Sashe 17
Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
keyboard yayi logging into ystem din he have access to everything na company shi, direct CCTV camera file ya shiga yana shiga office office ya shiga office din customer care ya tsaya chak yana kallon Safeerah dake aiki ga file a hannunta tana cikawa, there s something he s feeling, he just wanna take care of this girl and repay her kindness, baitaba haduwa da y a mace data tsayamai arai like she ba, he doesn t know how to help, and also yanajin nauyi yaje yafara mata bayanin waye shi da yanda yasanta da menene menene, he just wanna get to know her first, zooming camera yayi yana kallonta da kyau kaman tana gabansa, ringing wayansa yashigayi batare daya jaye idanunsa daga screen dinba yadauki wayan yakai kunnensa yayi shiru yana kallon screen din. Ina kwana Baby yaji muryan Nana, yace how are you gani nan banida lpy meke damunki ? Yayi tambayan yana zoooming system din ganin Safeerah tamike yanabin ta tawuce wajen Madam Maimuna, Nanah tace marana ke ciwo ahankali yace sannu go and see Dr ki karbi magani murya chan ciki tace Mami taje office, babu kowa agidan sai ni kazo ka kaini dan Allah hankalinsa gabaki daya nakan system din yace m kind of in the middle of something right now, but get ready I will send John yazo yakaiki muryanta ba dadi tace okay nagode Allah sawaka yafada ahankali yana zare wayan ya katse yadan cire idanunsa kadan daga system din yayi dialing wani number da akai saving da John yakai wayan kunnensa yamaida idanunsa kan System daidai Safeerah na juyowa rikeda wani paper a hannunta datake dubawa looking so serious daidai John yadaga yace murya kasa yace I need you to pick up Madam akaita clinic anatse yace okay Sir katse wayan yayi ya ijiye yana kallon screen din chan yadaga wayan office nasa yakai wayan kunnensa Hajiya Maimuna ta dauka zata fara gaidasa yace I need report na feedback na client namu na last month dasauri tace yes Sir anatse yace give the newbie tasameni a parking space awaje I m going out dasauri tace angama yallabai ijiye wayan yayi yakashe system din yadauki wayansa yafito daga office Secretary tamike tsaye dasauri, yawuce this time lift yashiga yasauka kasa yafice yaje wajen motansa ya jingina da motan yayi folding hannunsa a kirji ya tsare kofan entrance da idanu cikin dark glases nasa yana jiran yaga fitowanta, ahankali Safeerah tai pushing door tafito rikeda file a hannunta Madam Maimuna tace Oga yana waje yana jiran file din batasan ko Oga Yaya Auwal ko Ogan daya dauketa a mota ba tana bude kofan ta hango mutumin jiya sanye da kayan sojoji yayi folding hannu a kirji, kaurin muscles dinshi zaikai dan hannunta sau ashirin halan, wannan duk wanda yama duka saiya mutu, wani irin kwarjini yamata tunda tamai kallon farko bata karaba tasauke kanta kasa tarike wuyan gyalenta da hannu daya da iska ke neman fincikewa dan batai rolling ba tashigo tahowa, tundaga yanda take tafiya yake kallo exactly the way she walks when she was 15yrs old, fuskanta ya tsare da kallo yana kallon gaban gashinta daya nuna sosai sabida iska tana tahowa wani iri jikinsa yahau masa da he can t really explain kafin dan bugawa da kirjinsa yayi cus he just can t deny she s damn pretty kaman lokacin, yanzu she looks cuter ma, he keeps picturing fuskanta 5yrs ago sanda tana kuka tana cemai karya mutu, karasowa tayi gabansa tadan bar tazara a tsakaninsu dudda haka saida yaji mild feminine kamshin datake that s so peaceful yaji kawai hankalinsa ya kwanta kanta adan kasa ahankali tace ina kwana, head of department tace nabaka this file kaman karta dena magana she sounds so girly, so feminine, she speaks like mace, that feminine energy grip his all 5senses, he loves when a woman act and behaves like one, not all those strong independent Goddesses of what a man can do a woman can do it better, yadan kalli gaban sumanta dake nunawa sosai batare da ya karbi file dinba yace meya sami kallabin ki ko hula gashinki ke nunawa haka? Dasauri tadan kallesa dasauri ta sauke kanta sabida fuskanshi ba rahama gawani glass kaman mugu, takai hannunta tadaura gaban kanta saita jawo gyalen gaba sosai murya chan kasa tace sauri naitayi na manta banyi rolling agida ba Do something about it! Yafadi da so much authority kaman wani Babanta ko yayanta, dan sake dago kanta tayi ta kalleshi dasauri tamaida kanta kasa tace hannunsa yamika mata alamun tabasa basa tayi ahankali ya karba tajuya da mugun sauri zata wuce did i say u can ? Dawani irin sauri tajuyo taga kaman ita yake kallo ta glasses din maida kanta kasa tayi shikuma yashiga bude file din batare daya kalleta ba yace gyara veil din properly dan kallonsa Safeerah tayi ganin ba ita yake kallo she felt some type of way, haka Bosses ke behaving da ma aikatan su ko wannan daban ne? Hakanan sai jikinta na gayamata kaman he s trying to protect her ne saitaji kaman da ace tanada