← Book details Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 93

Sashe 81

Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kawai yajuya yafita yaturama su Dady addresss na nan yawuce dayan dakin yabude yabude bayin Salim na zaune akas yakifa Kansa a guiwa most soldiers do have this episode na anger da zasu iya ficewa hayyacinsu ka dauka sun haukace ne nan bada jimawa ba he will be okay, in less than an hour su Dady suka sauka a airport motan yakawosu har Basw Kb dake bayi tareda Salim yakira aka barsu ayak shigo soja yakawosu har gidan KB yafito dan daukansu daga Daddy har Ammi na kallon motan da glass yafashe ga jini gaban Ammi sai faduwa yake suka shiga falon Dady a tsorace yace ince baima yar mutane wani abuba? Ahankali KB yace I don t know taki bude kofa Ammi yace tana ina ? Anatse yace tana sama right room zakuga yafasa kofan Dasauri Ammi tafarayin sama Dady biye da ita suna zuwa saman sukaga kofa akasa kasa motsi Ammi tayi Dady ne yayi jarumtar shiga yayi knocking gaban kofan bayin yace Safeerah gani nida Mamanki open the door zuwa wajen Ammi tayi ahankali tace Safeerah! Dasauri Safeerah tace Ammi Ammi tace budemin kofa bude kofan Safeerah tayi daga Ammi har Dady suka tsaya kallonta yatsun Salim guda biyar sun nuna akan fuskanta wuyanta yayi jajir ga shedan ya shaketa kukan da Safeerah take jikinta na rawa sai Ammi taji hawaye yataru a idanunta tashigo bayin tai hugging Safeerah data kankameta tana wani irin kuka jikinta na tsuma tace Ammi ki kaini gidanmu gun Mamana dan Allah kasa magana tayi kawai sai bubbuga bayanta take ran Dady yabaci, na rantse da Allah adai duniyan nan ba a haifi yaron da zai tabamai yara mata haka ya kyaleba yau dansa Salim ne yayi hakan? Kaikaikai nonono babu excuse for dukan mace awajensa, yau ko zuwa yayi yaga kato kan yarinyar nan is not excuse wajensa adaki yara mata, juyawa kawai yayi yafice ransa abace yakalli KB dake tsaye gaban chan dayan dakin yace ina yake? Anatse KB yanunamai dakin saiya wuce ciki Daddy yabiyosa bayi KB yabude har lokacin Salim na zaune akasa ruwa na dukansa yakifa kansa kan guiwa Dady ya tsaya jikin kofan yana kallonsa while KB ya tsaya gabansa yakama hannunsa yasaka key yacire handcuff din yace Salim ga Dady nan yazo ko dago kansa Salim baiyiba, Daddy yadaki kirjinsa yace kaf rayuwana bantaba bawa wani namiji hujjan dukan diya mace ba, yau wani kato yakama mini Layla ko Ameerah ko Lubna yama wannan marin sai inda karfina ya kare, balle nawa dan yayi wannan aiki, I don t even wants to hear koma meecece zaka ce bakada hujja Muhammad Salim kodako karuwanci kaga tanayi, dukan mace Salim duka? Kataba ganin nataba mahaifiyarka? Wakataba gani a family mu yataba dukan matansa? Kama kanka and wlh tallahi idan banyi making naka pay for hitting this girl ba banine ubanka ba! Mara mutunci! Mahaukaci kawai shashaha Daddy ya kadakai yafice KB yace Salim won t you talk? Speak Salim amman ko motsi baiyiba, Dady yawuce dakin azuciyw ya shiga bayin yakama Safeerah dake kuka da kansa ransa yayi matukar baci yace samo mata lullubi wife mutafi tashi Mama tayi tafita daga dakin hijabinta tadauka nan tamaga bra da pant nata duka akasa akwatin data tabbata nagane kawai ta kwantar tasa aciki yadauki hijab da hand back nata ta taho