← Book details Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 93

Sashe 60

Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

mikewa zumbur tayi tace "raping dina kakeso kayi? Why will you sleep with me bayan baka sona bana sonka? Raping dina xakayi"? Batare daya kalleta ba yace "I don't want it to get to that, saisa just be honest and tell me are you in or out? Sabida idan baki yarda mun hada shimfida ba l will tell our parents, zan kira Dad da Abba and Ammi da Mommy and let them know you are refusing me bayan u agree to marrying me da kanki nobody forced you" faduwa gabanta yayi batason anything dazaisa su Dady su tsaneta, and ta lura Dady na bala'in ji da Auwal sabida auren nan, if she hurts Auwal ko yakai karanta zai iya rage mata daraja wajen Dady, dasauri tajuya tace "you don't have to involve parents namu ai baikai ga hakaba, kagama nidai ka kirani" takoma dakin fuuu yabita da kallo akwai reasons nata dayasa yamata this magana sabida he knows yau zataga Yayansa da Safeerah, she needs to forget him, maybe idan ya sadu da ita she will accept yes yanzu fa dole tahakura da Salim babu wani magic that can happen tunda she's married to his brother. eeraha Katse wayan Ammi tayi yakarasa cin abincin yayi feeding Waleed daidai Safeerah na fitowa ya kalleta yace "kinyi breakfast?" Gyadamai kai tayi batare data kallesa ba, ahankali yace "get ready my family wants to welcome you, don't worry zan shirya Waieed da kaina" gyadamai kai tayi hakanan kawai taji gabanta na faduwa banda Layla babu ko mutum daya data sani a gidansu wai sai Ya Auwal, bayi tashiga wanka tasakeyi tafito daure da towel tazo gaban wardrobe nata tabude ta tsaya tana kallon uban kayanta batasan wanne zatasaka ba, wani lace ta zaro mai gold and black dogon rigane fitted mai v-neck, tsayawa tayi ga gyaluluwa amman tana tunanin maganan sa saikawai tasa hannu tazari gold hijab har kasa ta ijiye taciro black pant and bra masu kyau saikuma ta dauki wani takalmi mai dan tsini cover na LV black ta ijiye da hand bag black ta ijiye mai ta dauka ta shafa sai ta dauki lace din tasaka ta tsaya gaban huge madubinta ya Allah lace din yazaunu ajikinta dudda tama kasa jan zip din gabaki daya tadai jawosa zuwa middle back, zama tayi gaban mirror hakanan taji aranta tanaso family sa suga tamusu kyau kwalli tamika hannu ta dauka ta zizara a idanu kawai idanunta suka rikida sukai mahaukacin kyau suna kara haske, hoda ta dauka tashafa kadan sama sama sannan tadauki janbaki nude da lip gloss ta shafa ta gyara giranta, sannan tadauki brush tafara taje kanta da ya hargitsesanida ruwan data samai yau da safen nan, tana cikin brushing gashinta aka bude kofan dasauri tajuyo Salim ne yana sanye da faran shadda gizna taci aiki yasaka hula akai, bata taba ganinsa da hula ba sai yau wani mahaukacin kwarjini yamata batasan sanda ta sauke kanta kasa da sauri ba, maida kofan yayi yarufe yazo wajen hannunsa yasa kawai ya karbi brush na hannunta yafara brushing gashinta dake kamshi, he loves yanda takeda gashi, yanayi yana kallon fuskanta ta madubi, Safeerah is the most beautiful girl in the whole entire wide world, gashi takasa raising eyes nata takallesa har yanzu, tsaf yagama brushing yace "give me the ribbon Matar Salim" runtse idanunta tayi da sauri jikinta na tsirrrr, kafin ta bude idanun kadan tasa hannu ta dauka ribbon din tamikamai batare data dago kanta ba duk kunya takeji after wat he did to her last night she can't look at him, parking gashin yamata sai yazo ta wajen yajawo drawer sarkokin ta daban daban ne, wani gold ya dauko set yakawo yadauki earring yazo ta bayan kunnenta yakai hannunsa wajen, motsi Safeerah tayi sabida yanda taji shock cikinta nawani kalan juyawa sai kawai ta runtse idanu, samata yayi yadauki sarkan yadan duko kiss ya manna mata a wuya dasauri tamike tsaye tana bude idanun daidai yagama sawa ya tsaya abayanta yana kallon tabon nan na bayanta kafin yaja zip na rigan yana kallonta ta gaban madubi, gown din ya zauna ajikinta kaman ita ta dinkama kanta, shape nata yabi gown din, ana ganin boobs nata sosai sabida yanayin v-neck akayi akayan, gado yajuya yakalla ganin hijab a wajen saiya share yadauki dan kwalin yabata yace "take yi dauri" karba tayi taki yarda su hada ido tajuyo takalli madubi Ya Allah itane haka ka ganta kaga amarya tsaf lallinta yayi kyau, gashi shima Salim datadan saci kallonsa yayi kyau, kwata kwata batason yanda gaban rigan yake boobs nata are showing sosai fa, dauri tashigayi bayan tayi folding tail na gashinta daurin ya zauna akanta tsaf kana ganin tulin uban gashinta daga keya turare yakai hannunsa yadauka yazo ta gabanta yashiga fesa mata tasake sauke kanta kasa kaman zai hadiyeta he's just doing everything for her, wayanta daya gani kan gado ya dauka dayan na karkashin filo yadauki handbag yasa wayan ciki yace "sa hijab muje" hijab tadauka tasaka kuma wih she looks so soo good da hijab din tasaka takalmi, he's so happy she's his wife hannunta