Sashe 39
Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
magana daya nakeso ki rike tell your self inhar kina matsayin wacce ta taba aure, and harda yaro but this mutum yazo wup ya aureki you must be special! Very very special daya gwammace ke da budurwa, kuma ita mace wacce ta taba aure harta haihuwa tanada wani sirrin ni ima da yara kanana yammata basu dashi! Kome za a gayamiki na bakanta rai ki gayama kanki you are very special saisa har wane ya aureki ya mance dawasu kinajina you are not an ordinary person Feerah, kin iya shagwaba do it ma mijinki mamanki tacemin shekaransa 39 ba yaro bane kina 20 ya girmeki da shekaru sha tara, be feminine, let ur feminine energy flow, babu amfanin nuna ke strong Iron Lady ce, Koke gaki feminist, be under your husband, charm him with ur aura, your simple touches, sensational ones, caresses, soft kalamai, girmama wa, abinci mai dadi, iya kwanciya dashi akan gado, please ke ba budurwa bane don t come and be doing kaman bakisan menene sex ba hakan nasa maza suji an raina musu wayau, be good with him in bed, let him have you duk sanda yakeso, kisses him all over, feed him manyan nonuwan nan danaga kinadasu dawani irin sauri Safeerah tajuya mata baya Matar tahau dariya sosai dan yar duniya ce gadaita harda jikoki tace ana kiran magrib kinga sarkin kunya gobe zamu cigaba, I will lecture you for 14days sannan zan baki magunguna bama wacce mahaifiyarki tabiya ba no wanda nakema y ata ta cikina cus I see you I see my Rumaisa she is 25yrs yanzu ta haifanmai yara biyu, yaranta uku in total daya na auren farko, saida safe Feerah akunyace muryan Safeerah kasa kasa tace saida safe, nagode Umma murmushi matan tayi taji dadin magananta tabude kofa tafito tasauko kasa taga Baba da Waleed afalo Waleed na guje guje yasaka takalminta tahau dariya tace tohh kai mijin baka bada sadaki ba sai adaumin takalma haka akeyi Baba yayi dariya yace to kaji ko Waleed tsayawa Waleed yayi Baba yace cire takalmin ahankali yacire Mama tace Waleed, Waleed Allah yamaka albarka matar tace Ameen duk randa nawa jikokin suka shigo gidana, gidan kansa kuka yake sabida Oganni sun zo daga Mama har ita da Baba sukahau dariya Mama tarakata har waje tashiga mota abinta ta tafi. Tashi Safeerah tayi tawuce bayi kaya tacire batasan wasu kalan magunguna bane and just jiya tafara sha dasu pepper soup din but she keeps getting wet unnecessarily, wanka tayi tadauro alwala tafito saitaji sabon wayanta na ringing da sauri tai wajen gabanta na fadi sai yau wayan yayi ringing tun jiya screen din an rubuta Major Salim kaman wacce ke shakkan dauka takai hannunta tadauki wayan takai kunnenta murya chan kasa tace hello shiru taji ba ace komiba, ahankali tace ina yini ? Murya ciki ciki kaman ance yayi magana da ita dole yace m on my way! Faduwa gabanta yayi jin yace he is coming, me hakan ke nufi? Tafiya da ita zaiyi, racing kirjinta yafara batasan sanda tace uhn d .Allah saikuma tai shiru kaman zatai kuka muryanta sounding like shagwaba tace ni ban shirya tare .wa ba takarasa maganan tana turo baki, bawasa kan muryansa yace idan kuma nace saina tafi da ke yau dinfa? Can you stop that from happening? Yayi maganan da mugun isa, lumshe idanunta tayi kaman zata fashe da kuka ahankali tace dan Allah kayakuri! To be honest he was testing her ne shida yau aka fara aikin cire kayayyakin gidan ana fitar dasu ma he knows yanda yace he is coming tadauka tafiya zaiyi da ita, but the way she apologized kuma saiyaji wani dadi and sense of yes nine mijin, kai tsaye yace I will think about it! Gyadamai kai tayi kaman yana gabanta, calmly yace ina Waleed? Murya chan kasa tace yana falo tareda Baba ke kina ina ? Asanyaye tace ina dakina! Wat are you doing? Shiru tayi tarasa mezatace yanda yake tambayanta kaman wani dan sanda, kusan 5secs tai shiru ahankali tace wanka nayi kinyi sallan magrib ? girgizamai kai tayi tace a yanzu zanyi strictly yace banson wasa da salla, go and pray ya katse wayan ta ijiye tana wasu yan tunani yanzu wannan ne mutumin data taimaka that time? Daman haka yakeda hali so stricken kaman wani banatasan dame zata kwatantasaba, ba wasa no nonsense although ko lokacin somehow somehow she noticed ai baya wani kulata then yana shan kamshi but ta dauka ciwonsa ne dakuma ana son kashesa wata gown n kayanta tadauki tasaka da hijab tahau kan dadduma tafara salla. Tana zaune awajen akai isha i salla tayi tai shafa i da wuturi taji sun dawo sai wajajen 8:30 taji dan kukan Waleed sai chan taji yayi shiru saikuma taji budewan kofa wayanta na ringing at dsame time takalli wayan shine kai wayan kunne tayi. m outside yana fadi ya katse wayan tashi tayi takalli kanta dan gown nata ne ajikinta nawani soft material ba komi ciki sai this hijab data saka ta chanza kaya ne? Tai gayu