yasamata hijab din da takalmi Dady ya karbi jakan suka fito da ita dasauri KB yace Dady dan Allah karku tafinmai da matarsa all couples fight bamusan meya hadasu ba, dan Allah Dad kahadasu kamusu fada tukunna saki jakan nan Kabiru! Daddy ya dakama KB tsawa, KB tasaki ahankali Dady yace zai gane yatabamin diya he s very very stupid suka wuce da kyar ma Safeerah ke tafiya ga azaba gabanta nayi ga duka Ammi taji kawai ta tai ke da lamarin Salim suna fita suka sata a mota sai airport suka shige private jet nasu sai Abuja. TOM JAMA A FOR THE FIRST TIME WE HAVE A NOT SO PERFECT CHARACTER DAMAN ANCE DAN ADAM TARA YAKE BAI CIKA GOMA BA! SALIM YA KYAUTA FOR HITTING SAFEERAH??? SAFEERAH TA KYAUTA FOR YIMA MIJINTA KARYA??? ADVICE THEM CUS AKWAI MAZA DAYAWA LIKE SALIM TAYAYA MATARSU ZATA ZAUNA DA KALAN MAZA HAKA TAJI DADI??? A GANINKU SAFEERAH TABAR AURENSA TAHAKURA SU KOMA KANO KAWAI KO KATSINA KOMA MAIDUGURI?? KANA IYA KANASON MUTUM KA KUMA DAKESA HAR KANA FURTA XAKA KASHESA KAMAN YANDA SALIM YAYI??? RAYUWA ZAI YU YACE MATARSA BAZATA KULA WANI BA??? TAYAYA SALIM ZAI RAGE KISHI???? INADA MALARIA YAU MANAGE TWO EPISODES LETS DISCUSS A COMMENT SECTION! EPISODE 8 Harsuka sauka a Abuja Safeerah kuka take, like ta tsorata kalan tsoron dabata taba jin kalansa arayuwanta ba, cus she can t believe mijinta daya gama cewa he loves her shine ya mareta haka yana cewa zai kasheta, and his looks proves he s ready to kill her, mota suka shiga sai gida already Dr Maje da Dad yakira yana gida yana jiransu, parking sukayi Ammi tafito da ita tana tafiya ahankali tace saitai wanka zai dubata fitowa Lubna tayi da Ameerah dan duk agabansu iyayensu sukabar gidan a haukace turus daga Lubna har Ameerah sukayi ganin Safeerah da fuskanta duk sheda ga kuka tanayi sosai duk yanda Ameerah takai ga jin haushin Safeerah da taya Nana kishi amman saida tazo wajen da sauri tana kallon Safeerah tace Ammi meya sameta? Who slapped her haka Ammi? Safeerah meya sameki ? Anatse Ammi tace tayani kamata muje ciki taya Ammi riketa sukayi itama Lubna tazo dasauri sai Ammi kawai tabar musu ita tace dakina wucewa da ita sukayi dakin Ammi, Lubna saita fara kuka ganin yanda Safeerah ke kuka tace Ammi who beat Anty Safeerah like this? Wlh Ammi bakinta ma na nauyi tace yayansu sabida kunya tace kufita zata shirya, ku daukomin akwatin ta daga mota Ammi ta yaye lullubi kawai tashiga bayinta ruwan zafi tahada sosai tafito tazo inda Safeerah tashare mata hawaye tace stop crying ahankali tace Ammi zanje gidanmu da hannu Ammi ta nunata tace kul karna karaji kin fadi maganan nan, babu inda zaki, nan ne gidanku, muje Ammi tawuce da ita bayi duk yanda Safeerah kejin nauyin Ammi saida ta gasata sosai sannan tai wankan tsarki bayan Ammi tafita daga bayin tadaura towel tafito bayan ta tsane kanta tafito daga bayin Ammi takalli wuyanta zuciyanta na mata radadi what if ya kashe yarinyar mutane? Meya sami Salim? Kaya tasaka sharp sharp Dr Maje yazo dubata yanda take kuka da za a samata drip saida Ammi tariketa sannan bacci ya kwashe ta akan gadon Dady yashigo dakin shima ya tsaya yana kallon wuyan Safeerah ransa yabaci Ameerah tace Ya Salim ne yadaketa haka? Ran Daddy abace sosai yace shine kowa jikinsa sanyi yayi basu kara magana Dady kawai yajuya yafita