Sashe 88
Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
jini su Momma basu mana kalansa ba, gaskiya Salim yafito daga gidan kwarai, gida masu iyaye tsayayyu masu mutunci da daraja dan Adam Baba yace kwarai and muma zamu gwada musu munsan halacci, zamu tsayama Salim tsayin daka akan wannan lamarin, zamu kira Safeerah kuma gobe muyi magana da ita, banda hakama gabaki dayan matsalan nan daga bangarenmu yafito su Momma amman akwai Allah daga yanzu nabar Kubra, dan gaisuwa zamuyi amman gaskiya bazan taba mance abinda sulama diyata ba, sun lalata mata rayuwa, yanzu wannan auren suna neman kashemata? Me Safeerah tamusu? Allah ya sakamata, Salim kuma zan nunamai yanada uba, zan tsayamasa sai an basa matarsa Gidansu Salim yaje but kiri kiri security n su yace Alhaji yahana abude masa gate baison yakara wani laifi yasa yawuce yatafi barrack, yakai wajen 12 zaune a mota sannan yafito yashiga gidan zama yayi a falo ya kwanta kan kujera yana kallon dinning Safeerah kawai yake gani takawo mai abinci tanamai murmushi lumshe idanu yayi gabansa na mahaukacin tashi hannu yakai yabude wandonsa kawai yafito da abin waje dake addabarsa da ciwo yana cikin damuwa abin shima yanasakasa cikin another damuwan, ayanda matsaloli suka cika kansa bai kamata gabansa ma natashi ba but wlh is just halitta dake zaman kansa mikewa take Safeerah kawai take nema yana tuna first sex nasu agidan iyayensa da second one a PH ana ruwa ahhhhhh! Yayi kara sabida yanda nsa ya murda yafado kasa yana nishi sosai sosai yarike cikinsa jijiyoyin kansa na fitowa, yana nan tsakar falo har wajen 3 sannan ya lafa yadawo daidai. Wuraren 5 tabude idanunta ahankali tai shiru gabaki daya tunaninsa ne aranta, dashi ta farka, mafarkinsa tayi, batasan menene ba but she felt like she s missing him, lumshe idanun takarayi remembering all moments nasu together, tasan he s kind cus he s taking care of her parents but wlh wlh babu abinda ta tsana irin duka duk yanda takai da jinsa aranta zata iya hakura dashi sabida dukan nan, da iyayenta sun bartama ita da tuni tadade da tsufa agidansu ta kwashe iyayenta su nemi na kansu tunda dai idanun Baba yabude komi zaizo musu da sauki, iyayensa basu fadamata kwata kwata sun aikamai da sammaci ba, dudda taji wani irin but kuma gwara su rabun maybe suma sun gane cewa bazai taba dena dukanta bane, knocking kofan akayi ana budewa atare Ammi ce as usual tazo tashinta hakan yasa tarufe idanunta Ammi ta kunna wuta ta kalleta tawuto wajen gadon tace tashi Daughter ba kunada school ba tashi tayi ahankali adan kunyacd tace ina kwana Ammi Ammi tace jeki salla tukunna, ki shirya cikin abaya ko ki using babban mayafi, karki kara fita da karami kalan na jiya okay gyadama Ammi kai tayi, Ammi tafice salla tayi tafita tasa hannu da Chefs sukai breakfast sannan tadawo daki ta shirya saitasa abaya kawai wuraren 8 suka tafi sai kallon compound take ko zata gansa amman bata gansa ba suka wuce school. Wuraren 10 sun gama first lectures nasu kenan suna shirin shiga wani in the next 20min wayanta yahau ringing kallon wayan tayi Mama tagani hakan yasa ta dauka cus tasan tunda harya je gidansu jiya dole Mama saita kirata, ahankali tace Mama ina kwana dan shiru Mama tayi sai chan tace nasan baki sanar da mu abinda ke faruwa bane sabida iyayen Salim sun hanaki, amman dudda haka Safeerah mahaifiya abokiyar cin mushe ne yakamata ki sanar dani ko asace ne, ke mesa bakida wayau wawiyace? Ahankali tace Mama kullum suna tareda ni ne banda inda zan shiga agidan nai maganan dake Mama tace mesa kika boyema mijinki abubuwa Feerah? Kin taso kin ganni da mahaifinki, kin taba ganin na boyamai wani abu ? Girgixamai Mama kai tayi ahankali tace Mama tace Safeerah kinkosan duk abinda yafaru Salma ce tahada komi yanzu haka tana a kulle a cell Salim ya kulleta? Dan bugawa kirjin Safeerah yayi tace Mama Salma how? Tayaya? Labarin komi Mama tabata tun na zamanin Momma data gayama Abbati da yanda Abbati ke prison, da yanda yagano Salma ce, Safeerah tai shiru to metama mutanen nan da basu neman zaman lpy ta? Mama tace Salim nada zuciya da fushi, but kika koyi zama dashi irinsu mutane ne masu kirki bazai taba bugunki ba, kishi yasa yamiki kuma yayi nadama Safeerah tai shiruuu takasa magana, anatse Mama tace babu wanda baya kuskure aduniyan nan, nasan eh Salim yamiki abinda bakiso, abu mafi muni agareki, abinda shari a bata yarda dashi ba, but look beyond mistake dinsa, look at yanda yayi nadaman abin, forgive him, iyayensa sun miki hallaci Safeerah, kema ki nuna musu ke yar halas ce ahankali tace Mama gwara mun rabu! Ni daman banason nakara aur Safeerah! Mama ta dakamata tsawan dayasa tai shiru, tace ki kashe auren kizo ki zauna agaban wa? Kin dauka kika kaso aurenki we will accept you mubaki gata kaman zamanin Abbati ne? You are very wrong ada mun miki haka munyi supporting naki sabida munsan