Sashe 7
Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
M SHAKUR
EPISODE 6
TOM INA AMARE WAYANDA HARYAU BAKI TABA TASHIN KAN MEGIDA KIN BURGESA BA?
INA KUMA UWARGIDAYE DA BASU IYA HARKAN ABUNBA BAKIDA CAPACITY
HAJIYATA BAKI KAWO LIGHT
AKAN GADO??? TOH INA MUKU ALBISHIR DA BUDE SABON CLASS MAI SUNA COITUS JUNCTION WATO MANHAJAR RAGADADA
ZO AKOYA MIKI NANAYE DA AYYARAYE DA ZAI BIRKITA LISSAFIN OGA
CLASS DIN WATA DAYA NE REGISTRATION IS 3K
watsapp me to join wa.me/+2347012181461
Mikewa shima KB yayi rike da glass of juice yafito balcony din yaja hadaden plastic chair dake wajen yayi dusting busassun leafs na bishiya dakekai ya zauna yakalli Salim dake zukan taba yana kallon sararin samaniya anatse for the second time yace
ya shirye shiryen bikin SS
? Yana kallon open space da taba a hannunsa ya fuzar da iska yace
I dont know!
Da zuciya daya yafadi cus he seriously doesn
t know, yadan juyo da kansa yakalli KB yana kara zukan taban ya fuzar yace
I heard sunce sunkai akwati yau
KB yace
to baka fara gyara gidan nan ba
dauke kai yayi yace
s not staying here! I told Auwal yabada key to any of my house akai abunta but not here
yanda yake maganan kaman ba matarsa ba ko ba maganan aurensa ake ba, shiru KB yayi yana kallonsa saikuma asanyaye yace
why are you going on with this marraige Salim?
Hayaki ya fuzar yamaida kansa yana kallon hanya baice komiba, tasowa KB yayi shima ya tsaya kusa dashi yace
tell me why are you going on with this marriage
? Batare daya kallesa ba yace
Dad and Ammi wants it!
Toh kaifa?
KB yajefo masa tambayan immediately yana basa amsa da Salim ya kallesa, kallon juna sukayi na kusan tsawon one minute ahankali Salim yajaye idanunsa saikuma ya kalli konannen hannunsa na haggu saikuma ya dauke kai yamaida kansa yana kallon open space baice komiba, calmly KB yace
har yanzu baka mance yarinyar data taimakeka ba? Are you still looking for her? Tsaya ma to sonta kake ko mene?
Yarda karan taban yayi akasa yadan sauke ijiyan zuciya yace
I dont know anything about love! All I know is I owe her my life! She saved me out of pure humanity not for any reward or something, and because of me their house got burnt! Waya sani ma idan basu kona gidan dasu ba yan unguwan might be lying dasuke cewa sun gudu
yayi maganan jijiyoyin kansa na dan tsatsowa zuciyansa na hasala, saikuma ya dago da mahaukatan idanunsa yadaura akan KB yace
ina neman Safeerah to thank her and repay her kindness! Idan har yanzu bata gama Nursing school nata ba, I will sponsor her education! I will give her anything I mean anything datakeso! This is 5yrs and bazan taba dena nemanta ba cus Salim baya manta alkhairi
murmushi KB yayi zaiyi magana wayan sa yahau ringing yayi shiru yana ciro wayan yakai kunnensa Salim yawuce ciki ya barsa a dinning.
