Sashe 35
Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
M SHAKUR SUBSCRIBE PLEASE SOMETHING BIG IS COMING https://www.youtube.com/@mshakur EPISODE 3 LAST FREE PAGE Ahankali Layla tace Ammi dan Allah kiyakuri dan Allah, Ammi kumai addu a, this is dsame thing that happened dazai zama soja, dazai bude company sa, Ammi I m sorry but idan ban gayamiki maganan nan ba zata iya kasheni, Ammi you better than kowa kinfi sannin waye Salim, why in the first place ma zakima bar Dady yace yazaba masa mata when kunsan halinsa? Kubarsa ya nemo mata da kansa kunhadasa da yarinya when kunsan waye shi da how he is? Ammi ko ya auri Nanah inbadai wani ikon Allah ba bakin ciki zakisha kuyita sulhu, mesa zaki yarda Ammi tace yazanyi da Babanki? Daya hada auren tareda abokinsa I was not there daga baya yake gayamin yama Salim mata Layla tace Ammi ai sai ki barsa suyita gwabzawa dashi da Dady daya hada komi, when he knows Salim is just like him, shi Dady akwai wanda ya isa ya chanzamai ra ayine? Please Ammi kidena damuwa just pray Allah knows best, Allah knows why all this is happening kinji Ammi na lemme hug you Layla ta tashi ta rungume Ammi for the first time Ammi tayi murmushi tace yara mata rahama ne wlh! Meenal is so lucky tasami my beautiful angel Layla as her Mom, kinga Yara maza are nothing but headache especially yayanki Salim murmushi Layla tayi tace Ammi Yayana is the best wlh, idan ka fahimce sa he is the simplest person kawai yanada wuyan sha ani ne she comforted mahaifiyarta sai wajejen 12 nadare tabar dakin. Shigowa boxing arena KB yayi just about 15 people ne aciki duk suna tsaye suna kallon Salim dake cikin ring dawani soja suna boxing yana sanye da short na gym da riga mai kama da singlet all black, hannunsa daya normal daya a kone ga handglove a hannunsa suna boxing sosai, boxing is his hobby yawanci yana cikin morning routines nasa idan bazai fita aiki da wuri ba, sai tafi ake clap, KB yace Zero you have a guest Salim na boxing abinsa batare daya kallosa ba yace ? KB yace Baffa ne! Chak ya tsaya yana dagama sojan hannu alamun yadakata yana zufa sosai ya kallo KB batare dayayi magana ba, KB yace a barsa ya shigo ba saida yakirani wai wayanka akashe, come he s outside dan ijiyan zuciya yasauke yana zare handglove din yadaga rope yayi wani tsalle yasauko yawuce yadauki wani karamin towel yashare fuska ya yafa akan shoulder nasa yafito yana tafiya awani bubbude yana tafiya like a damn bijimin lion, Baffa na tsaye gaban motansa awaje ya hangosa kawai tsare Salim din yayi da ido namiji iya namiji kakkaura, murdadde, he looks like mutum dazai iya taking down 50 men atare in seconds kace zakai controlling is not possible, Ibrahim must just find a way to respectfully coexist with dansa dinnan Salim, babu kawai yanda zaiyi da shi ne karasowa wajen yayi ya tsaya yakalli Baffa yace ina kwana Baffa murmushi Baffa yamasa yace mesa ka kashe wayanka Salim? Dauke kansa yayi yakalli gefe batare dayayi magana ba, ahankali yace Babanka yakira family meeting I come to get you ahankali yace I need to be in office Baffa yajuya zai wuce anatse Baffa yace Muhammad Salim! Dakatawa yayi ya tsaya, Baffa yace I always excuse behavior naka sabida I believe na fahimce ka sama da kowa Salim, but today I will not, kahakura da office kaje ka shirya muje gida tun jiya ake kiranka ba a sameka ba dan kallon Baffa yayi he respects Baffan sa alot ahankali yace okay bari nai wanka zanzo, katafi ahankali Baffa yace zan jiraka Wucewa yayi abunsa yana jogging while Baffa ya kunna mota yabisa abaya har zuwa estate nasu acikin barrack din yabada izini abar Baffa yashigo yashigo har zuwa gidansa yayi parking yafito yashiga gidan ya zauna a falo while Salim yawuce sama yaje wanka yayi ya shirya yau jean da Riga yasaka dark blue jean yasaka long sleeve shirt mai box box na rakflauren white and blue yafito yana kamshi sosai yasaka glasses a idanunsa yace Baffa kawo key I will drive basa key Baffa yayi suka fito suka shiga mota a mota ne ma ya kunna wayan nasa ya ijiye suka tafi gida. Kashe motan yayi yafito yana zare glasses nasa suka wuce flat nasa cus side nasu akwai mutane Baffa na bude kofa yaga mutane a falon, Dady, Ammi, matayen Baffa su biyun suna kiran uwargidan Mama Kulu, sunanta Hauwa Kulu, saita biyun suna kiranta da Bathoul, sai kannensa duka Auwal Layla Ameerah Lubna, dakuma yaran Baffa su 4, Mama Kulu Allah bai bata haihuwa ba Bathoul ce ta haihu 4 din twins twins mata da set an maza, Hassana Hussaina, sak Hassan da Hussain Wanda duk mates din u Ameerah ne, sai kanwar Ammi Anty Asabe, saikuma limamin anguwansu da Dady ke bama mahimmanci sosai yazama family member shima yana zaune da manyan kaya, one thing about Salim he hates fada agaban kanninsa and yasan Dady did this on purpose cus why should