an cutar dake, yanzu ko wlh inhar kikabar aurenki yamutu saidai ki nemi gidan wasu iyayen but not us, gwara ki zauna kiyi tunani da kyau, kima kanki fada and know what you are doing? I will see you on Saturday Wallahi Wallahi kikai kuskuren barin iyayen mijinki suka raba auren nan muma saikinga namu fushin kaman yanda Salim yake ganin na iyayensa sai anjima Mama ta katse wayan Safeerah tadade zaune ahaka saikuma ta turo baki tace Mama sabida bakiga yanda ya shakemin wuya bane saisa mikewa tayi ita kadaima tarage a class din daman ance a downstairs zasuyi next class jakanta ta dauka tafara tahowa bude kofan class nasu tayi wata soja tagani babba hannunta rikeda flowers dayawa dawata yar jaka tace Mrs Safeerah Shu ibu Salim I have a package for you Ma faduwa gaban Safeerah yayi sosai takalli matan bakinta na rawa takasa magana cus how did she know her class, mikamata abun matan tayi tace Major instruct me to bring this for you Ma kallon flowers din Safeerah tayi dake kamshi sosai tanaji daga wajen ta daure tahade zata wuce matan tace you have to collect it from me Ma, Oga said I have to make sure you take it from me it not I can t go back to base kallon matan Safeerah tayi tasan tsaf zai aika hakan yasa kawai tasa hannu ta karbi flowers din zata juya matan tabata bag din tace plus this kallonta Safeerah tayi da manya manyan idanunta sannan tasa hannu ahankali ta karba sojan ta sarama Safeerah sannan ta juya ta tafi Safeerah tabita da kallo harta wuce sannan takalli flowers din tayaya yasan ajinta? Badai yazo yayi binciken school nata da all lectures nata bane? Sake kallon flowers din tayi sun mata kyau suna kamshi saita bude jakan taga hadadden chocholatea ne aciki sai wani card da akai rubutu akai, samin kanta tayi da juyawa takoma class din tazauna a kujeran first row taciro card din tafara karantawa. Pretty Feerah! I want you to know that you hold the key to my life, Salim can never ever live without you, this marraige is for ever ba court ba ko the entire kotunan duniya ne zasu hadu bazan rabu dake ba! I don t have excuse for my actions but I m truly sorry for hurting you and this is a promise cewa I will never ever make such mistake again! Today you wore abaya to school, and today should mark the last time zaki je school da gyale, either you properly dress and cover jikinki or zakibar school din! You are Matar Salim not Matar Iyayen Salim!!! Lastly you have 7days to forgive me or I will do disappear with you and nobody can do anything har masu koya miki fitsara! I Love you Matar Major Salim! Tadade tana karanta sakon wato wannan ikon da isa da authority shi bazai dena ba yana mata magana dawani karfin hali daman ance hali zanen dutse ita kuma yanzu tafara sa gyale bazama ta kara saka abayan ba, tayi shiru tana tunanin meyake nufi da he will make her disappear?? Kidnapping nata zaiyi ko mene?. EPISODE 9 Turo baki sosai Safeerah tayi ahankali tace kuma saina fadama Daddy na tawani lankwasa kai still tana kallon flowers din dasuka mugun mugun burgeta babu wanda yataba bata flowers haka in her life, infact bata taba ganin this kinds of flowers ba in reality saidai tagani a tv, hancinta takai tadan shaki kamshin tana lumshe idanu kaman wacce ta tuna wani abu dasauri ta cire kanta tana daure fuska sai kawai ta tashi wajen trash nasu taje tadan kalla flowers din from yanda takeyi kasan bataso tarabu da flowers din amman sabida taurin sa kokarin proving point ita fushi take ta jefa flowers din tadaga jakan chocolates zata zubar ta kasa ba kyau wulakanta abinci Allah zai kamata jakan school nata tasauke ta bude ta zazzaga chocolates din ciki harda card din tana wani dauke kai tana pretending kaman bataga card din ya shiga jakanta ba ta zage zip tamike ta yarsa jakan a trash tawuce kasa abinta Allah yasa lecturer bai shigoba ta shiga aji kwata kwata bata wani kallon yan ajin especially maza wlh auren Salim yasa tsoron kallon wani namiji take batamasan ko ana kallonta ba amman ta lura basu da many maza a nursing nasu saidai idan suna joint course irin su Anatomy and Physiology to anan harda yan medicine duk suna class din kasa tawuce abinta yasami waje ta zauna tarasa mesa kawai sai tunaninshi take ko tace bazata yiba saidai kawai ta tsinci kanta tana tunanin Salim, abinma haushi yake bata, ahaka suka fara lectures Alhamdulillah tana bala in gane karatu wlh ita abin har mamaki yake bata, tun kafin su gama ta hango Lubna tazo department nasu murmushi tayi tanason Lubna itama Lubna na sonta dadi sukeji abinci a school dinnan kudi sosai Dady ke basu, kusan 20min tajirasu sannan ta fito suka wuce wajen Motan Daddy dake jiransu sai murmushi yake suka wuce gida. Tana salla tafito kitchen ta shiga ta taya chefs girki but dudda haka tama Daddy da Ammi semo da miyan agushi wlh Daddy yakusan cin hannunsa bakaramin son Safeerah suke, sai wajajen 9