Takai kusan awa daya zaune kan kujeran canteen din ita kadai babu komi agabanta banda jakan school normal bag pack black sai wata allo haka na board mai dan girma jingine da jakan, tana sanye da dogon rigan abaya black ta yana kanta da gyalen fuskanta babu komi akai but caramel skin dinta is glowing dazaka dauka tana skincare ne, fatar fuskan sai sheki take asalin defination na glass skin, gashin goshinta akwance sosai yayi wani mahaukacin kyau kaman buzuwa, lips dinta pink din dasukadan taso kaman ta turosu kanta akasa tana wasa da kyawawan fararen kunbanta dan ranta abace yake wlh sosai, sake dago kanta tayi ta kalli wani table da wasu yammata su uku ke kai ga abinci daban daban agabansu da drinks irin na yan gayun nan sunasha suna hira, kuka sosai cikinta yayi na yunwa tun tea datasha da safe da bread gashi this is almost to 5 na yamma, tun 2 suka gama lectures amman har yanzu basu tafiba tana jiran Salma, yadade a Cafeteria dayake aiki yake a system kawai sallan la
asar ne yadagasa yana lurada sanda yarinyar ta tashi taje tayi salla tadawo, akan idanunsa suka shigo sunyi order komi ita basu mata ba, maida laptop nasa yayi cikin jakan sai yaje yasayo jellof rice da chicken da juice da kansa yadauka a tray yashiga tahowa table da take kai, daya daga cikin yammatan dake hiran fara tabisa da kallo, karasowa table nata yayi yasauke tray cike da fara
a yace
Assalam
dago kanta tayi ahankali manyan idanunta suka sauka akansa ganin mutun ya ijiye mata abinci agaba yana mata wani murmushi mai kayatarwa yace
my name is Aziz I bought you lunc
toh Malam bazawara ce harda d
Sukaji muryan mace akansu da sauri suka juyo harda ragowan mutanen dake cafeteria ma saida suka jujjuyo, wannan faran budurwan ne bazata wuce 22yrs ba but kana ganin kalan kayan dake jikinta kasan yar gidan masu kudi ce sosai, sauran yammatan guda biyu suka bushe dawani dariyan keta, ahankali ta maida kanta kasa, cikeda rashin kunya tana kallon fuskan mutumin tace
stop looking at me I
m just saving you ne, just 6month tayi agidan miji ya korota da ciki tanada yaro dan 3yrs u know looks can be deceptive! I
m sure a young guy like you won
t settle for yar mai wankin motan gidanmu
sauran yammatan suka kara kwashewa da dariya, wani kunya ne yakamata idanunta suka cicciko da hawaye sosai dawani irin sauri ta tashi tadauki jakanta da board nata da gudu tai kofa duk aka bita da kallo hartasaka hannu zata bude kofa yarinyar tace
wa kika barma jakana ya daukarmin?
Daidai lokacin hawaye yasake sauka a idanunta bayan hannu takai ta share saita dawo anatse kanta akasa tazo inda suke tsaye takai hannunta ta karbi jakanta, ita mai maganan tama guy din daketa kallonta fari cikin iyayi tace
My name is Salma my friends call me
atare yammatan sukace
Sams
Salma cikin iyayi tace
and you
re welcome cus I just saved you from a disaster let
s go girls
tawuce abinta tayi gaba yammatan na binta anatse itama tashiga binsu ko ajikinsu is Nile idan da sabo an saba ganin all this Ajeboter kids, this is Abuja fa, wajen parking sukayi kawayenta suka wuce nasu motan ta bude wani Benz na 2024 ta shiga ahankali itama tasa hannu tabude tashiga gaba taja kofan tarufe Salma ta tada motan da mugun gudu sukabar school din.
Tana tuki taja wani tsaki takalli yarinyar dake gefe tace
wai ga university Gwagwalada, gasu FCE, ga polytechnic akanme Momma zata wani saki a Nile fisabilillahi! Ni da ke daya ne? Ganinki tareda ni ma yanasa ajina naraguwa, imagine nike tukakima kaman wata baiwarki, thank God anyi hutu yau Momma saidai ta nemi mai kaiki ni nagama kaiki wlh mtswwww! I hate poor people wlh
takara dannama motan gudu dayasa ta runtse idanunta idan da abunda take tsoro takasa sabawa is mahaukacin mugun gudun mota gashi kullum sai Salma tayishi, kusan 30min suka bata a hanya sannan sukakai cikin GRA wani babban gida sukaje ta danna horn aka bude kofa tundaga nan gate ta hango wani magidanci sanye da wasu kodaddun shadda yana wanke mota, baida kiba ko kadan ga idanunsa dasuke nan ajuye kaman ya makance, but yana gani dasu saidai ba sosai and ba koda yaushe ba, yana ganinsu ya dakata da wanke motan yana murmushi cikeda farin ciki, parking tayi awajen atare suka fito Salma tamai wani kallon banza tace
ka wanke min motan nan Baffa yanzun nan cus zan sake fita, kaciro kayan boot ka kawomin cikin gida kayi sauri nafito baka gamaba ranka zai baci
sosuwa ranta yayi zata kalli Salma mutumin yace
toh yanzun nan zanyi
Salma tawuce abinta mutumin na murmushi sosai yace
Mamana an dawo ya makarantan?
Abu taji ya tsayamata awuya sosai da kyar cikeda kunci tace
bari natayaka aikin Baba
tawuce wajen plastic chair data gani a wajen ta ijiye jakanta da board zata juyo Baba yazo wajen yakama hannunta yace
mezakiyi haka? Maza wuce ciki yau Waleed nata rigima jeki karbesa wajen mahaifiyarki
baki tabude zatai magana Baba yace
wuce ciki nace ayyo ga radio nan setamin shi saiki wuce
karban radio tayi hawaye na gangarowa daga idanunta takai bayan hannu ta share ta saitamai ya karba ya ijiye yagane sarai kuka take but bai nuna ba yace
tafi ciki yar albarka
jakanta ta dauka da board tawuce ciki.
LOKACI BAI KURE BA