Sashe 83
Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
suke harda daga yatsa tace Wallahi Wallahi na rantse da Allah Ammi ni ban kirasa ba wlh bacci ma nake muryan Ya Salim yasa na firgice nafito shine naji yana cewa your Madam takirani harda cewa wai Safeerah daidai an nabude kofa ina budewa ya nunani wai gama shinan nazo budemai kofa, shine saiya basa wayansa wai gashinan yaduba na kirasa ya karbi wayan ya kalla saiya fasa saiya juyo yakalleni fashewa da kuka Safeerah tayi tana tuna komi Daddy yace saime yafaru? Safeerah na kuka tace ayanda naga fuskanshi na tsorata kawai nahau gudu yabiyoni akan staircase yakamani tafashe da kuka jikinta har rawa yake takasa magana. Daddy yace sai me kuka Safeerah keyi sosai tam kasa magana da kyar tace he looks kaman bashi ba so scary ya mareni I was seeing jiri banmaji da kyau amman yace nafita bakaya kowa ya ganni tunda bansa mayafi kan abaya ba nafito danaji ihunsa sai kawai ya shakeni daidai nan Safeerah ta kankame jikinta tana kallon waje daya tace yace zai kasheni ya kashe kansa, yace bazan kara zama matar wani ba sai shi kadai, I was beating hannunsa kozai sakeni yaki tayi shiru tana goge fuskanta, da kyar tace naga zan mutu shine nakai hannu na tana fuskansa yaki sakina sai nasa hannuna a idanunsa shine yasakeni da rarrafe ina tari natafi daki ina kokarin rufe dakin yaboyini na rufe da gudu yana bubbuga wa naga yana neman fado da kofan saina tafi bayi na rufe nakira Babana sabida nadauka jiya zan mutu Baba bai dauka ba, nakira Mama itama bata daukaba shine inada number Ammi nakira banmasan ko an dauka ba sai ganinku danayi Cikeda hikima irin na manya Dady yace shi mutumin dayace ke kika kirasa kin taba ganinsa ne ? Innocently tace eh sau daya amman Dady yace yaushe kennan ? Murya chan kasa tace ana gobe zamu tafi yace karnai girki sai aikomin da abinci shine darana yakirani wai nasa Hijabi naje karnai mag ana da mutumin ko thank you karnace nasa hijabi naje na amsa nadawo shine na sauka kasa da wayan a hannuna ina bude kofa na gansa na basa hannuna sai ya karbe wayana yahau tabawa yana Cemin Madam you are fine and pretty sainaji wayansa na ringing nahade fuska naso namai magana sainaga yabani wayan da ledan abinci kawai na karba na shigo narufe kofa Daddy yace daganan sai mene ? Innocently tace yadawo saiya tambayeni da mutumin yazo wani abu yafaru sainace a atare daga Dady har Baffa sukace ? Ahankali tace banso nahadasa fada da yaron aikinsa, nasan na gayamasa ya karbe wayan a hannuna zaikai fada kuma naduba wayan naga bakomi aciki baiyi kiraba nidai bansan ko yayi wani abuba ban iya amfani da iPhone ba this is the first time nakeda shi shiru kowa yayi sai Daddy yamike da kansa yadauki wayanta daga center table nasa yashiga duba call logs naga daga Major Salim sai Mama sai Baba saikuma Ammi babu wani kira either shigowa ko fita from strange number cus sabon number ne contact Daddy yashiga duka contabcs din nata is still Baba Mama Ammi Major Salim saikuma wani number dayaga anyi saving da crush batare daya bata wayan ba yace wani number nw wannan da kikai saving da crush kai tsaye tace daga Number Ya Salim sai Mama da Baba dakuma Ammi gareni banda another number Daddy kawai saiya ijiye number yakalleta yace Safeerah I think koma waye sojan nan yanada bad intention and he successfully create matsala tsakaninki da mahaukacin yaron chan Salim, shashasha wanda banga amfanin sojan dayayi ba tunda baisan menene bincike ba gashinan I let you speak Nagano gaskiya but ina shi sai hargowa da kishin banza dana wofi, Daddy yayi shiru yace your parents nata kiran wayanki hakan yasa nasan kin kirasu Safeerah bazakije wajen su ba kina nan zaune agabana, leave everything to me I will handle it but listen to fadan dazan miki sabida kinyi kuskure da dama Baffa yace kwarai! Kan Safeerah na kasa Dady yace Aure is all about transparency, be as white as you could ever be to mijinki ta yanda there s no one single detail da mijinki bai sani akanki ba, kinsan how painful it is kaji wani labari game da matanka awake Kai baka sani ba? Kin taba tunanin mesa Ya Salim yacemin karnama mutumin nan magana, bakisan dalilinsa ba yaronsa ne kasansa yake aiki, dayazo haryana fizge waya a hannuunki yana tabawa kamata yayi daya dawo kifadamai bama saiya tambaya ba, ina ruwnaki dazai koresa? Chan ta matse musu yaron was so disrespectful how dare he zai karbe abu a hannunoi yana miki maganan banza cikin muryan nuna rashin jin dadi Dady yace all this problem could have been avoided da ace kin bude baki kinyi magana kika gayama Salim yaron nan fa Husby dayazo ya karbe wayana amman sabida kace karnai magana ban iya nace komi ba kika basa this shirt info yasan mezaiyi but look yaro ya karbe wayanki yasa number sa harda saving da crush Allah