Sashe 6
Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
M SHAKUR
EPISODE 5
Bayan 5yrs
Tampatsetsen gidane mai lafiyayyen kyau, kalan yan gayu da abubuwan zamani, gidan nada girman gaske irin gidajen nan ne da kana ganinsu kasan sai wane da wane ne keda kalan gida haka, ga securities biyu dake sanye da wasu bakin uniform na wajen gate tsaye kaman gumaka, anata aikace aikace a gidan kaman akwai wani event, masu fenti nayi, masu gyaran flowers nayi, ga motoci dayawa parke a compound din.
Wata hamshakiyan mata ce zaune a hadadden parlour dayaji kayan duniya tana sanye dawata shadda dayasha aiki wuyanta da kunnenta duka zinare ne, waya na kunnenta tana magana while wata haka na zaune agabanta tana samata kunshi akafa, sai wasu yammata haka masu kyau su biyu zaune a falon da bazasu wuce 21yrs ba dayan kuma maybe 23-24yrs dukansu suna kama da Maman kagansu farare tass dasu, zare wayan mahaifiyarsu tayi daga kunnenta hakan yasa babban yarinyar tace
Ammi I can
t believe finally Yayan mu is getting married wai har an tafi kai akwatin auren sa yau
dayan karaman tace
I cant wait to see him yaushe zai dawo ne Ammi
? Murmushi matan tayi tace
he said yau
zatai magana wata mata sanye da uniform na Chef tafito daga wani babban kitchen tazo gaban matan tace
everything is ready Madam
gyadamata kai Ammi tayi tace
ok, sannunku da aiki
matan tawuce.
Tundaga nesa security ya hango motan sojoji na tahowa bayanta kuma yaga wata arniyan mota 2024 GLK baka kirin taji uban tinted itama tana tahowa, dasauri yabude gate da yanzun nan daman ya rufe, shiga ciki motocin sukayi, parking motocin akayi sojoji guda biyu sanye da uniform dake motocin sojojin suka fito suka kame, bude gaban GLK akayi wani matashine yafito wanda bazai wuce 34yrs ba haka, baki dashi yana sanye da shadda mai ruwan toka ga waya a kunnensa yana magana, bude kofan flat nasu akayi yammatan biyu suka fito karaman tafito da gudu ta taho tanajan crocs nata tasaka batama karasa sakawa ba ta taho dasauri tana ihu.
Ya Auwal ina Yaya Salim
? Awani irin hankali yabude kofa yasauko da kafansa dake cikin wani black hadadden safety boot na sojoji, kafafunsa na cikin wandon sojoji na kaki kafin yakarasa fitowa gabaki dayansa daga motan sojojin suka saramai.
Sir!
Da alamu yamusu da hannu sutafi suka koma mota suka kunna sukabar gidan, dogone sosai yanada dan jiki irin full body nan, he
s very huge, suna kama da mai tukin saidai yafi mai tukin duhu shi and yafisa kyau sosai da girman jiki da budewa da fashewan kirji, dan wani irin baki yakeda shi mai bala
in kyau ga idanu yan kanana kaman yanajin bacci masu dogayen gashin idanu, ga gashin gira kaman yasakama relaxer sabida yanda suke baki sidik suna shinning, yana sanye dawata black glasses a idanunsa da idan ya kalleka dashi sai kaji gabanka ya fadi kallon yammatan yayi hakannan kowaccensu ta tsaya chak cus dukansu babu wacce hula ke kanta and bawai wani gashin kirki ne dasu ba dayan ma kalaba ne akanta takara attachement dayan kuma gashinta tayi parking gashin ja, gimtse dariya Auwal yayi daya gama waya, dukansu yanmatan suka juya sadaf sadaf Auwal yace
Ya Salim sunzo maka oyoyo ne fa I
m sure sun manta ba mayafi kansu
baice ko kalaba yashiga tafiya ko tafiyansa babu wasa aciki, namijin zaki kenan! Auwal yabisa da kallo kiransa da akayi yasa yakalli wayansa yace
kun fara dawowa daga kai akwatin?