kawai yakama dayan hannunsa rike da hand bag suka fito yakashe wutan dakin duka, suka sauka kasa Waleed tagani zaune kan kujera shima yana sanye cikin exact kayan Sameer ga kansa da hula kunga yanda Waleed yayi kyau kaman dan larabawa yana kallon cartoon, ganinsu yawani mike tsaye kan kujera yana clapping yace "AbeeewUmmy" daukansa Saleem yayi yasaki hannunta ya kashe tv yace "let's go" yabude kofa suka fice yafito yarufe kofa, the 3 of them looks so good together ka kallesu saika kara kallo. Wani roll Royce ne awajen fara gawani soja tsaye awajen yana ganinsa yasara masa, Salim yahade fuska kaman baitaba dariya ba, yabude baya dakansa yakalleta shiga tayi shima yashiga bayan tare da Waleed sojan yashiga gaba yajasu kalle kalle kawai Safeerah take tayi ganin inda take sai yau take ganin wajen da kyau, maranta taji yadaure tadan lumshe idanu period zatayi ne ko magungunan ne ke samata ciwon ciki? Ga gabanta sai faduwa yake...... Gidansu cike yake da jama'a, it takes so many baki before Dady ya yarda ayi welcoming Safeerah ciki harda Nanah dayake bala'in so tarokesa, Ammi calm down after deep magana da Anty Asabe tai da ita, hakan yada she invited her friends wih, makota da waye waye and they all came, anyi decorating compound din, ga chairs ga backdrop da akayi da ballons anda SAFEERAH WEDS SALIM #SS2025, wannan duk aikin Layla ne, Baffa na gidan da matayensa da yaransa duka, Anty Asabe, Ammi, kannensa su Nanah, kowa na nan, ga abinci ga rago ana gasawa, abunka da masu kudi ga drinks, ice cream dasu Mocktails station, Auwal ko ina Nana tayi yana binta da ido sabida the way she is getting involve in everything is shocking him ga gayun dataci kaman rannan bikinta, tun family na yi kaman basuso ta shiga sabida kartai getting hurt tanuna musu ita she is over that, Safeerah is family so she will join the ceremony, Dady dai yayi ficewansa abinsa yace bazai bada blessing nata ba, event biyu za'ayi this morning is presentation of gift da Waleema wata malama zatai wa'azi anjima da yamma kuma party za'ayi rawa. Nanah tashigo falo daukan wasu party packs taji ihun Layla tace "gasunan sun iso, the S SQAURE are here" faduwa gabanta yayi dumm kawai taji kaman abu ya tsunguli zuciyanta, she's about to meet the girl da Salim yarabu da ita akanta. "Nanah" taji muryan Ammi da ke fitowa daga dakinta tana saukowa daga stairs looking damn beautiful itama cus itane zata tarbi sirikanta daga mota tamata lullubi that is the culture, tayi ado na lace ta zuba uban gwalagwalai a wuya, dasauri Nanah tajuyo tana kakalo murmushi tace "Ammi na kin fito"? Ammi tace "why are you alone here?" Murmushi tasakeyi tace "party packs nazo dauka na kaima Ya Layla" ahankali Ammi tace "toh dauko muje" dauka tayi tana murmushi ta taho itada Ammi suka jera saikuma Ammi ta tsaya tareda bata side hug, cikeda so cus tana tausayin yarinyar after abinda Salim yamata tace "are you sure you are fine ko zakije dakina kiyi kwanciyar ki?" Dasauri Nanah tace "ahh Ammi na ja kwanta who will welcome sabuwar amaryan mu, muje Ammi ni wih l'm fine, Ammi bana gayamuku komi yawuce ba, besides Ya Auwal is just the best man in this planet I'm happy shina aura mai takuramin yanzu, muje Ammi ke ake jira" tabude musu kofa ita tafara fita Ammi biyeda ita daidai soja na saukowa ana ayyiriri mutanen dake compound din, yazo ta inda Salim yake yabude kofa, Salim yasauko a natse, tsayawa Nanah tayi chak tana kallonsa wani irin kallo that says alot, she missed him Wallahi tallahi, he looks damn handsome and charismatic bata taba ganin yamata kyau kalan wanda yamata yauba, yaci hula, exactly ango kusan kowa na family saida sukaga kyawun nan, basa ganin kowa na motan, hannu Salim yasa yadauko wani dan karamin kyakkyawan yaro fari tuluki da bazai wuce 3yrs ba yana sanye da exact same clothes as Salim hatta hulan ma iri daya, yaron namai murmushi yawani rirrikesa, kana ganinsu kasan akwai bond tsakaninsu kowa kallonsa yake bayako kunya ko shakkan nuna Waleed dudda ba dansa bane, kowa tsayawa yayi yana kallonsa har ita Ammi, saiya maida kofan yazagayo batare dayama kalli family sa ba yabude side da Safeerah take gabanta na wani irin faduwa, tanajin kunya, gata bazawara gashi ya dauki danta datazo dashi daba nasa ba, sunyi anko, how will his family look at her? How will they treat yaronta? Saitaji inama batazo dashi ha ta barsa gida wajen Mama da Baba, Salim yakalleta itama dan kallonsa tayi for the first time yau tunda garin Allah yawaye, idanunta na cikowa da hawaye, tsareta da idanu yayi that looks like yana gayamata kartai kukan nan datake shirin yi, sannan yamika mata hannu alamun tazo wlh bata taba ganin mara kunya, mara tsoro kalan Salim ba agaban danginsa yake bata hannu, kunyan da jin nauyin basa hannu taji agaban uban jama'a da yan uwansa sai kawai tadan matso zata sauka batare data karbaba, hannunsa kawai Salim yasa cike da tsantsan kulawa yakamata calmly tasauko daga jeep din da
Chapter 60 · 0% Book details