kadai yafe meya shirya yi da sheri ya shirya hada miki tunda harda karyan kin kirasa harda nuna call log that means yayi fabricating evidence yaron nada bad intention akanki da Salim dinma gabaki daya and this is your fault kinyi kuskure sosai Safeerah! EPISODE 8 Hawaye Safeerah ta goge sai yanzu da Daddy ke maganan ta yarda tai kuskure, Dady yace aure baya taba lasting baya karko idan baka koyi zama da kalan mijin daka aura ba, Salim mazan nan ne masu masifan bakin haukan kishi duk mahaukacin kishin sa yasa yake neman kasheki batare daya mayi bincike ba toh inama zai iya kishi ya kulle idanun shashashan Daddu yadan karkada kafa anatse yace bazaki koma gidan Salim ba and bazaki goma gidan ku ba, cus raayuwan nan da Salim ya dauko he must change, this is not a healthy kishi this is kalan kishin daukesa kay san kai daga baya kazo kana dana sani kana cizon yatsa cus ku fadamin me akayi in this case haryakai ga ya mari yar karaman yarinyar nan ya shaketa shakewa sa da bata tsokale idanunsa ba da hakan sai malakul mauti ya zare ranta zai saketa is this healthy? Ammi tace ko daya hakan yasa yakalli Ammi da Baffa yace if I start dealing with this boy none of you I mean nobody should come to me sabida shi Ammi tace Alhaji bazan taba baka hakuri ba saima nima natayaka wlh Salim sai ya yabawa aya zakinta zai gane baida kai Safeerah tayi shiru tana sairaronsu Dady yakalli Safeerah yace wani school kikeyi? Murya chan kasa tace Architecture nakeyi a Nile yace bazan cigaba ba I will continue my dream course nursing but a distant learning Daddy yace yaci gidansu da distance learning oh Matar guda yakeso ya maidaki Matar kulle, saidai muhau sama mu fado Salim bazaiyi wannan mugun rayuwan da ke ba wlh, Nursing kikeso Safeerah ? Gyadamai kai tayi ahankali Daddy yace you will stay here agabana and zaki komi nursing kap share holders da masu Nile na sansu I will put in the word get ready zaki fara nursing, da admission naki na architecture dinnan dansa amiki change of course and 200 level zaki fara dashi, as long as I m alife sai nabi miki hakkinki, sannan kidena tsoron sa Salim is a nobody kidena taironsa ki nunamai ba soja ba ko waye shi u can stand up to him, ga sisters naki Ameerah da Lubna be free with them make friends a Nile learn how to be a wise smart girl that can bring any man to his senses kinjini kada ki kara ragama Salim ina bayanki babu abinda ya isa yamiki kinji gyadama Daddy kai tayi Dady yayi shiru wlh duk ya damu, he s so caring ne and gently with his girls, cikeda so yace fadamin me kikeso dazan siya miki ko na miki na lalalshi ki hakura? Tell me anything you want? Akunyace tace bakomi Ammi tace bazaki fada ba kinsan yanda u Ameerah ke taking advantage of this question daga wajen Babansu kuwa, Oya tell him kome kikeso Daughter akunyace tana sunnar da kai tace ice cream Daddy Ammi tace laaaaaaa keda zakice mota jirgi menene menene shine ice cream Dady da Baffa sukahau mata dariya sosai Daddy yasa hannu yadagota yana dariya yace s so innocent Hugging Safeerah yayi wani kunya yakama Safeerah sosai, kanta yayi patting like an elder yace kiyakuri abinda Salim yamiki kinji, dan Allah kada ki gayama iyayenki hankalinsu zai tashi ki banni dashi anan agabanki zan rama miki, ki manta dashi zaki fara school and be successful daganan I will see wat I will do just leave everything a hannuna da Amminki kinji gyadamai kai Safeerah tayi, Daddy yace I will get you your ice cream, kinason mota? Akunyace ta rufe fuskanta da hijabi Dady yayi dariya yace zan sayamiki mota nasa driver yakoya miki tuki, get ready kuma tare duk zamuje umara zansa amiki passport ki manta da azzalumin chan ki banni dashi Billahillazi sai yasan yatabamin diya is okay ko, forgive and forget just relax ga mamanki anan kikaji sauki sai kije ki gaida iyayenki ki gan Waleed kinji Gyadamai kai Safeerah tayi Daddu yace ya isa ko, sorry sorry wani sanyi taji bata tabajin haka ba Daddy ji yayi duk duniya babu wanda yakeso kaman Safeerah dasauri yadagota yace baki komi ba go and rest kuje Ammi tafiya da ita Ammi tayi dakin Ammi suka koma, Ammi tace call iyayenki bayan kin gama waya dasu ki ijiye wayan ko Salim ya kira kada ki daga gyadama Ammi kai tayi ahankali Ammi tawuce ta fita tayi dialing number Baba ringing daya yadaga yace ina kika sa waya haka kin kiramu sai kira muke baki dagawa murmushin dole ta kakalo tana gyara muryanta tace wayana na silent ne Baba, ina kwana anatse Baba yace Alhamdulillah ya wajenku? Ya mijin naki ? Dan shiru tayi kafin ahankali tace Alhamdulillah Baba yace Masha Allah, Allah kara muku zaman lafiya da kwnaciyan hankali, kinga yanda Waleed ke son sabon makarantan shi kuwa, karfe shida yatashi yadauko jaka zai tafi da Allah mike hadasa kafin ya yarda ayi wanka atafi, tracing ake