Sashe 65
Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
is very smart, Dr ta tsareta daga idanu hakan yasa ahankali tace "faduwa nayi" Dr Hassana ta share maganan tace "okay lemme listen to heart beat naki, na duba temperature ki then we go fom there", ", itafa Safeerah batason doctor dawani harkan asibiti ne at all, tamprature ta taduba tai listening to heart beat nata sannan ta zauna tace "tell me meke damunki cus kinada fever" ahankali Safeerah tace "bakomi" tsareta da idanu Dr Hassana tayi tace "are you afraid of drugs and niddles ne? Bakisan idan baki fada ba shine dole sai an hada maka da allurai da magani, tell me meke damunki so that I can help" dan ijiyan zuciya ta sauke tace "bazaki bani magani da allura ba"? Dan murmushi Dr tayi tace "ko zan baki kadan zan baki but tell me first, so now tell me meke miki ciwo", gently Safeerah tace "marana na ciwo sosai and my blood is rushing today baitabamin hakaba on first day, kaina na ciwo sosai, jikina ko ina na ciwo, saikuma nan" tanuna boobs nata batare data hada ido da Dr ba, dasauri Dr tace "you mean your breast naciwo"? Dan Sosa kai Salim yayi feeling guilty Safeerah ta gyadamata kai, Dr tace "normally boobs na ciwo kiji sun zama so sore haka sabida period, rushing ma it happens sometimes wani zubin weather ko too much consumption na sugar da sauransu, yanzu l will take sample na blood naki natafi dashi for investigation saina miki allura just guda daya rak na ibuprofen, I promise it will not hurt it will cure all the ciwo idan result na test naki yafito saina baki asalin maganin abinda ke damunki", fashewa da kuka Safeerah tayi tana kokarin mikewa tace "ni naji sauki karkimin allura wih" waya Hassana ta dauka tai dialing number Salim hakan yasa dasauri Safeerah tai bayi kawai ta shiga tarufo kofa tasa key shigowa dakin Salim yayi bayan kiranta ya shigo wayansa tace "Major matarka taki yarda amata allura ta gudu bayi" dan shiru Salim yayi saikuma yayi murmushi daman akwai nurses dasuke tsoron su allura da magani wajen bayin yayi ya tsaya calmly yace "open the door kifito da kanki kafin nina bude" rushewa da kuka tayi aciki tace "naji sauki fa, ni babu abinda kemin ciwo da gaske" ahankali yace "bakijin magana ta ko" faduwa gabanta yayi sai kawai tabude kofan ta kallesa da jajayen idanunsa hannunsa yakai saman fuskanta ahankali yace "stop crying" gyadamai kai tayi yariketa yataho wajen gadon da ita, yace "a ina zaki mata alluran" Dr tace "tunda naga matsoraciya a vein zan mata tunda daman zan debi jinin test" zama yayi bakin gadon saiya kamata tana kuka tana girgixamai kai, akan laps dinsa yasata bayako kunya kawai yayi hugging nata yanasa face nata a kirjinsa yace "Dr will be gently, stop being scared Pretty Feerah, Dr please ayi mata ahankali ta isheni da kuka" murmushi kawai Dr tayi jikin Safeerah na rawa ko yanda yayi hugging nata ne sai bataji zafi ba banda dan tingling dataji har aka mata yasaketa yace angama, tashi tayi da sauri daga jikinsa Dr tace "she will sleep now" kamata yayi ya kwantar da ita yaja bargo yarufa mata yaraka Dr Safeerah na so tayi bacci amman sai tunanin Waleed take, sai maganganun Ummi yafara dawo mata bude kofan akayi dasauri yabude idanu ganin Salim ne yasa ahankali tadan dago yakalleta yana maida kofa yarufe yataho wajen gadon, yace "yajiki"? Sauke kanta kasa tayi tace "dan Allah ka kai Waleed wajen Mama" tsareta yayi da idanu yace "why?" Shiru tayi sai ahankali tace "nakasa bacci" takai bayan hannu tana goge hawayen daya zubomata he understood maganan ta so well kuma yaji badadi, ahankali yace "my family are not wicked Safeerah, nobody will hurt Waleed!" Lumshe idanu tayl tace "I know, kawai Mama da Baba are lonely ne, inaso na basu Waleed" wani iri zuciyansa yamai ganin she's showing him kaman Waleed ba nasa bane, mikewa yayi batare dayace mata komiba yayi wajen kofa harzai bude tace "Abee!"Chak ya tsaya batare daya juyoba kanta sarawa yake ahankali tace "I dont think is proper yau zuwana na farko nazo da Waleed, in the first place ba bai kanata na zo da Waleed ba, su Mama are all alone, na taho da Waleed I'm being selfish, nazo gidan nan naganku duka full family bayan nayi rashin ji naraba iyayena da gidan yan uwansu yanzu kuma na barsu su kadai na Waleed babu ni my parents are all alone I feel kaman I'm selfish" bude kofa yayi baice mata komiba yafice compound din yaje yadade tsaye kallon Waleed dake murna yana tsalle sosai yayi folding hannunsa a kirji, kaman daga sama Waleed ya gansa yace "Abeee!" Yataho da gudu daukansa Salim yayi yana murmushi yace "Ummy ta aikemu let's go" mota suka shiga ya kunna motan yaja yabar gidan zuciyansa batamai dadi sam but he understands point na mamarsa and he promise he will always be his Abee, and zai sakasa a school and ko mamarsa bataso he will always come and see him sannan yamasa komi har