yana kiran Baffa awaya, ran Ameerah ba dadi indai haka Ya Salim yake gwara da Nanah bata auresa ba, Nanah da ma bayaso da ita kasheta zaiyi halan, kasa daurewa tayi takira Nanah, Nanah na fama da kanta dan Auwal bai sake dagamata kafa ba gasa hariji, mayen sex, bacci yasamu ya dauketa kenan saiga kiran tadaga Ameerah tabata labari batasan sanda tace yanzu Matar dayaki aurena sabida ita yadaka Ameerah? Ameerah tace wlh Anty Nanah, Allah yasoki sojoji basu hadu ba fa, mahaukata ne dudda Nanah hates Safeerah amman saitaga inhar zai iya yadaki yarinyar dayake so haka ita waye sai kawai taji gwara dabai aureta ba, dan bazata iya zama da mai dukan mata ba. KB is one true friend da Salim ke dashi, yahadu da Salim tun sanda sukazo training na short service, Salim has always been this person dakeda zuciya sosai, but after incident daya samesa a Kano Salim ya chanza gabaki daya, yakara dawowa asalin mara imani, the only thing dayaga Salim yadamu dashi is yarinyar dayace ta taimakesa a Kano, but how come yau yarinyar yake duka? Barinsa yayi a bayin yafito yazauna anan bedroom na dakin yayi shiru kawai cus bazai barsa alone ba har aka soma kiran magrib yatashi yaje kasa yayo alwala yadawo saiya dawo saman yabude dakin Salim yagani tsaye a dakin yana cire rigan jikinsa daya jike idanunsa sunyi jazur kaman wuta ko kallonsa bayayi saima cire wandonsa dayayi yawuce yafita daga dakin yafita KB yabisa gaban dakinsu Salim yayi saiya tsaya ahankali yana kallon kofan kafin yawuce yashiga ciki out of respect KB bai bisa ciki fa, kusan 10min yayi aciki yafito sanye da jallabiya da dadduma a hannunsa ya shimfida dadduma yayi sallan asir da magrib yana zaune awajen idanunsa so reddish wlh yabama KB tausayi, tasowa KB yayi yazo gaban dadduman yazauna agaban Salim din sannan yakai hannunsa ahankali yadaura kan kafadan Salim ahankali yace Salim! Dago jajayen idanunsa Salim yayi yakallesa batare daya amsaba, anatse KB yace what is wrong Salim? Meya sameka? Why are you doing all of this? Murya chan kasa data gara gurbacewa yace Safeerah ta karbi number John, and she called him KB na kallonsa sosai yace duk wannan number akan karban number ne? Toh what are you trying to say Salim? Zargin matar ka kakeyi? Girgixamai kai yayi yayi wani huci da shi kansa KB saida yaji zafin dake fitowa daga hucinsa yace I trust matana, bana zarginta and bazan taba zarginta ba cus ba mazanaciya bace, she s a woman of virtue, bazata taba irin wayan nan abubuwan ba KB yace toh idan kasan duka all of this why are you acting like this eh? Wani lankwasa kai yayi jijiyoyi na fitowa a goshinsa sosai yace I dont want matana tadinga magana da wasu maza, I don t want any man a rayuwna Safeerah, why will she collect Johns number? Mexatai dashi? Ubanme yahadata da John? What in this world zatai da number sa? Eh? Yanda Salim ke magana KB ke kallo but bai nunamai komi ba, a girma ya girmi Salim he s 43 while Salim be tsallaka 40 ba har yanzu, ahankali yace Salim kishinka yayi yawa, and this is an unhealthy kishi, wannan bakin kishin baida amfani at all, inhar kanaso kayi xaman aure da mata you must reduce it inba hakaba you will never live in peace da iyalanka, mata ma basason maza masu wannan kalan mugun kishin, wannan
Chapter 81 · 0% Book details