi ya chanza kaya zuwa na sojoji yatafi office. Ahankali ta tashi zaune daga gadon takasa bacci Yasmeen dake bacci ta kalla dan hasken bayi na lekowa dakin kaman Yasmeen ne bata rufo bayin ba, data rufe idanunta tunani ke zuwa ranta takasa natsuwa, she s super worried, all this while da aka daura aurenta bata damu ba yanzu ne datasan for sure gobe zata tare gidan wani takeji gabanta na faduwa sosai, bala in tsoron aure take, har kasan ranta bataso takara sake aure ba, situation na iyayenta shine ya chanza mata lissafi, even though Salim seems like a good Man, he s taking care of parents nata, kayan kadai dayama u Mama dazasu saka yau abin kallo ne, danta komi shike musu yanzu that doesn t mean tana sonshi, she don t feel anything about him, koda yake ko auren farko ma hakane, tana ganin yanda Yasmeen ke soyayya da saura yarinya iya baya tabayiba, ta wahala agidan Abbati sosai what is she made the wrong choice data karbi gidan mutumin nan iyayenta na zama aciki? Wat if yazo yanacin ubanta yana dukanta agidansa gasa soja iyayenta basu da karfin kwatota, gashi tanada kishiya budurwa ba kaman ita bazawara ba, she feels shima kawai ya aureta ne in form na taimako tunda ta taimakesa ada bawai dan so ba cus matarsa tafita komi ga kyau kaman balarabiya, shiru tayi, tasauke ijiyan zuciya zata iya daukan duk wani wahalan duniya as long as iyayenta and Waleed are fine, as long as bazai cutar da Waleed ba, bazai kori Waleed daga gidansa daga bayaba yace shiba ubansa bane she is fine, in sha Allah zata zama wani abu zata tara kudi incase of rannan da zai kore Waleed ko wani abu makamancim haka tasami dan kudin da zata kama gida tasa iyayenta Ijiyan zuciya ta sauke gabanta sai faduwa take tana tuna abunda Abbati yamata dahar tai ciki yanzu shima wannan haka zaimata? Bata taba jin abu mai zafi kaman shi ba, anmata CS haihuwan Waleed but CS din baimata zafi ba kaman yanda tarayya da Abbati yamata zafi duka zagi da mari babu wanda baya mata idan yanayi dan dama abuge yake nemanta babu randa baya shaye shaye sosai gabanta ke fadi cus that s the only thing datamafi tsoro shi sex din is painful she hates it, how is this marraige going to be? Bazata iya maganan nan da Mama ko Baba ba bataso tasa damuwa aransu but she is worried, sauka daga gadon tayi ahankali tawuce bayi alwala tayo tafito tadauki hijab tahau sallan dare har asuba bata runtsa ba addu i take. Zuwa dakinsu Mama tayi da asuba dan tadasu tana bude kofa taganta zaune saita tsareta da idanu kawai tagane yarinyar batai bacci ba, tahowa ciki tayi ta duka gefenta tace meke damunki? Murmushi ta kakalo tace bakomi Mama shiru Mama tayi tace bazaki gayamin gaskiya ba ? Baki tabude zatai magana sai maganar ta makale ta lumshe idanu da sauri tana hana kanta kuka wlh kawai tsoro takeji, abakin gadon Mama ta zauna saita kama kanta rungumeta Safeera tayi hawaye na zubomata tace Mama gabana faduwa yake tsoro nakeji, wlh banson auren Mama, banso natafi nabarku, ya barni anan na zauna daku sosai taba Mama tausayi, Safeerah is just a small girl da all she needs is parents dinta around this age suna kula da ita banda condition mema zaisa amata aure at 16, wani mara tarbiya ya wulakanta mata rayuwa and dumped her da ciki, bayanta Mama ta shafa tace shiiiii ya isa, dazaran kinji gabanki na faduwa ki dinga kiran sunnan Allah, as long as kin rike Allah bazai tabasa kiji kunya ba Safeerah, kin muzantu, an cuceki and wulakantaki an azabatar dake a aurenki na farko, I believe Salim zai kasance lullubi da rahama agareki sai nan gaba zaki gane kika zauna dashi, kiyakuri I know sabida mu kika fadawa aure haka amman Allah zai sakanya miki da alkhairi for wat you did for us kinji, stop worrying ina raye fa, and zan biki da addu a kema kidage da addu a kinji gyadama Mama kai tayi, Mama tacirota daga jikinta ta share mata fuska tace maza ki gama kifito amiki gyaran jiki kisha magungunan ki, su Ummi zasu kai kayayyakin ki, da magungunan gidanki anjima ki dinga sha kullum kinji sune mutumcin diya mace gyadama Mama kai tayi, Mama ta mike tana tada Yasmeen da tai salla sannan tawuce tafita. Kiri kiri Safeerah kinyin makeup tayi abun kunya yabata saikace wata budurwa amman tasa lace mai kyau da gold awuya kunne zobe da hannu, hannayenta da kafa sunsha lalli da akamata jiya, Waleed ma yayi kyau an samai shaddar da Salim ya dinkamai da hula da malummalum daidai jikinsa da takalmi sai kallon Waleed take kaman zata hadiyeshi tana son Waleed sama da yanda takeson ranta, su Salma da Momma sunzo Momma tahade rai sosai