brother he will be just like him, ahankali ta gyadamai kai saitadan juyamai baya takalli side ta warware gyalen tafara kokarin rolling dan dago kansa yayi yakalleta daidai iska yakada gyalen yahango uban gashinta datai donut dashi ga keyanta wasu gashi dayawa sun kwanta lub sunyi kyau kaman yar jaririya, that earing a kunnenta looks beautiful kaman wata babydoll wani irin yirrrr jikinsa yayi da sauri yadauke kai, rolling gyalen tayi ta chusa akasan wuyanta ya zauna daram tajuyo taga har lokacin duba file din yake ta maida kanta kasa, dago kansa yayi yakalleta hakanan jiyayi breath nashi yadanyi seize dasauri yasaita kansa rolling din yamata kyau she looks like yar Arab yamika mata file din yace tell her I need na October I will collect the two together gobe gyadamai kai tayi tasa hannu zata amsa gently kasa kasa yace you look modest when you re properly covered! Saiya saki file din yabude mota yashiga yaja hakanan kasa tafiya tayi for a while kafin da kyar ta fara tafiya tana maimaita kalmomin dayayi mata, you look modest when you re properly covered! Office takoma tabada sakon duk suka fito tare salla sannan suka wuce canteen yau taci abinci takoshi suka dawo. Kiran John ne yashigo wayansa hakan yasa yadanna kiran yayi connecting da mota John yace Sir they want to admit shine nace nakira nagaya maka shiru yadanyi ahankali yace m coming katse wayan yayi yay kwana wani private clinic yawuce babban gaske awaje yaga John yana jiransa shima yana sanye da uniform yana gam nda ya kame anatse yace at ease soldier, let s go wucewa sukayi ciki sama direct wani private room sukayi har zuwa gaban dakin John ya tsaya a waje yace this is the room ahankali yabude kofan wata kyakkyawan yarinya fara kaman balaribiya ce kwance kan gadon tana sanye da atampa gown da gyale an makalamata drip yarinyar akalla zatai 26yrs haka tana ganinsa tawani narke tana kallonsa kaman yanda yake kallonta ya maida kofa yarufe yataho gaban gadon ya tsaya tareda folding hannunsa akirji yana kallonta sosai dayasa ta sauke idanunta kwarjinin sa yayi yawa hannunsa yamika yadauki file dake saman table ahankali yace when did u start having painful period ? Cikin muryan marasa lafiya tace just this month chat nata ya karanta ya ijiye sannan yasake kallonta ahankali yace sorry gyadamai kai tayi kaman wata yar yarinya daidai lokacin aka bude kofa wata macen Dr tashigo tace barka da zuwa yallabai kai tsaye yace tell me everything wat is wrong with her ahankali doctor tace t worry matarka is going to be okay is just period i will keep her on observation zuwa anjima idan ya lapa saina sallameta gyadamata kai yayi yace okay thanks yasake kallon Nanah dake kallonsa ahankali yace kinci abinci? Girgizamai kai tayi, yace me kikeso? Narkewa tayi sosai tace Boba tea gyadamata kai yayi yajuya yafice tareda rufo kofa cikeda farin ciki Nana tawani yunkuro suka kashe itada Doctor tace yesss! Thank you Habibty takoma dasauri ta kwanta jin ana kokarin bude kofa yashigo Dr tace okay bari naje please kar abarta ita kadai gyadamata kai yayi tawuce tafita tarufe musu kofa yasake kallonta itama shi take kallo yawani kara kyau looking damn fresh weather China yamai kyau, so take yazauna kusada ita abakin gadon amman yana tsaye kaman soja oh sojan ne fa, ahankali tace kazauna Babe girgiza mata kai yayi yace no I m okay like this zuciyanta bai mata dadi ba ahankali tace sorry I know kana wajen aiki i made you worry calmly yace just focus on yourself ba matsala gyadamai kai tayi tai lamo she s just thinking of mezatayi that will make him come to her she wants to somehow cire veil nata atampan data saka ana ganin boobs nata sosai dan wuyan rigan yasauko kasa sosai, ringing wayansa yayi hakan yasa yakai hannunsa aljihun wanda yaciro wayan ganin KB ne yasa yakai wayan kunnensa yace wats the outcome KB ? Dan ijiyan zuciya tasauke jin da namiji yake magana ba mace ba takai hannunta tadan ja gyalenta yafadi awuyanta tana wani serious juyawa gyalen zai rabu da ita yafice daga jikinta, gashinta a tsefe ba laifi tayi parking nasa an tsaga an raba biyu tasha relaxer abinta jin yana magana kaman he s ending the call yasa tawani kama cikinta ta tashi zaune ta kifa kanta a guiwa tayi wani nishi datasa ya katse wayan yadan duko da kansa gently yace bai karasa kiran sunan nataba sabida yanda Nanah tadago kawai tayi hugging nashi gyalenta na fadawa gefe kawai tafashe da kuka sosai tace Babe zan mutu ciwoooo shifa wani irin mutum ne bayason any form of body contact da matan daba muharraman sa ba even though Nanah zai aura batariga tazama matarsa ba hannayenta yakama yacirota daga jikinsa yace just lay down hold on lemme get the doctor ya kwantar da ita duk tana kallonsa ko sau daya bai kalli kirjinta ba, da kyar ta kwanta yajuya kawai yafice daga dakin ran Nanah yamata ba dadi instead of yayi hugging nata back and pet her mtsww waje yafita yakira