← Book details Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 93

Sashe 85

Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kallon Dady saikuma yakalli Ammi tace tashi kabar gidan nan you heard babanka ahankali yatashi yajuya KB zaiyi magana Dady yace banson ji kubarmin gidana har wajen kofa Salim yaje saikuma yakara juyowa ya kallesu jikinsa yayi matukar sanyi kaman kamai kuka ahankali yace m still very much sorry Daddy Dady yace I don t want your sorry nazo wajen nan saina shakeka kaman yanda ka shake yar mutane juyawa Salim yayi yabude kofa yafita gently. Safeerah dake sama tai mamaki nobody has ever stood for her like this, wlh iyayen Salim nada kirki sosai. Har zuwa mota suna shiga ya kifa kansa akafa KB ya kallesa har yanzu yakasa gane how can you love someone this much sannan ka kama ka mareta ka shaketa kaman zaka kasheta haka, somehow yaji dadin abinda aka masa yasan love yasa su Daddy suka masa haka sabida karya kara amman kuma suma su duba condition na yaron nasu he s not doing okay at all, but kuma gaskiya babu escuse for dukan mace da taba lafiyanta shiga yayi yaja motan, dago kansa Salim yayi idanunsa sunyi jajur kaman yasha giya yace where is John? KB na tuki yace an wuce da shi sickbay Abuja wayansa ya daga yana wani irin huci dawani kalan dark voice yace akawomin John H2O water room kennan, dakin azaban ruwa ne dakin KB ya kallesa yace just question him karka azabtar dashi karya mutu a hannunka! Kaman bada shi yayi magana ba, KB ya kallesa ganin yanda yafara rikida zuciyan yafara yasa kawai yace I will do the questioning ka zauna a mota zanzo maka da answers azuciye yace ban saka ba KB yace sai nayi dan ubanka shege! Waikai meke damunka bakaga you have enough problem on your plate ba, nabarka ka kara da killing John? Better work on controlling this your damn crazy temper, look at the problem kake ciki ka kama ka daki yar yarinya without bincike sAbida wani banzan kishi, kafin mumaje H2O wlh saina biga footage room na karbi na gaban flat naka I know yanda Safeerah tace yakarbi wayanta ya karba ne, you need to see and dwell on your actions, wat is your problem? Do you want to loose yarinyar daka wahala fir 5yrs kana nema? Did you know how scared and afraid of you she is, Ka karamin wani magana wlh sai ranka yabaci cus you are very very stupid Salim, from the moment onward im in charge of this case and I will do everything in my power na nuna maka matarka is innocent wani agenda ne dai daban na John dayakeso ya bata mata suna, and bayan nagama hakan kasani ka shiga uku and I hope Safeerah bazata yafemaka da wuri ba banza kawai KB ya zazzagesa Salim na kallonsa idanunsa sunyi baki, har barrack suka shiga gaban building na camera estate nasu Salim zai biyosa yace stay in the car wucewa yayi ciki kusma 30min yabata sai gasa yafito wayansa na hannunsa kawai yabude WhatsApp yabasa dan yasa sun tura masa wayan ta wajen yace play the footage jikin Salim yayi sanyi ya kunna ga everything yagani da yanda yafara karbi wayanta harda yanda bayan ta shige gida yawani dunkule hannu yacd Yesssss na murna yayi tafiyansa, kirjinsa Salim yafara duka nan da nan sAbida ya cure masa ya chushe Kb yayi tsaki yatada mota zuwa H2O room da akakai John fita yayi daga motan Salim na kokarin fitowa ya dannama motan Lock Cus ayanda yaga Video nan Allah Salim saiya halaka John halakawa sosai ma gwara shi yayi, kaman zai fasa motan da only reason yakasa fasa glass din was sabida bloodpfoff cd motocin sojoji ne da tuni ya rusa glass din yafito haka yadinga kunfar rai a motan kusan 1hour saiga KB yafito hannun rugansa duk ya jike ga wayan John a hannunsa yataho yabude motan yashiga Salim yabude motan zai fita Kb yace Salim come back here cus is matter does not even start da John he s just a messenger wani ya aikosa! Chak Salim ya tsaya yace wani wa? Ahankali yace wai AJ kasan sa ? Girgiza Kai Salim yayi, KB yace John yace the guy said anaso araba aurenku, plan din was anaso kazo ka gansa tareda Safeerah a bedroom ba kaya ajikinta daga ita sai towel, the call daya nuna maka was AI generated it was fake, but AJ yabasa kwangilan aikin, AJ shine sponsor nasa ga number sa naturama team har an samomin location nasa yana rainbow hotel nasa a daukosa Lumshe idanu yayi jijiyoyin kansa na fitowa sosai bakaramin tausayi yabama KB ba hakan yasa yayi extending hannunsa yadaura saman kafadansa yace t be too hard on yourself, kowa can make mistake we are all humans after all duk yanda yakai ga taurin rai saida hawaye ya gangaro daga idanunsa dasauri ya share da bayan hannu yayi huci yace if only she was free with me bata tsorona she would ve told me everything that transpired between them, how? Why