kannesa be there he can excuse Auwal and Layla sunada hankali but sauran fa, but ya hadiye komi yashigo yamaida kofa yarufe yakaraso cikin dakin anatse ya kalli iyayensa yace ina kwanan ku Matayen Baffa da Anty Asabe ne kawai suka amsasa banda Ammi da Dady, kannensa duk suka gaidasa amsasu yayi yawuce yasami waje yazauna kan kujera while kannensa ma kasa hakan yakara bakantama Dady rai yanunasa da hannu yakalli Ammi yace look at your Son Umma, look at him just take a look waje Baffa yasami yazauna yace dan Allah calm down Ibrahim haba mana let find solution, tell us why you called for this meeting wani kallo Dady kema Salim daya sauke kansa kasa yace nakira dukanku gidana ne yau and this early morning sabida inaso ku gani kukuma shaida cin mutunci da toxarci da rashin da a da Salim yamini yau, Allah taimaki Malam me Annabi yace game da iyaye anatse Malam yace Annabi Muhammad SAW yace fushin Allah yanadaga cikin fushin iyaye, yardan Allah yanadaga cikin yardan iyaye kujera Dady yabuga yana kallon Salim yace I hope kana sauraron maganan Imam, yaron nan yaje gidansu Nanah jiya yace yafasa aure! Banda Ammi da Layla babu Wanda yasan meke faruwa sai Baffa duk aka kalli Salim ni Saleem zaiyi hurting haka sabida yaje ya auri bazawara! Runtse idanu Salim yayi, ahankali kanwar Mom Anty Asabe da yau da sassafe take zuwa tace yanason Anty Asabe sosai gentle yadago kansa ya kalleta, calmly tace mesa ka fasa auren Nanah Khadijah? Yarinyar da mahaifinka carefully selected for you kannensa ya yanajin nauyin magana agabansu ahankali yadaure yace I dont want to ruin her life Aunt! I don t have feelings for her at all, sabida wani match making na iyayenmu bazanso nabata rayuwan karaman yarinya ba when I know akwai good men out there dazasu sota wholeheartedly then why waste her time in my house Aunt? I really do not love Nanah and bazan aureta ba Aunt no matter what! Dady jiyayi kaman Salim ya zagesa da maganan dayayi yawani tashi yazo gaban Salim ya kama gaban rigansa ya fizgosa tsaye yana ihu yace wai ka dauka kafi karfina ne Salim eh? Are we mate ? Dasauri maza suka tashi harda Auwal ana rirrike Dady while Ammi tasauke kanta kasa kawai she can t watch this, Baffa yakalli yaran yace kutashi dukanku kutafi only Layla da Auwal can stay kufita wucewa sukayi kowa yafita, Baffa da Liman suka kama hannuwan Dady daga wuyan rigan Salim da Kansa ke kasa yace mehaka Ibrahim idanfa rai yabaci sai ankai zuciya nesa, mehaka kakeyi? Cikasa sakinsa Daddy yayi yana huci Auwal yazauna kusada yayansa yana gyaramai wuyan riga, Dady da ake rirrikewa ana tafiya dashi yace waye kai eh Salim? Major banza Major wofi, zan tattakaka, zan daddake ka, in mammareka, inkuma ci ubanka inga me zaka iyayi, kasa sojoji su kulleni a guardroom who are you eh ? Yanda Dady ke magana woh zaka dauka da tsaransa yake magana, kaman akabarsa zaiyi dambe da Salim ne yana daga murya sosai suna rikesa yace ni zaka kawo ma maganan banza very stupid stubborn boy, after namaka everything, nasaka makaranta kazama what you are today ni zaka maida karamin mutum eh? Tasowa Anty Asabe tayi tace dan Allah Baban Salim kayakuri kazauna please do it for me zama Dady yayi Anty Asabe tazo kujeran Salim tazauna gefensa tareda basa side hug tace dago jajayen idanunsa yayi yakalleta baima iya magana ba, murya kasa kasa just the 3 of them zasu iya ji tace look at your Mom kalli Ammin ka tanuna Ammi da kanta ke kasa tasa hannu a fuska kana gani kasan she is crying Mama Kulu na shafa mata baya, kasa kallon Ammi Salim yayi Anty Asabe tace Ammin ka is crying, mahaifinka is all raged up duk sabida kai, naji ka auri Safeerah I support you I am not angry about it but sabida iyayenka ka yarda ka auri Nanah Khadija lumshe idanu yayi yabudesu yakalli Aunt dinshi murya kasa kasa but still they could hear him yan dakin yace Aunt I care about my parents! They think I don t but I do wlh sosai, they re the most important mutane in my life, I hate seeing Ammi na in pains because of me or actions dina but Aunt yadanyi shiru kafin ya sassauta murya yace da in lalata rayuwan Nanah Khadijah in dauki hakkinta bayan nasan bana sonta ko kadan bana kuma kaunarta gwara Ammi da Dad suyita fushi dani but I WILL NOT MARRY NANAH KHADIJAH! Zan tsinemaka! Dady yamike ahaukace kaman zararre Ammi tadago kanta dasauri jin kalman da Dady ya mabata Dady yazo wajen baiyi wata wata ba jikake tassss! Ya daurama Salim mari ya fizgosa Salim yataso kawai Dady yashiga dukansa ta ko ina Ammi tafashe da kuka sosai ganin yanda Dady ke dukan Salim, Baffa na kama Dady Dad na cewa wlh saina hallaka yaron nan, saina hallakasa Anty Asabe tace Ibrahim menene haka! Zuwa mazan zasuyi dan kama Daddy Salim dako gezau baiyiba yadaga musu hannu yace please ku barsa nobody should intervene tsayawa sukayi,