estate nasu yaje parkin yayi ya danna bell Baba ne yabude kofan Waleed na ganin Baba yace "Baba" daukansa Baba yayi Mama ma tafito daga kitchen da gudu tace "muryan Waleed naji" tana ganin Waleed tazo da gudu harda dan hawaye Baba yace "kaga kakarka tayi kuka kusan sau uku sabida taga ganka ba yau kwana na uku" tsayawa Salim yayi yana kallonsu like sunma manya he's there's sabida Waleed so he sees abinda Safeerah tafadi iyayenta kam needs Waleed suma basu da wani dan, just the two of them, and suna son Waleed dasauri Baba yace "laaaa Salim shigo shigo" shigowa yayi yana murmushi ya gaidasu duk suka amsa Mama tace "bari akawo ruwa" dasauri yace "a'a Mama yanzu zan koma, batadanji dadi bane shine tace nakawo Waleed wajenku" murmushi sosai sukayi Mama tace "babu abinda Safeerah ta tsana kaman magani kasa idanu inba hakaba bazaa sha ba allura ma haka haka zataita cewa batamai dadi abinda ke mata ciwo sabida batason tasha magani mikewa yayi yace "bari na koma" dasauri Mama da Baba suka ce "Tom sai anjiman mu" Waleed ya kalla da keta wasa da Mama yace "Waleed bye" bye Waleed yamai da hannu yace "Abeee byeee" Wih wani iri Salim yaji dahar saida su Mama suka lura he loves Waleed seriously and he will always be his father, kofa yabude yafito Baba yabisyosa waje abunda yasayo yafito dashi daga mora ganin Baba yasa yasauka kansa kasa ya ijiye kayan ahankali Baba yace "Waleed will always be naku Salim kaji" murmushi yama Baba yace "nagode Baba, ga abubuwan Waleed" yakai har gaban dakin sannan sukai sallama da Bbaa yatafi. EPISODE 60 NOT EDITED!! Mota yashiga yaja agogon hannunsa yakalla sai kawai yawuce barrack asalin bangarorin offices nasu yaje sai saramai ake yana parking kafin yabude ma was soja suka budemai ana kapewa fitowa yayi daga motan yafara tafiya sojojin biye da shi kai tsaye yace "how are the pest" babban cikin sojojin dake biye dashi yace "well disciplined Sir" kai tsaye yace "the girls" sojan yace "well deserved punishment Sir" elevator yashiga zuwa 4th floor was lafiyayyun offices ne awajen yasa finger sa Awani office da saka rubuta Major Salim ajiki yabude kofan yashiga Ya Allah office din yahadu ba kadan ba wucewa yayi yazauna yace "akawo su" juyawa sojan yayi yafita yaransa niye dashi Sauka sukayi zuwa wani building that looks like prison kuma dwarf dwarf kurkuku ne duka awajen dakin da kashiga you can stand, u can't sit, maza karan kansu kuka suke aciki balle mata, room 2 aka bude Momma ce aka ciro idanunta sun kumbura sunyi luhu luhu abunka da fara ko yatsanta ba'a taba da sunnan duka ba amman tun jiya wajajen 12:25 aka kamata sun fito kenna tada Salma zasu unguwa saiga sojoji basu fadi waye turosu ba basu bari takira lawyer ta ba kawoa tambaya sukayi ko itace Kubra tace eh kwana suka kamata tasan yaranta ma chan hankali tashi kafafubta sun kumbura suntum, tana tsaye awajen aka fito da Hadiza itama same thing Sojan kaman yaga raguna yace "let's go girl, Sargent Ngozi" saiga wata soja tazo mace ta saramai yes Sir su Momma yanunamata kawai tace "let's go" instead of su shiga elevator a bene ta tafi das Momma duk bene daya tana kuka hakama Hadiza Momma tana mamakin waye but gain Hadiza zuciyanta na bata Salim but takasa yarda salim zai iya kulleta yana mijin yarta. Faduwa Momma tayi Sargent tace "see Hajiya I go match ur throat oo, u wan do frog jump abi, let's go" nishi Momma tayi tacigaba dashi tafiya tana hawa da kyar bamatajin kafafunta har sukakai gaban office din Sargent tai knocking kusan 2min suna tsaye sannan yace "come in" bude kofan tayi ta shiga dasu Momma basa gain waye sabida yabasu baya a kujeran dayake gadai hayaki natashi sama alamun taba akesha, ta ijiyesu tajuya tafita saiga dayan yakawo Abbati da fuskansa ya kumbura fummm ya ijiyesa yafita yarufo kofa Momma gabanta faduwa kawai yake gain $u Abbati sai zuciyata nabata Salim ne, kusan 1min suna tsaye sai Salim yawani juyo da kujeransa ga taba abakinsa bugawa kirjin Momma yay gain Salim bakaman Salim datagani agudanta ba wanna ko imani daya bata gani kan fuskansa ba ha taba yana sha, Hadiza tafara zubewa kasa tace "dan Allah dan Allah kayakuri bansan menayi ba, wh wh bazan karaba dan Allah" kaman bada Salim ake magana ba shan tabansa yake. Yadauki ashtray ya karkade garin akai sannan yacigaba da sha yadago kwayan idanunsa yana Momma wani kallo dayasa ta sauke kai kasa zuciyanta na katsewa, Abbati yace "wh ni bama saika shigar dani kotu ba yallabai, ga su nan su biyun nan su suka hada auren da bance ina so ba in the first place, wanna matan ita tace naje na karbi Waleed atambayet ko nayi karya ta turamin address na gidan i have evidence awayana but ni i am not ready for kids or trouble da soja please" Abbati yayi shiru yana kallon Momma data tsaya kikam tana kallon Salim yace "bazakiyi magana ba" kasa magana Momma tayi to be honest she's still in shock