did i hit my woman KB? Why did i have to go that extreme banyi binvike ba? I was so blind and dump all abinda ke raina was matana ta karbi number wani tayi saving takirasa bayan nafita when I know the condition dana barta ko motsi bata iyayi but duk banyi tunanin ba, kaima I fought you, I m just so scared of loosing her, I had to send her EX to prison and make sure bazai fitoba sabida kawai ina tsoro kar wata rana tace zata koma wajen tsohon mijinta tunda sunada yaro, KB I m afraid of loosing Safeerah sama da yanda nake tsoron komi aduniyan nan, the thought of wani yaganta, ko wani ya kulata, ko yamata magana drives me insane nakasa denawa, what is wrong with me Kabir? I love her more than anything but I beat him and strangled her to almost her death sabida kishi, I don t know what is wrong with me but mesa nai hurting wacce nakeso eh ? Hawaye yakara fitowa daga idanunsa yana kallon KB. EPISODE 8 Kabir dake kallonsa, softly yayi patting shoulder nasa yace Salim I think you need help, cus kishin dakake dashi is bakin kishi, and the level of insecurity dakake feeling akan Safeerah is too much, kariga ka aureta she s going nowhere unless kaine ka saketa then why fear? Why try killing her? You need help of a professional zaka yarda na maka booking therapist dazakaje wajensa kamai bayani yabaka professional help if need be ma harda drugs zakaje? Gyadamai kai Salim yayi ahankali, KB yace good we will do everything one at a time, let s see who is behind fadan nan da aka hadaku then therapist get full help kafin kanemi dawowan matanka gida sabida karka mata wani abun murya chan kasa yace I can survive that long without my Feerah sosai KB ke kallonsa yace zaka koya cus ban hararo maka su Dady zasu baka yarinyar nan ba yanzu sai ankai ruwa rana daidai wata bakar jeep na sojoji na parking an ciro wani guy da aka sama black abu akai aka zare abun Salim ya tsare AJ dabai taba gani a duniya ba aka wuce dashi ciki KB yace stay here Salim don t get involve gyadamai kyau yayi KB yawuce yafita this time around bai rufe motan ba yawuce ciki, yana kallo sojojin na azabar dashi a ruwa ana tsoma kansa a danne, da AJ yaga zai mutu yace zanyi magana! Crossing kafa KB yayi yace start talking you have a minute daidai Salim na zuwa wajen amman ya tsaya a entrance bai shigo ciki ba, AJ yana kallon KB yace Wlh Oga Salim ni banka sanka! yace a lady come to me kan tanaso na taimaka use my influence naraba Major da Matarsa tacemin she s her cousin! Chak Salim ke kallonsa which of Safeer a cousin Yasmeen he don t think she can do that, she doesn t even look that bad dazama tasan mutane irinsu this AJ, Salma? Ya tambayi kansa daidai KB nacewa give me a name dasauri yace Salma, Salma ce wlh kanwar Shamsu KB na son kara magana yaga AJ yayi sama dagashi har kujeran sun fada ruwan dayake awajen mai kama da tank ga zurfin bala i and chair na karfene kuma an kullesa ajiki KB yatashi yace Salim! Juyawa kawai yayi yafice yana linke hannun rigansa yafito yana tafarfasa yawuce motan yabude ya shiga yaja motan KB yafito da gudu but yatafi da gudu yashiga motan sojoji dake wajen yace follow him bin Salim sukaiyi har GRA wani wawan parking da Salim yayi saida ya daki gaban motan da gate yabude motan yawani diro kasa suma KB suna fitowa da gudu gateman yafito zaiyi magana Salim yawani kwashesa da mari da saida yayi baya yashiga tafiya Momma data taso jin karan gate danta leko taga Salim na zuwa sanye da kayan sojoji bayansa sojoji uku na binsa kirjinta ya shiga bugawa tace Innalillahi Salim me Salim yazo nema anan Salma dake zaune tamike tsaye da gudu tana ijiye wayanta akan kujeran tana sanye da dogon rigan atampa da kafa Salim yadaki kofansu yana zare belt na jikinsa na sojoji jikin Momma yafara rawa yace lafiya Salim wani kallo yama Salma dayasa kawai Salma yajuya da gudu zatai sama taku daya Salim yayi ya fizgo bayan riganta ya zuba mata belt dataji kaman ya zuba mata iron masu k aya, tai ihu. Mommmaaaa su KB na shigowa falon da sauran sojoji duk suka tsaya, Momma takasa motsi kawai tafashe da kuka tace Innalillahi Salim me kuma muka maka? Me Salma tayi Asthma garet kafa Salim yasa yawani kwashe Salma tazube a tiles habcinta da baking ya bugu akasa hakorinta daya na gaba na fita Momma taduka tana kuka Salim yashiga zuba mata belt tako ina tun Salma na ihu nunfashinta yafara fizgewa sai alokacin KB yayi stepping in yakama Salim yace dukan ya isa Salim next time she will not try it wani kalan baran da KB yayi yafizgo Salman dake makyarkyata tana nunfashi yajata kaman yar akuya zaiyi waje da ita Momma tace Salim kamin rai, kamin rai nasan tunda har kazo kana dukanta tai wani abun
Chapter 85 · 0% Book details