ne? Tafesa turare ne? Dukta tambayi kanta but why will she when ba sonta yake ba itama ba sonsa take ba, he is just helping her sabida she helped him, juyawa tayi tafito a stairs taga Mama na hayowa rikeda Waleed da cheese balls ke hannunsa tasan shiya kawo tace ai na dauka bakisan meya kamata kiyiba Mama ta harareta tawuce abinta takarasa saukowa Baba tagani a falo dan sauke kai kasa tayi tace Baba yana kirana dasauri Baba dake kallon news yace maza tafi abinki keda mijinki harsai kin gayamin kunya taji amman tawuce kofa tabude ahankali hada ido sukayi yana tsaye jikin motan yana sanye da yadi milk mai kyau anmai aiki a wuya tundaga wajen tana jiyo kamshin dayake ya tsareta da idanu da kawai taji ta burkice tasauka kanta kasa dasauri tana kalle kalle neman takalmin dazata saka kafanta, babuma takalminta awajen kawai tasaka na Mama yama mata yawa Mama 41 takesa takalmi itakuma 38 ne size nata tafito tajawo kofan, bayan mota yabude mata yana kallonta alamun tazo tashiga nan, yanda kirjinta yahau bugawa zaka dauka shidewa zatayi ta taho ta shiga ta zauna ya maida kofan yarufe yazagaya ya shiga ta dayan side din dawani irin sauri ta sake matsawa dab da kofa sarai ya lura hakan yasa yashigo cikin motan comfortably yadan matso kusada ita kaman baimasan yanayi ba yasa hannu yarufo motan yajuyo yakalleta duka duka space dake between them baifi Waleed yazauna ya cikashe ba. EPISODE 3 Faduwa gabanta keyi ga motan sanyi AC a kunne, dan dago kanta tayi jin shiru hakan yasa suka hada ido dasauri ta maida kanta kasa ahankali tace ina yini bai amsata ba strictly yace I am here to talk to you about auren mu! Faduwa gabanta yayi amman ta gyadamai kai hannayenta yaga sun fara rawa she is scared, lumshe idanu yayi ya sassauta muryansa sosai yace dazu kince you are not ready ki tare ? Gyadamai kai tayi kanta na kasa, sake sassauta muryan yayi cu s yanaso tadanyi magana dashi yace how many days kikeso nabaki ki shirya and be ready? Shiru tayi tana shakkan gayamai wata daya, mugun mugun shakkan gayamai haka take for mutumin dayaso yatafi da ita yau hakan yasa ahankali tace dan Allah kabani 3weeks! Kai tsaye yace I can Dan dagokai tayi ta kalleshi wai wannan wani irin mutum ne, dasauri ta maida kanta kasa ganin sun hada idanu, calmly yace I will give you 14days! Dasauri tadago kanta cikeda mamaki cus bamata dauka zai bata yakai hakaba wlh tadauka yace sati daya amman ganin yabata 2weeks for the first ever time tunda yahadu da ita saiyaga tai dan karamin murmushi tamaida kanta kasa, wani abu yaji yadaki zuciyansa that is very sharp numfashinsa na neman ya tsaya sabida murmushin datamai da kyar ya saita kansa yajuyar da kansa ya kalli waje na kusan 1min motan yayi tsit kafin anatse yace as your husband Safeerah I have few rules danakeso na sanar dake, banso ki tsallake dokata inason ki kiyayesu! Gabanta faduwa yahauyi aranta tana cewa wani kalan mutum naje na aura ni Safeerah? Atsanake yace banson kawaye idan kinada su ma yanzu kirabu dasu! You re staying a barrack inda nake aiki yawanci ina wajen inhar ina Nigeria, ban yarda kiyi establishing any friendship with wata awajen ba, bance kije gidan wasu ba and nobody should come to my house too, if needs be ko wani abu comes up I can take you muje tare, biki, suna or wani gathering just know bazakije ba, bason yawan waya, outside Mama and Baba and maybe nan gaba nasan few family dinki that deserves to talk to you zan iya barinki but banda su Mama and Baba banson yawan waya da wasu, idan ina gida you can t be touching phone kina chatting or wani abu, when I am home zaki ijiye waya and attend to my needs, for social media, zaki iya WhatsApp and YouTube, facebook, instagram, and TikTok all of them ban yarda kiyiba sai idan yazama dole which u have to give me valid reasons tukunna, you are leaving Nile University! I want to enroll you a distance learning you will study Nursing online, when it s time to start practical I will look for the best hospital for you da zakije kiyi, but know this kokin gama nursing you can t work! You can use ilimin and care your our kids and me but you will not work, I will provide kome kikeso kike bukata as long as abinda kikeso baifi karfina ba you will have kome kikeso aduniya Safeerah! But bazaki aiki ba, but you will archive your dreams and becomes a nurse, ban yarda da magana da maza ba even my friends, the only men you can talk to is Baba, mahaifina, then my brother Auwal shima maintain distance and use lullubi, this 3men are mazan dana yarda kiyi magana dasu any other man ask for my permission before kiyi, ban yarda da communication da maza ba in anyway! Yakara maimaitawa sounding very serious, calmly yace ban yarda da fita ba izinina ba! Inason mace mai sirri, da amana, da hakuri da juriya, bazan