Yayi shiru chan yace
okay
ya katse wayan yabi Yayansa kafin yabude kofa aka rigasa dudda akwai kunshi akafanta saida ta tako tazo tabude kofan fuskanta cikeda fara
a tana kallonsa tace
Sojoji na
for the first time yayi dan karamin murmushi baice komi ba, Ammi kawai takai hannu taja bakin glasses din idanunsa tace
haba dan Allah ciremin wannan tabarau dake maidaka wani zalum saikace Boss na Indian film
kyawawan kananun idanunsa masu long eyelash suka bayyana Ammi ta rungumesa sosai tace
sannu da zuwa Salim, Ya China? Ya hanya
? Anatse yana warware muryansa dudda he
s still sounding strict yace
Alhamdulillah Ammi
sakinsa tayi suka shiga ciki zama yayi kan kujera daidai karaman na fitowa tasaka hula akanta ta kallosa adan tsorace, kallonta yayi da sauri ta sunnar dakai ta taho anatse babu wani girgir tana zuwa tadan duka gabansa tace
Yaya sannu da zuwa ya hanya?
Ahankali yace
fine! Where
s Ameerah
? Ahankali tace
gatanan zuwa
bawasa kan muryansa yace
go and tell her to loose that thing in her head kafin tafito nan
gyadamai kai tayi tace
mahaifiyarsu dake kallonsa tace
dodon gida yadawo kowa saiya kama kansa
takallesa tace
Dadyn kuma gasanan zuwa tashi muje kaci abinci
dan yatsine fuska yayi yace
I want to shower tukunna Ammi
gyadamai kai tayi tace
to jekayi zama kafijin dadin cin abinci
Auwal ya kallesa yace
Yaya ka barmin motan nan please
gyadamai kai yayi yace
daman it
s yours
tashi Auwal yayi cikeda murna zai rungumesa Salim yamai wani kallo hakan yasa ya tsaya yana dariya yace
thank you Big Bro you
re the best
hararansa yayi yawuce duk suka bisa da kallo Ammi na murmushi sosai.
Bude kofa yayi yafice yatafi next flat dake gaban nan yabude yashiga komi a gyare tsaf yana kamshi an kukkunna AC, maida kofan yayi yarufe, da takalmin kafansa yawuce sama yabude wani daki ya shiga yazauna kan gado yana warware igiyan takalmin yacire ya jefar daidai wayansa na ringing, ciro wayan yayi kiran iPhone 16 yakalli screen din ansa Nanah ijiye wayan yayi saman gado yacigaba da ringing yashiga cire dayan takalmin kafansa wayan yashiga ringing akaro na biyu hakan yasa yakai hannu yayi swiping ya katse kiran, yayi dialing number back yasa a speaker yabar wayan agadon shi ya mike yana bude boturan rigansa ringing daya aka daga muryan mace ya bayyana mai zaki tace
Baby I
ve been calling you tun dazu baka daga ba
anatse yana bude boturan rigan yace
ina tare da Auwal ne
dan murmushi mai sauti tayi tace
to ya hanya I
m so happy you
re back, 11months ban ganka ba, Ya program din?
Daidai yakarasa cire rigansa yakalli tabon kunnan dake hannunsa na haggu sai yayi shiruuuuu kawai yana kallon tabon, jin shiru yasa tace
hello Baby are you there
? Jaye idanunsa yayi daga hannun ahankali murya ciki ciki yace
Alhamdulillah
ya ijiye rigan agado yazare farin singlet din jikinsa Ya Allah! Kirjinsa kaman na dan wrestling sabida yanda ya ginu kaman shiya kera kansa ga jijiyoyi a hannunsa a munmurde yake, dan rage murya tayi tace
akwatunana are so fine can
t wait nazama matarka
ba yabo ba fallasa akan fuskansa yace
yau saura kwana nawa?
Dan shiru tayi idan da sabo tasaba da halinsa he does abu kaman baya sonta, wlh kawai sabida Allah ya jarabeta da sonshi ne saisa, ahankali muryanta asanyaye tace
17days
kai tsaye yace
I have to go now i wanna shower, later
bai jira amsanta ba yakai hannu ya katse wayan yazare wando yawuce tafada bayi yajima aciki sannan yafito daure da bathrobe fari mai kyau kawai yahau gado sai bacci yagaji sosai.
Around 4 ya farka ahankali yatashi zaune yadan dafe kansa sannan yamike yashiga bayin wanka yakarayi sannan yafito agurguje ya shiga closet dinsa ya shirya cikin wani soft yadi dark ash color rigan jumper takamasa tsam ajiki hakama hannun ya bayyana muscles nasa sosai da yanda yake a mummurde turare ya fesa yasake wani slippers na Hermes yabude kofa yafice anatse yake saukowa yana tafiya daidai ga hayaniya dayakeji agidan sosai motocin daya gani ya tabbatar an dawo masallacin dake nan kofar gidansu yawuce yayi salla sannan yafito yashigo gidan, yaso yaci abincin Ammi but baison ganin jama
a kawai yawuce yashiga cikin wata uros yaja da gudun gaske yabar gidan barrack yawuce na chan Asokoro yana zuwa aka budemai gate ana gaidasa daga ganin plate number motan ana saramai ko kallonsu baiyiba yawuce chan VIP wings yatafi, kaman estate daban ne shi acikin barrack din sojojin wajen suka budemai gate suna saramai ya shiga yaja mota zuwa wani mahaukacin gida wanda yake number 3 a lane din, yayi parking gaban flat din gidan terrace ne ya kashe motansa yafito yakarasa yasa hannu fingerprint ne yabude yashiga, gidan yahadu Ya Allah kana gani kasan ba
a zama cikinsa sosai sama yawuce wayansa na ringing ganin Marshal yasa yadauki wayan kai tsaye yace
kazo mana da abinci
yayi shiru sai ya zare wayan ya katse yafada dakinsa dayayi kyau shima akwai kura but ba sosai ba rigan jikinsa yacire yasauko yashiga store yafito da wani machine dake mopping kasa da kansa yayi setting up yakai dakin yafara mopping shikuma yayi dusting bed yaciro sheet ya shimfida jin an danna doorbell yasa yasauka kasa yabude kofa wani magidancin mutum ne da akalla zaiyi 42yrs saidai baikaisa tsawo ba murmushi kan fuskansa sosai yana rike da warmer a hannunsa da leda yace
hold this ango bari naje nadauko mana juice
wani mugun kallo yamasa hakan yasa yayi dariya yace
takadirin duniya kafa dawo ko!
Karban kulan Salim yayi da ledan yajuya abinsa yakoma sama yace
meet me asama
juyawa KB yayi shima zuwa flat 6 yafito da juice yadawo gidan dayake kofa a bude ya shigo ya maida kofan yarufe yawuce sama shima zuwa dakinsa yagansa harya bude kulan, one thing about Salim baison yunwa ko uban training dayakeyi ai dole yaji yunwa, zama yayi kusa dashi suka shiga ci KB yace
kadawo lpy? Ya shirye shiryen biki kuma
? Abincinsa yacigaba da ci kaman ba shi akama magana ba, KB yatsaresa da idanu saikuma ya cigaba da cin abincin, jug yadauka na juice ya tsiyaya a glass cup sannan yamike drawer gadon dakin yajawo yaciro wani expensive kwalin taba yabude yadauki kara daya da lighter yajuyo yakalli KB dake binsa da idanu cikin wannan emotionless voice nasa yace
wanna smoke?
Mikewa KB yayi yace
ahhh kaima kasan I quit kaima yakamata kayi hakan tunda we are no longer kids girma muke yanzu, I know some habits damuka koya in this journey na sojoji is not easy kabarsu but taba is one important thing daya kamata mubari for now!
Kara hannunsa Salim yayi ya kunna taban da lighter sannan ya ijiye lighter yadauki glass na juice dinsa yawuce wajen glass door na dakin yayi sliding yabude yafito wajen balcony nasa ya tsaya tsaye yana kallon waje yana busar da hayaki yana shan taban KB dake kallonsa yadan sauke ijiyan zuciya yataso shi kadaine abokin Salim, Salim wani kalan murdaden mutum ne da baka taba iya karantan sa, saisa Zero shine nickname nasa sabida wai he has zero emotions, u don
t understand his happiness, his sadness, his anger, his love, his care, gabaki daya Zero, tun bayan incident that happens to him a Kano 5yrs ago yakoma haka.
TOM INA AMARE WAYANDA HARYAU BAKI TABA TASHIN KAN MEGIDA KIN BURGESA BA?
INA KUMA UWARGIDAYE DA BASU IYA HARKAN ABUNBA BAKIDA CAPACITY
HAJIYATA BAKI KAWO LIGHT
AKAN GADO??? TOH INA MUKU ALBISHIR DA BUDE SABON CLASS MAI SUNA COITUS JUNCTION WATO MANHAJAR RAGADADA
ZO AKOYA MIKI NANAYE DA AYYARAYE DA ZAI BIRKITA LISSAFIN OGA
CLASS DIN WATA DAYA NE REGISTRATION IS 3K
watsapp me to join wa.me/+2347012181461
LOKACI BAI KURE BA